← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 289

Sashe 35

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Ammi da Dady har Iman suka shigo tare da sallama suka gaisa suna tmbyr me jiki gata nan da sauki har ta dan sha ruwan tea to Allah kara sauki.. Nan suka shiga hirar matsalar dake damun Zeey wanda daga karshe dady ya tashi yace Zaire je yaga doctor Kai tsaye ya nufi office din likita. yayinda ammi Ta zauna kusa da Zeey tana sake taba jikinta iman km ta ajiye kulolin abinci akan wata karamar dorowa daga gefen da gadon Zeey take ta dawo kusa da Zeey. Byn kmr minti goma shIma AK yashigo cikin dakin yadda yaga Zeey atsakiyarsu yayi matukar farinciki ya matso sosai kusa da gadon yayi mata sannu Amman sai Ta shareshi AK ya tsiysyo freeemilk cikin cup ya miko mata ta girgiza Kai alamun ta koshi ya marairaice mata haba sister Ki sha Man Zeey tayi mursisi taki amsa domin ko tana da tabbacin ko menene ya faru daita yana da nasaba da ciwOn sonshi datake sosai . ammi da mahaifiyar zeeey Suka lura akwai rashin jituwa atsakaninsu Amman suka share sbd Sunsan before ba hk suke ba.. Gashi su yanzu Ta yadda zaayi ta rabu da ciwon jikinta suke . sati biyu Zeey tayi kwance a gadon asibiti cikin ikon Allah Ta samu sauki sakamakon irin kulawar da take samu daga Mahaifiyarta da ammi har shima AK baa barshi a baya ranar Data cika kwana goma ranar Dr ya sallameta game dabawa iyayenta shawarwari da a daina bata mata rai sannan km a tabbatar da anyi mata maganin damuwarta domin Kuwa hk kadan zai saka tasamu saukin Ciwon zuciyarta tunda yanzu ansamu jininta yayi normal. Sukayiwa Dr godiya suka nufo gidansu AK dake gra Ikeja misalin karfe takwwas da rabi na dare AK ya fito sanye da kananun kaya Wandon jeans ruwan kasa da shirt oregen colour yayi matukar kyau kmr ka tsureshi ka gadu domin dole ne ya dinga birge yanmmata tare da sace musu zuciya Allah ya zuba mishi tsantsar Kyau koda kasancewarsa coffee colour akwai a sirtaccen kyau ajikinsa ciki da bay ga iya wanka har dana fitar hankali kallo daya Zaka masa kaji ya tafi da zuciyarka.. Gun buduwarsa onye ya nufa tana tsaye gaban mirrow tana shafa mai a Jikinta AK ya kalleta tare da jefa mata wani shut'umin kallo mai tattare da narkar da zuciyar wanda akawa. onye ta saki wata uwar ajiyar zuciya me fitar da sautin kauna tana cewa barka da zuwa honey . Ya lumshe mata mayatattun idanunshi itama murmushi tayi ta lumshe nata idon sbd yanayin Data tsinci kanta ciki yakaraso gurin datake tsaye tana Shafa mai ya zagayo ta bayanta ya kai hannuwansa yana shafa wuyanta cikin wani yanayi na zautar da mutun tare da rudu. A shagwabe tai masa mgn honey kada ka hanani yin kwaliya mana. Ya Dan Yi murmushi kadan sannan ya kai hannu yana shafa toming dinta ya kike hope kina lfy ta daga masa Kai alamun eh yana kokarin kwance towel din dake daure da kirjinta Iya cinya tai saurin rike hannushi sbd tasoma gajiya da yawon bukatarshi gashi shi baya kaunar ayi masa mgnr sex ya birkitota suna fuskantar juna ya tsura mata mayatattun idanunshi cikin kausashiyar murya yace why...? batace masa komai ba kawai Ta rungumeshi tsam ajikinta tana sakin numfashiDan kwata kwata bazata iya hanashi abinda yake so daga gareta ba nan suka shiga holewarsu da suka saba.. Mahaifiyar Zainab ta Zaunar daita akan tasanar mata da abinda ke damunta Wanda yasa wannan ciwon ya kamata Amman Zeey tace babu abinda ke damunta da Mama taga hk sai ta kyaleta ta dai yi mata nasiha akan ta fitar da abinda yake damunta acikin zuciya ta dauki kaddara Mai kyau ko akasin hk Duk daga Allah Ta mayar da Lamarinta GA Allah shine zaiyi mata magani.sosai Zeey taji dadin nasihar mahaifiyarta gareta. AK ta yadda zai wa onye visa yake ta fafutukar km Allah ya taimaka yasamu hkn km yayi daidai da kiran da Dady yayi Masa akan an kamla Yi masa visa Dan hk bai Tsaya bata lokaci ba ya nufi gun onye alokacin dayake gaya mata tayi matukar mamaki game da jin dadi mara misaltuwa ,ta rungumeshi ajikinta tana zuba mishi ruwan kiss takoina ajikinsa Dan tsananin murna wai ita yau onye zata bar kasar Nigeria zuwa wata kasa alokacin da take tsaka da harakar karuwanci wata friend dinta tabata shawarar tayi kokari taga ta tara kudi su samu su fita abroad domin can ne ake karuwanci mai daraja yau gashi a Kyauta masoyinta zai kaita batare da sisinta ba.... Bai dawo gida ba. Kai tsaye gidan gwaggonsa ya nufa ya sheda mata gobe NE Fa jirgin karfe shadaya da rabi na Safiyya zai bi zuwa Spain tace ai munyi mgn da baban naka dazu Allah ya kaimu gobe Duk yadda ak yaso ya shawo kan Zeey suyi bankwana Amman taki haduwarsu har wayarta yakira Amman taki ta shareshi daya gaji kawai ya tura mata text nan ma tashare shi tmkr bata gani ba dole ya hakura ya Kyaleta .. Rabuwa babu dadi tayi kuka mai tsuma rai Dan me AK zai kita sbd me Zaki amsar soyayyarta ? Meyasa zai yi mata hk gabadaya mutane dake zaune cikin gidan sai da hankularsu suka tshi shi kanshi yana sonta sai dai kuskurenta daya Data soma furta tana sonshin abinda yafi tsana kenan daga mace Duk macen Data ce tana sonshi ..koda zai sota sai Tasha wahala hk dai suka rabu kowa yana jin dacin rabuwa da danvuwansa bama kmr Zeey Data take jin son AK ya zama tamkr jigon dake cikin rayuwarta ... Mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE
Chapter 35 · 0% Book details