← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 251 OF 289

Sashe 251

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hanyar gra shi kuma ya dauki hanyar oshodi ,ikoyi zashi wani aiki amman ganin zeey da abbas yayi mugun daga masa hankali har yasashi juya sitiyarin motarsa da zumar komawa gida. kiransa take amman yaki d'auka atakaice sai data masa miss cal 20 sannan ya dauka yace "meye kuma zaki dameni da kira ? "dan girman allah akil kayi hakuri ba abinda kake tinani bane uhm daman kasan... a tsawace ya katseta daman kasan uwar me "ai bazaki taba canzawa zainba , koda kuwa zanyi shekara dari banganki ba halinki na nan bazaki canza ba ,adduata Allah yasa baki goga min critical cutar da zata sabauta rayuwata ba, "bansa meyasa zuciyata tazabi yin mu'amula dake ba alhalin ke din karya ce, koma nace wulakantacciyar dabba. "akil ni kakira da karya dabba? "yes of course idan ke ba karya dabba bace mecece ke ? "nace mecece ke ba dan jaka ki rasa wanda jarabarki zata garesa sai Abbas ,abbas tsohon me cutar kanjamo ne da cutar hanta, idan bakisani ba nagaya miki yau, sannan duk agege babu wanda zaki tambaya yace miki baisan abbas na d'auke da wad'an nan cuttuka ba ,amman har ki iya mu'amula dashi kai zeey kinyi hasarar rayuwarki wallahi nayi nadamar haduwata dake nayi danasani mu'amula ta dake ayi mace kamar jaka ita dai acita kowa zata iya bawa kanta "kai zeey kinyi hasara mara iyaka .... tunda akil yashiga yi mata bayani yana sirfa mata zagi take furta kalmar "inna lillahi wa inna ilaihi rajiun wanda shine karo na farko da wani abu makamanci haka ya fito daga bakinta dan ta tsinci kainta cikin tashin hankali, bakinta na kirma gurin cewa "da gaske ne akil abinda kunnuwa yaji ka fada?"dan girman allah akil kace karya ne abinda ka fada yanzu ba gaskiya bane.. "ok kennan ma aikin gama yariga yagama ko?" ai daman karshen mata irinku kennan "ni wallahi bama tausayin kaina nake ba dan san oready kin zuzzubamin cututtuka da dama ajikina amman nafi tausayin mijinki da matarsa bayin Allah babu ruwansu . "abdulkabir bai kasance mazinaci ba wallahi ,bansa yadda Allah ya hadasa da mace mazinaciya ba "wallahi zeey abinda kike aikatawa dabba ma bazaiyi ba ,ki dinga bin maza kamar wace take da bakin uwa ajikinta well to hell with you rayuwarki ce ni dai daga nan hospital na nufa nasoma tabbatar da lafiya jikina sannan na dawo naci ubanki la'ada waje ...... wayyohlly allah nah nashiga uku daidai lokacin da abbas yayi parking din motar cikin harabar free&joy hotel bai gama daidaita parking ba ta fito a gigice shima fitowa yayi tabishi da wani irin mugun kallo tana nuna sa da d'anyatsanta "ab...abba...sss wai kana da cutar aids da cutar I pertics C tayi maganar jikinta na kirrma? "wani dan iskan ne yace miki haka? "kai ne dai d'an iska tsinanne matsiyaci maci Aman kasan kana d'auke da wannan cutar ka dinga kusantata...? "dakata malama banson kwabsi da iskanci kinji min wawiya mata "dana dinga kusantarki dole nayi miki? "tmbyrki nake nace dole nayi miki kece da kanki kikawo min kanki kika min tallar kanki , well daman nima irinkice tasanya miki kinga idan nasaka miki kinga anyi 1-1 kenan ... wayyyohlly Allah na amman ka kasheni abbas sai Allah yayi min bakar sakayya