← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 289

Sashe 10

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tsaye tana jujjuya masa jiki, AI bama ita ba wlh ko kai baka fini kyau ba ballantana ita din banza Tana gama fadar hk ta juya ta ruga da gudu sbd yunkurin mikewatmrsa data gani bata tsaya koina ba sai cikin part dinsu tashiga dakinsu na bacci ta Rufe kofar . Washegari da yammaci zeey cikin shirinta sanye take cikin atamfa Holland kalar ja sai ratsin baki baki ajiki, anyi mata dinkin riga da siket tayi matukar yin kyau daita . ta fito zuwa cikin parlour ammi babu kowa aciki sai AK wanda shima shigowarsa Kennan ya Kalli zeey sama da kasa Yace haduwa Kennan zeey tayi murmushi . ya AK nayi kyau? Yace sosai ma sai MA idan kinje gurin bikin nan dole nasa zaki zarta yammantan gurin sbd kin kasance tmkr Zarah acikin Taurari ta sake Yin murmushin jindadi yabon dayayi mata . Jakar hannuta ya riko yace muga Jakar tace bazan bada jakata ba sbd me? Sbd tana tawa AK yace OK aiko zan karba ko ta karfin tsiya ne. Yakama kiciniya amsar jaka ahannuta ganin yafi karfinta yasa ta sakar masa ya bude Jakarta ya kalleta yaja tsaki Ashe ma jakar babu komai aciki sai kayan kwaliya yasaka hannu cikin aljihun wandonsa ya ciro kudi rafa yan naira dari biyu biyu ya nuna mata tare da saka mata Cikin jakar yace ga wannan kin Yi liki dasu .. ta narkar masa da fuska kai yaya sunyi yawa ya mika mata jakar tare da cewa basuyi yawa ba sai Dai idan kin raina ne. murmush xeey tayi ta Dan hararesa nagode tace tana kada masa Brest dinta arayuwata AK yana matsanancin birgeta,irin AK shine burinta cikakken mnj ajin farko. ina ma zai furta mata Kalmar so ta tsigar aure . Dako ta morewa rayuwarta ta duniya domin kuwa tasan zai iya jiyar daita dadi fiyye da akil.. ya kada mata kai batare daya ce daita komai ba. Zeey tana fita bata zarce koina ba sai gurin akil wanda tun sanyi safiya ya uxira mata da kira. Tana shiga dakinsa ta hangoshi kwance akan gadonsa daga shi sai boxes da farar singlet kamshi turaren zeey shine ya sanar dashi zuwanta Dan hk yayi saurin waigowa dan daman tsumayin zuwanta yake . ya sakar mata murmushi na musamman daga bakin kofar shigowa dakin taja ta tsaya wai ita adole sai yazo ya tarbeta sarai yagane abinda take nufi Dan hk ya miki ya taso cikin wani irin taku ya iso gabanta ya Tsaya tare da riko hannuwanta duka cikin nashi yana murmushi kiss yayi mata akan lip's dinta daga nan Suka rungume juna suna cigaba da shashancinsu. Sun samu tsawon lokaci suna cikin wannan yanayi na sheidanci. (ubangiji Allah ka kara tsare mana imaninmu gabadaya). tana kwance a saman kirjinsa yana shafa sumar kanta tare da yi mata mgn cikin rada baby wlh na dauka bazaki zo ba ganin lokaci ya tafi sosai . ta dago idanunta ta kalleshi tare da Yi masa dry wlh rasa karyar da zanyi ce na fitowa . Da kyar Allah ya taimakeni nayi karyar zuwa gidan biki nasamu akar barni . Sun jima nan ma lullube cikin bargo suna romancing din junansu kmr bazasu rabu ba. dazata wuce akil yabata kudi masu yawa tace bazata karba tana me bude masa Jakarta kudi yagani ,take yayi mugun hade rai cike da alamun tmby. Tace ya