Sashe 20
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
5 suna kallon kallo ita da Akil can taji saukar sautin Muryar bj tana cewa ya muje man na rakaki yana GA kin wani ja da baya kin tsaya kmr an dasaki ... ahankali akil Yasoma takowa zuwa inda suke tsaye a rude .. da ganinsa kasan yana cikin damuwa da tashin hankali.. take itama Zeey tasoma ja da baya tana neman gurin tsira. " da sauri akil yake daga kafafunsa zuwa garesu Zeey naganin hk ta sake matsawa baya sauri . "yayinda bj ke duban akil dake kusantosu tana kallon Zeey dake ja da baya, sannan bude baki tace kin sanshi ne cikin harshen yarbanci, ? itama Zeey cikin harshen yarbanci tabata amsa da tasanshi shine mutumin da yayi min ciki mtssss.. bj taja tsaki ...... aikin banza to meyye abin jin tsoro duk kinyi wani iri dake daga ganinsa. ciki ne dai kin rigada kin zubar sai me km, yanzu hk ma yagama narkewa cikin shelenga...... AI ba'a planing zuwa ya'ya duniya batare da amincew mutun biyu ba ta nuna masa yatsunta biyu. whichs uwa da uba idan shi ya shirya haihuwa AI ke baki shirya haihuwa dashi ba ko dole ne sai kece zaki haifa masa . a matukar harzuke akil ya Karaso garesu tmkr wani mayunwanci zaki yana zuwa bai tsaya wata wata ba yace an zubar min da cikin Kennan? Yes of course me ake jira inji cewar bolaji. garam kake ji akil ya buga kan Zeey dana bj alokaci daya . Wata irin gigitaccen kara Suka saki atare Suna dubansa a frigice kara buga kansu yayi yana dauke Zeey da wani mahaukacin Mari ta Saki kara tana ja da baya. razaniyyar tsawa ya buga mata yana facing dinta tare da furta . Dan ubanki me nace miki bana ce miki karki kuskura ki zubar ba.... ..? Ba nace miki ina son abina ba.... ? Yau Zakisan nafiki zama tantiranci da iya duniyanci . yau zaki san waye akil dan before you didn't know who is akil wallahi wallahi sai na canza miki kammami kafin nabar gurin nan. zatayi mgn ya sake dauketa da wani gigitaccen Mari wanda yasa tasaki kara tare da furta wayyohhly kutumar Ubanka akil ni kake Mari..? "Ya km daga hannu zai kara mata wani Marin bj tayi saurin rike tsintsiyar hannushi gam tana cewa .Kai wani irin mahaukaci ne? dole ne sai Ta haihu da Kai? sannan ta juya Ta kalli inda Zeey take tsaye rike da kuncinta tace kinga wuce abinki maza maza idan kika Yi hayaniya irin hk anything can happen to you still km hannuta na rike dana akil. Zeey tayi saurin zagayawa tabi gefen akil tasoma tafiya akil naganin hk ya fizge hannushi yana shirin cafko Zeey bolaji Ta km janyo rigarsa wanda hakan yabawa Zeey damar guduwa daga cikin gidan. shi Kuwa akil tsabar haushin daya ji akan abinda bj tayi masa yana juyowa ya dauke bj da wasu mahaukanta maruka , wanda yasoma ganin spac. AI jin wannan azabar marunka yasa baloji bata san sanda itama tacire hannu Ta dauke shi da mari ba nan dambe yakaure tsakaninsu . akil yace ni kike mara? an mareka useless waye kai dabaza'a mareka ba dole ne yarinya tace bata sonka . "Amman kace dole sai Ta haihu maka kai wani irin mahaukacin ne ? yau kuwa zaki GA aikin mahaukaci ganin idanunki Bari nagama da wacen karamar karuwar cikin gidan " sannan na dawo kanki guzuma tanturiya. yana