Sashe 22
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH
*qala rasulillahi sallallahu alaihi wasallam:*thalibul ilmi fariydatun*
*Allah's messengers (s. a. w) said seeking knowledge is compulsory*
Page 8
Runtse idanunshi akil yayi gam, yana jin mugu mugun radadin kusancin dake tsakanin AK da Zeey arayuwa .
Yana tsaye yana jin yadda zuciyarsa ke masa tafarfasa tkmr zata tarwatse akan Zeey .
yaso ne xuwa yanzu tuni yagama waketa son ranshi Akan bed din AK kmr yadda yayi niyya tun farkon shigowarsa dakin. gashi nan ya tsaya shirmensa na banza da wofi har yakai ga rusawa kanshi budget ...shit ya furta a matukar fusace kana ya ja mugun tsaki, sannan ya soma kokari meida belt din kugunsa dayasoMA suncewa yana ja da baya da baya har ya kai ga bangon dakin ya jingina yana jifan Zeey din da wani matsayacin kallo me nuni da zasu km hadewa ne nan gaba.
har yakarasa jingina jikinsa da bangon dakin sosai bai dauke idanunshi akanta ba kallonta yake ,yana cizon lips dinsa tare da tsinewa kowaye wannan wanda yadakatar dashi daga niyyarsa km yaso ko AK ne yashigo yasameshi akanta yana sex daita yaga karyar rashin mutunci da karuwanci irin Nata.
Sannan yasan matsawar AK yaganewa idanunshi wannan ta'asar dake tsakaninsu ba zai km sauraranta da amincewa daita arayuwarsa ,koda kuwa da sunan Wasa ne sbd idan akwai abinda yasan AK ya tsana arayuwarsa yana bayan zina muraranta. Ballantana da kwanrsa ta jini wacce suka SHAKU iya shakuwa daita km yake mugu mugun sonta fiyye da sister dinsa wacce suka fito ciki daya.
Km yasan hakan zai Yi mugu mugun batawa Zeey suna da record agurinsa wanda zai sa bazai sake amincewa daita ba bazai kara ganinta da wata kima ko daraja ba a idanunshi .
daidai lokacin da akil yake tsaye yake wannan tunanin AK ya murda handily din kofar shigowa dakin tare da sanyo kanshi da ilahiri gangar jikinsa gabadaya ,
Tsai idanunshi ya soma sauka akan Zeey wacce ta bawa kofar shigowar dakin baya tana kokarin sake lailaye shimafidar gadon sbd har ya Dan Yi secuzing.
" wasu zafafan hawaye masu dumi suka shiga tsiyayo mata.
idanu kawai AK yabi akil da dashi Wanda acikin Dan wannan lokacin har yaciro wayarsa yana buga game hankalinsa kwance tmkr babu wata damuwa ko matsala atare dashi ...
AK ya tsaya jimmmm yana masa kallon tsab tare da naxarinsa sosai sbd zuciyarsa datayi masa wani iri tare da zarginsa.
kana ya bude bakinsa da kyar muryasa a sanyaye yace yaushe kashigo gidan ne?
Murya a dake shima akil yabashi amsa da yanzu.....
" To ya kaja kayi tsaye anan ka zauna Man ?
am OK here ya fada atakaice yanacigaba da tsayuwarsa da lallasa wayarsa sai dai gabadaya hankalinsa na kan Zeey wacce take rukube cike da matsananci fargaban abinda zai biyo baya. Numfashi akil ya furzar yana tmkr ya fizgo Zeey gareshi yasoma tumumusheta agaban AK.
Ahankali AK yakaraso inda Zeey take tsaye byn ta goge hawayen fuskarta ,Amman Duk da hk kallo daya zaka mata KA tantace yanayinta Sannan kasan tana cikin tsaka me wuya da matsanancin tashin hankali .