AK ne yabani ya sake hade fuska tamau azuwan kishi. A Dan fusace yace wai sau nawa Zance miki banason kusancinki dash? banason kwata kwata kuna mannewa juna ke ba hakuri ba shima hk. muryarta cike da jin Haushin abinda yace tace naji Amman babu yadda za'a Yi yana zaman dan'uwana ka dinga kafamin sharadi akai .nifa nasoma gajiya da takurarka gareni gsky. Kai komai sai kayi naci akansa. Takarasa fadar hk tana me yafa mayafinta da rataya Jakarta zata fice, ta barshi tsaye. Ya fizgota da karfi yana watsata kan bed hade da yin tafi mara sauti da hannuwasa kana ya nuna mata da yatsansa kinsa Allah ki shiga hankalinki Dani wlh akanki zan iya illata kowa.. Nafa lura tunda AK ya diro kasar nan kike wani shishige masa kina masa tallar kanki, Amman bari na sanar da abinda baki sani ba irin ki AK yake bukata ba sbd nasanshi nasan halinsa fiyye dake dakike amatsayin yar'uwarsa. Tsaki taja tana sauke naunauyen ajiyar zuciya kana ta yunkura zata mike, ya meidaita yana tokareta da karfashi daya, ranta a bace tace akil Banson wulakanci kabarni na wuce, anki abarki Ki wuce kije ki nanukewa wanda ba aurenki zaiyi ba. Ina ruwanka da rashin aurena dabazai Yi ba. kai da kake kurin kullun Kana sona meyye amfaninka? saunawa ina gaya maka kafito muyi aure tun ba yau ba Amman kaki. wallahi wallahi wallahi kaji na ratse ko me gadin gidansu AK ne yace yana sona aurenshi zanyi balle AK da kanshi. Yayi saurin durkusawa kasa agabanta ya kamo hannuwanta yana bata hakuri please baby kiyi hkr karki min hk wlh ina matukar sonki raina ne ya baci shiyasa ni dai hk kawai bana son kebecewarki tare Da AK .haka dai yayita ribatarta har yasamu ya shawo kanta da kyar. Ranar Tuesday zeey byn Sun tashi daga makaranta Tana tsaye tana jiran zuwa AK wanda sukayi dashi zai zo ya dauke .. tana nan tsaye har wata friend dinta tayi mata tayin motarsau Amman taki shiga tace yayanta na nan zuwa daukarta muddin ta tafi zai ji babu dadi. tace OK shikennan Allah ya kawo shi lfy zeey tace ameen. suna barin gurin motor AK ta sanyo kai Amman tsabar haushi zeey Tasharesa tmkr bata ganshi ba AK yayi parking ya fito ya tako har zuwa inda take tsaye ta juya masa baya azuwan tayi fishi . AK ya tsaya yana kallon bayanta tare da saka hannuwansa duka cikin aljihun wandonsa hade da langwabe kansa yana kiran sunanta Amman tayi masa shr . hkn dayagani yasanyashi janyo hannuta ta waigo da sauri game da fizge hannuta tana harararsa AK yayi murmushi still idanunsa akanta yarasa meyasa miskilancinsa baya tasiri akanta. akan duk abinda Zatayi masa cikin second daya yagano amsar hkn da bai wauce haduwar jini ba. duk cikin dagi jininsa yafi haduwa daita km yana sonta matsayin kanwarsa . muryarsa a kasalance yace am sorry zeey nagane abinda kike nufi kiyi hkr Dan Allah nasan na bata miki lokaci please sister ko sai na kama kunnena zeey tayi murmushi tana girgiza masa kai tace a'a ba sai kayi hkn ba nayi hkr. ai Kai sarki ne agurina AK yayi murmushi suka nufi gurin motarsa atare ya bude mata tashiga suka fice daga school . Mahaifiyar zeey na zaune a parlour ita da mahaifiyar AK da iman wace take karatun jamb. zeey tashigo agajiye tana yi musu sannu da gida zata wuce part dinsu ammi ta kirata zeey ta dawo Tana ME matsowa kusa da ammi sosai ,yayinda ammi ta janyo hannuta tace yanaganki hk ? halan yunwa kikeji naga Duk kinyi wani iri dake? Zeey tayi murnushi tace a'a ammi ba yunwa nike ji ba ammi ta sake ce ko yayanki ne yayi miki wani Abu ? Zeey tace aa ammi jikina dai ke min ciwo sakamakon muyi lecture me wuya yau. ammi tace OK kije kiyi wanka kizo kici abinci yanzu iman tagama saiki sha magani mahaifiyar xeey tace haba hjy Ki daina wani rarrashinta sai kace wata karamar yarinya? Ammi tace AI zainab har yanzu karamar yarinya ce maza kije kiyi wanka kinji diyata AK dai da iman suna zaune daga can gefe basu ce musu uffan ba. da dadere AK yakasa tsaye yakasa zaune kasa samun ishashiyar natsuwa, sbd jarabar dake cinsa . gabadaya jarabarsa tagama motsawa kwana shi uku Kennan rabonshi da zuwa gurin onye yakasa koma gurinta ne WA tunaninsa bazata sauraresa ba ballantana tayimasa abinda zaiji dadi . Amman daya tuna business take km Kudi ta fito nema yasashi yasoma yashirya cikin kananan kaya yayi matukar yin kyau GA kamshi yana tashi ajikinsa na turare disiner turaruka Kala Kala babu yadda ya mace zata kalleshi taji baitsarga mata ba . hotel din da onye take ya nufa .. Duk inda ratsa mata ne kmr zasu fizgoshi . kmr yadda ya Tarar daita last time yau ma kwance take daga ita sai wando short niker sai farar singlet dake jikinta,sbd zafin da'akeyi sautin kida ne yake tashi takoina tana Bin wakar ahankali ya daga labulen dakin tana ganinsa tayi zumbur ta mike tsaye ta nufo shi ta rungumeshi tsam tsam tsam ajikinta tana sakin numfashi shi ma hk rungumeta yayi ta dinga shafa bayansa tana fadar yadda tayi missing dinsa da yadda kewarsa ta hanata tsukuni . suna hk har suka fada kan gado yace meyasa kullun kike zaune cikin daki , baki son fita? murmushi tayi Tare da lakace masa hanci da Dan yatsanta muryarta cike da shaukinsa tace kwana biyu nan duk sai nike jin jikina bbu dadi ina jin kasala byn hk ma nafara gajiya da wannan harakar dani kiyi Duk da nasan ba lallai bane kaamince da abinda nace ya janyota jikinsa sosai yace da gske kike fada har cikin zuciyarki hk ne? Ganin yadda ya nuna farincikinsa yasa tacigaba Nagaji da harakar nan ne sbd Kai.... sbd ni fa ya maimaita yana nuna kansa ta daga masa kai . akan ME to? Sbd ina sonka ina son na tsaida kai Kadai mudinga muamula nasan May be Dan kana tunanin ba kai kadai nike taraya dashi ba yasa ka kasa sakar min jikinta. Takarasa mgnr tana shafoshi, yaja tsaki acikin ranshi yana mata kallon tababbiya ce ita kwata kwata bata tunanin abinda zai yiwu da Wanda bazai taba yiwuwa ba . kawai ya share da zanceta. yaci gaba da shafa jikinta suka cigaba da romancing din junansu kmr koda yaushe batare da biyawa juna bukata ba.... Suna zaune a main parlon din gidan ammi da mahaifiyar, zeey tare da alhj Adam abinci suke ci suna hira dady yace niko ina da wata shawara da nike son muyi daku? ammi da maman zeey sukace muna jinka. Dady ya gyara zamansa Sosai tare da cire medical glass dinsa dayake sanye dashi a idanunsa . yacigaba da cewa shawarar da nike son nayi daku
Chapter 10 · 0% Book details