Sashe 26
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH *qala rasulillahi sallallahu alaihi wasallam:* *almu'hminul qawiyyu khairun' WA'ahabbu ilallahi minal mu'hminithaiyf* *Allah's messenger (s. a. w) said a strong believer is better And deaer to Allah than a weak one* Page 10 Da wani irin karfi yayi watsi da musty da malik gefe sai gasu sun zube kasa sharaf suna zare idanu, afirgice suke kallon AK da matukar tsoro, dan basu taba ganinsa cikin yanayi na firgici da tashin hankali irin hk ba . Murya a kausashe AK yasoma mgn still hannushi na damke da makogaron akil wanda ke ma'alifa sbd tsabar wuya. ta ya zan barshi.? Ta yaya zanbar wannan kafirin azalimin katon mugun maci amana ...? ko bakuji abinda yake cewa akan Zainab bane....? .zeey Zeey tawa zai cewa hk sbd shi... Sai km yayi shr yana me danne lips dinsa na kasa da iyakacin karfinsa. babu inda baya rawa ajikinsa.. Gabadaya jikinsa kirma yake... Malik da musty suka sake yowa kanshi suna kokarin karbar akil da makoshinsa ke rike da hannunsa Wanda ke kokarin kai shi barzahu... pls AK kayi hakuri ka Sake shi hk ko yanzu yaji ajikinsa, yasan kafi karfinshi ba km zai taba hada kanshi da kai ba injicewar musty .. Shi kuwa Malik jikinsa ne ya dauki rawa tsabar firgici da tsoro, ganin bilhakki AK kokarin kashe akil yake.. Bakinsa na rawa yace A.....AK kayiwa girman Allah da darajar Muhammad rasulillahi ka sake shi hk.ka sake shi kar kasheshi Kasa dukkanmu mushiga uku. ai nafi son hk.. nafison na kashe shege kowa ya huta dan barin irin su akil a doron kasa maseefa ce.. Kubarni na ganar dashi ba irinsu abdulkabir akewa wannan cin amanar ba akwana lfy.... sai da AK ya tabbatar da akil ya jigatu, sosai ahannushi wanda ko gaba bazai sake maimaita irin abinda yayi masa ba sannan ya wujijjigashi yayi jifa dashi gefe yana fidda numfashin . A harxuke ya bi gAngar jikin akil din da kallon tsana yana furzar da numfashi me dumi daga bakinsa . AI yadda suka ga akil ya zube kasa warwas tmkr wani matacce babu wata alamun numfashi atattare dashi , yasa gabadaya suka sake shiga rudani da tashin hankali fiyye da farko. kowanensu yaja da baya atsorace kirjinsu na bugawa pat.. Pat.. . Kai tsaye inda fridge din musty yake AK ya nufa ya dauko ruwan swan water me shegen tsanyi ....still Malik da musty suna tsaye cirko cirko a matukar tsorace babu wanda yayi kokarin karasawa gareshi. AK yazo ya wuce ta gefensu gumi na tsiyaya a ilahiri jikinsa ya dawo Inda akil ke kwance asume.. Ya balle murfin robar ruwan ya zame wandon jeans din dake sanye da kungunsa, yayi filinging dashi ya saura daga shi sai rigar jikinsa da boxes Sannan yashiga tsiyaya masa ruwan nan me Dan karan tsanye sai da ruwan ya kare tas akil bai farfado ba . sosai Malik ya sake gigicewa ya yo kan akil yana daura hannusa gurin hancinsa domin son jin ko numfashinsa na nan Amman shr bai ji komai ba .hkn yasa ya kalli AK cike da wani yanayi May firgitarwa sannan murya a raunace yace ka kasheshi fa... Ko kallonsa AK bai yi ba ya sake dauko wani ruwan ya bullula masa sannan akil ya farka a mutukar frigice yana sakin dagon ajiyar zuciya tare da cewa wayyohhly .....dan Allah ku Yi hakuri karku kasheni wallahi wallahi wallahi ba laifina bane, Zeey ce tasoma min tallar kanta da kanta tare Da kwadaita min kanta da surar jikinta, itace ta nemeni Dana dinga biya mata bukatarta aboye batare da sanin kowa ba itace ..... Wlh itace... Wata uwar razananniyar tsawa AK ya buga masa yana me take masa kan joystic dinsa da kafarsa daya. kara akil ya saki me tsanani da firgitarwa yana rokonsa dayayi hakuri bazai sake ba ...... Kama sake karamin tantiri.. ai kai acikin gahurtattun yan iska Ma dan karami kwaro ne kai, zance Zeey itace tasoma maka tallar kanta kome kome what even sha ..nasan wannan, ma zance karya ne zance banza domin nasan Zeey tawa kamilalliyar mace ce ba yar iska bace irin ka..me Zeey zatayi da kai ....wani dadi zaka jiyar daita da wannan joystic din Naka? Ya fada Hk yana kallon fuskarsa ranshi a dagule dan takaici .. Hkn yasa akil kai dubansa ga joystic dinsa ke kwance .... ..idanu AK ya lumshe yana sake jin takaicin abinda akil yayi masa. Am sorry... Akil ya fada muryarsa na rawa. Murmushin takaici AK yayi tare da cewa sorry for what? ya tmbyeshi yana bude mayatattun idanunshi kmr bai San abinda yake nufi ba.. Ya janye jikinsa daga kusa akil ya nisanta kanshi daga gareshi yana girgiza.. tunani akil yayi matsawar yasaka taurin kai fa AK bazai Bari yafita dakin da ishashiyar lfyr jikinsa bazai iya yi masa lahani a yadda yake kallonsa. Dan hk Da sauri ya Rarrafa zuwa gabansa yayi kneeldwon tare da cewa am sorry for what I did to you,i realize my mistake.. but I have tel you the truth what's between me and z....... Bai kai karshen mgnrsa ba AK ya katseshi Ta hanyar daga masa hannu da lailayo uwar ashar ya maka masa.. its too early to say this stupid sorry... Nace da wannan banzar joystic din naka Kake kokarin shiga cikin rayuwar sister dina..? Wlh AK ka yarda iyakacin gskiyata na fada maka Idan baka yarda ba GA Wayata ka duba zakaga komai acikinsa yakarasa mgnr yana janyo wandansa dake yashe gefe ya ciro wayarsa ya mikawa AK. Ka amsa kaduba video's ne da pics din komai dake tsakaninmu da Zeey , wata irin fizgar wayar yayi da karfi ya bugata da tais yasa kafa ya taka yana kallon tsakiyar Idanunshi karya ne babu abinda zaka gaya min na yarda ko na amince sbd nasan Halin makircinka akil ... kana son ne kawai kayi blackmail dinta agurina amman abinda bakasani ba Duk abinda zaka shekara kana fada akan Zeey baxantaba yarda dashi ba har duniya ta nade.. .. The next thing abinda zan fada maka gereway from her or else i kill you with my hands .......... akil stop attracting my sister or else I will kill you for nothing yakarasa mgnr yana hargagi tare da nuna masa yadda zai kasheshi.. akil yashiga girgiza masa kanshi alamun yaji . Amman a zuciyarsa kuwa sabanin hk ne Dan ,kwata kwata bai ji abinda AK ya fada din yayi touching dinsa ba, wanda har zai sa ya iya rabuwa daita sai ma sake tunzira zuciyarsa dayayi.barin ma yadda ya rufe idanunshi yaki yardadashi . sai hauka yake akan yarinyar da ya dade dayin disviging dinta since. " ranshi yayi mugu mugun baci akan abinda AK yayi masa yanzu ...dan hk ya rantse yaci alwashin sai