← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 221 OF 289

Sashe 221

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH YA KHAALIQ THE CREATOR page 72 tsura mata mayatattu idanunsa yayi sosai yana kallonta tamkar zai had'iyeta cikin sanyi jiki ya d'ora hannusa saman k'irjinta yana lumshe mayatattun idanunsa yana kallonta k'asa k'asa hips dinta ya shafo tare da furta "ok haka ma zaki fad'a.? ta d'age masa girar ta d'aya kamar yadda ya sabayi mata a duk sanda zai yi mata magana da siffar zolaya. "kibani please d'an bazan tsaya ina kallonki agabana na hakura da abinda ruhina yafi bukata atare dani ba ..... " tabe baki tayi sannan ta girgiza masa kai ala'mun a'a" ni nagaji ne duk gabobin jikina ciwo suke min . yace "uhmm? "tace uhm" " Zaki bani cikin sauki ko kuma sai nayi da k'arfina? "kinga sai na sake tara miki wata gajiyar yakarasa fadar haka yana rud'a mata jiki da salonsa . cike da matsanancin tsoro ta dubesa, shi kuwa ko a jikinsa d'agata yayi tare da kamo hannuta zuwa hadadd'an gadonsu kirar Italy yayi musu masauki gaba d'aya a tsorace take dashi, jikinta sai b'ari yake duk da ba wannan bane karonsu na farko amman kullun zasu kebe sai taji wannan tsoron me tattare da faduwar gaba . mayatattun idanunsa ya zuba mata yana kallonta ganin reaction d'inta haka ya basa mugun mamaki cikin zuciyarsa yake furta "yarinyar nan fa yar rainin hankalice ni take son rainawa hankali.? jikinsa ya jawota sosai yana saukar da numfashi sama sama, idanunsa gaba d'aya sun canza launi saboda azababben fitinar dake cikinsu. Rigarta ya cire yana kokarin balle bra d'inta takai hannunta ta rik'e hannunsa gam tana girgiza masa kanta tare da hawayen karya wanda tuni yalwataccen gashin kanta me laushi da santsi sun dad'e da bajewa a kan fuskarsa, "ni kabarni Allah ni yanzu bansa yadda zanyi da kai ba. Hannunsa yasa ya tattaro gashin ya rik'e tare da sake tsura mata idanunsa masu firgitata cikin zalama shaukinta yace"banason rainin wayo heart beat kisan yadda zakiyi min naji dad'i d'an haka bismilla. Jikinta ya hau kerrrrrma ita fa tafara gajiya da jarabarsa, mutun kamar inji baya gajiya kullun abu d'aya takarasa fad'ar haka cikin ranta, wasu hawayen drama na bin face d'inta dariya ce taso kucce masa yayi saurin danneta tare da saka d'ayan hannunsa ya shafo hawayen,sai yaga tayi bala'in burgesa a kunnenta ya rad'a mata" kina yin kyau da kuka Heart ,idan naga kina zubda hawaye shaukin kaunarki na raunata zuciyata, fararen idanunta ta d'ago ta kyalesa wad'anda suka jik'e da ruwan hawaye shi d'in ma idanunsa daya ya kashe mata . "d'an raini hankali kawai,wayo kawai yake son yi min dan yasamu abinda yake so. idanunsa ya d'an zaro waje saboda yaso yaji abinda tace. "me kikace yanzu? yayi maganar yana tsareta da mayatatun idanunsa wanda hakan yasa taji kayan cikinta sun kad'a , dasauri ta dubesa tare da cewa "nifa bance komai ba, ta fada tana d'an turo masa karamin bakinta, nuni yayi mata da kirjinsa ala'mun tasoma aikinta hannuwanta duka ta kai saman fad'add'en k'irjinsa tasoma k'ok'arin cire masa vest d'insa, yayinda shi kuma idanunsa ke kan brest d'inta . Ya janyota ta fad'a bisa faffadan k'irjinsa bakinsa yakai kan na shanunta yana yi musu wani irin tsotsa a take jikinta ya fara rawa tsikar jikinta ya mike tsaye yarrrrrrrr wani irin feeling take ji yana lullubeta,ahankali jikinta yasoma kar'bar sakonisa masu wuyar mantawa. idanunsa yana kanta ganin yadda gaba daya ta rikice tare da sake turo masa su cikin xuciyarsa yace "yar rainin sense kawai ,tana so take rainawa kanta hankali , a cikin kunnenta ya rada mata "kema fa katuwar jarabbabiyar ce kalli daga tabaki jikinki ya sake. Bude fararen idanuwanta tayi fessss tare da zarosu waje wad'anda suka sauya launi,daman abinda yake son gani kenan cikin k'wayar idanuwanta, ahankali ya sake rada mata " da gaske ne kina so kina kaiwa kasuwa...? D'an k'aramin bakinta ta turo masa tare da k'ok'arin janye jikinta daga garesa saboda kalmar ta b'ata haushi, har da wani kiranta jarababbiya irinsa kenan katse mata zancen zucin da take yayi, "eyya heart beat please kicigaba yana sake k'ank'ameta a jikinsa yana bubbuga bayanta alamar rarrashi,wani smiling yayi na gefen baki hannunsa d'aya yana kan boobs d'inta yana murzasu ahankali d'aya kuma yana shafa gashin kanta ahankali yace " yar drama ce acting d'in kuka ya kamata a rink'a baki saboda kina matuk'ar yin kyau idan kina kukan nan naki na shagwaba, ya fada tare da kissing din bakinta, a cikin zuciyar ta ta furta mugu kawai in banda mugunta ta yaya za'ace kuka yana yiwa mutun kyau. Wayarsa ce tayi k'ara alamar ana kiransa hannunsa yasa ya d'auko tare da karata a kunnensa baiyi magana ba can yad'an ja karamin tsaki bayan yasauke wayar daga kunnensa mik'ewa tsaye yayi tare da duban su'ad dake k'ok'arin maida kayan jikinta "yace Allah ya ceceki kin tsira, ki bud'e wardrobe ki fiddomin kayan dazan canza. ciki ciki ta amsa masa tana daure fuska. Sake dubanta yayi yace "ko baki ji abinda nace bane, nazo na sake maimaita miki? Turo baki tayi tare da cewa" nafa amsa fa. kallon gefen ido yayi mata tare da cewa zan gyara miki zama ne yarinya bari na dawo ya fada tare da shigewa toilet d'in, harara tabi kofar dashi tana kwaikwayon maganarsa da yarda yayi,sake tabe baki tayi ta sauko daga bed din tana mitar jarabarsa. Kafin ya fito tuni ta gyara bed din tare da d'an gyaggyara dakin saida ta feshe ko ina da air freshener ta d'auko masa kayan ta d'aura masa kan bed jin alamar budewar kofar toilet d'in ne yasa tayi saurin fita daga d'akin ta nufi dayan d'akin kafin ya fito ya ritsata d'an talura kwata kwata shi mutun ne me tsanani buk'ata baya iya dauke idanunsa akanta matsawar zai kalleta...... Da yamma kafin ya dawo ta gyara ko ina a d'akin wani irin azababben kamshi ke tashi a dakin me gauraye da sanyin Air condition sai yanayin yabayar da wani ni'imtaccen yanayi me gamsarwa da saka zuciya cikin nishad'i maramisaltuwa. doguwar rigace sanye a jikinta bak'a me adon stone's tun daga samanta har kasa sai igiya ta bayan rigar wanda idan mutun ya daureta zai bada fitting na daukar hankali, kamar yadda ya fito da shape d'in jikinta daga kugunta zuwa k'asa a sake take sosai rigar ta zauna ajikinta tayi matukar yi mata kyau abinka da farar mace, tana gaban mirrow tana sake kimsa kanta d'an komai ya tafi yadda take so taji an rungumota ta baya kansa ya daura gefen kafad'arta, ta d'an razana saboda sam bataji motsin shigowarsa ba. juyo da ita yayi suna fuskantar juna tare da mannan mata light kiss a goshinta hade da jan dogon hancita a hankali ya furta matsoraciya kawai, duk sanda zan shigo sai naga wannan tsoron cikin kwayar idanunki bansan lokacin da zaki daina jin tsorona ba ya fad'a yana me sake matso daita sosai cike da matsanancin kaunarta, ahankali yake k'are mata kallo yana jin wani sanyi dad'i na bin kowane lungu da sako na gangar jikinsa ji yake duk duniya yafi kowa sa'a arayuwarsa tunda ya mallaketa a cikin duniyarsa. A yanzu dayake tsaye agabanta soyayyarta ce ke sake huda tsokar dake makale da kirjinsa , a kasalance ya sake cewa "muje ki cudani tare da rik'o tafin hannunta da sauri ta zame hannunta tare da d'an zaro idanuwanta waje ya lura haka yanayinta yake idan abu ya bata mamaki idanuwa take d'an zarowa kuma yanayin yana yimata matukar kyau kasancewar idanunta masu d'an girma ne tattare da yalwar gashi zara zara kamar yadda kanta yake da matukar suma haka gashin girarta dana idanuwanta suke. murmushin gefen baki yayi tare da shafo kirjinta ahankali muryarsa ta fito cike da matsanancin shaukinta " kullun ina zuba ido naji kince zaki min wanka shuru, "amman ina me tabbatar miki watarana ke da kanki zaki nemi kiyimin ba saima nace miki ba, ya rab'a ta gefenta ya shige bathroom. ,kujerar dake gefenta ta zauna jagwab tare da mamaki fitsara irin ta AK ,kai kai halin mutumin nan bai yi ba shi sam bashi da kunya akan komai . K'irjinta ta kalla ta lura mafi yawan lokuta su sukafi tsokale masa idanu duk lokacin da fitinarsa ta tashi su yake fara kaiwa hari........... sanda ya fito daga bayin ma tsokanarta ya dinga yana goge sansar jikinsa "yakamata ace zuwa yanzu kema kinsaba da yanayi ,kinzama cikakkiyar yar hannu wanda hakan ne kawai zai sa zamuji dadin zamanmu ,abinda ba zafi gareshi ba sai tsagwaron dadi wanda kusan kinfini jin dadi, "amman sai wani kaukaucewa kike yi da an soma ta'baki yanzu kin fara ashhhhhh uhmmm uuuuuuu so sweet uhmm yakarasa fadar haka yana me kashe mata idonsa daya ta cikin mirrow . mik'ewa tayi daga inda take zaune tasoma takowa ta amshi farin towel din hannunsa tacigaba da goge masa jiki "babu yar hannu dazan dawo wannan jarabar taka ai sai mata hudu ne zasu iya dakai.... ya fizge towel din sannan yace "mata hamsin ne ba hudu ba ,karki damu tunda bazaki iya dani ba zan kara aure so that sai ki huta da jarabata ya ra'ba ta gefenta ya nufi wardrobe tabiya bayansa da sauri ta kamo hannusa cikin nata "haba Abdul dina da wasa fa nake maka Allah zan iya da kai koda kuwa jarabarka ta zarta haka takarasa fadar haka muryarta ashagwabe kamar zatayi kuka . ya zame hannunsa cikin nata ya dauki farar riga baccinsa wando da riga ya nufi gaban mirrow tare da cewa "wannan kuma wasan kwaikwayo kikeyi, kece fa da bakinki kikace bazaki iya da jarabata ba, yanzu kuma kizo kina wani marairaicewa koda yake fa yar drama ce.. bayansa ta biyo ta kwanta abayansa tana sauke numfashin "pl Abdul don't do this to me yanzu haka ji nake kamar na fizgo raina nabaka banason abin da zai rabani da kai ko nisanta tsakaninmu ka yarda dani "Allah wasa nakeyi banason duk wani abu da zai ratsa tsakaninmu ta hanyar wata .. muryarsa a kasalance yace "ji fa wai Abdul.. na saka miki ido naji wannan sunan ya fita acikin bakinki ki mayeshi da wani special name amman har yanzu kin kasa bani wannan matsayin acikin zuciyarki
Chapter 221 · 0% Book details