← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 289

Sashe 11

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

shine na lura kmr akwai soyayya tsakanin AK da zainab hkn yasanya na yanke shawarar me zai hana mu hadasu aure Dan hk zamu sanar musu sukara fahimtar junansu da kyau kafin lokacin da nike son AK yakoma hado digirinsa na biyu. ammi tayi murmushi tace wlh kmr kasan abinda ke cikin raina Kennan domin koni na dade da fahimtar akwai soyayya me tsanani atsakaninsu wannan shawarar taka tayi daidai wlh sai dai ka tutubi mahaifiyar yarinya..... mahaifiyar, zeey tayi murmushi tace ai kai da kaya duk mallakar wuya ne dady ya sake numfasawa kana yace shikenann yanzu abinda ya ragemana sai mubisu da addua tare da fatan alkhairi ammi tace Allah ya tabbatar mana da alkhairi gabadayansu suka amsa da ameen. ...Inshaallahu da zarar ta kammala da karatunta Shima ya hada masters dinsa sai mgnr aure.... Mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE
Chapter 11 · 0% Book details