← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 192 OF 289

Sashe 192

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sai tayi tai narainarai da ido "to ni me nayi da zanyi wani wanka tsarki ? ya matso kusa daita "kawai malama kiyi wanka kawai sbd kema kin jin dadi. tasoma bubbuga kafafunta a kasa" Allah ni banji komai ba "ban yarda ba wlh zo na saka hanuna naji idan baki ji dadi ba ,aiko ta rushe masa da kuka. "ok shikenan kiyi wankanki kawai naji bakiji dadi ba yana tsaye ta juya masa baya tai wanka suka fito tare yace sai ta shiryashi,taso masa mutsu ya hade ra" dan Allah malama ki shiryani na makara yadda yayi mata mgn a tsawace yasa tasoma shiryasa a gurguje ya dauki waya yakira eiman tana dauka yace sis ki kawa breakfast part dina. ya katse kiran tare da ajiye wayar yana dubanta ransa a hade cikin minti goma sai ga eiman yaje ya bude kofar ya bata hanya ta shigo ta nufi dining table ta ajiye tirin abinci tana waige waige inda zataga su'ad muryarsa a harzuke yace "tsayuwa uwar me kike oya zoki wuce simi simi ta wuce ya koma dakin ya janyo hannuta zuwa dinig ki zauna kiyi breakfast ni zan wuce office, take ta zaro idanu waje tana kallonsa "o me ? "abinda kunenki yajiye miki shi nace km dan girman kiyi wani ganganci zaki ga aikin ganganci ya sa kai ya fice ya kulleta ta bya. yana fita ta rusa ihu yana jinta yayi mata banza ya wuce abinsa. wuni ranar su'ad bataci komai ba tana kwance sallar ne kawai ke tayar daita ,yakira wayarta yafi sau goma bata dauka ba ammi takirata ta dauka tana kuka, ammi tai shr tana sauraron kukanta dake taba mata zuciya gbdy zuciyarta ta hautsine da kyar tasamu ta rarrashita tace tabar kuka zata dauki mataki. ak kuwa bashi ya dawo gidan ba sai guraren karfe hudu yana shigowa harabar gidan kai tsaye part dinsa ya nufa hannusa rike da briefcase dinsa ya bude kofar falon yashigo yana kiran sunanta "hrt beat hrt beat!! tana jinsa tai masa banza sai ma gyara kwanciyarta datai tana runtse idanunta ya ajiye briefcase din dake rike a hannunsa ya hawo gadon ya birkitotata tare da daura hannusa akan sumar kanta yana shafawa ahankali ahankali yana kallon kyakkyawar fuskarta kmrsu daya da mahaifinta sam basu da wani bambanci sai guri daya ita macece shi nmj banci hk basu da maraba. bakinsa ya kai kan lip's dinta yana tsotsa ahankali sai da tsotsa son ranshi sannan yasoma mgn cikin sanyi murya "ki bude idonki nasan ba bacci kike ba. tayi shiru taki bude idanunta ya kai yatsan hannusa saman kirjinta yana mata tafiyar tsutsa har kan shashin nipple dinta ta dan motsa kadan amman taki bude ido "ok bazaki bude ba yayi mata mgnr cikin kunne taji wani irin yarrrr ajikinta zuciyarta tashiga harbawa amman still taki budewa yasoma cire kayan jikinsa yana fillinging dasu ya zare rigar baccin daya barta dasu zai zame pent dinta ta zabura tana furta wayyohhly Allah ya kwashe dariya yana nunata matsoraciya kawai tasa hannuwanta duka ta rufe idanunta sbd ganin bashi da maraba da tsirara dan har yan ball din kasan jijiyarsa tana hangowa dan boxes din daya saka dan karami ne ya janyota zuwa jikinsa "ki daina jin kunyata sbd mijinki bashi da kunya kema banyi expecting hk daga gareki ba amman karki damu