Sashe 180
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yarage bata sume ba tayi saurin dawowa cikin haiyacinta . tsayuwa ce ta gagareta amman dole tasanyawa jikinta jaruma ta tsaya cak cike da matsanancin mamaki zeey . ga km wain irin kallo da AK ke binta dashi wanda yasa hantar cikita kadawa ahankali yasoma matsowa zuwa inda take tsaye itama ahankali tasoma ja da baya yacigaba biyota yana nunata da dan yatsansa jikinshi na kirma . gbdaya hnklin mutane dake zaune a parlour yayi kololuwa tashi . ammi najin abinda zeey ke faman fada tana kuruwa da zunduma ihu ..... gabanta ne ya dinga faduwa sbd tasan karya kawai tayiwa su'ad dan ta shafa mata matsalarta. su'ad naganin AK yayi kusa daita har yana kokarin fixgota ta kwasa aguje shima yabi bayanta a guje wanda hankalin jama'ar dake zaune gurin ya sake tashi matuka suka mike gbdy cike da tashin hankali suka biyo bynsu . koda su'ad ta fito farfajiyar gidan taga stil AK nabinta ta kara gudu har ta nufi hanyar part din ammi ta fasa ta nufi get din gidan tana neman mafaka shima yabita yana kwalla mata kira "su'ad ki tsaya karki yi ganganci fita a yanayin da kike ,amman taki tsayawa kara gudunsa yayi zaraf ya damkota zuwa jikinsa ya matseta gam "kina haukane ina zaki hk? ko bakiga yadda kike bane ..? "fixge fixge tasoma yi ajikinsa tana kirma "wayyohhly Allah nah dan Allah ka rabudani wlh babu ruwana karku sani cikin matsalarku bansaka anyi mata komai na rantse da Allah babu wanda ya taba lfyr jikinta asalima kafin a soma gana mata wuya sai da muka binciketa muga she's not a virging wayyo whl ... wlh... ta kasa karasa mgnr ta zube ajikinsa tana fidda wani irin numfashi idanunta na rufewa ahankali ahankali har ya rufe ruf numshinta ya tsaya ya daina aiki yashiga girgiza fuskarta yana kiran sunanta su'ad su'ad pls ki tashi yana sake tarairayota jikinsa amman ina numfashinta ya tsaya cak ya daina aiki gbdy ammi na karasa fitowa Idanunta suka sauka akansu AK durkushe rungume da su'ad ajikinshi yana faman kiran sunanta .... kallo daya zaka masa Kasan hnklisa a matukar tashe yake da shiga taskon rayuwa takarasa har inda yake, hk ma sauran jama'ar, ammi nagama karasawa inda yake rungume da su'ad ta mika masa hannuwanta duka bani ita fuskarta a matukar daure ranta idan yayi dubu ya baci jikinsa a matukar sanyaye ya mike tsaye rungume daita, madadin ya bawa ammi kmr yadda tace sai kamkameta ya nufi hanyar part din dady. hankali a tashe suka sake biyosa abaya yana shiga parlour 'n ya kwantar daita akan kujera har wannan lokacin zeey na durkushe tana razgar kukan muna furci cikin sauri sauri ya nufi fridge ya dauko ruwan sanyi ya bude ya zuba a hannunsa yashiga shafa mata a fuskarta zuwa wuyanta sannan ahankali ta sauke naunauyen ajiyar zuciya ta farka a firgice tana ganin AK ta zabura zata gudu ya cafkota "ke ki dawo cikin natsuwarki babu abinda zan miki duk da taji abinda yace amman fur taki yarda tasa kuka tana kallon inda ammi take wanda hkn yasa ammi ta karaso gabansa ta kamo hannuta cikin nata ta nufi hanyar waje daita zuciyar kmr zata tarwatse . dady ne ya sauke naunauyen ajiyar zuciya kana yace hjy da maman zeey da shi kansa ak su koma zauna byn sun