Sashe 286
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
ba, jin hk yasa zuciyar ak tsananta bugawa da sauri sauri, musty ya dan juyo ya saci kallon inda yake zaune akallon da yake masa zuciyarsa kmr zata basa kirjinsa ta fito . sannan ya juyo ga yinka dake tsaye cikin tashin hankali "koma kace mata musty ne yake son ganinta . "sir dan allah kuyi hkr wallahi tace kar na sake dawo mata da any excuse idan na dawo abakacin aikina. ak yayi saurin juyar da kanshi gefe , yashiga kokuwa da numfashinsa dake barazanar d'aukewa, ji yake kmr ya fita ya shako wuyan yinka yayita dukansa har sai yaga baya numfashi. jiki a sanyaye musty yace "ok yi tafiyarka, muje kawai Allah ya kyauta duk kai janyo wannan matsalar , "matsalar uwar me najayo daga kar'bo ya'yana sai abu yazama masefa kar Allah yasa ta bada izinin ganinta tacigaba da zama a gidansu har mahdi ya bayyana aikin banza kawai ,so take ta meidani mijin tace abinda bazai yiwu ba kenan yaja tsaki yana furzar da iska me zafi. tuki kawai yake yana tunani "shi su'ad zata wulakanta saboda taga yana haukan sonta "aiko zai nuna mata iyakarta ,ba dai takamarta son dayake mata ba, zai fizge dan iskan sonta ya hutawa rayuwarsa .... Mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE