← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 289

Sashe 52

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH *qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam* *Allah's messengers (s.a.w) said loneliness is better than bad compan* Page 22 A jigace takaraso kauyen da boka na kan dutse yake, Duk da wannan uwar samakon data doko hkn bai hanata iske tarin mutane makil agurin ba .kowane ta kalli fuskarsa cike take taf da matsanciyar damuwa, da neman dauki ,Takarasa Ta yanke katin ganin boka sannan ta nemi gurin zama can nesa da jam ,a ta rakube jikinta waje 1 tare da rafka uban tagume tashinga tunanin duniya,, ni yanzu Wace irin rayuwa nake hk...? tmbyr da somayiwa kanta kenan Wace bata da me bata amsa . meyasa na sanya rayuwata cikin katuwar matsalar da bansa ranar fitata cikinsa ba? Meyasa meyasa why why why take nasihar matan nan Data kira kanta da suna saleema ne ya fado mata.tashiga tariyo maganganun matar son cinma burina da tsananin bukatuwata tattare da kwadayin mahaifiyata yasa kikaganni hk ..batare da dagina ba ko wasu nawa sai diyata kwadaya tal. ke din da ganinki daga gidan mutunci kika fito baki dace da nmj irin akil ba domin kuwa Kaiki kawai zaiyi ya baro . " kibarwa Allah lamarinki kiyi addua akan Duk abinda ke damunki nima zantayaki ...hawayyen tausayin kanta suka shiga gangaro mata bisa kuncinta. Lallai gsky wannan matar tagaya mata,, yakamata ace ta natsu Tasan abinda ya Dace daita,, ta natsu ta kama kanta ta daina ashararanci datake. , hk dai tasaka wancan ta kwance wancen yayinda wani bangare na zuciyarta Ke ganin rashin aibun munanan halayenta datake tacigaba da harakokinta kawai zuwa sanda zata mallaki burin zuciyarta abdulkabir Dinta tasan zai wadatar daita akan komai na rayuwar duniya . Sannu ahankali tana nan zaune har layi yazo kanta, yau ma kmr farkon zuwanta tun daga kan step tasoma cire kayan jiki ta. Ta saura tsirara haihuwar uwarta . Sannan ta isa gun boka na kan dutse . " batare da wani bata lokaci ba tasamu guri ta kwanta flat tana jiran jin boka bisa ruwan cikinta .kmr yadda ta zata kuwa guguwar boka na kan dutse ne ya isa bisa kanta kmr wani iska yasoma saduwa daita . Yau kam wani irin azababben, zafi ta dinga ji yana ziyarta kasanta. tare da radadi Me ciwo. Amman hk Ta dinga dauriya tana cizon lip's. da rike kas gam tana cizawa, iya azaba taci agurin boka, dan Jin kasanta take kmr ana ambula mata ruwan barkono . kusan minti talatin sannan boka ya koma mazauninsa zaune . yana k llon dutsen dake gabansa tare d jjiran karasowarta,gares take km gurin ya kware matsanancin dry hhhhhhhhhh hhhhhhhhhh hhhhhhhhhh ...... Zeey ta Mike tsaye da kyar ,atsorace ilahiri Gabobin jikinta na Mata wani azabar ciwo ,jiya Ta kwana tana Abu daya .. gashi yau ta km riskar wani . ahankali takarasa gaban boka tayi masa sujjada kmr yadda taga sunyi da bolaji ,kana tayi masa kirari ta nemi gurin zama can dan nesa kadan dashi tana ware tafin hannunta inda layar take.. Batare da boka ya Kalli inda take, Zaune ba ya mika hannushi daya Fanin hagu sai ga layar ta bayyana a tafin hannushi take gurin ya kware da ihun aljanu da dariyarsu hhhhhhhhhhhh hhhhhhhhhh