Sashe 147
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
sihirtaccen sheki take na musamman tmkr ka tabata jini ya fito ajikinta sbd irin kulawar da ammi take bata, hkn yasa kullun idan ak yashigo part din ammi ya ganta yake shiga cikin rudu da shauki shi kansa yana mamakin yadda ta dawo kmr baita ba sannan yana mamakin kansa da yadda yake ji a duk sanda ya daura idanunsa akanta ,yanzu yanayinsa ya banbata da sauran lokuta amman ya daura abun a mizani sbd yana cikin bala'in kewar mace a kusa dashi ne yasa yake jin duk alokacin daya daura idanunsa akanta kmr ya lasheta . yayinda ita km ahalin yanzu koda yaushe tana makale da ammi ko kallon inda yake batayi. shi km yayita satar kallonta kenan . ****** zeey kuwa sbd ciwon kishin dake cinta ta tattara duk wasu abubuwanta masu mahimmanci ta watsar abun duniya ya isheta kullun tunanta kar Allah yasa AK ya gane ta taba mu'amula da wani tunini hk ke sake ramar daita gashi babu wanda zata tunkara da matsalar dama bolaji batayi tafiya bane tasan data nemar mata mafita sosai take kewarta tare da Allah Allah ta dawo. su'ad na kwance a parlour 'n ta runtse fararen idanunta amman ba bacci take ba. ita km zeey tana zaune a gefe shima AK ya shigo kallo daya yayiwa su'ad ya dauke idanunsa akanta yakarasa ya zauna gaban zeey yana fuskantarta sosai yayi shr tare da kamo hannuta muryarsa a kasalance yasoma motsa labbansa "sweet baby nah meke dumunki hk? ta girgiza kai "ok bazaki gayamin ba sbd yanzu kin daina sona ko? jin sautin mgarsa yasa bugun zuciyar su'ad ya tsananta tashiga kokuwa da numfahinta dake barazar barin jikinta tashi ,take son yi tabar musu gurin amman gbdy gwiwowinta sun sage. Zeey kuwa far tai da idanunta, sannan tace "pls ka daina fada min wannan kalaman har abada bazan taba daina sonka ba, wadan nan kalaman naka zasu iya sanya wa in rasa raina itama ta fadi hkn ne sbd ganin su'ad kwance amman duk kwanakin bata wani bi ta kansa . AK yace what rasa rai fa dan Allah ki daina furta kalmar rasa rai idan kin mutu nima mutuwa zanyi domin banga amfanin rayuwar da babu ke aciki ba. "ta lumshe idanunta sannan ta budesu fess bisa kyakkwar fuskarsa "meyasa kace kmr na daina sonka alhalin kullun kwanan duniya da sonka nake kwana nake tashi? "kawai gani nayi kmr tun sanda akayi zancen aurena da wancen willigans din kika canza min . willigans su'ad ta furta kalmar daga kwance zuciyarta na tafarfasa. "wannan baya nufin na daina sonka kawai ina da matukar mahaukacin kishi ne akanka, idan ma auren mata biyu aka damu kayi dole why not ka auri wata banda wannan ? "sbd yarinyar ce kawai bana son ka aura sbd kusan nafika tsanarta. hkn yasa ya dan lumshe mayattun idanunsa hade da sakin sanyayyar ajiyar zuciya yace baki ji yadda naji wani sanyin dadi acikin zuciyata ba. ya bude mayatattun idanunsa yana binta da wani shu'umin kallo me tattare da tsagwaron sha'awa sannan yace gimbiyata zakiga yadda ake tattalin mace na nuna mata soyayya idan mukayi aure, tayi murmushi tare da riko hannuwansa tana jifansa da wani hatsabibin kallo..dan duk ta hassala zuciyar su'ad. jin maganganunsu na neman tarwatsa mata kwalkwaluwa yasa ta yunkura da kyar ta mike tsaye idanunta na kallon wani gefe ta bar musu falon gbdy ta nufi dakin ammi dan tunda tazo gidan a dakin ammi take. washegari still zeey na kwance a parlour'n ammi akan kujera 3 seater tuni tayi zurfi akan matsalolin da suka sanyata gaba, ga tunani zata kawar matsalar akil gbdy ya rabu daita gata auran dazaa daurawa masoyinta. batasan lokacin da AK yashigo cikin parlour ba yayi tsaye akanta ya tsura mata mayatattun idanunsa ahankali ya zauna daidai saitin fuskarta yana kiran