← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 289

Sashe 56

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Ta tari zee kasancewar hango fuakarta a kumbuure datayi ,tashiga tambyta tare da rikota zuwa kan kujera meyasaki, hk, Zainab ? Zeey ta matso hawayen dake makale a idanunta muryarta na rawa tace faduwa nayi akan machine yanzu da zan dawo, kingani ko meya kaiki hawa okada kalli yadda fuskarki Ta sauya Dan girman Allah, kiyi hkr ammi rasa abun hawa nayi shiyasa na hau takarasa mgnr wasu hawayen takaicin akil din na sake zubo mata tare da tsine masa cikin ranta. ammi Ta rungumota jikina tana rarrashi daga yau karki sake hawa okada Duk wuyar mota kema narasa dalilin dayasa ma ba kya son wale direba na kaiki Duk inda zaki, Duk yawan motocin gidan ace okada kike hawa ,iman ammi ta kwalla mata kira.. Iman dake kitchen ta amsa batare da ta fito ba, kawomin ruwan zafi da towel, to ammi, iman ta fito hannuta rike da Yar karamar roba da towel tana fitowa atsoro ce karaso gurinsa meyasameki aunty Zeey, kasa amsawa Zeey tayi sai ammi ce tasanarwa iman kmr yadda, Zeey din tagayama sosai ammi Ta gasa mata fuskarta har ma da jikinta kulawa sosai tasamu agurin ammi da iman. tun daga ranar bata sake daga wayar AKil ba. hk ma bangaren AK ,ko ya kira bata dagawa ko text ya turo bata meida masa da reply daga karshe ma kashe wayar tayi gabadaya ta yadda bazai sameta ba domin tasan hkn ne kawai zai karasawa asirin datayi masa yasamu karfi datasiri afkuwa ajikinsa ... Mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE
Chapter 56 · 0% Book details