sannan dutsen da suke kai yashiga motsi yana jijjigawa da sauri kafin daga baya Gefe daya na bangaren dutsen ya tsagewa ,dutsen na cigaba da shaking take jikin Zeey yashiga karkarwa ta kamkame jikinta sakamakon matsannanci tsoron daya farmaketa ruhinta , tana kallo boka na kan dutse ya cilla layar cikin wannan dutsen daya Bude, sai wuta bal bal yasoma ci tsawon minti goma san n wutar ta daina ci dutsen yakoma ya rufe ruf kmr bashine ya tsage ba gwaraye da sautin muryar boka daya kar de gurin......yadda kikaga wannan layar tashige cikin makwan dutsen nan bazaki kara ganinta ba..hk zaki mallaki abdulkabir atafin h nnuki bazai karajin mgnr kowa ba sai taki, bazai taba tsallake umarninki ba har duniya ta nade sai abinda kika ce , LA'ananniya tashi Kije karki kuskura Ki nemeshi da kanshi zai kawo kansa gareki yana rokonki ki so shi. godiya nake LA'ananne tababben boka me biyan bukata ... ta fadi hk tana kokarin mikewa tsaye jikinta na kirma ta juya ta bar gurin boka.. Batare data juyo ba. Byn kwana biyu gabadaya hankalinta yafita jikinta tashiga matsa iyar damuw sakam rashi jin duriyar ak ,hk ta sake shiryawa ta kom guri bok da complain dinta ,ya tabb r mata lall i zai nemeta ta zuba ido tasha kallo ,hkn yasa hnklinta ya kwanta ta igaba da lamarinta . Duk ciki kwa nan gab ya hnklin AK yakoma gida cike da matsanancin kaunar Zeey gashi bashi da number dinta bare yakirata, jiyake kmr ana zarar ranshi ne tare da yi masa wa ka da ruwan zafi aka shaukin kau arta da kok rufe tsokar dake makale da kirji sa . ya k sa zau e ya kas tsaye yayi mugun kwad ituwa da son jin muryat dawo kmr wa i tsohon z utacce agidan . dole tasa ba shiri yakira number ammi,, bataki daukar kir ba tunda daman ita addu'a take kullun akanshi ko kiran wayar ma asamu yayi tana dauka ya gaisheta cike da natsuwa Yana sunkuyar da kanshi Kasa kmr yana gabanta. ta tmbayi lfyr jikinsa da kar tunsa ,mury araunane yace lafiya nake .shima ya tmbyi kowa , hade da Zeey ammi tayi murmushin jin dadi kana tace ta tafi makaranta OK ammi idan Ta dawo kice takirani da number dinta yakarasa mgnr yana tmbyr karatun iman,ammi tace komai ya kammala screening zatayi. nan dai Suka shiga hira tsananin uwa da 'da' sosai ammi taji dadin wannan kiran da yayi mata ranar wuni tayi cikin farinciki koda, Zeey Ta dawo ammi tasanar daita sakon AK. " wani masefaffen dadi ne ya rufeta sanda ammi Ke sanar mata tarasa inda zata saka ranta taji dadi tsabar farinciki Amman ta shareshi taki kiransa tacigaba da lamarunka. Da Daddare ammi tasanarwa Dady kiran ak yayi mata. burus yayi tmkr bai jita ba sbd shi har lokacin fushi yake dashi ammi takamo hannuwansa duka cikin nata muryarta cike da tsigar rarrashi kayi hkr dady'n Abdul ,kayi masa uxiri da addua tun da kaga nima nayi hakuri nayi Shiru da lamarin nan na abdulkabir amatsayina na uwa yakamata ace kaima ka sauko ka hkr ka mika lamarin ga Allah whl hk kawai nake ji ajikina "dana" yana cikin wani hali ...mu ma godewa Allah da har ya Tina damu yau yakiramu fatanmu Allah ya Kara karkato mana da hankalinsa zuwa gida Takarasa fadar mgnr Tana zubar da hawayen ,dady ya tausaya mata sosai jiki a matukar sanyaye