da sannu zan cire wannan kunyar yakarasa mgnr yana shafa tuming dinta yaji ya sake yin shafalau ya kai dubansa gareta "kin kuwa ci abinci? ta yatsina fuska "subuhanallah wayyohhly Allah da ala'mun bakici ba ya kwantar daita ya mike zuwa dining yadda aka ajiye abinci hk ya tadda da sauri ya dawo dakin tana huci "zaki kashe kanki ne ko me? "wallahi idan kika bari wani abu yasameki zaki hadu da bacin raina ya dauki doguwar jallabiyarsa ya fita part din ammi ya nufa bai ko kalli inda take ba daga ita har eiman da sukayi jugun jigun yashiga kitchen da kansa ya dibo abinci ya fito har ya kai bakin kofa "ammi tace kai ina yarinyata? "ya hade rai sosai sannan yace tana dakinta.... a matukar hasale ammi tace bangane tana dakinta ba" kaga bafa nason rainin hankali maza ka dawo min daita yanzu tun ban bata maka rai ba. "hb ammi yarinyar nan fa tana son zama tare da mijinta nima km ina bukatar matata"lallai abdul karika ni dai kaje kazo min daita. "ok kawai yace ataikace yayinda aransa yace ba sai kin ganta ba. yana isa ya tasata gaba dole ta ci abincin sosai ta sha ruwa ,take gumi yasoma karyo mata ya kara musu karfin AC dakin kusan minti goma tai zaune sannan ya janyota jikinsa ya kwantar daita saman ruwan cikinsa ya hade bakinsu guri daya yashiga tsotsa yana shafa sumar kanta zuwa bayanta har bacci ya daukesu ahaka. shr shr ammi na jiran AK ya kawo mata su'ad shr takira wayarsa shr tacika tai fammmm sai hakuri eiman ke bata. basu suka farka ba sai gurin bakwai da wasu yan mintuna shine yasoma tashi ya mike tare da aita ajikinsa ya nufi bayi daita ya tsundumata cikin bahon wanka firgigib ta farka afirgice tana zare idannu kmr zatayi kuka ruwa yashiga diba yana watsa mata tare sukayi wanka wanda shine ke mata wanka yanayi yana romacing dinta. byn sun fito suka gabatar da sallah tare ,suna idarwa yakira layin daya daga cikin securities man zuwa *lounge thirty8 dake bode Thomas surulere* yi musu take care. tsakanin minti talatin ya dawo yana nocking kofar AK ya mike daga jikin su'ad yaje ya bude kofar ya amshi farar laidar dake hannun security man tare da mika masa 5k security ya amsa juya yana murna, shi yasa yake matukar son aken ogan nasa akwai nasibi . gabanta ya kawo ladar ya bude jollof din shinkafa da fridrice da dankwaliyar kaza wace tasha gashi da kayan kamshi sai madarar hollondia me sanyi ya zaro spoon dke nade cikin tisssu ya mika mata taki amsa sai wani narkar masa da fararen idanunta take wadan da ke hargitse masa lissafi ya shafar sumar kanshi yana kallonta" bazaki ci ba ? ta daga masa kai ala'mun eh "ko abinci bai miki bane? "ni na koshi ne kawai" "ok" ya tattara abinci ya ture gefe ya dauketa cak zuwa gado ya kwantar shi km yajanyo riga da gajeren wando 3 quarter yasa" yace mata yana zuwa kulleta ta baya . companies dinsa ya nufa a addas mall bai wani dade ba ya dawo sai dai kafin ya dawo har tai bacci murmushin yai cikin jin dadi ya kai hannunsa ya shafa keyarsa zuwa sumar kanshi sannan yakarasa zuwa inda take kwance ganin yadda ta nannade kanta da bargo yasa ya girgiza kai bakin gado yakarasa ya dan rankwafo ya tsura mata ido ahankali yana shakar cent din jikinta wani irin shaukinta ke fixgarsa ya kai