← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 176 OF 205

Sashe 176

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

e hannayenta a daidai cikinta ya ha e su da uguntata ya ri e, ya jawota jikinsa ya ha u da nata, ya lumshe ido yana jan numfashi yana goga mata gashin fuskarsa a wuyanta. Zuba masa ido tayi tana kallon yadda yake bu e ido a hankali, ya kalle ta ya yi mata kiss a wuyanta ba tare da ya ago ba yana sake sha hamshin da yake matu ar kashe masa jiki,tare da sakar mata numfashi mai zafi. Hannunta ta zame daga ri on da yayi mata, ta ora hannunta akan gashin kansa tana shafawa a hankali yana cigaba da sha hamshin jikinta. Sanyin akin ne ya dame ta dan a.c a kunne take, ga yanayin hotel in da suke a kusa da ruwa ne sannan gashi daga wanka ta fito. Nayla ta ce, "Rouhii sanyi nake ji." Cak ya agata, bai dire ta a ko ina ba sai a kan gado ya mamaye mata jikinta da nasa jikin dan son samar mata da umin da take nema. Kisses yake binta dashi a ko ina, yana yawo da hannunsa duk inda ya ga dama a jikinta. Yanayin ha uwar fatar jikinsu ya sake haifar da wani yanayi mai da i a gare su, fatar jikinta da sanyi, tasa kuma da umi, da suka ha u waje aya sai yanayin ya zama mai da i. Sun kashe junansu da soyayya, sun farantawa junansu har Omar yake tunanin anya Nayla bazata zauta shi ba? Irin farin cikin da yake samu a tare da ita tsaf zai iya haukacewa. Satin su aya a Maldvies bayan su zaga ko ina sun buga honeymoon mai kyau, daga nan Singapore suka wuce a nan suka yi kwana uku kacal suka wuce China. Bata san zasu je China ba, sai da zasu tafi yake fa a mata meeting za su yi akan contract insa dasu suna son arawa zuwa shekara biyu, shi kuma yana shan hamshi a dole ya zama babba. Dinner aka ha a wacce a nan za a tattauna batun contract in kuma sun nemi kowa yazo da partner sa. Nayla ta saka abaya red color ta yi rolling kanta, Musliha ma ta shirya ta cikin jajayen kaya masu kyau sai hamshi suke yi ita da arta. Kallon ta ya yi itama tana kallonsa, ya shirya cikin white suit harda square casual glasses aki ya saka, ya yi kyau sosai kamar ba shi ba. Ya kalli Nayla ya ce, "Kayan nan sun miki kyau da yawa, ki koma ki canja wasu." Nayla kamar zata yi kuka ta ce, "Kaya na uku fa kenan Rouhi, don Allah ka bari ai basu nuna jikina ba." aramin tsaki ya yi yana kallonta, ya tako ya jawo mayafin gaba ya rufe mata gaban gashinta da ya fito ta sama. Da yar dai aka fita dinner yana ri e da hannunta ita kuma tana zaune Musliha ba pusher inta. Musliha ta samu kyauta daga wajansu, suna ta yabon ta suna shafa fuskarta. A nan aka yi meeting suka ara tashon contract in zuwa shekara biyar mai zuwa. Aka yi signing aka yi hoto kamar wancan lokacin. Basu jima a wajan ba suka dawo hotel. Kwanan su biyar a China suka dawo Qatar daga nan suka dawo Nigeria. Ready to say Nana haleematus Sadiyya KRB3P112 #Heartbroken KRB3P110 Rayuwa na ta juyawa abubuwa suna ta faruwa da yawa, ciki harda zuwansu Omar aikin hajj shida Nayla da Didi, bayan an kammala aikin hajj aka kai Didi yawon bu e ido a asashen turai. Cigaba da samun aruwa a fannin kasuwancinsa, kwanciyar hankali da walwala ta samu wajan zama a cikin iyalansu. Omar ya sake zama fari tass, ya ara kyau da class na musamman saboda ku i sun zauna. Yau yana wannan asar, gobe in ya dawo zai je wannan, duk akan cigaba da zamanatar da sana'arsa. Ya ha u da manyan masu ku i, matasa da wanda suka jima da ku i, idanunsa ya sake bu ewa ya kuma sanin waye shi. Har lokacin Didi fama take dashi akan danginsu amma har lokacin ya i sakin jiki, an dai samu cigaba tunda za a gaisa kawai amma bayan wannan shikenan baya sake cewa komai balle wani abun ya ha asu. Nayla tayi kyau fuskar ta sake yin haske sosai sai dai ta iba, duk hanyar da zata bi kar tayi iba tana bi dan bata so. Ai kam bata yi ba, tana nan ar daidai da ita bata gaba bata baya. Marmerh an yayeta, Omar ya kar e ta ya kawowa Nayla ta ha a da Musliha da take koyan tsayawa. Omar ya sake sha uwa da Marmerh sosai, dan sai da tayi wata aya a gidan sannan ta koma. Duk inda ta ganshi ta ce Daddy, shi kuma abinda yake sake sakawa ya ara aunarta kenan. Har yana mamakin wato su dangin mahaifiyarsa aunarsu ne basa yi, shiyasa basa jin wani abu akansu kamar abinda yake ji a kan Marmerh. Ranar Laraba da yamma Nayla tana zaune a cikin mota