fadar hk ya sake juyawa da sauri ya nufi kofar fita Dan ya samu yacima Zeey tare da yi mata dukan mutuwa . bolaji ta janyo shi da iyakacin karfinta dawo nan. Ina zaka matsoraci Nice daidai da kai ba Zeey ba Karamin tantire matsiyacin banza Jaki useless AI akil na juyowa ya dauke da wani irin Maruka yasoma yaryarfa mata tare da yin kwallo daita yana dukanta kmr Allah ya aikosa gurinta yana cewa Bari nasoma dake jaka tunda kema yar'uwarta ce mara kunya da rashin sani ciwon kai . "da gani ma da sanya hannuki cikin cire min cikina ya mikar daita tsaye tare da buga Kanta da bangon gidan grammmm mikewa tayi Da sauri jikinta na rawa tashiga kai masa duka takoina tasamu ajikinta. kai ni nafi Zeey zama tantiriya tasoma balbale botiran rigata tare da yin filinging daita ta saura daga ita sai fara singleting wacce Ta bayyana sai bra daga cikinta tana. Cewa oya zo nan karamin dan iskan monkey . zo nagama da kai Tana dunkule hannutlwanta alamun yazo suyi boxing shima kuwa balle botiran rigarsa yayi tare da dunkule hannushi kafin Yakai mata gula . "tuni takai masa a gefen cikinsa tana ja da baya ya matsota ta sake kai masa wani a gefen idonshi ai yana ganin hk ya dinga kai mata Naushi takota ina Ta hanci Ta baki Ta ido Ta ciki gabadaya ya raunata mata jiki. take tasoma fita haiyacinta. ta km cire hannuta babu wani ishashen karfi atare daita zata sake Kai masa wani naushi. ya motsa kusa daita sosai ya naushe ni yana nuna mata kirjinsa kwata kwata takasa tabuka komai, hannunta ya kamo yana kallon kumburarun idanunta ji Kake kat..... .ya balla tayi Kasa luuuuuuuuu.... Tana sakin matsananciyar tazananniyar kawar mutuwa wanda ya hankaltar da mutanen gidan . aiko take Suka fifirto daga dakunansu, zuwa waje sukayi cirko cirko. suna ganin abinda ke faru suka daura hannuwansu duka saman kansu suna kurma ihun yeeeeeee tani (ye' ofe'pa ).waye kai da zaka kasheta? Suka Yi masa tmbyr atare sannan a rude.. Take yacigaba da dukan bj yana ce musu daita aka hadu aka zubar min da cikina km wallahi police ne zasu rabani daita.. Ai mutane gidan najin hk suka soma sulalewa daya byn daya suna barin gurin ,tunda Sun san aikin da bolaji ke Yi Kennan. har daga cikin masu hayar gidan garin tsoro ta afka cikin bayin kashi batare danassni ba warin daya buso mata yasa Ta ankare tana juyo Ta hantsila ta zube kasa, Da sauri ta Mike tana kaikabe jikinta Ta nufi ciki tana kiran MO ma daron kya.. ga yorobawa da mugun tsoro take suka shiga fitowa daga gidan daya byn daya suna kiran ako'ba adaba o'lo'hun maje ri.. Ma'ana tsautsayin da basuji ba basugani ba kada Allah yasa sugani .garin fitarsu kan Sun ciro da junansu Dan hk suka dinga hantsilawa suna mikewa basu tsaya daukar komai ba byn kayan jikinsu suka watse sukar gidan... Zeey kuwa jiki na kirma takarasa bakin titi tana waigen lungunsu baolaji da tafito ,tsaye tayi a bakin titi tana neman abin hawa shr duk motar datazo acike take makil ga mugun hoodup tundaga car wash tana hangowa Wanda batasan iya inda ya tsaya ba. take jikinta yasoma rawa tashiga adduar neman dauki da kufuta daga sharrin akil.... Ina yakamata Ta nufa gidansu ko gidansu AK? take