akanka, tsaki yaja tare "cewa muje muyi abinda ya kawomu dan wannan surutun naki babu abinda zaiyi sai 'bata mana lokaci " "mujen din uwarka da ubanka shege dan iska d'an tasha macuci bazaka taba gamawa da duniya lafiya ba bani key'n motata ta fixge mukulin motarta a hannunsa tashige motar ta figeta aguje.. shi kuma ya tsaya yana dubanta yana murmushin mugunta aransa yace yanxu nasoma zu'bawa masu kwadayi irinku ,bani kad'ai zan mutu ba, kafin mutuwa ta riskeni sai na yad'awa mata masu kwadayi da jaraba irinku kamar yadda nima aka min... da kafarsa ya taka ya fito daga cikin hotel din hannuwansa duka zube cikin aljihun wandonsa ya isa bakin titi yashiga danfo zuwa agege.... kai tsaye da zeey tabar hotel akil takira takirasa yafi sau dauri amman yaki d'auka daga karshe ta yanke shawarar zuwa gidansu tana zuwa ta iske motarsa a kofar gidansu wanda ya nuna mata yana cikin dan haka ta fito tana waige waige neman d'an aike ta hango wata matashiyar yarinya seeee tayiwa yarinyar ,ta juyo ta yafutota da hannu yarinyar ta karaso tana zuwa tace "plz did you know akil? "yarinyar ta daga mata kai ala'mun tasanshi "plz help me cal him tal him he has visitor outside.. "ok yarinyar ta juya tashiga cikin gidan byn kamar minti goma sai ga yarinyar ta dawo "wai yace acewa kowaye baya nan " shiru zeey tayi jikinta na tsuma cikin ranta take adduar "Allah yasa bayaje hospital ance masa yana da cutar ba shi yasa yaki fitowa ? cike da rawar jiki "tace yarinyar ta wuce ita kuma takoma ta shiga cikin motarta ta zauna takasa barin gurin tsoron zuwa hospital take taji mugun labari akanta .. "tsakanin minti talatin da barin yarinyar sai ga akil ya fito sanye da wasu kaya kai tsaye gaban motarta ya bude yashiga ya zauna... "kai me zan gani matar ak ce fa .... "yaushe zainba ta fara alaka da akil? "tun batayi aure ba suke tare ai sun dade tare gasky idan ma haihuwa ce yaci ace sunyi inji cewar faisal.. inna lillahi wa inna ilaihi malik yashiga furtawa take kuma gumi yashiga karyo masa tabbas kennan zance da akil yagayawa ak yaki yarda wancan rana gsky ne.? "idan ma karya ne ko gsky ne gashi yau kagani da idanunka yanzu haka idan yagadama sai yayi sex daita acikin motar.. " zaro ido dayan abokin yayi tare da d'aura hannu akai faysal yace "kasanta ne? girza masa kai yayi" nasanta wallahi matar abokina ce shi kuma akil abokinmu ne akan yarinyar suka samu matsala da ak har ta kai ak ya yanke halakarsa dashi ashe gaske ne zeey ce kebinsa kamar yadda ya fada, nan take yashiga labartawa faysal abinda ya faru daga farko har karshe .. "tab yayi kuskure sosai ai kamata yayi ya tsananta bincike akai bawai yaki yarda ba . "ai baza'ka fahimta ba yarinyar ce take da kemewa a idanun mutane idan akace maka zata aika haka da aurenta wallahi bazaka yarda ba "koni dakace gaya min kayi wallahi bazan yarda ba, banda nagansu da idanuna, kalli fa har yanzu basu fito daga cikin motar ba.. faysal yace "wayasani ma koyi suke kai ni muje na raka yau ina da kallon matches suka sauko tare zuwa kasa dayan malik na mamaki amman suna saukowa sai ya tsinci kansa da kasa fita sai faysal din yasoma fita can kuma ya dawo ciki gurinsa "dan Allah muje na rakaka wad'an fa sun zarta tinaninka, tare suka jera faysal ya rakashi ya dawo