tana ta kuka kamar wacce aka yiwa mutuwa. Sai da ta gaji da kukan ta kalli Musliha da take zaune a gefe tana ta wasa, suna ha a ido da Nayla ta yi dariya irin dariyar yara. Nayla hawaye ya sake sakko mata cikin tausayin arta, ta auki waya ta kira number Didi. Didi tana auka Nayla ta sake fashewa da kuka mai tsanani, hankalin Didi ya tashi cikin ki ima ta ce, "Nayla Lafiya? Me ya faru ki ke kuka?." Nayla ta ce, "Didi kina gida?. "Bana nan Nayla, na shiga asibiti saboda ciwon cikin nan da nake fama dashi, amma yanzu zan dawo." "Don Allah Didi zaki biyo ta gidanmu?." "Lafiya Nayla?." "Don Allah ki zo." "To gani nan" ta fa a tana yanke wayar. Nayla cikin kuka ta kunna motar ta nufi gidanta. Tana shiga gidan ta ajjiye Musliha akan kujera tana cigaba da zubar hawaye. Ba jimawa Didi ta shigo a gigice ta ce, "Nayla lafiya? Hankalina ya tashi sosai." Nayla ta kwanta a jikinta tana sake fashewa da kuka. Didi cikin tashin hankali ta ce, "Ya rasulillahi! Nayla gabana yana fa uwa, fa a min me ya faru don Allah." Nayla ta mi a mata takardar hannunta ba tare da tayi magana ba, Didi ta kar a tana bu ewa gabanta na fa uwa. Abinda ta gani ya saka ta zaro ido ta ce, "Nayla ciki ne dake?." Nayla ta kasa magana sai kuka. Didi ta an yi tsaki ta ce, "ikon Allah! Yanzu akan ciki kike ta wannan kukan? Wallahi na auka wata cutar aka ce kina da ita Nayla." Nayla cikin kuka ta ce, "Didi Musliha watan ta bakwai amma ace ina da wani cikin?." Didi ta ce, "To daman Nayla indai baki auki mataki ba ai zaki yi ciki, ni na yi mamaki ma da aka kawo yanzu baki auki cikin ba." Nayla ta ce, "To Didi babu yadda ban yi dashi ba, amma ya ce bazan yi family planing ba, nayi-nayi amma ya ce baya so, arshe sai ya ce bai yafe ba in na yi. Didi na shiga uku, ya zanyi?." Didi cikin kwantar da hankali ta ce, "baki shiga uku ba Nayla, ai cikin halak ne kuma mijinki yana so." "Didi ai bai san wahalar haihuwar ba ne shiyasa yake so. Tsakani da Allah ko shekara Musliha bata yi ba ace ina da wani cikin? Ga Marmerh har an yayeta ta girma tana zuwa ko ina kuma baki da wani cikin sai ni? Twiny har yanzu bata da ciki." Didi ta ce, "To Nayla banda abin ki tunda dai kin riga kin yi cikin ai babu batun kuka, kuma tun farko rashin aukar mataki ne ya jawo faruwar hakan. Gaskiya Musliha tayi arama ace an cire ta daga shayarwa yanzu, ko shekara bata yi ba akwai aukar ha i." Nayla ta sake karya murya cikin kuka ta ce, "to ya zanyi? Cewa ya yi bai yafe ba, kuma ya nuna baya so." "Ai ba lallai sai na asibiti ba, akwai natural da ake yi wanda zaki yi. Da kin sani kin fa a min tun lokacin, sai na san abinda zan yi dan gujewar faruwar hakan. Da ko magana sai nayi masa, ari yayi masifar ya gama. "Hmmm! kin manta waye shi ne kawai, baki ga yadda mu ka yi dashi ba a kai" ta fa a tana goge idonta. Didi ta ce, "to yanzu ya za a yi?." Nayla ta ce, "tunda bai sani ba ni zubarwa zanyi." Didi ta wara ido ta ce, "zubarwa Nayla? Cikin sunnar zaki zubar?." Nayla ta sake marairaicewa ta ce, "To ya zanyi Didi...? Da rainon ciki zan ji ko da rainon Musliha?. Gab nake da fara exams a makaranta, da me zan ji?. Ga kula da mai gidan, shi kansa kula dashi zaman kansa yake yi dan bai san uzuri ba." Didi ta ce, "Gaskiya babu da i, amma batun zubar da ciki ki adana shi Nayla bai kamata ba, ha uri zaki yi ki raine shi Allah zai dafa miki." Nayla cikin kuka ta ce, "Wallahi Didi ni bana so! wahala zan sha kawai. Ni dai ki amince na zubar, har na zubar ai bazai gane ba. Sai na tawo gidanki tun safe na zauna har dare." "Allah ya baki ikon zubar min da ciki, na rantse da Allah in ki ka yi wannan gangancin sai kin yi danasanin sanin Omar a rayuwarki!." A tare suka juya suka ganshi a tsaye ya har e hannu a irji yana kallonsu da alama ya jima a wajan. Fuskarsa taya ja saboda acin rai ya bayyana a tare dashi, idonsa ya canja, fuska a cure alamun aljanun acin ran sun motsa. Suna ha a da Nayla ido ta sake fashewa da kuka ta ce, "To ya zanyi? Musliha ko shekara aya bata yi ba, watan ta bakwai ka ai a duniya, da me ka ke so na ji? Da rainonta ko rainon cikin ko da makarantar da na ke yi?." Cikin fa a ya ce, "Wannan kuma ke ta dama, makaranta ke ta shafa ba ni ba, ke kika ga zaki iya kika saka kan ki. Abu aya nake so na maimaita miki, na rantse da Allah kika yi gangancin zubar
Chapter 176 · 0% Book details