Sashe 114
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
iyayenka suka haifa ba." an ta e baki ya yi, ya saka hannunsa a gashin kanta ya ce, "an lissafo ki in ne? Daga ni sai Didi aka haifa, ko kina ciki...?." "Bana ciki, amma sai ka yi min kara." "Ban iya kara ba ai. Kuma ke da kin kasance anwata ai da an shiga uku, soyayyar da nake miki ba ta Yaya da anwa ba ce, soyayyar mata da miji ce, wacce zamu shiga aki mu kulle ofa..." ya yi asa da murya tare da kai bakinsa kunnen ta ya ce, "Soyayyar da zaki saka Omar haukacewa ce, wacce zai zubar miki da hawaye saboda auna, wacce zata saka aljanun dare su tashi." Dariya ta yi tare da rufe fuskarta, ya bu e cire hannunta daga kan fuskarta ya ce, "kunya ko?." Ta rufe ido ruf tana dariya. Murmushi ya yi ya ce, "shiyasa tun a lokacin na ce miki ke ba anwata ba ce, ina anwa ina ganin hawayen Omar?." Dariya ta sake yi ta oye fuskarta a irjinsa tana juya kai tana cewa, "To naji, ka daina fa a kunya ka ke bani." Bai ce komai ba sai sumbatar kanta da ya yi yana cigaba da shafa bayanta a hankali. Nayla ta ago ta kalli fuskarsa ta ce, "ina so zan je Kaduna." Ya kalle ta shima ya ce, "yaushe?." "Ko zuwa jibi haka." "Waye zai kai ki?." "Driver Hajja." "Kwana zaki yi?." Nayla ta ce, "kwanaki ma in da za a bani dama." Ya tallafi ha arsa yana kallonta ya ce, "har nawa?." Ta ce, "a'a abinda ka ce." "Abinda ki ka ce dai, tayawa zaki yi na ji in zan iya siyarwa." Ta yi dariya ta ce, "Kamar sati aya haka? Kaga akwai bikin Ya J ana ta shiri." Ya wara idanu ya ce, "Sati Jidda? Ina laifin kwana biyu?." Nayla ta kalle shi cikin sanyin jiki ta ce, "Kwana biyu kuma Rouhii? Kwana biyu ya yi ka an, rabona da kwana a Kaduna na manta." Ganin ta yi maganar a sanyaye sai ya sauke ido daga kallon ta ya ce, "To Jidda, bazan hana ki kwanakin da ki ke so ba, in satin zaki yi ki kawai." Jin yadda ya yi maganar irin babu yadda zai yi in nan sai ta ce, "A'a zan yi kwana biyun." Ya kalle ta yana an bu e ido ya ce, "ni dai ban hana ki ba." "Amma a zuciyarka ba haka ka ke so ba." "In zaki biye ta zuciyata ko kwana biyun bazan bari ki yi ba, na saba da rayuwa dake kwana biyu babu ke zan zama mara gata ne a duniya. Dan haka ki yi abinda ki ke so na baki dama, in kika biye min a ranar zaki je ki dawo, in na iya ha uri ki dawo washe gari." Nayla ta kalle shi jin abinda ya ce, tasan da gaske yake, ta san shi ba mutum ne mai oye abinda yake zuciyarsa ba. Ta yi ajiyar zuciya ta ce, "To YaMar na gode." Kai ya aga mata kawai bai ce komai ba. Nayla ta bishi da kallo ta ce, "Sai naga kamar kana fushi." Ya kalle ta yana girgiza kai ya ce, "Dan zaki gidanku sai na yi fushi? Haba son kan nawa bai kai haka ba." Ta kwanta a kafa arsa ta ce, "amma na ga ka canja." "Hmm Jidda kenan! Sati aya babu ke nake hangowa kawai, tun kafin ki tafi kewarki ta cika min zuciyata." Ta ce, "Nima haka Rouhii, bana so na yi nisa da kai." Bai ce komai ya zagaya da hannunsa ya ri e ta amma bai yi magana ba. Kamar yadda ta ce ranar talata da safe ta gama shiryawa tana tsaye ya shigo akin, ya jingina da ofa tare da har e hannayensa a irji yana kallonta. Ita kanta sai ta ji kewarsa na ratsa zuciyarta, tunda ta dawo gidan yake gwada mata soyayyar da duk inda ta je ba tare dashi ba dole zuciyarta da gangar jikinta su san ta yi nisa da abin aunarta. Itama ta san zata yi kewarsa sosai, ta saba da kalolin soyayyar da ya saba mata masu tsayawa a rai, yin sati aya babu shi zata shiga halin kewa. Ta tako da sauri ta shiga jikinsa bai ata lokaci ba ya ri e a tsam-tsam ya ce, "Zan yi kewarki Jidda, ba dan ba i da zasu zo anjima ba ni zan kai ki da kaina." Ta ce, "nima zan yi kewarka Rouhi, har na fara kewarka tun kafin na tafi." "Allah ya kai ki lafiya ya dawo min dake lafiya. Amma magana ta gaskiya zan yi kewarki fiye da yadda ki ke tunani, zan shiga halin maraici gaba da baya Ashiq. Ina tausayin gangar jikina da ta saba rayuwa dake, ko ya zata kasance a cikin kwanakin nan ban sani ba." agowa ta yi daga jikinsa ta sumbace shi a fuskarsa ta ce, "Nima zan yi kewarka, zan yi aljanun dare" ta fa a tana aga masa gira. Dariya ya yi mai sauti ya bu e idanunsa ya ce, "Allah da