← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 191 OF 205

Sashe 191

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gyaran gashin ta ce, "kalli kanka, baka yi kyau ba?." Ta fa a tana nuna masa mirror, ya kalle ta ya ce, "indai na yi miki kyau shkenan." "Ka yi min." "Case close" ya fa a yana kallon ta yana murmushi kamar yadda take murmushi. P121 Nayla ta bi afarsa da kallo, ta ri o abinda yake aukar hankalinta a afarsa tana kallonsa ba tare da ta saki ba ta ce, "wai shi wannan meye fa'idarsa ne? Tun kafin na aureka na san dashi a afarka, meye amfaninsa?." Ya yi murmushi tare da jan hancinta ya ce, "mallaka ce, bani shi akayi akace indai yana afata zan mallake zuciyar zumata." Nayla cike da shagwa a ta ce, "Ai tun kafin ka san zumar ta ka yana afarka, tun kana hararata kana cewa ta auracewa ganin ka." Omar ya yi dariya mai sauti, ya ri e kumatunta da hannu biyu ya ce, "bakya mantuwa Jidda." Itama murmushi ta ke yi ta ce, "Ya za a yi na manta? Ni ka kalla ka ce ina yi maka korar shai anu." Dariya yayi sosai harda tafa hannu, ya an murza goshinsa kamar ko yaushe yana binta da kallon asan ido ya ce, "ke ko...." sai bai arasa ba ya girgiza kai yana murmushi. Nayla ta ce, "haka ne mana, ko ba haka aka yi ba?." Ya yi pecking inta a goshi ya ce, "Haka ne Jiddana." "To fa a min fa'idarsa" ta fa a tana jan abin afar tana kallonsa. Omar ya ce, "kin san wanda ya yi rayuwa irin tawa ana bashi maganin tsari, har da maganin da makami bazai shiga jikinsa ba. A lokacin da nake tsaka da rashin ji wani mai maganin gargajiya ya bani su, harda na hannu da na ugu dana wuya. Wai in na saka zan gagari kowa, babu wanda arfen da zai iya ratsa jikina. Hmmm kin san meye?." Ta girgiza kai alamun a'a, ya ta e baki ya ce, "duk arya ce, dasu a jikina aka ji min aton ciwo a bayana. Dan tabon ya baje ne da na nuna miki, haka suka bar Yayata da jinya. Ai kuwa da na samu lafiya shima mai maganin sai da ya yi jinya, sannan na saka aka kwashe jarin maganin aka watsar a kwata." Yadda ya arashe maganar ya bawa Nayla dariya, ta dinga dariya babu autawa tana kallonsa. Shima dariyar yake yi ya ce, "shiyasa duk na tattara na zubar, kuma tun daga ranar babu wanda ya isa yazo inda nake yace ga maganin wani abun, dan in har kazo kai ne zaka je neman maganin ciwon da zaka koma dashi." Nayla ta tsayar da dariyar ta ce, "kaima ban da abinda Rouhii, wanne magani ne zai hana shigar makami jikinka?." "Akwai fa Jidda, wanda suka mayar da hankali akan abin su sun samu. Ni kam watsarwa nayi, daman Didi sai da ta fa a min duk na arya ne amma na i ji" ya arasa fa a yana girgiza kai tare da murmushi. "Daman wanda ya i ji ai bazai i gani ba. "Na gani kam, amma shima mai maganin ya gani ai. Ya ji a jikinsa sannan ya rasa jarinsa." "To ya aka yi ka bar na afar?." "Yana burge ni ne kawai, na bar shi dan burgewa ba dan rigakafin makami ba." Nayla ta sake yim dariya ta ce, "ai kam yana yi maka kyau sosai, sai ka koma kamar an india. Kasan suma haka suke saka ba in abu a afarsu, wai maganin baki." Murmushi ya yi sannan ya ce, "shiyasa nake so na ganshi a afarki, adonsa yana yi miki kyau." Nayla ta kalli afarta taga wanda ta aura tun a nigeria yana nan, ta kalle shi ta ce, "kaima yana yi maka kyau Baby Rouhii." Murmushi ya yi sosai jin sunan da ta fa a, ya sake pecking inta a goshinta tare da ri o hannunta. Suna wannan hidimar aka yi kiran sallar la'asar, basu fita masallaci ba a aki suka yi sallah, sai sallar magriba sannan suka fita. Kamar jiya rabuwa suka yi sai tara na dare sannan ta dawo, ta fito daga wanka kenan ya shigo. Yaransa suka fara murnar ganinsa ya arasa ciki yana bawa ko wacce KitKat in da ya siyo musu sai da ya gama dasu ya kalle ta. "Abinci fa?" Ya fa a yana kafe ta da idanu saboda daga ita sai towel. Zama tayi akan stool ta ora afa kan aya ta ce, "Na ci shawarma, I'm okay. Zamu je yawo ne?." Ya girgiza kai alamun a'a, ya zauna kusa da ita ya ce, "Nifa danasani nake yi, ji nake ina ma wata asar muka je ba nan ba." Nayla ta waro ido ta ce, "Madinan?." "To ai nan garin ibada ne Ashiq, tsakani da Allah ki fa a min wacce ibada mu ke yi nida ke? Ina fitowa daga rauda Allah Allah nake yi na dawo wajanki. Kamata ya yi ina cikin masallaci yanzu ina karatun alkur'ani ina yiwa wanda na rasa addu'a, amma kin ganni a nan ina kallon ki." Dariya ya bata sosai ta yi dariya ta ce, "Sai mu mayar da hankali akan ibadar yanzu." Ya girgiza kai ya ce, "ibada sai da nutsuwa, ni kuma kin saka na fita daga nutsuwata wallahi. Sai da nayi da gaske na kawar da tunaninki kafin na tayar da sallah." Murmushi ta yi tana kallonsa ta ce, "to yanzu ya za a yi?." "Haka zamu cigaba da zama, ai hakan ma ibada mu ke yi." Ta yi dariya ka an ta kalli su Marmerh da suke ya cin lays cheese ta kalle shi bata ce komai ba. "Wai yaran nan baza su yi bacci ba? Ni na gaji da jira wallahi. Babu wani maganin bacci da zan ura musu su kwana su yini suna bacci?." Dariya Nayla ta dinga yi harda ri e ciki dan ya bata dariya sosai, ya harareta ya ce, "Dariya na baki?." Ta cigaba da dariya ta ce, "Allah ka bani dariya, haka kawai sai ka basu maganin bacci?." "Baccin shine ya kamace su ai." Dariya ta take yi sosai ganin ya mi e ya auke su duka ya kwantar dasu akan extra bed in da ya saka aka saka musu, ya dinga rarrashinsu a lallai sai sun yi bacci. Marmerh dai tayi baccin amma Musliha babu alama, yaleta ya yi a kwance ya dawo wajan Nayla ya ce, "I have gift for you." Murmushi ta yi ta ce, "da gaske?." Ya aga kai ya juyar da ita tana kallon mirror ya ce,"rufe idonki." Ba musu ta rufe idon, ya auko aramar cover a aljihunsa ya bu e ya auko necklace mai kyau siriri ya saka mata ya rufe hook e ki gani." Ba musu ta bu e idon tana kallon sar ar a madubi, ta ora hannunta a kai ganin sa ar mai kyau ar siririya sai sunanta da yake a jikin sar ar. Jidda, shine abinda ya zama gaban sar ar. Receipt in ta ya mi a mata ta kalli ku in ta kalle shi ta ce, "Rouhii wannan ku in....!" Ya harare ta ya ce, "Ku in ki ka gani ba kyautar ba?." Ta kalli sar ar ta ce, "ta yi kyau sosai Rouhi, Allah ya bar mu tare har aljanna, Allah ya ji an iyayenmu da Didi." Kiss ya yi mata a wuyan ya amsa da amin. Ta kalli sar ar dan ta yi mata kyau sosai ta kalle shi ta ce, "Nima I have gift for you." Bai ce komai ba ta ce, "ka rufe ido." Bai musu ba ya rufe ido, tq auko agogo arami mai kyau ta aura masa a wrist insa, sannan ta auko baloon mai heart ta ce, "bu e idon." Bai musa ba ya bu e ya fara kallon agogon dan ya ji ta aura masa. Ya kalle ta ya ganta da baloon a hannu ta ce, "Kyautar zuciyata ce Rouhii, ka ga dai bata da wari, ko ya ya abu ya soke ta zata fashe. Ka adanata da kyau a wajanka, na tabbatar ka fini iya ajjiyeta." a ya yi kamar yadda take mi o masa tare da jawota jikinsa cikin tsananin soyayya ya ce, "in sonki Jidda, bazan ta a iya rayuwa babu ke ba. Don Allah kar ki rabu dani, ki zauna dani har a aljanna. I love you forever and ever and ever" ya fa a yana blowing kisses a duk inda ya ga dama. Wannan dare ma haka ya kasance musu na farin ciki da aunar juna da tsananin nunawa juna aunarsu. A haka suka kwana kamar jiya sai asuba suka samu bacci. Sai asuba suka je masallaci, bayan an idar da sallah sun fito Nayla ta ce masa zata siyi coffee. Da yar ya bari ta tsallaka dan yana hango shagon daga inda yake tsaye ta bar shi da yaran. Waya yake dannawa, kamar ance ya kalli wajan da take sai ya ganta da namiji a tsaye very close, tana dariya shima yana dariya har yana nuna mata wani abu a waya. Ransa ya ji ya aci matu a, ya girgiza kai cikin unar rai ya juya shida ansa suka bar wajan. Nayla sai a lokacin ta lura baya wajan, bata kawo komai a ranta ba ta nufi hotel in da paper cup guda biyu a hannunta Da sallama ta shiga akin ya amsa ba tare da ya kalle ta ba, ta cire hijjab ta mi a masa cup aya ta ce, "sai na juyo naga baka nan." Bai kar a ba sai zuba mata ido da ya yi, gabanta ya fa i ganin yanayinsa ya canja sosai, fuskar fa a da masifarsa ta mamaye fuskarsa gaba aya. A hankali ta janye cup in da take mi a masa ta zauna a gefen gado bata ce komai ba. Omar sai da ya gama are mata kallo ya girgiza kai cikin unar rai sannan ya ce, "waye shi?." Gaban Nayla ya fa i, ta runtse ido jin kakkausar muryarsa har cikin jininta. Ta bu e ido ta ce, "Wai wanda muka ha u a coffee Bar? Yayana ne fa." Wani irin kallo ya yi mata da ya saks ta langwa ar da kai ya ce, "Ahmad ko Jawad?." Yadda ya tambaya in sai
Chapter 191 · 0% Book details