Sashe 117
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
baba ya barshi ya tafi idan ya tafi yace min bazai kara dawowa kasar nan ba ,ni km ina tabbatar muku matsawar ya tafi mutuwa zanyi.. na isa gurin yayana yusif ka sanya baki yaya yusif ina sonshi Wallahi ina sonshi hk na dinga bin yayyena ina rokonsu su sanya baki babana ya amince daga karshe na isa inda taufeek ke tsaye yayinda yan gidanmu sukayi cirkocirko kowane fuskarsa cike da tsansar tausayina. na riko hannu taufeek cikin nawa na janyoshi xuwa inda babana ke zaune har lokacin. nace ka durkusa ka roki mahaifina ta yadda ya dace kiyi masa mgn ta tsigar datace may be baka masa yadda yakamata bane shiyasa yaki amincewa da aurenmu babana mutumin kirki ne ...baya kin mutun shi din me son jama'a ne......baya wulakanta jama'a gbdy yan'uwana kuka suke har mahaifiyata hk ma mahaifina dukar da kansa kasa yayi tare da dafe goshinsa da hannunsa daya wanda ke nuni da yana cikin tashin hankali. sake kamo hannun taufeek nayi cikin nawa mu durkusa mu roki babana tare ... ahankali naga ya zube bisa gwiwowinsa kmr yadda nayi sai dai yakasa furta daidai da kalma daya duk da mgn yake son yi amman ya kasa furta komai koda ma ya bude baki me zai ce wannan mutumin da bai kaunar ganin farincikinsa da abar kaunarsa . "kusan minti talatin muna durkushe agaban bana ina kuka ina rokonsa. amman bai dago kansa bs balle yace mana wani abu, yaya yusif ne yakaraso yakamo hannun taufeek ya mikar dashi tsaye, wanda zuwa lokacin hawaye yake ya mikar dashi tsaye wannan shine karo na farko danaga hawayensa bantaba tunani zai zubda hawayensa akaina ba kasancewarsa mutun me dauriya da taurin rai. ahankali yasoma dagawa kafunfusa domin barin gurin. " yaya yusif na biye dashi yana masa mgn wanda bansa me yake gaya masa ba ina ganin sun kurewa parlour'n har yaya yusif ya kama handle ya murda kofar ya bude na zabura na mike tsaye daga gaban mahaifina nabiyo bayansa sauran yan gidanmu suka biyo byna. " a farfajiyar gidanmu na iske su tsaye yaya yusif nabashi baki ina isa ban tsaya wata wata ba na rungumeshi ajikina ina kuka me cin rai don't go.... pls taufeek karka tafi kabarni mutuwa zanyi .. tsam naji ya sanya duka hannuwansa ya rungumeni shima ajikinsa yana shafa sumar kaina da suka baje yasoma mgn cikin rawa murya i feel lik i should stay cox in love with you . lov you not for how you look just for who i feel you in my hrt . i did not thing I can met the girl that i wil love the way i love you ,you tsole my Hrt salee..mat you my first love i feel you in my hrt i can't live without you but I will still live you ..... yana karasa fadar hk yasoma kokarin zareni daga jikinsa na kamkameshi ajikina ina wani irin kuka duk da wayanda ke gurin babu wanda bai zubda hawayen tausayinmu ba i love you taufeek i can do without you don't live... ..pls. i wil liv you too to the extend i can't explain but I must remove you from my hrt... ya tsaidani bisa kafafuna na kasa tsayuwa cikin raunin muryarsa yace ki tsaya bisa kafafunki salemat.. karki fadi ...kiyi hkr abinda nasani km nayi imani dashi matukar ke mata ce fa sai na aureki kisawa zuciyarki hkr ki rike aranki taufeek yana sonki so km me girma ina tabbatar miki da sonki zan koma zuwa ga mahalicina... yanakarasa mgnrsa ya juya yasoma tafiya ni km ina ihun kiran sunansa taufeek.. taufeek don't liv me pls....har ya kai bakin get din gidanmu ya juyo ahankali batare da ya dakatar da tafiyarsa ba yace don't cry i love you sweetheart...... sannan ya sanya kai ya fice na kwasa da gudu zan bisa yayyena suka yo kaina.. mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE