Sashe 39
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH *qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam* *udulmariytha wa'ath'imu l ja'i'a* *Allah's messenger (s. a. w) said visit the sick and feed the hungry* Page 16 Washegari suna makale da juna kmr zasu cinye junansu kwata kwata onye Ta kanainayeshi gabadaya taki barin singul space tsakaninsu.duk motsin da yayi sai ta tmbyeshi me yake so, hatta wanka kin Bari tayi yayi shi kadai, tare suka shiga bathroom tana cudasa tmkr wani karamin yaro tare da tabo wasu wurare ajikinsa. Yayinda shi km sai wani narke mata yake yana Wasa da Brest dinta cike da shiririta suka gama wanka. byn Sun fito suka shirya cikin kananan kaya AK ya dauki onye da nufin zuwa su zaga gari, onye makale dashi sai santin kasar Spain take yayinda shi km AK yana tai yi mata dry wai yau kam yaga kauyencinta. " sai dai km bangaren onye Nada matukar kishi sbd yadda taga yan'mmata Spain suna ta Kai masa hari sai dai shi km sai wani sharesu yake sbd baya son abinda zai tayar mata da hankali onye Kuwa tunani take acikin zuciyarta Ya zame mata tilas takara azama domin ganin Ta mallake AK ita kadai ranta tana da balain kishi akan duk abinda take so ta tsani taga ko kallon Wata diya Mace AK dinta yayi balle ya kai gayi mata murmushin nashi da ita kadai tafi bukata . Ba dan tagaji da ganin gari ba tace masa su koma gida tagaji ta fadi hkn ne sbd tana ganin alamun yan'mmata Turawan nan zasu iya kwace mata shi. Hk kuwa akayi yabi umarninta suka koma gida agajiye tsayin 2weeks kenan sukayi agidan Dady dake Spain suna ta shan masha'arsu son ransu. Sam ya ma Manta da wani maganar mahaifinsa na dawowarsa nan da 2weeks .yayinda wannan Abu ya damu Dady Dan hk ma yanzu ma zaune suke a parlour tare da ammi da Dady suna mgn akan rashin dawowarsa kmr yadda yace. dan Duk yadda suke tunanin abin ya wuce nan ammi tace gsky Dady kamata yayi ka kirasa yau fa Satinsabiyu kenan Dady ya jinjina kansa tare da dauko wayarsa yakira number AK wanda alokacin onye shu'uma tana kwance ajikinsa tana zuba masa shagwaba da salonta na barikanci. ringing daya biyu AK ya lalubo wayarsa ya duba sunan . "yaga sunan Dady dinsa ke yawo a screen din wayarsa da sauri ya dauka yana ture onye gefe byn Ya dauka ya gaida Dady bai ko amsa ba yashiga masa fada sosai yace komai yake ya hanzarta dawowa gida daga yau zuwa jibi idan ko ba hk ba ranshi zai Yi matukar Baci AK ya lura da yadda ran mahaifinsa yasan muddin bai koma naija ba zai iya zuwa da kanshi har Spain din.. Amman take zuciyarsa Tai masa umarni da yayi zamansa kawai Dan hk ya sake bajewa tare da onye yar ibo suka cigaba da cin duniyarsu ba kaukautawa. Wasa Wasa AK yashare Dady kawai yaci gaba da rayuwarsa shi da onye sannan ya koma school dinsa daya hada digiri dinsa na farko yasoma hada master dinsa sai abin ya zamanto yanzu AK baya zaman gida sai weekend yake samun holewa dan ko daddare baya samun lokacinta yafi meida hankalinsa kan karatu. . yau onye Ta tashi da matsananciyar jaraba kmr zataci babu juyin duniya tayi da AK akan Dan Allah ya taimaka ko sau daya ya gusar mata da shawarta ta hanyar saduwa Amman fir yaki sai ma uwar harara daya aika mata . Ya shirya yayi ficewarsa. Wannan halin datake ciki da damar rashin zaman AK agida sbd kullun safe yana fita km sai kwanciyar bacci yake dawowa. Gashi ita yanzu kullun bukatarta karuwa yake shi yabawa onye damar kiran Samuel a waya byn ya daga Suka gaisa yace longest time nan dai suka cigaba da gaisawa cikin harshen iyamuranci, inda yake cewa da ita ,zata iya fitowa yanzu yana son ganinta tace zata iya fitowa sai dai bazata iya gane gari ba . karki damu bani address din inda kike da zama tace masa tana zuwa ta fito farfajiyar gidan inda get Man yake cikin dakinsa ta tsaya daga bakin kofar tana kiransa ya fito yana gaisheta Ta amsa tana tsosa gefen kitson attachment dinta tare da tmyi address din unguwar take yabata ta juya kunneta makale da waya tana gaya masa address din OK just give me 30minti.. Cikin mintina da basu wuce ashirin da biyar ba yakaraso unguwar daga Dan nesa kadan da gidan yayi parking yana kiranta tana dauka yace ta fito gashi yazo, OK am coming right. .. Ta fito tana rausaya cikin wasu matsatsun kaya da suka Yi mata das ta hanyar kama Surar jikinta tasha wani shoe me shegen tsine GA gashin attachment dinta tA zubeshi abayanta ga mini siket dinta iya cinya wanda ya matseta gam. Tmkr ya barke, Dan motsi kadan zatayi zai iya barkewa. tafiya take ahankali har Ta fito bakin get din gidan, Samuel dake zaune cikin mota ya fito da sauri sakamakon hangota dayayi, ya bude mata gaban mota tashiga shima yazagaya yashiga mazaunin direba ya zauna yana kamo hannuta yakamo cikin nashi ya Dan murza kana ya Kai bakinsa ya sunbata . "bata hanashi ba kasancewar itama amatukar matse take dan a yadda take jin kanta ba Samuel ba ko James ne zata iya amicewa dashi yayi sex daita, ganin bata masa iyaka ba yasa yayi kokarin matsowa kusa daita tare da hade bakinsu guri daya yashiga bata light kis shima bata dakatar dashi ba nan fa ya kwakume bakinta yashiga sha yana kokarin ciro Brest dinta cikin riga ta katseshi ta hanyar cewa subar gurin take yabi umarninta ya tada motar suka bar area din . Kai tsaye hotel din dayayi masauki ya Kaita. byn yayi musu order abinci da abinsha. Suna shiga dakin tayi mika ta fada kan makaken ,gadon tana mika hade da bankaro masa kirji. no weating of time ya fada kanta ya rungumeta tsam yana zuba mata sambatu yadda yake cike da kewaeta byn raburawarsu a aiport . Na Nemi layinki kmr zan mutu Amman bana samu , Sorry wayata ce tasamu matsala Amman yanzu zaka iya samuna anytime bai tsaya wani fahimatar daita nufinshi akanta ba kawai ya zarce da romancing dinta ita daman jira take tashiga meida masa da martani nan suka shiga aikata Masharsu Sun kai kusan awa hudu suna tare juna suna murzan juna. Har sai Data ga lokacin dawowar AK gida ya kusa . Sannan Ta bari yakawota gida da zumar zasu km haduwa gobe. Tun daga ranar oyen tasamu gurin zuwa tana rage Zafi yanzu ta daina damuwa da sai AK yayi having sex daita sai dai tana bashi Duk wata kulawar Data dace a duk sanda ya bukaceta kasancewar tana matsanancin sonshi . "dan duk yadda Samuel yake juyata akan bed kwarai tana yabawa da kwazonsa Amman tafi bukatar Ta lashi joystic din AK dan tasan zatafi tashi sugar.. Cikin wannan lokacin da AK yasaba alkwarin dayayi da iyayensa yasa gabadaya Zeey ta canza sosai Duk da Tana kokarin ganin ta sake sbd kullun sai Sun raba dare suna hira da iman. Atakaice sai da'akayi tsawon wata shida sannan Dady ya sake kiransa... Yayinda daidai wannan lokacin lullube suke cikin bargo shida diyar ibo, kasancewa sanyin da aka tashi dashi . kwakume suke da juna cikin blanket suna holewarsu kmr yadda Suka saba kiran Dady 'nsa yashigo. kira kusan uku yayi masa ana hudu ya mike yana tsaki dan bai san kowaye ba ya dauko wayar yana dubawa ai ganin sunan Dady yasa ysyi sauri watsakewa daga duniyar daya shiga, tare da cire blanket daga jikinsa gabadaya a madadin ya dauki wayar sai ya mayar daita ya ajiye saboda tsoron bai san abinda zai ce masa ba . har wayar tagama ringing dinta ta katse itama onye mikewa zaune tai tana kallonsa tace lfy kaki daukar wayar? Ysyi mata banza tare da mikewa ya sauko daga kan gadon ya dauki wayar ya fito parlour cikin wasu yan dakiku wayar Ta km yin ringing kmr ba xai dauka ba sai km ya dai daure ya dauka ya kara wayar a kunnenshi yana sunkuyar da kanshi kasa tmkr Dady na Kallonsa ya gayar dashi. A fusace Dady yace ni bazan amsa gaisuwarka ba. yanzu abdulkabir a she har Zaka fifita karatunka akanmu? Har zaka iya Barinmu akan karatunka.? Marabinka da mgn damu yau tsawon wata hudu Kenan ..baka ma tausayin mahaifiysrka AK yace Dady kayi hkr ba wai na gujeku bane kan karatu Dan Allah Dady kai da ammi kuyi hkr nakarasa karatuna anan zaune nike lfy babu wsni tashin hsnkali . Afusace Dady yace anki abarka shasha kawsi km wallahi maza ka dawo ina son ganinka cikin satin nan Dan Allah Dady ksyi hkr Suna cikin mgn onye tashigo parlour 'n tana yatsina da mitar dawa yake? Tun bai bata amsa ba tace tasan da yanmstansa yake waya shiyasa ya dawo nan.. Dady yayi tsai yana sauraro yayi balain mamakin jin muryar Mace tare da shi adaidai wannan lokacin koda yake bai kamata yayi mamaki ba tunda ya dade dasanin AK yana hulda da matan banza a waje Amman bai dauka a irin wannan lokacin zai ji shi tare da Mace ba . Kirjin AK ya buga da karfi ya dago da mayatattun idanunshi ya xuba mata yana mata kallon tsana. dady yayi gyaran murya abdulkabir yanzu gida nane yazama hotel dinka gurin kawo mata? Dady kayi hkr nayi kuskure.. Ai onye naji ya ambaci sunan Dady ta kame guri daya takasa kwarkwar motsi tare da sanya hannuwannta Duk bisa bakinta. Kuskuren banza shasha kawai Wanda bai son ciwon kanshi ba maza kace ta tattara inata Inata tabar min gida . OK I will. Dady ya katsewayar. ai AK najin wayar ta tsinke alamun dady ya katse wayar yana mike tsaye bai tsaya wata wata ba yashiga zuba mata maruka,sun kai shida jikake dau dau dau... hade da buga kanta da bango ta saki kara me karfi tana bashi hkr. Hakuri gidan uwarki zaki bani shegiya me shegen nacin tsiya ko ina nayi kina Like Dani kmr mayya. zai sake kara mata wani marin tayi saurin yin bend kasa tana kare fuskarta. yasa kafa yayi