← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 99 OF 205

Sashe 99

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a duk inda ta ke tunanin zata ganni. Na zama abinda na zama ne saboda rashin kula, da mahaifiyata bata auri mahaifina ba da wata ila ban amsa sunan tiger ba. Wannan dalilin ya saka inda Abiy bai goyi bayan auren nan ba tabbas zan ha ura na dawo na bar masa ke, bazan so ki shiga halin da mahaifiyata ta shiga, bazan so yaran da zamu haifa nan gaba su tashi a irin rayuwar da na tashi ba. Rashin kulawar iyaye ne ya jawo na shiga duk halin da na shiga a baya, ba dan Allah ya nufa ina da ar uwa kamar Didi ba da ban san ya rayuwata zata kasance ba" ya arasa fa a a hankali da alama abin na ta a zuciyarsa sossi. Sai ya bawa Nayla tausayi, ta sake gyara kwanciya a jikinsa ta ce, "kana da gaskiya Rouhi." Omar ya ce, "shine dalilin da ya saka na ce miki in Abiy ya ce ba ya bu ata zan bari, aure ba tare da amincewar iyaye ba bashi da da i Jidda. Na gani a kaina, na zama mara gata na arfi da yaji, ina da an uwan mahaifiya har su hu u amma sun kasa bani kulawar da ko wanne yaro yake bu ata saboda basa son mahaifina. Shiyasa tun kafin zamana dake ya yi nisa na kai ki gaban Abiy, da ace ya ce baya so na cigaba da kasancewa matsayin mijinki zan dawo Kano na barki a Kaduna Jidda." Nayla tana daga jikinsa ta ce, "YaMar zan iya cewa wani abun?." Omar ya aga kai ya ce, "Ina jin ki." "Amma na ga su Umma da Mama duk sun game kuskuren da suka yi a baya, suna bu atar aukarka matsayin a kamar kowa." "Hmm baki san me ya faru ba ne, abinda suka yi mana ko ba o ne wanda basu san shi ba iya abinda zasu yi masa kenan. Bazan ta a mantawa da abinda ya faru ba har abada, ban ga dalilin da zai saka na aga ido na ga mutuncinsu ba har abada. Daga dangin Baba har dangin Maman, yadda ba sa sona nima bana sonsu wallahi. Lokacin da mu ke bu atar kulawar ai basu kula damu ba, sai bayan mun girma mun san meye rayuwa sannan zasu kwaso afafunsu suce wai a yafe musu? Hmmm! Ba dan Didi ba ko...." Sai bai arasa ba ya girgiza kai yana cize baki cike da unar abinda ya faru. Nayla murya a sanyaye ta ce, "Babu da i kam. Amma ai ya wuce kuma ga rayuwarka ta cigaba yanzu, in ma an yi da niyar cutar da kai ne ba gashi kana samu nasara ba?. Ka duba mijin da Didi ta aura, ta samu miji mai sonta mai kuma kulawa da rayuwarta. Ko dan saboda haka YaMar ka yi ha uri ka yafe musu komai ya wuce." Omar ya ha e rai, ya aure fuska tamau ya kalle ta suka ha a ido ya ce, "Jidda!." Jin yadda ya kira sunanta gabanta ya fa i ta ce, "na'am." "Mun ta a fa a da ke?." Ta girgiza kai sannan tace, "A'a." "Kina so mu yi fa a kenan?." "Aa, bana so." "Kar ki sake yi min maganar nan in bakya so mu yi fa an kenan, in kuma kina so ki sake yi." Nayla ta ce, "to ka yi ha uri, bazan sake ba." Bai ce komai ba ya yi shiru ta kalle shi ta ce, "amma na ce ka yi ha uri ko?." Nayla ta juyo da fuskarsa ta ganta a ha e sosai ta ce, "ka yi ha uri ka ji" ta fa a tana turo baki gaba. Kallon bakin nata yake yi cikin burgewa kamar zai magana sai ya shareta. Ta narke masa a jiki tana shagwa a ta ce, "YaMar..!" Lumshe ido ya yi ya ago fuskarta, kafin ta sake magana ya hana ta ta hanyar fara kissing inta. Ta so ta wace amma ta kasa, ya an zame kansa amma har lokacin fuskarsu na ha e yana aika mata da shegen kallo hannunsa na zagawa duk inda ya ga dama a jikinta. Murya a asa ta ce, "amma ka ce sai an tambayi Dr.." ta tambaya murya a rabe jin abin yana neman wuce gona da iri. A hankali ya ce, "ki tambayar mana a karo na hu u" abinda ya ce mata kenan ya hanata koda motsin kirki yana sarrafa ta yadda yake so. Fans ku tambayar mana Dr ku wakilici Nayla. KRB3P058 Nayla ta kasa aga ido ta kalle shi saboda tsananin kunyarsada take awainiya da ita. Da ta ago zata kalle shi sai ta fasa ta sauke kai asa tana ji kamar a sace a gudu saboda kunya. Shi kam yana kula da duk motsinta, yana sane ya i motsawa dan ya ga gudun ruwanta. Ganin oye- oyen nata ya arewa ya yi murmushi ya ce, "to duk kunyar ta meye? Kuka ki ka gama yi min kina kira min Hajja, harda wacce ban san ta ba ma kin kira." Kukan kunya ta fashe dashi ta kwanta a jikinsa, ya yi murmushin da yake ara masa kyau da kwarjini ya shafa bayanta a hankali ya ce, "To meye na kunyar Jidda? Kin ga ai mun huta tambayar likita akan wannan adadin ko? Ko a yanzu na samu amsata." Nayla ta ara arfin kukan ta saboda kunya, yayi ar dariya ya ce, "To yanzu da ki ke yi min kuka nima kina so na yi kukan ne? Ban so na ji kina kuka koda na farin ciki ne, Ki daina kuka Ashiq!." Tana kwance a jikinsa tana kallon farar fatarsa wacce ba in gashi yake a kwance a irjinsa, hakan ya ara masa kyau da kuma kwarjini mai yawa. Kiran wayarsa aka yi ya duba ya ga Bashir ne, ya yi ajiyar zuciya kawai ya yanke kiran bai auka ba. Kallon ta ya yi sai kuwa ya kamata tana kallonsa, suna ha a ido ta yi saurin sauke kai asa. Ya yi dariya ya ce, "kin kasa bari na kalli idanunki dan na fahimci adadin son da ki ke yi min." Nayla tana kwance a jikinsa ta ce, "ni daman na ce ina sonka ne?." Ya yi dariyar nisha i ya ce, "baki ce ba Jidda, amma kin san meye?." Kafin ta bashi amsa ya ce, "ni fa ko bakya sona bazai dame ni ba, iya son da nake miki ma ya ishe mu mu yi rayuwa har a abada. So don't stress yourself about this, ba dole sai kin so ni ba. Ni na cancanci na so ki dan ke ce a barso, ke kam ko bakya sona ba laifi bane, daman ban cancanci ki so ni ba Jidda!." Kallon sa take yi yana magana duk da ba ita yake kallo ba amma burgeta yake yi, sai daga baya ya kalle ta ta asan idanunsa yana age gira sama ya ce, "na kama ki." Ta sauke ido asa ta ce, "daman ka iya turanci?." Ya kalle ta sai ya yi murmushi ya auke kai ya ce, "au na fa a daidai?." Ta kalle shi da aramar harara ta ce, "ka fa sani." "Ban sani ba, na yi ne kawai ban sani ba ko na yi daidai ko ban yi daidai ba, gudun kwafsawa ya saka ban yi." Nayla ta ce, "ai kam ka iya, yadda ka ke fa ar kalmar ya tabbatar da ka iya." Ya ta e baki bai ce komai ba amma murmushi yake yi. Nayla ta ce, "kaima murmushi yana yi maka kyau." Murmushin ya sake yi Nayla ta ce, "kana da matu ar kyau Rouhi, Allah ya yi halitta mai kyau a tare da kai. Komai naka mai kyau ne, hatta fa an ka in kana yi kyau ka ke yi." Dariya ya yi mai sauti ya kalle ta ya ce, "ina wani kyau a nan? Kyau sai ku ai duniyata." Murmushi ta yi jin sabon sunan da ya ra a mata tun a duniyar da ya kai ta azu. Nayla ta ce, "baka fa a min batun Narma ba, bayan ni na san ita wacce ka fara so bani ba." "Oh arya nake miki kenan?." Ta wara idanu ta ce, "ni ban ce ba." Murmushi ya sake yi cikin auna da soyayya, yayi mata kiss a goshi ya ce, "in na fa a miki zancen ta haushi zaki ji, gwara kawai a bar zancen tunda ya wuce." Nayla ta ce, "ni dai ina so na sani, kawai ka fa a min." "To ke da bakya sona meye na kishi da ita?." Ganin yadda ya zuba mata idanu yana kallon ta ya saka ta auke kai daga kallonsa ta ce, "ko bana sonka ai kai mijina ne, ina so na ji labarin tsohuwar budurwarka." "Tsohuwar wahala dai!" Ya bata amsa kai tsaye ba tare da ya kalle ta ba, yana ta e baki kamar ya tuna abin yama. Nayla ta zuba masa ido ta ce, "Narman ce wahala? Bayan a gabana ka fa a itace mace ta farko da ka fara samun kusanci ita a duniya?. Ka manta...? A ranar bikin Didi..?" Ta fa a da sigar tambaya. Murmushi ya yi mai kyau ya sake matse ta a jikinsa yana kallon ta ko iftawa idanunsa basa yi. Sai kallon ya yi mata nauyi, ta yi luf a jikinsa tana ji yana sauke ajiyar zuciya a hankali a hankali. "Jidda...ke ce wacce nake so, dan ke ka ai Allah ya halicce, babu gurbin wata mace a rayuwata sai ke in!." ya fa a idanunsa lumshe yana ji yadda sonta ke ratsa zuciyarsa. Yadda sonta yake shiga ransa abin har tsoro yake bashi. Murmushi ta yi tana kwance a jikinsa bata ce komai ba, amma ta yi udurin dole ya fa a mata matsayin da ajjiye Narma dan tana so ta sani. Wunin ranar tare suka yi shi a gida ko gate bai fita ba, mai aikin ta ma da ta yi mata waya gata tazo sai ce mata tayi ta koma zata kira ta. Sai yamma sosai sannan ya fita fuskarsa auke da annuri. Sai bayan ya fita ta kira mai aikin nata ta zo ta gyara inda zata gyara ita kuma Nayla da kanta ta gyara
Chapter 99 · 0% Book details