← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 282 OF 289

Sashe 282

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

zamo silar zuwana duniya ba ,da ba mu auri juna ba, ballanatana har ka dinga yiwa mutane takama da wasu ya'ya ...ina dalili kai ban raina naka iyayen ba ka dinga raina min nawa. "wallahi zan d'auki komai a zamana da kai amman banda wulakanta min iyaye ,sune komai na duk duniya banida kamarsu, tunda tasoma mgn bai ce mata komai ba yacigaba da sauraronta har sanda yaji tace "katashi muje kabata hkr ,matukar kana bukatar cigaba da rayuwa dani . yayi shiru ya tsura mata mayatattu idanunsa yana kallon yadda take motsa karamin bakinta sannan yace "a yaushe kenan zamu je nabata hakuri n? yayi mata tmbyr yana dage mata girasa daya ala'mun he's not care.. . "a yanzu kuwa zamuje idan ba hk ba zamuyi tashin hankali da kai acikin gi.... wata irin fixga yayi mata cikin wani irin shauki sai gata a saman cinyarsa ta baje ajikinsa tana zare ido "uhm ina jiran tashin hankali," ce miki akayi ina jin tsoron tashin hankali ne ko me? "nifa banga aibun abinda nayi ba ya'yan nawa ne meye acikin nace bana bukatar suyi nisa dani meye damuwarki ? ta fashe da kuka "ai bazakaga aibun abinda kayi ba tunda kafiye son kanka dayawa byn sanda nake shan wahalar haihuwarsa bakas..yayi saurin had'e bakinsu guri daya yashiga tsotsa hannuwansa duka zagaye da kungunta yana kallon cikin kwayar idanunta ta lumshe fararen idanunta saboda wani irin yanayi data tsinci kanta ciki . yasoma yawo da hannunsa a sansar jikinta tana matukar son abinda yake mata amman bakinciki dake cin ranta ,ya hanata barin abinda take ji din yayi tasiri tasoma mutsu mutsu kwatar kanta daga garesa amman ta kasa dan bakaramin riko yayi mata ba. kayan dake sanye ajikinta yasoma kokarin cirewa suka shiga kokuwa da juna aiko ya bar cire kayan ya zamo pent dinta kasa yasoma kokarin shigarta ita kuma tana mutsu mutsu da kyar tasamu ta fixge bakinta cikin nasa "kabari abban farhan bana so abinda kake min.."kabarni bana cikin moon din yi komai a halin yanzu .. yayi mata banza tmkr badashi take mgn ba har yagama shigarta gbdy ita kuma tacigaba da kokarin kwatar kanta ganin tana son nuna masa karfi ne, yasa shi sakar mata gbdy karfinsa yaga yadda zatayi .,wanda hkn yasa tasaki kara me sauti sosai domin tayar da yaransu dake bacci dan tasan yana jin motsinsu zai barta. yayi saurin cewa " ke meye hk? "akwai yara fa "ai kasan da yaran a gidan kake kokarin yin abinda bai dace ba. "nine nake abinda bai dace ba ? ya tsayar da abinda yake yana aika mata da wani irin tare da murmushin mugunta. Mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE
Chapter 282 · 0% Book details