zauna gbdy parlour ya dauki shir dady yasoma mgn a tsanake "abdulkabir...... AK ya dago idanunsa batare da yace komai ba abinda nake son da kai kayi hakuri ka rungume kaddara ba dole arayuwa kasamu abinda kake so ba dole sai Allah ya jarabeka ta wani bangare na rayuwarka ka dauka kaine wannan itace taka kaddarra " zainab yar uwarka ce halak malak wanda ko byn babu mu a duniya kai me tsaya mata ne akan lamuran rayuwarka dan hk ina umartarka yanzu ka meida matarka ta koma dakinta kucigaba da rayuwarku dagon bayani dady yayi sosai tare da bawa ak hakuri a man har wannan lokacin ak bai yi yunkuri cewa wani abu sai ma mikewa tsaye da yayi ya nufi kofar fita maman zeey tayi saurin cewa" yaya kana kallo fa zai bar gurin bai ce komai ba game da zainab ba daidai AK yana daf da karasa ficewa "kiyi hkr zai yi abinda nace ke dai Yanzu idan zaki wuce ku tafi tare zainab zuwa lokacin da zai samu natsuwar zuciya ko hjy ? "hkn ma yayi iya abinda hjy ta iya cewa kenan sbd gbdy jikinta yayi sanyi sosai akan lamarin jikartata. washegari tun asubar fari ya bar gidansu zuwa office ,wanda tun abinda ya faru ya kasa zama cikin gidansa ya tattara ya dawo gidansu da zama zaune yake a office dinsa gbdy tunani duniya ya addabeshi ala hakikani gsky bao jin zai iya sake rayuwa da zeey ba sai dai duk abinda zai faru ya faru amman ko kasa da sama zasu hade bazai meidata gidansa. dan hk tafiyar da zai tura manya yaransa zuwa kasar koria yana ganin shi ne zai yi tafiyar karan kanshi amman kafin nan sai yafi America yasamu hadin kan wasu daga cikin kososhin kasar su'ad fa zuciyarsa ta tmbyesa nan take yabawa zuciyarsa amsa ba sai ka wuce da matar ka ba da wannan shawarar ya kira meeting din gaugauwa aka shirya yadda tafiyarsa America zai kasance da abubuwan dazai kasance cikin sati daya komai ya kammala koda yazo yiwa su ammi sallama sai da sukayi masa nasiha sosai ciki har da ance zeey akan yayi hkr ya meida matarsa yace yaji yashiga dakin ammi domin yin sallama da su'da yana shiga dakin ta mike zata shige bayi yayi saurin fexgota ya hadeta da kirjinsa ya rungumeta yasoma kising din wunyata tasoma kokarin kwacewa daga jikinsa "pls ki tsaya babu abinda zan miki sallama zamuyi tafiya zanyi zuwa America sati daya zanyi na dawo, ki min addua kinji matass yana cigaba kising dinta ahankali ya bude bakin da ballansa ya hade bakinsu yayi nasarar cafko laulausar harshenta yashiga tsotsa yana cigaba da shashfa jikinta tare da jin wani sauyi na daban agabadaya ilahirin sansar jikinsa . takoina ajikinta rawa yake tun daga samanta har kasa sbd har lokacin a matukar tsorace take dashi tsotsan bakinta yake kmr zai cire mata lip's dinta bashi ya barta ba sai daya ragewa kansa zafi da ita sannan ya barta kwance ya wuce ba dan yaso rabuwarsu ba, amman dole ya tafi ya barta sbd lokaci ya tafi sosai karfe 10 : dot jirginsa zai daga gashi har goma sauran wasu yan mintuna . yana fita ta zabura ta mike zaune tana dafe daidai saitin zuciyarta dake dokawa da sauri sauri hawaye ne ya gangaro bisa kuncinta batare data goge ba ahankali ta furta "Allah ka kai min shi lfy ka dawo min da mijina cikin lfy sbd ina tsananin sonshi lamo ta koma kan gado tana sheshekar