idanunshi sun tabbatar masa da hk.. Sai idanunshi Sun gane mishi Zeey akwance ajikinsa suna having sex yaga yadda zaiyi.. musty Malik ku Zama witness akan wannan zance wlh idan na sake ji kona gani da Idanuna akil na bibiyar Zeey I will...i will kill this stupid goat . Kayi hkr Inshaallahu bazai sake ba wannan ma tsautsayi ne..... Ko tsausayi ne ko ganganci ne. am not care what I know you guy's should tell him ya fita cikin rayuwar Zeey ya fadi hk yana Tureshi daga gabansa . Ya juya da niyyar fita ko me ya tuna ya juyo. ya jawo wuyan rigarsa kiiiiiiii yana janshi akasa ya fice dashi daga dakin a fusace .. musty da Malik suka biyoshi aguje suna kiransa Amman ko tsayawa bai Yi ba .balle yasan dashi suke . "malik ne yayi saurin shan gabansa yana ware duka hannuwansa pls AK Dan girman Allah kabarshi hk... Ina zaka tafi dashi hk .? Kaduba kagani yayi nadama har yabaka hakuri sannan yabaka wayarsa ka duba effedance din dake ciki Amman kayi waste da komai yakamata ace ka tsaya kayi tunani akai . Ka sauraeshi shima . Wata uwar razananniyar tsawa yabuga masa yana cewa babu wani sauraransa da zanyi.. Nafiku sanin waye akil... nasanshi fiyye da yadda kuka san kanku... .. Babu wata sheidarsa Ta karya da zangani ...... sannan Duk wannan rokon da yake min ni nasan bai yi ladama ba har acikin zuciyarsa. Amman zan kaishi inda zai Yi nadama, zanje dashi gurin mahaifiyarsa tai sheida sbd randa sakon mutuwar danta zai zo mata she hav oready know the reason ..... AK ya kauce ya sake taku daya Malik ya sake tareshi pls karkayi hk is not on fair ka kaishi gurin mahaifiyarsa hk . kalli fa yadda yake.. I don't care Malik but if I work you stop me I will deal with you ko km na hada daku ya Fadi hk sounding so harsh, take Malik ya kauce yana bashi hanya. Sbd yasan zai iya aikata fiyye da hk. Kai tsaye bayan boot din motarsa ya bude ya jefa akil ciki ya kulle da key shi km ya zagaya fuskarshi a daure yashiga mazaunin direba ya fice daga gidan ai da mugun gudu suka shiga tasu motar suka bi bynsa. Kusan atare suka kai gidansu akil.. Ak ya fito daga mota yana gyara kolar rigaras sannan ya fito da akil wanda ya hada uwar gumi ,sai tsiyaya yake ranshi abace zuciyarsa a harzuke kmr zata fashe tsabar takaici . "gabadaya ya kasa komai yasaka cewa komai yazama tmkr mutun mutumin sai Bin AK da kallo yake da mamakin kaskancin dayake son Yi masa tare da tozarci . ko kallon inda musty da Malik ke tsaye bai Yi ba ya nufin cikin compound din gidan dashi yana ihun kiran sunan mahaifiyar akil aunty...... Aunty dayake hk kowa ke kiranTa. kafin kace me take mutanen gidan suka shiga firfitowa sakamakon wannan sautin ,sukayi cirko cirko tsaye . AK yayi wurgi da akil a tsakiyar compound gidan yana huci tare da sake kiran sunan aunty.... mahaifiyar akil ce ta fito daga karshe kasancewarta Mace me kiba da nauyin jiki.. Tana ganin AK ga akil yashe akasa . duk da cikin duhun ne kasancewar hasken dake gurin bai wani wadatu sosai ba Amman hkn bai hanata gane tashin hankalin dake tattare da fuskar kowanensu ba... Lafiya abdulkabir kake min wannan kiran mafarantar tmkr kai da wata sa'arka .....? Idan ma wani