Ya tsura mata mayatattun idanunsa yana mata wani irin kallo me cike da tarin tmbayoyi iri iri.
sosai yake kallonta yakasa dauke idanunshi akanta ahankali ya kai hannuwansa duka yakamo nata cikin nasa ya zaunar daita gefen gado shi km ya janyo wata karamar stood ya zauna akai , suna facing din juna naunauyen ajiyar zuciya ta sauke da karfi zuciyarta ta harbawa daf daf....
muryarsa cike da rauni da tausawaya yace.
my Zeey.... meke damunki har da kikeyin hasarar hawayenki hk?
Idan wani abu ke damunki tell me please I will know what to do?
Banason ganinki cikin damuwa irin wannan wanda har zai kaiki ga zubda hawaye..
Muryarta a raunane tace babu komai fa .km ba kuka nayi ba, lokacin da nike kakkabe maka dakin ne wani abu ya fada min cikin ido takarasa mgnr hawayen dake boye cikin kwarnin idanunta suka sake ciciko suna shirin zubowa tayi saurin meidasu.
Tana me tsunkuyar da kanta.
Yayinda zuciyar akil kadan yarage bata buga ba tsabar haushi da takaicin iri kusancin AK da Zeey zaune guri daya har gwiwowinsu na tokare da juna.... tsaki yaja acikin zuciyarsa yana aiyana irin rashin mutuncin da zai shukawa Zeey......
cike da sanyin jiki AK ya dago habarta da hannushi daya yana kallon cikin idanunta s
osai ,masu cike da ruwan hawaye .
Wannan abubuwan danike hangowa cikin idanunki ya wuce ace abune kawai ya fada cikinsu, wannan abubuwan sunfi min kama da tarin damuwa da firgice Mara misaltuwa me shirin kashe zuciya da ruhi dan hk ina gaugauta umartaki da kisanar min da damuwarki sister nah ni km nayi miki awkwari ,zanyi iya kiokarina naga na magance miki ita da yarda Allah.
On expected suka ji tsakin akil dake tsaye still rike da wayarsa yana danne dannensa .
AK ya juyo a Dan sikwane yana karewa yanayinsa kallo.
yayinda hkn yabawa Zeey damar duba sakon daya shigowa wayarta yanzu tana duba taga
_Ki sanar masa abinda ke damunki Man tunda yadamu yana son yasan damuwarki km har yana ikirarin zai iya mangace miki damuwarki ,Amman ina son kisan wani abu idan har zai iya magance miki kowace irin matsala ce banda Ta akil ,akil tantiri ne wanda babu me iya maganinsa ko ganin bayansa sai Allah ,kin sanar masa koni nasar masa . Dan ni wallahi yanzu idan baki sanar masa da abinda ke tsakaninmu ba ni zan sanar masa da komai tun right from beinging stupid bitch kawai_
AK ya juyo gareta ahankali byn yagama kallon Akil batare da kowanensu yacewa dan'uwansa komai ba.. kinyi shr sister kinki cewa Dani komai alhalin ni ina hango tarin Damuwa da firgici atare dake please tell me now yakarasa mgnr muryasa a shagwabe yana Karyar mata da kai .
Sannan ya kai hannu zai amshi wayar hannuta tayi saurin fita daga cikin inbox zuciyarta na wani irin mahaukacin bugawa.
Sautin muryarsa ta sake ji ta doki dodon kunneta atsanake .ko akwai Wanda ke son takura miki ne har yasa kike kokarin rasa walwalarki? yayi mata tmbyr batare da yayi shayin komai ba.
wannan yanayi naki har ni yana kokarin ya shafa kusan Narasa 70
na kulawar da kike bani.
Dan hk tell who is disturbing your life. ?
ko dan gidan uban waye zan miki maganinsa matsawar yana cikin wannan kasartamu.. hawayen Data boye suka samu nasarar zubowa bisa kuncinta sbd jin dadin kalmarsa gareta,ko babu komai furucinsa ya sanyaya ruhinta har da sanadin dawo da kuzarin datarasa dazu sanda akil ke neman cin zarafinta
hakika mgnrsa tayi mata dadi sosai km ta Sanyaya mata zuciya da ruhinta da komai nata sannan ya tabomata inda ke mata kyaikyi a kirjinta..
ta lumshe idanunta tana cewa tkns yayana farincikina hasken idaniyana burin zuciyarta.damuwa dakake son me tsanani ce amman meyasa kadamu da son sanin damuwata sosai irin hk?