sunanta sweet baby sweet baby. ahankali ta dago idanunta suka dubi juna zeey ta saki wata yar ajiyar zuciya ta dawo daga duniyar tunanin data dade da lulawa ya kai hannunsa tare da dafa kafadarta" kin cika yawon tunani . cikin hk su'ad tashigo parlour'n hannunta rike da kwalin popcorn tana ci jikinta sanye cikin doguwa rigar jallabiya baka wace akayiwa kwaliya da tsone tundaga samanta har kasa ammi ce tabatasu sunfi kala 20 sai kamshin turarenta oud toch daya karade falon da kamshi tayi wani irin kyau na fitina me tsuma zuciya . tsayawa tayi jim tana kallon cikin kwayar idanun ak wanda ya juyo domin ganin wanda yashigo shima cikin idanunta yake kallo cikin wani yanayi na rudani, kmr ta juya takoma sai km ta fasa dan zasu iya tunanin wani abu acikin zuciyarsu ita km abinda bata so faruwarsa kenan dan hk ta danne abinda taji yana taso yana shin cakar kahon zuciyarta takaraso ta samu gurin nesa dasu ta zauna tare da daura idanunta akan TV tana cigaba da cin popcorn dinta tana kallo . ahankali ya dauke idanunsa akanta yana sakin wani boyayen ajiyar zuciya sannan ya sake fuskantar zeey. "meyasa kika cika yawon tunani? byn kinsa babu abinda na tsana ahalin yanzu kmr naganki cikin tunani tunani pls ki daina idan baso kike raina yasoma baci ba. ta kalleshi tayi murmushi, taso muje dakina ki tayani hada kayana ,ya kai hannunsa ya dagota garin ta zame ta fada fadadden kirjinsa ya rungumeta yana murmushin mugunta yasoma tafiya daita ajikinsa jin motsin tafiya ala'mun za'a shigo parlour 'n ne yasanya tayi hanzarin barin jikinsa da ammi sukayi kicibis dake kokarin shigowa cikin parlour 'n cikin hade fuska ta wurga ma AK wata uwar harara "tare da cewa ina zuwa daita h ak yasan hannunsa yana sosa byn keyarsa wanda ke nuna alamun rashin gsky atare dashi. "ammi zata hada tayani shirya kayana kinsa gobe zanbar gidan? ammi ta sake wurga masa wata uwar hararar tace "banason rainin hankali abdul , duk yawan maza masu aikin gidan nan sai ka rasa wanda zai tayaka hada kaya sai ita ? yayi wani murmushin yake yana kallon ammi. ammi tace maza ki koma ki zauna, muddin bazaka saka yan aiki maza suyi maka ba sai dai ka fasa. ak yayi murmushi, yace "shikenan ammi tunda kin hanata. ya fice daga cikin parlour'n ammi da zeey suka koma cikin parlour ita km su'ad ta mike ta bar falon wanda sai lokacin ammi ta lura daita km hkn yasa ta fahimci sbd ita AK ya rakito zeey. 'n nan ammi tashiga gayawa zeey hadarin dake cikin kebewa da nmj koda aranar daurin aure ne matukar ba auren aka daura ba. bangaren zeey kuwa jin ammi kawai take dan ita aganinta kmr yanzu ta daina sonta tunda tasamu diyar dan'uwanta . hatta kulawar da ammi take bata ada ana tunanin yanzu ta daina, idan ba hk ba saunawa suke kebancewa da AK a dakinsa bata taba ce mata hk ba ko nuna mata illar abun sai yanzu, duk bayanin ammi suna shiga kunneta suna fita ne dan bata tsinci komai ba. duk wani abu da'ake wanda ya danganci event zeey taki yarda tayi ko daya baya ga gyara kasanta datake yi koda yaushe cikin tsarki da ruwan zafi take dan har Stiche kawarta bolaji tayi mata domin kasanta ya hade sosai ta dawo tmkr wace ba'a taba yin sex daita ba. shima bangaren ak yadda Zeey ta nuna batada ra'ayin sake yin wani event shima yace babu abinda za yi . balle km baiwar Allah su'ad wace gbdy fargabar aurensa ya sakata gaba ko kwakwarar motsin kirki batayi idan yana guri . babu wani banbacin duk abinda ammi take bawa su'ad tabangaren kayan mata shi take bawa zeey, a rashin ba tasan ita zeey tana karawa kanta da wasu ingantattun kayan mata na musamman wanda take siya a boyewa... mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE