Sashe 133
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ki, afata kafarki in ba haka ba a fasa zuwa." Murmushi ta yi ta gyara kwanciya a jikinsa ta ce, "da yar nake iya bacci da baka nan." "Na ga alama, yadda na tayar da aljanun ki ya bani mamak i. Nace ashe da gaske Jidda tayi kewata, ri e ni kika yi fa, jikin ki yana rawa kina cewa....." saurin rufe masa baki tayi tana yi masa kallon meye haka don Allah. Murmushi ya yi yana lumshe ido tare da sake ri eta, ya gaji bacci yake da bu atar yi amma baya son yin baccin dan gani yake in ya yi bacci kamar Nayla zata gudu, shi kuma bai shiryawa hakan ba. A haka suka yi sallar i'sha, bayan sun ta kalle shi ta ce, "Ni yunwa nake ji." Ya kalle ta da idanunsa da suke lumshewa saboda gajiya da bacci ya ce, "me zaki ci?." Nayla ta ce, "tea zan sha." Rufe ido ya yi ya bu e ya ce, "mu je na baki." Mi ewa suka yi a tare, sai ta kalle shi ta ce, "Bacci ka ke ji, ka kwanta zan sha da kaina." "Gani nake in kika fita kamar baza ki dawo ba, bana so ki yi nisa dani ko ka an, Mu je." "Me zai hana ni dawowa Rouhii?." Ya rungumeta yana sake jan numfashi mai tsaho ya ce, "ni dai haka nake ji kamar zaki gudu." Dariya tayi ta ago daga jikinsa ta ri e hannunsa tana kallonsa, ganin ya shagwa e fuska kamar yadda take yi masa ta ce, "Rouhi babu inda zan je, zaman kabari ne kawai zai raba mu na an lokaci, da zarar an tashi duniya zamu sake ha ewa a aljanna." Hannunta ya kai bakinsa ya yi kissing ya ce, "Jiddaaaanaaaa!" Bata amsa ba sai murmushi da ta yi ta shafa fuskarsa ta ce, "Ka kwanta Rouhi, a gajiye ka ke. Yanzu nan zan dawo." Hannunta ya ri e bai ce komai ba suka fita, ya aga ta cak ya ora akan kitchen island ya dafa mata tea ya juye a mug ya mi a mata. Kar a ta yi ta kai bakinta tayi sipping a hankali, zafi taji sosai ba shiri ta zubar, da sauri ya ce, "Daman ai bai yi sanyi ba, meyasa zaki sha? Kina jin zafi?." Ya fa a a ru e yana kallonta ita kuma ta bu e baki tana kwa e fuska zata yi kuka. Bai tsaya wani tunani ba ya ha e bakinsa da nata yana kissing inta a hankali wai dan ta samu taji da in bakinta. Ri e kanta ya yi gam yana samar mata da sassaucin zafin da take ji akan harshenta. Ganin abin nasa zai wuce gona da iri sai ta janye jikinta a hankali ta auki tea in zata sha ya ce, "kar ki kuma sha, ki jira ya yi sanyi." "Ya yi ai" ta fa a kamar zata yi kuka sai narke masa take yi shi kuma hakan ne yake sake ru a shi. Yana tsaye yana gadinta har ta shanye tea in, ya auko ta cak zuwa aki ya kwantar da ita. Nayla ta mi e zaune ta ce, "ka kwanta na yi maka tausa, ka gaji." Kai ya girgiza kai ya ce, "Uhum uhum, bar ni na yi baccin basai kin yi ba, kina kawo hannunki jikina shikenan baccin zai gudu." Dariya tayi ya kwanta itama ta kwanta a jikinsa cikin lokaci ka an bacci ya auke su. KRB3P081 Nana haleema. Washe gari da safe ya rigata tashi, kafin ta tashi ya dafa mata abinci yana zaune a falo yana amsa waya da sababbin abokan da ya yi a asar China wanda suke kamarsa matasa kuma hausawa. A lokacin ta fito, ta yi wanka amma bata saka kaya ba sai bathrobe, ta aure gashin kanta a tsikiyar kanta ya mi e sai ta yi kyau sosai kamar dan ado tayi hakan. Hannu ya mi a mata ta saka nata a cikin nasa ta zauna a jikinsa yana cigaba da magana a waya, ba jimawa ya katse kiran ya zuba mata ido bai ce komai ba. "YaMar yunwa nake ji" ta fa a tana kwantar da kanta a irjinsa. Yana shafa bayata a hankali ya ce, "Bakya son cin abinci da yawa dole ki dinga jin yunwa, na yi miki girki, na auko miki?." A hankali yake magana ta sake ri e shi ta ce, "ka auko, amma bana so na bar jikinka." "Yadda ki ka ce sarauniya" ya fa a yana mi ewa da ita a jikinsa, sauka tayi daga jikinsa ta ce, "ka je ka dawo." "An gama" ya fa a cikin girmamawa na mai gida da yaronsa, ta yi dariya shima murmushi ya yi ya wuce. Bai jima ba ya kawo mata duk abinda ya dafa mata ya ajjiye ya ce, "enjoy your meal." Ta kalle shi sai ya kashe mata ido aya tare da aga mata gira, kafin ta yi magana ya auki abincin ya fara bata a baki. Ta ce, "kai baka ci ba." "In kika ci mana shikenan." "A'a, ka ci." "na