Sbd I really care about you Zeey ina sonki sosai amatsayinki na sister dina.
Km ina son farinciki fiyye da komai fiyye da tunaninki. bana son ganinki cikin duhu da damuwa , mu din mafi kusancin yan'uwan junane .
Kinga yakamata mudinga kula da farincikin junanmu.
Zeey nasan da nike cikin halin damuwa irin wanda kike ciki, nasan sai inda karfinki ya kare I know you and trust you with all my heart.... Dan hk na hadaki da girman Allah ki daure Ki fada min gskiyar abinda ke taba zuciyarki karki min karya. domin bana jin dadin yadda nake ganinki cikin yan kwanakin...... .
A shirya nike da nayi maganin duk wani tantirin dake son damunki da hana zuciyarki sukuni.... .
Da sauri ta dago idanunta, sukayi ido biyu da akil atake taji wata muguwar faduwar gaba from know where Ta caki kirjinta wata uwar harara ya watsamata Wanda yasa
Take km zuciyarta tashiga harbawa da sauri da sauri Wanda a iya tsakaninta da AK yana iya jiyo sautin bugun zuciyarta. hankalinta yayi mugu mugun tashi ganin yadda idanun akil sukayi jawur dasu kmr Wanda aka watsawa garwashin wuta cikinsu.
fuskarnan tashi adaure tamau babu wata alamun Wasa acikinta GA jijiyoyin kasa nan sun tashi rada'u da alamun ransa ya kai kolowar tashi.
daga inda take zaune take karanta yanayinsa da karanta yanayin dayake ciki .
tasan shi, tasan ko shi wanene. Tasan halinsa kmr yunwar cikinta tasan yadda yake Yi idan ranshi yabaci.
tasan a wannan tsayuwar da yayi zai iya yin komai.
Ita kuwa bata shiryawa kanta ganin wannan tashin hankalin ba.
Zuciyarta bazata iya daukar wannan nauyin dayafi dutsen dala girma da mamaye gurbin yancin wasu.
Tanason sanar da AK komai dake tsakaninta da akil yanzu kafin yaji komaI daga bakin tantiri
Amman tafi son ko zata sanar masa da komai yakasance daga ita sai shi ne ,domin tasan zai fi fahimtarta sannan tagama tsarawa kanta irin karyar da zata shirya masa akan damuwarta da akil.
Bangaren akil kuwa Lura da yayi sosai akwai wani sirri dake boye da zuciyar AK akan Zeey din yasa shi sake ja tsaki afili yana daga tsaye tabbas akwai wani abu aboye acikin zuciyar AK Wanda ya dangaci Zeey byn zumuncin dake tsakaninsu.....idan takasance hk ne she kuwa akwai katuwar matsala me girma da zata addabi kowa.
Take abubuwa masu yawa suka shiga Zariya acikin zuciyarsa da tunaninsa tare da kitsimawa zuciyarsa tunani iri iri akan A K..
Tabbas ma babu tantama akwai komai .dayake tunani
Km yasan hkn ba komai zai jawo ba sai maseeefa me girma mara iyaka.
km komai zai iya faru Dan ba zai taba bar masa Zeey suyi rayuwar farinciki ba. zai iya yin komai akan wannan muguwar shakuwar dake tsakaninsu koma yasa wuka ya yanke kit..... Kowa ya huta .
AK ya sake juyowa da nufin kai dubansa ga Akil km yayi masa mgn akan wannan tsayuwar dayayi musu aka yana tsaki why not ya tafi kawai abinsa yabasu guri.
Amman Zeey tayi saurin janyo da fuskarsa garesa tana sanya kwayar idanunta cikin nashi tare da kashe masa su ta Hanyar kawar da hankalinsa akan akil. Sbd tasan
Shima ba kanwar lasa bane zai iya haukacewa musu yanzu .
domin Duk yadda akil yakai da zafin rai hade da jin kanshi AK yafishi zafin kai da tantiranci sai dai shi yasan yadda yake yin nasa cike wayewa ba kmr akil ba.
tsadadden murmushinta ta sakar masa tana rausayar da kai tare da cewa yayana na kaina farincikina duniyata ....ni nasan banida yayan banza.. Yayana yakasance mutun ne me mutunci da hankali da natsuwa da kamala wanda samun irinsu keda wuya acikin duniyar tamu...
Ka kasance mutumin kirki me damuwa da damuwar yan'uwansa ba kmr wasu tantirai ba.
Ka kasance kana aikata abinda masu hankali da natsuwa suke sabanin wasu masu aikata abubuwa tmkr irin na dabbobi karnuka tabbabu jahi........
Wata uwar razananniyar tsawa akil ya buga mata tare da cewa silent here enough is enough yana nunata da Dan yatsan hanunshi sannan gabadaya ilahiri jikinsa kirma yake...... Muryasa tasoma fita cike da IN... Inna ke ke... Ko sai .. yayi shr ya dubanta tare da dunkule hannushi ya naushi iska yana me juya a fusace fuuuuuuu ya bude kofar ya fice yana bugo kofar da wani irin matsiyacin karfi garammmmmm kakeji har sai da Ak yayi saurin sakin hannuwan Zeey sanya hannuwansa duka ya toshe kunnuwansa yana kallon kofar da akil ya fita..
tunani abinda ke damun akil yashigayi definitely akwai abinda ke damun akil.
ko km yace akwai abinda ke faruwa between akil da Zeey. Abinda yasoma zuwa zuciyarsa Kennan domin koda zai shigo dakin yana jin sautin muryar akil cikin hargagi yana fitar da maganganu Sannan ya dan jiyo muryarta kasa kasa cike da kuka Duk da dai bai ji abinda suke fada ba Amman tabbas sautinsu ne..
Sannan yashigo dakin ya tadda ita da akil kowanensu ranshi ajagule. Definitely
Akwai wani sirri tsakaninsu wanda shi bai sani ba...
To meyye shi wannan sirri?
Yakamata ace yasan shi wannan sirrin...
Bama sirri ba akwai alaka me karfi dayake tunani atsakaninsu .
Take zuciyarsa Ta buga da matsanancin karfi tare da tsayawa cak. lokacin daya xuciyarsa tashiga lisafo masa who is akil and how he bee. Tundaga kan waye akil da irin munanan halaiyan akil ....
da yadda idanun akil basa raina ganin manya .
Sannan baya ganin manya mata ya kyale sai yayi kokari dandanasu ko ta wani hali.
san da zuciyarsa tagama takaranto masa komai na akil...
zumbur ya mike tsaye yana duban zeeey yana nunata da yatsan hannushi ga bakinsa na rawa gabadaya ilahirin jikinsa babu inda baya rawa.
Gabadaya ji yayi Duk wata saliva dake cikin bakinsa ya kame ya daina sarrafa harshensa hatta numafashinsa neman tsayawa yake tmkr me cutar asthma .
Gabadaya yagama tabbarwa kamshi something is between them.
ballantana yanayin akil da suka nuna masa komai da moment din da ita kanta Zeey Ta nuna. kallonta yake sake Yi from head to toe lokaci daya yashiga adduar Allah yasa tunaninsa da zarginsa da hashashensa suzamanto karya ne ba gskiya ba.
Da kyar yasamu ya tattaro jarumta ya sanyawa jikinsa da bakinsa ya kira completely din name dinta Zainab ...........
meye Maye ....atsakanin ke da akil.......
Mmn sudais ce
SAI KA AURENI DOLE