← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 276 OF 289

Sashe 276

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

kwanta bai shigo ba har bacci ya sake d'aukarta sai da gari yayi haske sannan sai gashi har yayi wankansa tsab ya shirya ya hawo kan gadon datake kwance ta mike, zaune tana dubansa fuskata d'auke da tmbyoyi iri iri shima ita din yake kallo kmr zai cinyeta tana son tmbyrsa inda yaje ,amman takasa aiwatar da hkn sai gaishe shi datayi, sosai yagano ma'anar wannan kallon datake masa ya dan kamo hannuta yayi murmushi kadan "kin tashi lfy ykk ya bby'na jiya naso aikatawa bby'na laifi ko? tarasa amsar da, zata bashi kawai tashige jikinsa. ya taimaka tayi wanka sannan ta shirya cikin doguwar rigar wace agurin ammi yaje ya amso har take tsokanar abinda yasa ya kwana agidan baya yace bazai kwana ba, ko minti goma baiyi da shiga d'akin yaji knoking koda ya bude kofar hannutu yagane tsaye da basket din abinci, bai tsaya tmbyrta ba ya amsa ya juya ciki, tare sukaci sukayi nar sannan sukayi kwanciyarsa tana jikinsa duk wuni ranar yana ririta da salonsa ranar babu inda yaje hk ma gbdy wayoyinsa akashe suke acewarsa baya son damuwa . akalla sai da ak yayi sama da sati daya bai fita koina ba yana gida tare da su'ad yana bata kulawa, bai sake matsata akan neman hakinsa ba , sai dai ya d'an yi romancing dinta sama sama ya rage zafi ,acikin satin ya kira wani company dake shirya kayan d'aki tare da tsaftacce muhalli NEXUS company limited gabadaya kayan part din aka fiddasu aka sake tsara part, babu abinda bai zuba mata ba ,a cewarsa wad'ancan da kudin ammi akayisu, wannan kuma da kudin aljihunsa zaiyi mata dan ta cancanci komai, hk acikin sati yayi mata order dankara dankarar motacinta sabbin fitowa guda biyar different colours masu shegen kyau da tsada . sannan duk abinda yasan zai faranta ranta shi yakeyi kwata kwata baya kaunar abinda zai 'bata mata rai har ya kai ga sata yin tagumi ko tunani ,yanzu hankalinsa zai tashi, ya shiga tmbyrta ,ko wani guri na mata ciwo ne ko tana tunanin mamma ne "karki damu duk byn wata zan dinga Kai ki, ki ganta haka zai ta gaya mata kalamai masu sanyi ta tsigar kwantar da kai. tana kwance a saman makeken gadonta tana tunanin abubuwan alkhairin da garzon mijinta yayi mata acikin satin take, bata ta'ba tunanin rayuwarta zatakasance kmr haka agidansa ba tuba da yanayin yadda soyayyarsu ta faro , ta d'auka bauta da gallazawa zata sha a hannunsa a she alfahari zatayi da aurensa taji yakaraso yashige jikinta tare da rungumeta tsam tsam yana mai marairaice mata ajiki kmr zai kuka "hrt beat ki ceci rayuwata hakurina ya kusan karewa gashi bana son na matsa miki nafison duk abinda zanyi, nayi kina cin moon shine samun natsuwata, idan kika hanani komai zai iya faruwa dani, ta daura hannuta bisa sumar kanshi tana yamutsawa ahankali wanda hkn ke sake kashe masa jiki, yasoma romancing dinta tmkr mayunwacin zaki gbdy duk sun fita hanyacinsu , gyara mata kwanciya yayi aka gadon ya rankwafo saman kanta suka lula duniyar ma'aurata sai da gurjeta son rashinta amman ahankali yabita sannan ya barta da kyar take janyo numfashi ,"tarasa dalilin da sex ke mata wahala yanxu ba kamar watannin baya yanzu dayayi sex daita ji tayi tmkr yana zunguro abinda ke cikinta ne. shi kansa yasan ya d'an wahalar daita duk da duka karfinsa yayi amfani dashi ba rungumota jikinsa yana shafa bayanta ga tunda cikinta yanaji ajikinsa har motsin bby, bakinsa ya kai daidai kunnenta yasoma yi mata mgn cikin rad'a "kinji yadda bby'nmu ke kick ko saboda yakara samun kuzari? tayi lamo ajikinsa ta kasa amsa masa sai numfashi datake saukewa ahankali ahankali yacigaba " yanzu hk da ala'mun yana bukatar karin kuzari ko zan kara ko sau biyu ne shigewa tayi jikinsa tare da rungume shi tana rera masa kukan da bashi da mara dana shagwa'ba "haba abdul kasheni kake son yi? "yanxu fa bakamar da bane wallahi bakasan yadda na dinga jin radadi a kasana ba ni dai kabarni hk plz har zuwa wani lokaci murmushi yayi sosai ya sumar kanta data baje abayanta . "gsky yanzu kinzama lazy abinda masu ciki da kansu suke kawo kansu ayi dan su samu saukin agurin haihuwa, "babuwani Allah naki wanan wayo ai idan nabiye maka zan haihu lokacin haihuwata bai yi ba, dare yayi sosai amman ta kasa runtsawa duk bacci take bukata tayi ko zaki saukin ciwon da mararta keyi gashi mararta sai tsanata murd'a mata take yi abu kmr wasa har ta kai ga mikewa zaune tana rike da kasan cikinta tana yarfe hannunta daya tun tana iya daurewa har tasoma kiran "wayyohhhly Allah abdul cikina marata mutuwa zanyi plz ka tashi zan mutu cikin bacci ya dinga jin sautin kukanta, ya farka afirgice yana dubanta atsorace ya matso gareta yashiga tmbayrt "menene ina ke miki ciwo tashi tashi muje hospital. "bazan iya tashi ba mutuwa zanyi.. ya zaro idanuwa waje zuciyarsa na kokawa yayi saurin kunna wutar lantarki ai abinda yagani ne yasashi sakin gigitaccen kuka yana furta" inna lillahi wa inna ilaihi rajiun "shikena na kashe kaina... mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE
Chapter 276 · 0% Book details