wata zuciyar tace ta wuce gidansu AK sbd nan kadai zata samu tsarewar Data dace akan gidansu ummanta nada saka ido yadda take din kallo daya zata fahimci akwai wani abu dake damunta Dan hk Taciga da tsayuwa sbd hango wata mota dake tawowa babu mutane ciki dayawa gashi motoci Sun fara move... Wannan dukan da akil ya dinga yiwa bolaji yasa ta zube Kasa summamiya idanunshi Sun kada sunyi jawur gabadaya ilahirin jikinsa rawa yake Duk da ta suma hakan bai sa akil ya daina dukanta ba wanda daga karshe ya sake yin Ball daita har ya daga kafa zai taka ruwan Cikinta ya fasa. tare da tsallaketa ya fice daga gidan cikin sauri Yasoma tafiya kmr zai tashi sama... Har ya kusan fitowa daga cikin lungun. tun daga nesa ya hango Zeey tsaye tana waigen lungunsu bolaji gaf da zai karasa fitowa. yaga wata mota taja birki gabanta yana me motar yana warning Din glass din motar yana mata mgn bai san ME yake ce mata ba...... Bangaren AK kuwa tun daga nesa ya hangota tsaye bakin titi babu alamun natsuwa atare daita balle kwanciyar hankali ,ce mata yayi ina zata sannan km daga ina take bakinta na rawa cike da in... Inna.. Tace yanzu na sauka gida zan karasa. OK shigo muje nima gidan zani yana fadar hk tare da bude mata kofa tana kokarin shiga idanunta ya sauka akan akil dake tsaye a danyan bangaren titi sai lokacin yagane mortar AK ce. ya dago yatsan hannunsa yayi mata gargadin irin rashin mutuncin da zai yi mata... Karasa shigar motar tayi tare da kullota tana adduar tsira daga sharrin akil tasan tasha daga wannan Inshaallahuu babu wata mu'amula da zata km shiga tsakaninta daahi har duniya Ta nade . AK yaja motar ya dauki hanyar shiga morcaz....... Akil na Tsaye yana kallon AK yaja mota jiyayi kmr yayi tsuntsu ya bisu yakamo Zeey saboda haushi da bakin cikin abinda tayi masa. " kallon Motarsu yayi not knowing what to do again . while ita km Zeey dake cikin mota sai lokacin tasoma samun natsuwarta na dawowa gangar jikinta sbd dazu datake tsaye tsoron akil ne ke tattare daita daskare da zuciyarta tana dawainiyya da ruhinta . numfashi Ta fitar ahankali.. Tana satar kallon AK dake driving. yayinda AK yacigaba direving dinsa batare yace mata komai ba Duk da ya lura da yanayinta. Amman ya shareta har suka shigo cikin area dinsu Zeey . hon yayi abakin get din gidan. me gadin gidan ya taso ya bude masa get yana gaisheshi AK ya amsa tare da sanya hancin motarsa cikin harabar gidan a parlour suka tadda maman Zeey tana aikin nike kayanta Data wanke tun jiya. AK yashigo da sallamarsa ya zauna yana kiran washhhhh Allah.. kagaji ko daga ina kuke hk? Injicewa maman Zeey. Ni dai daga egbeda nike ita kuwa wannan a jection muka hadu daita ya nuna inda Zeey ke tsaye wacce take neman gurin zama.... Mahaifiyar Zeey Ta mike tace Bari ,takawo maka abin sha tana tmbyrsa abinda zai ci ? muryarsa a kasalance yace ruwan ma ya isa ba sai kin dafa min komai ba daman nazo ne akan mgnr tafiya Spain nan dai ya zayye ne mata komai da yadda ammi taki amincewa ..... gsky abdulkabir mahaifiyarka Ta fika gsky km tayi tunani sosai bai kamata ace katafi wata kasa da wannan lalurar ba alhalin basa tare da kai. Zeey