sha tea kafin ki tashi." "Ka ci wannan ma" ta fa a tana iba ta kai bakins. Ba yadda ya iya haka suka ci tare ta ce, "Ka iya girki sosai Rouhii, har ka so ka fi ni. Amma fa baka fini in ba, ko ka fini?" Ta fa a tana zuba masa ido. Ya yi dariya ka an ya ce, "kin yi tambaya kin bawa kanki amsa, to ina ruwana a ciki?." Ta ce, "ai kai zaka fa "Babu abinda na iya in dai kina wajan." "Kar ka yi min da in baki." Dariya ta ba shi ya ce, "ni na isa? Waye Omar da zai miki da in baki?." "The Tiger mana." Murmushi ya yi sosai mai nuni da tsantsar farin cikin da yake ciki, ya kalle ta kawai sai ya tuna lokacin da take yin tsuru-tsuru in ya ritsa ta a gidan Didi. Dariya ta ga ya yi kuma bai daina kallon ta ba sannan bai yi magana ba, ta ce, "dariya ka ke yi min?." A shagwa e tayi maganar dan ta kashe masa jiki, ya jawota ta dawo jikinsa ya yi mata kiss a wuyanta ya ce, "na yi kewar yadda idanunki suke yi in kika ganni a gidan Didi, idanun suna fitowa waje sannan ruwa ya taru a ciki, wannan gashi ya dinga motsawa kamar wacce wani abu ya fa a mata a ido" ya fa a yana shafa idanun nata. Dariya tayi sosai ta shafa fuskarsa ta ce, "Nima na yi kewar Tiger, duk da tsoro yake bani amma na yi kewar fuskarsa. Rabona dashi tun ranar da naji ciwo" ta fa a tana shafa tabon da ya rage a hannunta. Murmushi ya sake yi yana kallon hannunta bai ce komai ba, ta ce, "ina ta jira ka bani labari baka ce komai ba." "Yanzu ba lokacin bada labari ba ne, lokacin fanshe kawarki da na yi." Ta wara idanu ta ce, "Sau nawa ake fanshe kewar?." Shima ya bu e ido kamar yadda tayi ya ce, "sau babu adadi." Ta kawar da kai gefe ta ce, "idon nan naka ka daina bu e su, wani iri nake ji wallahi." a min me ki ke ji." Bata ce komai ba ya canja salon maganar ya hanata magana ya karkata zuwa wani fage daban. Nayla ta ce, "YaMar!" "Shiii!" Abinda ya furta kenan dole ta yi shiru ta sakar masa amma ta gaji matu Har azahar suna tare ya hanata motsi, abinci ma order ya yi musu a wajan leemars_delicious, rider ya kawo musu ya je ya kar a ya dawo. A aki suka ci abincin tana jikinsa baya so ta motsa ko ina sai tare dashi. A lokacin ne ya fara bata labarin abubuwan da suka faru a China da wanda ya ha u dasu da abinda ya siyo da sauran su. Jakar da ya dawo da ita ya bu e ya auko mata doguwar riga mi a mata ta kar a tana dubawa. Kallon sa ta yi shi kuma ba ita yake kallo ba kaya yake fitowa dasu, rigar ta yi kyau sosai amma bata da maraba da babu komai a jikinka, kuma doguwa amma ta banza ce. Ta girgiza kai ta ajjiye tana ayyana yana so ya mayar da ita ar iska ne kawai. Duk tsarabar da ya siyo mata irin kayan ne, sai wani turare mai bala'in hamshi da ya ajjiye mata ya ce, "turaren ya yi min da i shiyasa na siyo miki, ina so na ji hamshinsa a jikinki kawai." Wani bangle ya auko a cikin cover sa ya ri e hannunta ya ura mata yana murmushi, ya kalle ta yaga sai murmushi take yi da alama abin ya burgeta ta ce, "YaMar ya yi min kyau sosai." "Hannun ki ya yi masa kyau dai, wane shi da zai miki kyau?." Murmushi ya yi tana kallon ku in da ya siya a jiki, ta kalle shi suka ha a ido ta ce, "YaMar da tsada sosai fa." "Ni a wajena ya yi arha na baki kyautarsa, ya yi min kyau ne kawai shiyasa na siya miki. Amma bai kai matsayin abinda zan yi miki kyauta dashi ba." Murmushi ta yi ta kwanta a jikinsa ta ce, "Kaf matan duniya bana tunanin akwai wacce ta kai ni sa'ar miji mai sonta." "Ki fa a da babbar murya, mijinki na matu aunarki, ya yarda ya rasa komai ya mallakeki ke ka an ki. In na ce ga adadin son da nake miki arya nake yi Jidda!" Ya fa a yana shafa fuskarta yana cigaba da duba kayan. Toys ta gani ta san kayan Marmerh ne, tayi murmushi tana kallon kayan dan sun yi kyau sosai. Ya ce, "wannan na Didi ne." Ta kalle shi ta ce, "ban ga naka ba." Ya kalle ta ya ce, "in na yi miki, na yiwa Didi, na yiwa Marmerh bana da bu atar siyawa kaina komai." Murmushi ta yi tana kallonsa ya ce, "iya suit in da na dawo ita ita ka ai na siya kawai, sai wasu guda biyu." Nayla ta ce, "Allah ya ara maka arzu i mai amfani Rouhii, Allah ya cigaba da kulawa da rayuwarka."