← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 113 OF 289

Sashe 113

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

saki kara.......dan Allah kayi hkr no yarinya you most pay for it yasoma rabani da kayan jikina har sai ciresu tsab sannan ya cafki bakina yasoma hukintashi da tsotso na azaba .. kafin daga baya ya zarce yasoma sex dani ban san akwai sex na azaba ba sai a wannan karon domin duk wanda yake min dadinsa nake ji amman na yau na mutuwa ne ya galabaitar dani sosai. iya azaba na shata ahannunsa banda kuka babu abinda nake ina bashi hkr bakina kuwa wani irin zugi azaba ya dinga min.. gashi yaki shirin maidani gida . yace ranar a gidansa azan kwana . nayi kuka nayi maseefar amman yaki meidani gashi kwana yayi yana abu daya dani. na wahala dan har karamar rama nayi ni kaina nashiga hnkli dashi. sai da asuba ya meidani gida duk jikina yayi tsami banda ciwo babu abinda nake ji ajikina koda nashiga gida babu wanda ya gane ban kwana agida ba kasancewar yanayin biki dan lokacin kowa bacci yake . amare sun tare a dakunansu.... acikin dankara dankara gidajen mahaifina dake nan cikin unguwarmu kowa gidansa daban sai dai a jere gidajen suke da junansu . " byn wata daya. da gama auren su yaya yusif ke da wuya abubuwan hjy harira suka soma canzawa da fari yaranta ne suka koma gidajen mazaje nsu budi yasoma wanxuwa cikin lamarinta ,yayinda bin bokaye kuwa babu abinda ta fasa kullun cikinsa take yau bata wannan kauyen gobe bata wancan kauye kullun a tafe take dan kawai ganin ta kassara yaya'n hjy babba ... jikin hjy babba kuwa babu laifi ta dan samu sauki sosai dan yanzu har zaunar daita ana yi ajingina mata pillow. sannan tana cin abinci. wata rana ina zaune akan cinyar prof taufeek a office dinsa byn mungama shan budirinmu dashi yake gaya min matarsa zata kawo masa ziyara na tsawon wata guda, hankalina yayi mugu mugun tashi dan kusan na manta da labarin wata matarsa. dan hk ina son mu dan dakata da mu'amularmu har sai byn tafiyarta. tinda yasoma mgn nake kallon bakinsa har ya dasa aya, na mike na gyara zama hijabina zan bar office din.. da sauri ya rungumoni jikinsa nasoma kokuwar raba jikina dana shi. ke ki natsu man bacewa nayi mun rabu ba fa kawai dai for the mean time zamu kauracewa juna har ta tafi ba dan komai yasa nace miki hk ba nasan halin matata tana da maseefar kishi akaina matsawar taganni dake zata iya illata min ke kinga ai ta cuceni pls salemat ki fahimceni na fixge jikina ta karfi tsiya ina kuka nace nasani ai wata rana sai ka min hk amman koma fiyye da hk. sbd matar zatazo shine zaka nesanceni ko? amman babu komai na barka da alkwarin daka daukarwa kanka alokacin da kake kokarin yin disvirging dina idan ma kana da niyyar cin amanata ne Allah zai gaugauta saka min. karka manta ban san komai ba kaine kasoma meidani hk ina gama fadar hk na juya na bar office din ya biyoni yana kiran sunana nayi masa banza . har gurin motata yabiyoni haba salema yadda kika dauki mgnr ba hk bane kalli yadda kika janyo hnkli mutane kaina, kai kaso hkn takasance kasan kana da wannan jin kunyar meyasa kasoma soyayya da yar cikinka naja motata na barshi nan. daren ranar prof taufeek yazo gidanmu sbd yakasa samun natsuwa ina daga bancoly dina na hangoshi nace kar abarshi yashigo . bai damu ba yaja ya tsaya kofar gidanmu jingine da motarsa yana kallona daga inda yake..ni km ina tsaye sanye da riga da wando na bacci dana gaji da tsayuwa nakoma ciki wajen awa daya na sake lekowa yana nan tsaye tsaitin dakina naja tsaki hk na dinga lekashi yana gurin har asuba inda bacci ya daukeni a bancoy ..daga wannan lokaci na toshe duk wata kofar dazata sadani dashi shima xuwan matarsa yasa yaji dadin yaddda nayi masa banza dan ko koyardamu yashigo yi ,fita nake nabar ajin har sai yagama na dawo har prof shu'ab yakirani ya tmbyeni me ya hadani dashi nace babu komai. a wani yammaci dana shigo school kasancewar ina da evening lecture. ina sanyo hancin motata inda zanyi parking idanuna suka sauka akanshi shi da matarsa suna fitowa daga dogon baradan dazata sada mutun da farfajiyar makarata. tana rungume danta akafada shi km yana rataye da jaka yar saman suit dinsa na makale da kwarin hannunsa gabana ne yashiga faduwa da sauri nakarasa parking din motata na zauna naki fitowa ina kare musu kallo matarsa farace sai dai nafita fari sosai kyakkyawar mace ce sai dai dan abu daya da bata dashi ,hancinta bai da wani tsaye dan duk wanda ya kalleta bazai ce mata me dagon hanci ba . akwai ta da idanuwa masu kyau gaske sai dai gajeruwa ce amman ba gajeruwa dukus ba sannan tana dan da fadin baki sabani nawa dan karami . take jikina ya dauki rawa ganin dana masu zuciyata kuwa wani bugu take ahankali na sanya jikina kuzari na fito . ina fitowa naga ya juyo da sauri nasan kamshim