Ya damki hanunta 1 yana share mata hawaye kana ya sauke nau ajiyar zuciya hade da numfawa sannan yasoma mgn atsanake yakira sunanta baraka ...ammi Ta dago Idanunta ta zubesu Cikin nashi batare da ta amsa ba .kiyi hkr Ki bar Kukan nan hk na yafe masa Allah ya tsaremana shi a Duk inda yasanya kafafunsa ameen suka amsa atare dashi . cikin hk kiran AK din yashigo way r ammi Ta Kalli wayarta Tana kallon fuskar Dady tare da yi masa alama da yatsan hannuta "yaronsu ne yakira shima alama yayi mata data dauka . tana pinking call din tasa wayar a hands-free ta yadda zasuji tare. akaugance ak yayi sallama tare da tmbyr ina Zeey take ammi Ta amsa tana murmushin Duk da taji yanayin yadda yayi mgnr kmr afirgicce yake Amman dayake tasan yadda suke da Zeey din yasa bata kawo komai aranta ba. tace sbd Zeey Kawai kakira ya shagwabe fuska zuciyarsa na matsanancin bugawa da karfi muryarsa ashagw be yace hb ammi... Hb ammin din w ko Dady'nka baka tmbaya ba .....sorry ammi, zuciyata ce ta kwadaitu da son jin muryarta, yanzu dai tana ina? ya fadi hk yana sharewa da tmbyr d ammi t yi masa. Ammi t e Allah ya Kyauta Zeey na part dinsu ni ina part din dady'nka gashi ku gaisa ya Shafa tausarsar sumar kanshi dake kwance luf luf tare da lumshe mayatattun idanunshi daidai lokacin dayaji muryar Dady'nsa ta doki dodon kunneshi son ykk..? Aha kali ya Bude mayatattun Idanunsa ya saukesu akan onye wacce ke zau e opposite dinsa ta tsura masa idanunta tana kallonsa gabadaya tarasa GAne kanshi tun kwanaki ukun da suka gabata ,ya dauke mata wuta ya daina shiga lamarinta, idanu kawai ta zuba masa taga iya gudun ruwansa, shi kuwa hkn datayi masa ma dadi yaji, ahankali ya dauke mayatatun idanunshi Data fi kauna akanta yana bude bakinsa tare cewa lfy nake Dady ya gida da al'amura? alhamdullahi hope baka tare da wata damuwa ta Fannin karatunka. komai lfy yabawa Dady amsa atakaice . ina fata akw i nas ra acikin lamarinka kayo karatu sosai ina da labarin jibi Zaku soma jarabawa ,murmurshi ak yayi iri nasu na ya duniy haba dad you should know me by now kataba ganin k ratu yayi tu g dina dwo That's gud my son that's why am always prod of you kana ziyarar Dr Mack kuwa ? Ak ya furzar da iska me dumi ta b kinsa cike da takaicin tmbyr Dady'NSA yayi mas sannan yace a,a. " sbd me abdulkabir? nothing dad abubuwa ne sun min yawa bana samun isashen lokaci kai a ma OK to kayi kokari ka dinga lekawa lokaci zuwa lokaci OK dad I will . ganin yanayin mgnrtasa yasa Dady mikawa ammi waya Dan yasan ba zuwa zaiyi ba shi km ya maida hankalinsa kan TV yabar AK da ammi suna waya... Yace ammi pls turo min number Zeey ,OK son kodai abind muke so kullawa ne z i tabb ta? Ta fadi hk tana murmrshi ya tsotsa keyarsa yana lumshe mayatattun idaninsane alamu kuny sann n ya e fata a k3nan ammi kimin addua ,addua kullun cikinta muke all h ya sak3 hada kanku amee pls ammi taim ka ki turomin number'ta . OK kar fa ka takuramin yariny nasan h...bat rasa mgnrta ba taji dip alamun ya k tse kira ta kalli scre din wayar tan girgiza kai abdulk bir abdulk br ba dai ci da zuci ba ,murmushin jin dadi dady yayi dan yaji d k hir su ,gabadaya
Chapter 52 · 0% Book details