Sashe 174
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fa a miki. Yanzu ta fini morar shi, ni kuma kishin hakan nake yi. Allah kana bani kunya. Na dawo daga rakiyar wannan kunyar ta ki ai, na lura raina min wayo ki ke yi. Da na yi magana ki ce kunya amma a bayan fage sai ki manta da ita, ko wannan gadon zai yi shaidar kunyar ta ki ta munafurci ce. Nayla ta yi dariya sosai ta ce, Rashin ta in ya yi maka amfani ai. Daman ni haka nake so ai, a kaini duniyar da zan ji ni ka ai ne a cikin ta tayi murmushi tana shafa goshin Musliha bata ce komai ba. Kusa da ita ya matso sosai ya ce, Wai kin san ya yanayin nan ya kasance?. Nayla ta girgiza kai tayi asa da murya ta ce, Duk da a kan idona aljanun suka tashi amma How was it?. Omar ya aga kai kamar mai tunani, ya kalle ta yana cize lip insa na asa ya ce, It was so good, so sweet, so beautiful, so tasty, so sai kuma ya yi aramin tsaki ya ri e fuskarta ya ce, I love the way you make me feel Ashiq, you make me feel so love and cherished, I m so grateful to have you as my life partner, I love you so much ya fa a yana yi mata kiss a goshinta har lokacin yana ri e da fuskarta. Nayla ta yi murmushin farin ciki dan yanzu ta daina mamaki in ya yi turanci, ta san dole ya tsaya ya dinga koya ko baya so saboda yanayin kasuwancinsa. Ta ce, re my amazing partner, i feel so lucky to have you in my life, indai zaka yi farin ciki anything for you ta arasa fa a tana yi masa kiss a kumatu. Murmushi yake yana kallon ta yana tuna moment in jiyan yana jin kansa so excited for, sannan yana ji he want more, he want to feel better about the night. Bai daina kallon ta ba itama bata daina kallonsa ba, yana ri e da fuskarta har lokacin yana shafa kumatunta a hankali yana kallon tsakiyar idonta kuma bai ce komai ba. I love you Rouhi! Ta fa a a hankali tana kallon idanunsa. Ya lumshe ido a hankali ya bu e yana kallonta. Kissing in lips insa tayi slowly kafin ta koma yadda take a zaune, still kallon sa take yi shima haka yana ji kamar ya cinyeta ya huta. Musliha ce ta fara kuka a jikinta, sai ta auke kai daga kallonsa ta kalleta ta ce, Oh sorry Baby.. Kallon Musliha in ya yi ya kalle ta ya ce, Har yanzu bata gama ba?. Rouhii bata gama ba, ita da abincin ta ka dinga tambaya?. Har lokacin kallon ta yake yi ya ce, waye ya ce miki nata ne? Aro dai aka bata. Ban yarda da wannan zancen na ka ba, nata ne, kai ta bawa aro kuma yanzu ta wace kayanta. Murmushi ya yi mai sauti yana shafa kansa ya ce, Ai ni ba a bani aro, in dai ki ka ganni da abu to mallakina ne. Ni ne dai na bata aro, kuma yanzu zata bani kayana. Ta kalli idonsa ya aga gira ya ce, kin manta ne? Ni fa tun suna matasa bama su zama haka ba na ga kayana, ni na rufesu saboda kar mutane su ganar min ha ina, duk wannan gwagwarmayar da na yi shine dan rainin wayo zaki ki kalle ni ki ce min wai aro aka bani?. Nayla ta ce, innalillahi! Rouhi ka daina tuna min maganar nan, wallahi kunyarka nake ji. Ai ba arya aka yi ba da gaske ne, tun kafin su kai haka ni naga abinda zan aura, kuma na yaba dasu sosai, hasken da suke dashi da kuma toshe masa baki ta yi ta ce, Don Allah ka bari. Hannunta ya cire daga bakinsa yana murzawa a hankali ya ce, Da gaske nake. Nayla ta kwa e fuska tana kallonsa ta ce, ko a da in na dawo wajan Hajja ina gulmarka sai ta fara dariya tana cewa wai ni bazan ce maka komai ba, in ta tuna min sai naji kamar na zane kaina. Murmushi ya sake yi ya ce, Gaskiya ce baki so, nima Didi ta tuna min, a lallai sai na ganeki dan a lokacin ban gane fuskarki ba, amma ina iya tunawa da fresh milk ya fa a yana shafa wanda take shayar da Musliha. Bata ce komai ba ta zare Musliha ta gyara rigarta ta ora masa ita akan cinyarsa ta ce, Ni sallah zan yi, na ga lokacin azahar ya yi. To ba sai ki jira mu yi tare ba, ko duk cikin rowar ne?. Bata ce masa komai ba ta yi dariya ta shiga ban aki shima murmushin ya yi ya cigaba da yiwa ar shi wasa. Da ta fito kwantar da Musliha ya yi ya shiga ya yi alwala, ya fito yana tattare hannun rigarsa, ya kalle ta tana daga tsaye tana arin kwance igiyar bathrobe in jikinta. Da sauri ya juya ya ce, Tunda na shiga baki saka rigar ba sai da na fito? haka kawai ki karya min alwala ki ji da Dariya tayi bata tanka masa ba ta cire ta saka doguwar rigar suka tayar da sallar azahar. Bayan sun idar Nayla ta tashi ta arasa inda ya ajjiye abincin ta auko ledar ta dawo kusa dashi, ta fita daga akin ta koma falon ta ora ruwa a kettle ta dafa ruwan tea. Tana juyewa a mugs ya fito shima ya jingina da bango tare da har e hannu a irji kallonta, bata kalle shi ba sai dai tayi murmushi ta dauki sugar sticks da suke ajiiyewa ta zuba musu, ta saka tea leaves da coffee dan ta san mayen coffee ne. a masa mug aya tayi bai kar a ba, ya kalli hannunsa ya nuna mata aramin ba in tabon da ya baje saura ka an ya ce, our first night mark, in dai naga tabon nan ina tunawa da wannan dare mai cike da abubuwa kala-kala. Ru ani, nisha i, farin ciki, tashin hankali harda gigicewa. Murmushi ta yi tana girgiza kai ta ce, na lura yau ka zama paroot, ni yunwa nake ji ta fa a tana aukar mug in ta fara shan tea. Da yake ya fito da abincin ya kuma fito da Musliha a falon suka ci abinci. Bayan sun gama ta zubar da packs in a shara ta matso inda Musliha take ta zube guiwarta a asa ta dora hannunta akan kujerar da Musliha take tana kallon ta tana yi masa wasa. Shima irin yadda tayi in ya yi ya zama sun saka Musliha a tsakiya suna kallonta. Hannunta da yake fuskar Musliha ya ri e ta kalle shi sai ta yi murmushi ka an ta ce, Baza mu fita ba? Na ga wani garden a baya, amma zamu shiga ko?. Murya a asa ya ce, ba yau ba. Sai yaushe?. Gobe. Mu dinga zama a aki? Me zamu yi?. Kallon idonta ya yi yana binta da shegen kallo da ya saka ta auke kai ta basar kamar bata gane ba, ta cigaba da yiwa Musliha wasa. A tare suka yi nufin kissing in Musliha kansu ya yi karo da na juna, Nayla ta dafe goshi ta ce, YaMar kanka zafi. Murmushi ya yi ya tashi zaune ya mi ar da ita ya zauna, ya auki arsa ita kuma ta kwanta a gefensa kanta yqna irjinsa. YaMar akan batun jiya. Omar bai kalle ta ba ya ce, na meye?. Family Planing, ana so a samu tazarar haihuwa saboda yaro ya girma yadda bazai cutu ba in an yi masa ani ko anwa. Jidda kenan, kina so a dinga maimaita magana aya kin san hakan yana saurin hasala ni, na fa a miki bamu da bu atar yin abinda ki ke fa a ki bar zancen kawai. Nayla ta yi shiru tana kallonsa amma ita tsoro take ji Allah ya sani, yaushe ta farfa o daga wahalar haihuwa zai ce baza ta yi plaining ba?. Katse mata tunani ya yi ya ce, Ko a jiya ki ka auki ciki Jidda ina maraba da shi. Ta kalle shi tana zaro ido ta ce, Musliha fa bata yi 40 days ba, in na auki ciki yanzu ai sai ta mutu. Bazata mutu ba, zata rayu cikin amince da oshin lafiya. a, ni bana wannan fatan, kuma don Allah ka bari ayi. Jidda wallahi baza mu family planing ba, tun farko na fa a miki ina son yara ban ga dalilin da zai saka na yi wani abu tsarin iyali ba. Jidda koda yaran basu kai goma ba ina so na ga yarana da yawa a tare dani in sha Allah. Ki bar wannan zancen, in kuma ki ka yi ban sani ba Allah yana kallonki, dan ban yafe ba. Jin ya rantse ya kuma ce bai yafe ba sai jikinta yayi sanyi, ta yi shiru bata ce komai ba. Ganin yanayinta ya canja sai ya fuskanceta sosai dan ya san ta sha wahala a haihuwar Musliha, ya san wahalar take hange. Ya ce, Jidda ki kwantar da hankalinki, babu abinda zai faru, Allah da zai baki ikon aukar wani cikin zai baki ikon rainon su. Kar ki damu kin ji?. Nayla a sanyaye ta ce, Rouhi haihuwa da wahala wallahi. Na sani, Allah zai baki mai sau Ajiyar zuciya ta yi tana kallonsa bata ce komai ba, ya ce, Kar ki damu, in kika haihu da yawa Mamanki zata yi farin ciki da hakan, ke ka ai ta haifa a duniya, zata zo ki ajjiye mata jikoki da yawa,tq yadda in aka kalle su zata ce jikokinta ne a yi mata addu Nayla ta mayar da kanta ta kwantar a irjinsa tana tunanin mafita. Dan Allah ya sani bazata yarda ta sake haihuwa da wuri ba, har yaushe ta haihu da zata bari ta sake yin wani cikin? Ai duk hanyar da zata bi dan hana zuwan ciki zata bi dan bata shiryawa wahalar haihuwa a yanzu ba. P109 Nayla tayi ajiyar zuciya ta sake kallon sa a raunane ta ce, "YaMar ina so zan koma makaranta." Da sauri ya kalle ta ya ce, "makaranta?."