kuka. tun byn tafiyarsa ammi tarasa gane kan su'ad kullun tana kwance a daki kmr ruwa yar hirar da'ake daita ma ta daina zama ayi yanzu tasan duk kewar mijinta ke damunta dan hk tashiga bata kulawa ta musamman tare da debe kewarsa . ****** zuwansa America ya dan kwantar masa da hankali banda tunani su'ad babu abinda ke taba zuciyarsa da dawainiya da ruhinsa sbd ita kawai yake Allah Allah yagama abinda ya kawosa ya dawo kasar ta bangaren zeey baya ma kawota akansa dan kwata kwata baya tunaninta yarigada yayi deleting dinta cikin tarihin rayuwarsa . yanzu hk shirye shiryen dawowa Nigeria yake a safiyar yau cike da natsuwa da samun nasarori masu dinbin yawa. kwanansa daya da yini da sauka kasar Nigeria amman har wannan lokacin bai sanya sanyi idanunsa cikin kwayar idanunsa ba gbdy zaman gidan ya gundurisa babu abinda Idanunsa da zuciyarsa ke bukata kmr su ganta cike da natsuwa ya mike daga zaunen dayake ciki parlour'nsa ya shiga bedroom ya fada saman gadonsa ransa duk babu dadi can km ya mike ya fada bandaki yayi wanka ya canza kaya zuwa wasu kanana kaya riga da wando ya feshe ilahirin jikinsa da turare me sayin kamshi yayi corm din sumar kanshi ya nufi part ammi yayi sallama aciki ta yadda baza'a aji ba yana shiga parlour ammi daita idanunsa yasoma cin karo tana tsaye jikinta sanye da riga da siket blue da dan ratsin yellow wanda ya fidda ainihin Shep din surar jikinta nonuwanta suka sake ciccikowa sosai suka cika kirjinta bammm hk Hip's dinta sun sake bajewa kadan wanda ke nuni da abubuwa dayawa. takara haske tayi kyau sosai fiyye da tunanin me karatu kmr ance ta dago fararen idanunta suka sauka Akansa yana tsaye yana kallonta Gabanta ne yayi wani mugun faduwa, ya tsura mata mayatattun idanunsa yana kallonta ta bala'in canza masa to the extend bazai iya musaltawa ba, ahankali cike da matsanancin sanyi jiki ya fara takowa zuwa inda take tsaye tana kallonsa tana jikinta na yar kirma. sannan Ta fara ja da baya baya, yana biyota har sai da ta kure ma bangon parlour 'nzuciyarta na tsalle da bugawa kmr zasu bafasa kirjinta hannuwansa duka yasa ya dafa bangon datake tsaye ,yayi mata katanga tare da sunkuyo da kyakkyawar fuskarsa dai dai nata. fuskarsa murtuk kmr wanda bai taba dry ba yace ke baki iya gaisuwa bane? Ko kinfi karfin kiyi man sannu da zuwa? Ta kasa dago kanta ta dubi yanayin dayake sai dai ahankali ta bude dan karamin bakinta tace masa Me yasa kake da neman fitina ? Tare da ingijeshi ai fa ka dawo gidan kenan zaka damu rayuwar mutun da baka gidan mutun yana rayuwarsa cikin farinciki ....... da iyakacin karfinsa ya fizgota da karfi ya manna bayanta da bangon falon ya meidaita yadda take kmr farko . "Ai fa na dawo? Ni da gidan ubana kike fada min mgnr banza wato ma baki so na dawo gidan ba ko? Kwarai kuwa ban so ka.. .....wata muguwar matsa yayi mata wanda yasa tayi shr ta kasa karasa fadar mgnr tana kallon cikin kwayar idanunsa sai kawai ta fara kwalla...cike da natsuwa ya tsura mata mayatattun idanunsa masu rikita mata lissafi tsawon minti goma kirjinsa na manne da nata yana busa mata hucin numfashinsa karamin bakinta yake kallo yayi maseefar kewarsu matsota yayi sosai ta runtse idanunta