gaske? Fa a min adadin kewar da zaki yi." Sai kuma ta rufe ido ta koma jikinsa ta kwanta cike da jin kunya. Itace ta saka sunan aljanun dare, in ita da Omar in suna kashe juna da soyayya sai ta ce Omar yana maganganu da rawar jiki kamar wanda aljanunsa suka tashi, shima ya ce itama kamar mai aljanu. ago ta ya ce, "sai kin fa a min adadin kewar da zaki yiwa aljanunki." Dariya ta yi bata ce komai ba, ta kalli idanunsa sai ta sake yin dariya ta ce, "zan dawo da wuri in sha Allah." Murmushi ya yi ya sumbace ta a goshinta ya ce, "Mu je." Tare suka fito ta shiga mota suka wuce ta bar shi da kewarta. KRB3P068 Nana haleema. Da wuri suka shiga Kaduna, kowa ya yi mamakin ganinta dan babu wanda fa awa zata zo. Abiy ma sai ganin ta ya yi, ya nuna tsananin farin cikin ganin ta suka gaisa kafin ta shiga wajan Mama. Nayla har akin Mama ta shiga ta ce, "Mamana kina ina? Na yi kewarki." Mama ta kalli Nayla ta ce, "Gani nan Nayla, saukar yaushe?." arasa tayi ta rungumeta ta ce, "Na yi kewarki sosai Mama. Laifin me nayi miki bakya aukar wayata kuma bakya kirana? Hankalina ya tashi, shiyasa na zo na ji laifin da na yi miki." Mama ta yi murmushi ta ce, "ki je ki ci abinci ki huta zamu tattauna." Nayla ta fita tana cewa, "Shikenan Mama ina dawowa." Wanka ta yi ta shirya ta sha baccin gajiya, basu ha i da mutanen gidan ba sai bayan sallar i'sha. Ta fito ta zauna kusa da Mama ta ce, "Ya J angon Salma." Da mamaki ya ce, "Ke kuma saukar yaushe?." Ta kwanta a jikin Mama ta ce, "tun azu." "ina ki ka baro Omar in?." "Gida mana." "Lallai Hajiya Nayla, wannan kyau haka ai sai na kasa gane ki." Dariya tayi sosai ta kalli Abiy da yake ta murmushi ta zuba abinci tana ci suna ta hira da Jalila da Jawad har suka gama. Nayla ta ce, "Abiy ka taya ni bawa Mama ha uri, na yi mata laifi ko wayata bata auka, duk na damu wallahi." Mama ta kalle ta a sanyaye ta ce, "ni nace miki kin yi min laifi ne Nayla?." "To Mama bakya aukar wayata kuma bakya kirana, in ba laifi na yi miki ba me nayi miki?." Mama tayi ajiyar zuciya ta ce, "ni na yi miki laifi ai Nayla, ki yi ha uri ki yafe min." Nayla ta ce, "Mama ni kika yiwa laifi? Ni babu abinda ki ka yi min Mama, Don Allah ki daina fa ar haka" ta fa a dan a tunaninta akan zuwa gidanta da ta yi ne. Mama ta ce, "Nayi miki laifin ne ai Nayla, kunyarki ma nake ji shiyasa gaba aya ko wayarki bana iya auka saboda ban san ne zan ce miki ba Nayla. Har bana so na ha a ido dake saboda irin abinda na yi miki." Nayla ta yi sak jin abinda Maman ta ce, ta taso ta dawo kusa da Mama ta ri e hannayen Mama ta ce, "Mama me ki ke fa a ne haka? Me kika yi min da zaki kasa aukar wayata? Mama ni fa arki ce, laifin me zaki yi min?." Mama ta ri e hannayenta ta ce, "na yi miki Nayla, nayi miki, amma don Allah ki yafe min. Duk abinda ya faru a lokacin aurenki da Omar ni na ha a, ina so ki aure shi saboda wani buri nawa da na saka a zuciyata, shiyasa ki ka kasa gane kan mahaifinki a lokacin, saboda ni nake ora shi akan abinda ma bai faru ba, ki yi ha uri kin ji Nayla." Nayla ta fara hawaye jin kalaman Maman babu da in ji ta ce, "Mama ni ko me ki ka yi min ba laifi bane a wajena, kuma lokacin ai kina so ki samar min da abinda nake so ne shiyasa ki ka yi haka, kin yi dan farin cikina ne ba dan ki cutar dani ba." Mama ta ce, "A'a Nayla dan cutarwa nayi hakan, na raine ki na baki tarbiyya da rayuwa mai kyau, amma ina burin ki yi aure a gidan da zaki sha wahala Nayla. Kuma bani da wani dalili mai arfi akan hakan sai akan abinda ya wuce, saboda wani sa ani da ya shiga tsakanina da mahaifiyarki a shekarun baya. Kuma kafin ta rasu ta nemi afuwata tun kafin ma a haifeki, ta nemi tafiya na yafe mata mun zauna lafiya mun cigaba da rayuwa. Amma shai an ya saka ni har nake so na ga kema kin shiga irin sa anin da ya shiga tsakanina da maahifiyarki. Ki yi ha uri Nayla, don Allah ki yi ha uri. Na gane kuskurena a lokacin da mahaifinki ya ganar dani, na kuma yi nadama, har zuwan da na yi gidanki ma ki yafe min kin ji?." Nayla ta gigice bata ma jin me Maman take cewa, hangowa take yi Mamanta na neman afuwarta, ganin hakan take kamar babban sa o ne a wajanta. Ta ce, "Don Allah Mama