turarena ya jiyo aiko muka hada ido dashi gabana yashiga dokawa.amman hkn bai hanani takowa ba. daburcewa yayi yana kallona daidai na karaso inda suke naji tace my Hrt muje man. ni km dan sake rage tafiyata nayi lokacin da na hango walid yana sakar min murmushi . hannu nadaga masa kawai dan na kular da zuciyar taufeek bawai dan naso hkn ba dan bana shiga tsabgar gayun school . walida wani matashin gayene dake maseefar sona amman sbd taufeek naki bashi dama , kasa motsawa prof taufeek yayi daga inda yake tsaye har sanda walid yakaraso gareni muka soma mgn kasa kasa muna murmushi. nan fa zuciyar taufeek takasa hakuri sbd maseefar tashin hankali daya tsinci kanshi ciki take kishinsa ya motsa akaina bai san sanda yakaraso garemu ba yace kai tsayuwar uwar me kake daita ..? sir babu komai kawai muna gaisawa ne. ni km na kalleshi asheki sanan nace kanajina ko walid daman fa akwai mgnr danake son yi dakai which is very very important muje ko.. nadaga kafafuna kenan naji ya cafki tsintsiyar hanuna ya juya yasoma tafiya dani nace meye hk ne kasar min hannu bai tsaya ba sai gurin dana paka motata ya amshi key'n motar ya bude ya turani ciki ya kulle motar gbdy ya juya ya koma gurin matarsa dake tsaye cike da matsanancin mamaki da shock yace tashiga suje . tun daga nan masefafen kishinta ya motsa taso zuwa inda nake cikin mota zaune domin naga sanda ta nufo inda nake ya hanata bandai san me yace mata ba ina kallo ya kamo hannuta yasata cikin motar yashiga suka bar gurin tun cikin mota take masa maseefa tare da tmyrsa meye tsakaninsa dani yace nothing tace karya ne akwai ,yace ok nayi karyar. byn ya kaita gida ya juyo ya dawo school ya bude motar yashigo ya zauna yashiga min ruwan bala'i ina ramawa ok bakinki ya isa yanka ki shiga hknli dani salemat zan shuka miki rashin mutunci. rashin mutunci km na nawa sai dai kar a sake bani key din motata inada abin yi nakarasa mgnr ina mika masa hanuna idan bazaka bani ba na kama gabana ya kamo hanuna yasanya min key ki kama kanki salema dani banason mu'amularki da maza ,dan Allah ki tausaya min. fixgar key nayi na fito dole tasa ya fito daga motar na kulle na juya na barshi nan yana kallon bayana. yammancin ranar yana komawa gida suka shiga yin tashin hankali zanga zanga da matarsa inda ta hada kayanta tace gobe goben nan zata koma. ina cikin damuwa kwance adakina tunaninsa nake tare da jin haushin fifita matarsa dayayi akaina kiransa yashigo wayata ban daga ba sai dayayi min kira goma sannan na d'aga nace lfy waye..? yace ke banson rainin hankali nizaki cewa waye byn kingama hadamin zafi kin hadani fada da matata a dalilin dagula min lisafi dakikayi . ta shirya komawa Nigeria tabarni sai ki shirya karbata kmr yadda kika saba nace never in history taufeek...idan ma bacci kake ka farka sannan kasawa ranka wani abu me kama da abinda kake mgn akai bazai sake shiga tsakanina da kai ba... nifa ka nuna min bani kake so ba jikina kake so, soyayyarkar na gurin matarka kaje ka lallaba matarka ta zauna tare da kai so that zaka samu abinda kake so enough. amman ni saleema dawood yusif bazan sake mallaka maka kaina ba tsaki yaja ya kashe wayarsa. washegari tabi jirgin safe takoma yakirani yace min ta wuce nace allah ya kai lfy tare da katse kiran. sosai na fita harkarsa na daina hulla dashi na dinga nuna masa ko in kula duk abinda zaiyi baya gabana shima tin yana sharewa har fa abin yasoma barazana dashi yasoma neman shiri dani zanga zanga ni kuwa na rantse na sake rantsewa tare da alkwarin babu abinda zai sake shiga tsakanina dashi. dan duk nacin sa gurin mushirya naki yarda da shirin. dan hk wata rana monday muna zaune a sitiroom ni dashi byn damben bala'i da sukayi da securities din gidanmu gurin sun hanashi shigowa wanda daga karshe sai dana sa baki suka barshi yashigo. yatasani agaba atsakiyar kafafunsa tare da tsura min idanunsa ya zagaye kuguna da hannuwansa duka yana bani hakuri akan laifin da yayi min . na zuwan matarsa wata irin razananniyar tsawa mukaji from know where an buga mana na mike a frigice na bar kusa da prof ina zare ido jikina na rawa tsoro suka min duran makiya na dinga kmr na saki fitsari tsabar tashin hankali dana tsinci kaina mahaifina nagani tsaye yana kallonmu a fusace yace waye shiiiiiii? yayi min tmbyr yana kallona take jikina ya sake daukar karkarrawa na kasa mgn.. wani figici da matsacin tsoro ya farmaki zuciyata tare da min diran makiya . ya juyo yana fuskantar taukeek dake tsaye tare da auna masa wani irin banzan kallo me hargitse kwanya sannan yace waye kai...? daga ina kazo nan ? meye kawoka gidana km har cikin nan ? shafa sumar kanshi yayi sannan ya gaida mahaifina cike da ladabi. dakatar dashi yayi ta hanyar sake cewa waye kai.. na tmby ba gaisuwa ba. sunana taufeek
Chapter 113 · 0% Book details