← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 106 OF 289

Sashe 106

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

isa cikin farfajiyar gidansu ya paka motarsa ta fito da hanzari ya nufi cikin part din ammi hk ya dinga ratsa mutane har yakarasa bakin kofarta ya murda handle kofar dakin yashiga cikin dakinta dake cike makil da yan'uwanta ammi ya hango zaune a bakin gado hannuta rike da waya ya tsaya yana kallonta tare da neman karin bayani domin yana son ya sake fahimatar abinda takira tasanar masa. sai dai ya kasa fahimtar komai daga fukskarta yakoma ya jingina da jikin bagon dakin ya hade hannunwansa ya lank'washesu a saman kirjinsa ya tsurawa ammi ido cikin wani yanayi me wuyar misaltuwa ya kira sunanta ammi meke faruwa ne gbdy ban fahimci abinda kike cewa ba . nan ammi tashiga gaya masa komai tare da mika masa wayar zeey kaga wayarta da takalmanta da goggoronta a harabar hall din aka tsince su amman ita an nemata an rasa. tunda ammi tasoma mgn gumi ke tsatsafo masa wannan wani irin tashi hankali ne tunda ammi ta mika masa wayar ya amsa ya jefa cikin aljihun rigarsa bai sake cewa komai ba ya nufi hanyar fita harabar gidan. akalla ya kusan minti talatin tsaye a harabar gidansu yana tunanin gbdy k'walk'waluwarsa ce tashiga caji da neman mafuta dan dole yasan abinyi kafin su'ad tayiwa zeey illa da bazai iya magancewa ba. zagaye harabar yashigayi yana surutai kafin yasoma zance zuci shi daya dan dole ka nemawa kanka mufita AK to me zanyi? me zanyi ni abdulkabir..?yarinyar nan tana son ganin bayana .. "kafin kace me tuni gidan ya kaure da hayaniyar batan zeey. koda zance yasamu dady Allah ya kyauta yayi sannan ya numfasa ya fuskanci AK wannan matsalar na cikin abinda yasa kaji nace ka auri yarinyar nan. ni ba duk wannan bane agabana damuwata zainab ce banason tayi mata illa dady .. shiyasa nake son sani abin yi. "ita dai wannan shawarar dana baka kaki dauka dole ita zakayi domin samun kwanciyar hankalinka danamu. ammi dake tsaye a hargitse tace uhm dady karkace hk , auren yarinyar babu abinda zai kawo sai tashin hankali ba. ki min shiru a kece ke zugashi byn aurensa da yarinyar shine kwanciyar hankalinsa da namu . idan kinga yarinya ke kanki zakinsa aurenta shine kwanciyar hankalinmu . mama Zeey tace wai wata yarinyar kuke mgn akai? ammi tayi saurin cewa babu kowa. ya babu kowa duk kun hargitse akan zance daya ta juyo tana fuskarta dan'uwanta ka taimaka alhj kasanar min meke faruwa ne akan batan zainab . batare da wani bata lokaci ba dady ya zayyane mata komai dake faruwa har da hukuncin daya zartar. maman zainab ta bugi kirji tace nashiga uku amman da ala'mun yarinyar bako muslima bace? dady ya amshe zance yacigaba da cewa tabbas muslima ce sai dai takadiriyace wace ta addabi kowa ciki har da hukumar yan'sanda maman zainab ta zabura ta mike tsaye hb alhj km sai ka amince mgnr aure tsakaninsu, ai wannan abu yayi muni dayawa gsky kasauya wani tsari gudun kawo b'ara gurbi cikin family dinmu. dady yayi murmushinsu na manya yacigaba da cewa kiyi hkr mubi komai a hankali yanzu abinda nake son ayi asan yadda za'a ga ita yarinyar asan halin da zainab take ciki dan babu tantama tana hannuta. sai ansa yadda za'a yi aurensu da abdulkabir maman