har lokacin motar zeey na gurin sai bayan minti goma da faysal ya raka malik sannan suka bar gurin aguje wanda duk dadewar nan fada akil yake mata har da maruka tasha daga karshe ya matsemata wuya da kyar tasamu ta kwaci kanta. kai tsaye wani asibitin kudi suka nufa wanda akil ne ya tsara hakan suna zuwa aka dibi jininsu aka tafi gwaji.. gwajin farko likitoci suka tabbatar da suna dauke da cutar me karya garkuwar jiki sai dai results dinsu ya nuna zeey ce tasawa akil dan nasa *HIV* ne ita kuma nata *AIDS* hankalin akil yayi mugun tashi sai dai ba yadda ya iya daman yasan karshen rayuwarsu kenan kamuwa da wannan mummunar cutar wani tinani yayi akan cima burinsa akan zeey bai kamata tun yanzu taji tana d'auke da wan nan cutar ba gara yagama isar da niyyarsa akanta sannan ya tabbatar mata da tana dauke da cutar dan haka ya hade hannunwasa duka ya roki doctor daya canza musu results dinsu zuwa negative bisa wani dalili nashi dan baya son matarsa tashiga tashin hankali. dan haka cewa doctor din matsrsa ita duk da lokacin daya fadi haka shi kansa doctor yayi mamaki sakamakoon akil din ajikinta ya d'auki cutar kuma har yake kokarin rufe maganar dan kartasani . duk abin nan da'ake tsakanin doctor da akill zeey na waje wai bazata iya jin sakamakon abinda doctor zai ce ba tunda aka dibi jininsu tabar gurin cikin kankani lokaci doctor yayi komai yagama har da rubuta musu magani . dan haka da sayin jiki yakaraso cikin mota ya sameta zaune ta rafka uban tagumi , yana murmushin dayafi kuka ciwo tare da miko mata results "gashi ki duba kigani Allah ya takaita mana wahala bama d'auke da komai sai kiyi taka tsantsan ,"duk da nasan da wuya ki iya tsayar da kafafunki guri daya wani naunauyen ajiyar zuciya ta sauke da karfi tare da furta "Allah na gode maka tana murnar ta kamo fuskarshi ta hade danata tashiga bashi hot kiss takoina sannan kokarin hade bakinsu guri daya yayi saurin kawar da fuskarsa gefe yana furzar da huci dan ji yake kamar ya kamota yakasheta ,gbdy ta tsira masa ya tsaneta ya tsani duk wata mu'amula dayayi daita a yanzu dayake zaune tare daita nadamace ce fal acikin zuciyarsa .... daren ranar zaune akil ya kwana saboda tsananin tashin hankalin daya tsinci kanshi ciki dan gabadaya ya kasa runtsawa ,dan daya runtse idonsa da zumar bacci results dinsa yake gani me rubuce da kalmar *HIV* yana masa gizo sai ya farka afirgice ya zauna yana haki ,kamar kar a tabbatar masa da ciwon, jikinsa ya d'auki zafi kamar garwashin wuta tsinuwa kuwa ya tsinewa zeey yafi sau d'ari, haka ya raya daren batare daya samu damar runtsawa ba har kuka sai dayayi da idanunsa alokacin yasan tsantsar cin amanar dayayiwa ak. " tabbas wannan cin amanar kad'ai bazatasa Allah yabarshi haka ba. "yaci amanar Allah yaci amanar abokinsa"meyasa naci amanar abdulkabir? "meyasa zuciyar dake kirjina kika saka na aikata hakan? take zuciyarsa tace tabashi amsa da "saboda kai dabba ne me gur'batacciyar zuciya sai dai kuma ai ak din yana da laifi cikin wura wutar shawarku, daya yarda sanda ka gayamasa cewar ga halin zeey da bansaka cikin wannan hakalar ba, ni nan zuciyar dana kaiku na baro tare da son rayukanku kune kuka ci amanar kanku. kuka ya kwanayi har da shesheka sai dai ya
Chapter 251 · 0% Book details