Sashe 187
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
.. ammi ta rungumeta ajikinta. " kinga wannan yanayin na abdul bakomai bane face tsagwaron bacin rai. duk sanda kika ga yana bata rai irin hk bakaramin tashin hankali yake ciki ba ,mijikin ne mamana yakamata ki fuskanci yanayinsa nasan kin masa wani laifi ,tunda naga ya dauke mana wuta, kada kiyi girman kai ki bashi hakuri kinji? muryarta a raunane Ta ce" toh ammi zan bashi hakuri. ammi tayi murmushi jin dadi " Lallai ammi ta cika uwa ta gama gano cewar danta fushi yakeyi daita Duk da bata san dalilin Fushin ba. zaman falo dai ya gagari su'ad yanzu saboda fargaba , ammi na zaune ta hango shigowarsa da sauri yashiga part din dake kallon nasu , ammi tayi saurin kwadawa su'ad kira ta fito da sauri saboda yanayin kiran. Ta ce maza shiga part din can ki dauko mun kwalin ruwan nestly . tayi mamakin jin hk kasancewar bata taba aikenta part din ba amman ta juya ahankali ta nufi inda ammi ta aiketa Ta na shiga tasoma jiyo kamshin turarensa tafiya yake yana duba document din dake hannunsa wanda shine dalilin dawowarsa gidan a daidai wannan lokacin saura kadan su hade cikin junsu ,yayi saurin ja baya da sauri yana kaucewa hkn har zaiyi magana sai kuma ya fasa kawai ya raba ta gefenta ya wuce. " wayyohlly allah meye hk ni su'adullahi ta fadi hk tana dafe kirjinta tare da bin bynsa da wani firgitaccen kallo kar da fushi yakeyi dani ? to Me na masa ? kawai taji jikinta yayi wani irin sanyi banda bugawa babu abinda kirjinta da zuciyarta keyi ,gbdy ta kasa aiwatarwa da abinda akace mata , kwata kwata ma ta manta abinda ammi ta aikota. ammi na nan zaune ta hangoshi ya fito cikin sauri tasan bai kula su'ad ba. Gaban ta yayi wani irin mahaukacin bugu ko ya hakura da soyayyar su'ad din ne .? tai wa kanta tmyr tana dafe goshinta. jiki a matukar sanyaye su'ad ta shigo parlour 'n ranta a dagule kmr zatayi kuka, ta ajiye mata ruwan ta shige ciki daki, Ikon Allah ammi ta furta tana kama baki.. kiransa ammi tayi tana tmbyrsa abinda ke faruwa yace babu komai "to ka daina son su'ad din ne ka kawo min takardar sakinta? "a fusace yace ina son matata... "to meida wukar mara kunya kawai . ta katse kiran tana jin dadi. gbdy su'ad ta rasa me ke mata dadi, duniya ta tsaya mata cak ta daina jin dadin iskar dake shawagi acikin sararin duniyar, banda zumbure zumburen baki babu abinda take kusan haushin kowa takeji . ammi tashigo dakin ta shige bathroom tana dariyarsu sbd duk suna son junansu . Har bayan magriba su'ad taki fitowa . ganin hk yasa ammi yin kusa daita ta yadda zata sani damuwarta. ta isketa zaune adaki ta zabga uban tagumi tana kallon ceiling dakin ammi takaraso gareta ta zauna tana tmbyrta lafiyarta kuwa "cikina ne bana jin dadinsa tabawa ammi amsa tana kokarin kawar da damuwarta , ammi ta kunshe dariyarta, kai kai ciwon cikin km yau ? su'ad ta girgiza mata kai kawai ammi batayi wani yunkurin bata magani ba dan tasan babu wani ciwon ciki dake damunta ,kar aje ma ko tana da shigar ciki ba'a sani ba, dan hk tace Allah ya sauwake ta dauki hijab dinta tasanya ta wuce part din dady . ammi na fita daga dakin ta kwanta flat akan gado tana juyi ahankali daga farkon gado har karshensa kewar mijinta ke damunta batason ganinsa cikin damuwa most especial ace itace sila. yadda take cikin damuwa da tashin hankali ,hk shima AK dan kusan har ya zartata shiga damuwa dan har gara ita tana iya runtsawa da danne damuwarta akansa, shi kuwa yadda yake ganin rana hk yake ganin dare. ganin idan bai yi wani abu akan lamarin ba, shi zai kwana cikin matsala ,duk inda ka'aje aka dawo shi za'abari cikin taskon rayuwa yasa ya xubda makaman yakinsa ,ya rigada yasan tayi wining dinsa takoina bakaramin sonta yake ba. soyayyarta tayi masa muguwar kamu ta yadda bazai iya jure yin dagon fushi daita ba. dan hk yayi tunani ya tura mata da sakon ban hkr duk da itace tai masa laifi.. jikinsa a matukar sanyaye ya lalubo wayarsa dake gefen bed side ya tsurawa wayar idanu yana kallon screen din wayar, yana tunani irin sakon da zai tura ma ahankali cike matsamancin shaukinta kwalkwaluwarsa tasoma hasko masa abinda zai rubuta mata _slm my hrt beat love is always having to say I'm sorry it seems i did not do anything to you still i can apology its love_ tana kwance taji shigowar message ta dauki wayarta tana dubawa sunan wanda tagani ne yasa ta mike ta tashi zumbur jikinta har rawa yake. ahankali takarance text din a tsanake tana sake maimaita kenan kasoma fahimtar lallai sai dani zaka yi rayuwa ,duk nice me laifi amman dole zan sakaka jin kaine da alhakin laifin, daga karshe kayi bleming kanka da kanka. can Wani sabon text yasake shigowa. _am really Sorry what i did was foolish _ ta koma ta jingine bayanta tare da yiwa bynta makari da pillow tana sake bi wayar da kallo tana murmushi jin dadi .. aranta tace naka wasa ne Mr man, ai sai naga karshen girman kai da nuna kai wani ne, kana son mutun km bazaka kwantar da kai ba komai cikin iko dagadara zakayi . yafi mintuna talatin zaune rike da wayar amma batayi kokarin meida masa reply ba ya kara tura mata