zainab kasa cewa komai tayi domin ita kam wannan abu ya daure mata kai . sai ammi ce tace yanxu da bakinka dady kake bada gudumuwar danka ya auri irin wannan yarinyar . dan girman allah ta yaya zaka amince da mgnr aure atsakaninsu ai wannan ya katseta da hannunsa daya yace ak wanda ke zaune yazama tmkr mutun mutumi ya tashi mu tafi. mikewa yayi suka bar part din. byn sun fita ammi tace maman zainab wannan lamari sai dai mu taru muyita addua maman zainab ta yatsina fuska amman har da laifin abdulkabir domin da bata ga fuska agurinsa ba bazata dinga wannan salon iskanci ba . hb dan Allah yanzu alhj taya zai yarda da irin wannan aure yakamata komai za'a dingayi asa tunani ciki . tunda tadawo gidan tashige uwar dakan ummanta bata sake yunkurin fito koina ba zaune take dafe da goshinta tana tunanin ta yadda nest target din zai kasance amman tun zamanta bata tsinanawa kanta komai ba gbdy tayi nisa cikin tunani kawani hali abdulkabir dinta ya tsinci kanshi ciki lokacin da labarin batar amaryarsa ya riskesa? ita ba abun ta nemeshi ba balle tasan a wani hali yake.. shigowar umman dakin kenan taganta ta doka uban tagumi daga dafe goshin datayi, tsayawa tayi tana kallonta dan tana lura duk kwanakin nan biyu bata wani ai sai tunani da yawon kuka karasawa ummu tayi kusa daita ta zauna sannan ta saka hannu ta janye mata hannu daga tagumin datayi firgigib su'ad ta dago fararen idanunta tana kallon umma dan ita sam bataji sbigowarta ba, dubanta umma tayi cikin sanyi murya takira complete name dinta su'adullahi tagumin alama ce ta damuwa km ni abinda na tsani naga kin kasance tare dashi kenan.. kwalla ce ta ciko a idanunta muryarta na rawa tace ummana dole na kasance cikin damuwa dan na tabbatar ko tsanar da mutane ke min ya isa yasani cikin damuwa balle km wannam rayuwar da nake yi ni kaina ta isheni ina son dawowa da farincikina sannan ina bukatar ganin naki farinciki takarasa mgnr hawayen dake cike da idanunta suka zubo ta meida kanta ta kwantar jikin ummanta. murmushi umma tayi sannan ta sake janyo kanta sosai ta daura bisa cinyoyinta ta zame hullar kanta tasoma shafa sumar kanta ahankali ai ina ce wannan damuwar ta zama jinin jikinmu, km na tabbatar yanzu ba shine damuwarki ba da har zai sanyaki tagumi fada min damuwarki su'adullahi...naji umm takarasa zance tana cigaba da shafa sumar kanta kara lafewa su'ad tayi akan cinyar mahaifiyarta wani sanyi taji yana ratsata duk da cikin tarin damuwa da take ciki ummana na cikin soyayyar wani wanda bai s.. sai km tayi shr umma tace karki ce yaron kirki nan dayazo nemanki kike so? su'ad taja tsaki cikin ranta sannan tace kodaya ummana bashi bane wani daban muhd kamil kuwa nayi masa iyaka da inda nake sbd dan iska ne,umma tayi murmushi aiko yaron kirki ne baiyi kama dan iska ba ko jiya yazo nemanki dan hk ki kyautata zatonki har ina jin dadi nayi siriki. za dai kiyi siriki amman ba mk ba.. Allah ya nuna min wannan rana amen ummana umma ta dunfita mata kai tace Kai su'ad idan wani yagaya min cewa zaki dawo hk ki dawo mara kunya zance karya ne ina tabbata miki zan iya shari'a da mutun amman sai nayi gari naga kin dawo min hk murmushi su'da tayi wanda bai kai zuci ba sannan tace umma kicigaba da bani labarinki umma ta runtse idanunta .daman ko baki ce ba su'ad zan kaiki karshe labarina.sai dai kiyi hkr ki dauki dangana da duk abubuwan da zaki ji acikin labarin ummanki . lokacin da umma takarasa mgnrta ta bude idanunta dake lumshe sai ga hawaye sharrrrrr tmkr an bude fomfo ... sannan tasoma mgn cikin sanyi murya . lokacin danake zaune bisa cinyoyin prof taufeek hannunsa daidai tsatin kirjinta yana kokarin isar dasu inda dukiyar fulanina suke yayinda bakinmu ke hade har lokacin yana aika min da wasu salo wasanni ahankali ya fito da bras dina daya yasoma murzawa cike da kwarewa. yadda yake min din ya kashe min jiki na dinga jina cikin wani yanayi wanda bansan inda shi ba. har ya daura bakinsa kan bras dina yasoma tsotsa bana cikin haiyacina. domin wannan lokacin shine karo na farko da wani da nmj yasoma taba jikina da niyyar amfana gbdy mun dauke wuta dagani har shi gashi school kafa ya dauke. sosai yake kokarin rikitar min da tunanina ahankali yayo kasa da hannunsa zuwa kasa byn ya gyaran zama ajikinsa yayi sama da doguwar rigar jikina yayi gefe da Whit pent din dake sanye ajikina yasoma shafa kasana zai kai hannunsa zuwa cikin kasana Allah ya fargardani nayi saurin dawowa cikin haiyacina nasa hannuna na dafe nasa hannu dayake kokarin zartar da abinda ransa ke so tare da zare bakina cikin nasa. nayi saurin mikewa tsaye jikina na rawa shima ya mike yana shafa sumar kanshi wani irin ya dinga ji ajikinsa dan shi kasan bai so abinda yayi ba. dukar da kaina sbd wani matsanancin kunyarsa data min rufdugu juya da sauri zan bar office din ya kira suna ina jinsa na kasa juyowa. ranar koda na isa gida kasa sakewa nayi cikin yan'uwana gani nake kmr zasu iya gane abinda na aikata .gbdy jikina yayi sanyi ni kaina alokacin nasan abinda na bari prof yayi min yadabawa kaidar addinimu, lokacin dana zo bacci kuwa frigita na dingayi domin da zarar na rufe idanuna shi nake gani yana sarrafa jikina . tun daga wannan rana naki yarda na sake zuwa office dinsa ko text mukayi bana zuwa kai masa sai na tabbatar da baya office din. sai nayi amfani da extra key dinsa na kai cikin wannan salon dana dauko yashiga damuwa duk hanyar da zai ganni na rufeta kwata kwata naki yarda mu hadu gashi na canza number wayata . kwatsam a wani yammaci byn mun tashi makaranta naje gida nagama abinda zanyi sai dana kwarari lokacin barinsa office yayi nashigo makaranta sbd sumint assignments din dayabawa yan ajinmu shinga office din har na ajiye takardun akan makeke table dinsa na juyo kenan na cikaro da mutun kaina ya bugi kirjinsa. cike da tsoro nayi saurin cewa sorry sir tare da kokarim cire kaina naji ya rungumeni tsam ajikinsa yana sakin murmushi sannan yasoma takowa inda site dinsa yake ya zauna tare dani ya tsura min kyawawan idunsa a wannan lokaci kasa dago idanuna nayi na kalli yanayin dayake ciki . tsawon lokaci ina jin yadda idanunsa ke yawo ilahirin sansar jikina kafin daga baya na daina jin alamun hk . na dago da niyyar satar kallonsa naji sai daya matso da bakinsa kusadani sannan ya fara mgn cikin wata irin sanyi murya wace ban taba saninsa daita ba kiyi hakuri akan ba dade dana miki wanda yasa kike guduna akan ba dadi da kikasa naji na rashin ganinki km nagode yakarasa mgnr
Chapter 106 · 0% Book details