hannunsa ya shafa fuskarta, matsota yayi sosai ya sunbaci goshinta dake kwance da gashi zuwa labbanta dagota yayi tare da kara karfin gudun AC sbd ganin tana gumi sannan yashiga kiciniyar rabata da bargon data nannade kanta da kyar yasamu ya zare tare da rabata da komai na jikinta shima ya cire kayan jikinsa ya manneta da jikinsa yana shafata cikin bacci taji ana sarafa halitar kirjinta tai zumbur zata miki "shiiiiii tare da daura yatsansa kan bakinta . "wayace kiyi bacci tun ban dawo ba ta ki cewa dashi komai ,ta birkita zata juya masa baya yai saurin birkitota "wallahi baki isa ba ai ba'a juya min baya sai dai gaba kokuwa suka soma yi dashi ahankali yake kai mata dukan wasa tana kaucewa har ta soma ramawa aiko ya shamceta ya zuba mata me zafi ,aiko ta bare masa baki zatayi kuka sbd taji zafi "sorry sorry hrt beat tare da janyota jikinsa yashiga ruda mata jiki yana romacing dinta yana taba duk inda hannunsa yacikaro dashi ajikinta yadda skin din jikinsa ke manne danata ya hadasawa jikinta zallar kaunarsa da sha'awarsa shi kuwa sai faman yamutsata kawai yake yana sarrafa harshensa cikin bakinta tare da shafo albarkatun kirjinta, ranar cikin bargo daya suka kwana yana romacing dinta. waahegari ma tsab tare sukayi wanka tana narke masa itace tashirya kmr jiya lokacin da zai fita kmr zatai kuka . yana fita bedroom ya bude kofar parlour turis sakamakon cin karo da ammi abakin kofar dakinsa dayayi a matukar fusace tace "kabani hanya mara kunya kai allah ya shiryeka.. "ameen yace yana murmushi yana shafa sumar kansa bai tsaya batawa kansa lokaci, ya wuce kawai yana dryr ammi ,bai san me take nufi dashi ba. su'ad nagani ammi ta kundindine kanta ta kasa dagowa sbd wani irin kunyarta daya rufeta "taso mamana muje kinji da kyar su'ad ta iya mikewa daga ita sai rigar bacci wace bata boye komai na jikinta ba. ganin hk yasa ammi kiran eiman takawo mata hijab. tunda ammi ta dauko su'ad daga bangaren ak bata sake yarda AK yaga fuskarta ba wanda wannan matakin ya fi damun Su'ad matuka dan wani irin maseefaffen kewar mijinta take jin yana dawainiya daita ,tun daga tafin kafafunta har xuwa cikin gashin kanta gbdy duk inda ta zauna hannunsa take ji ajikinta yana mata yawo a dan kwana2 biyun da sukayi tare . yau tsawon kwana biyu kenan bata sakashi acikin idanunta ba amman tunaninsa yaki barin zuciyarta da gangar jikinta, da zarar ta runtse idanunta shi take gani yana shan bakinta da nonuwanta gbdy tsigar jikinta suka mike tsaye tarasa abinda ke mata dadi , ta kwanta lomo akan gadon, tun tana jiyo sautin ammi da eiman da hannutu me aiki har ta daina jiyowa . karfe 12: 00 da rabi AK yakira layin eiman kira kusan na biyar sannan ta dauki wayarta cikin magagin bacci tana dubawa tana ganin sunan dake yawo kan screen din wayar ,yasa ta dauka da sauri tana kiran yaya "eiman taso ki bude min kofar parlo "ok yaya gani nan ta mike tana gyara maballing rigar baccinta koda ta bude masa kofar komawa tayi kwanciyarta a parlour. shi km ya karasa ya shiga , abakin kofar dakin ya cuge rike da kungunsa yana murmushin jin dadi yana lasar lips dinsa tare shafa kasunbar fuskarsa sannan yakarsa inda take ganin yadda ta jibga
Chapter 192 · 0% Book details