← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 92 OF 205

Sashe 92

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

soyayyar burgewa da soyayyar gaskiya a kanki. A kan ki na fara sanin mace, da ke ka ai na ta a ha a jiki Jidda, ke ka ai ce ki ka san waye Omar in and out. Kuma ke ce wacce na ta a bawa ha uri a duniya Jidda!." Lumshe ido tayi ta kwanta a jikinsa dan farin cikin ya yi mata yawa tana so ta jita a jikinsa a wannan lokacin, ya rungumeta sosai yana shafa bayanta a hankali cikin salo na auna. Ya sake yin shiru bai ce komai ba, idanunsa a lumshe yana ji kamar ya bu irjinsa ya saka ta ya huta da bugawar da zuciyarsa take yi masa. Ya bu e ido ya ce, "abu nawa na lissafa?." Nayla ta ce, "nima na ata a lissafin, amma dai sun fi fifty." Dariya ya yi ka an ya ce, "to duk ta dalilinki ya faru, na ara miki da wani ma guda aya....a kan ki nake ta yawan murmushin, ko Didi albarka." Murmushi ta yi tana daga jikinsa yana shafata a hankali cikin salo na soyayya da kwantar da hankali da nuna tsansar kulawa a gare ta. Shiru ya biyo baya, ta yi luf a jikinsa ko motsin kirki bata yi. A hankali ya ji ta ce, "ban auka zaka saka azurfar da na baka ba, lokacin da na ganta a hannunka na yi mamaki sosai. Ban auka zaka yi amfani da abinda ya fito daga hannuna ba, ganin haushina ka ke ji." Cikin shau aunarta ya ce, "Haushin na ki shine soyayyar Jidda!. Wannan soyayyar da nake miki ba wacce aka samu a kwanan nan bane. Ni na san ta jima a zuciyata, ban fahimta ba ne sai bayan kin bar ni, kishin kuwa tun shekara goma baya." Ta ago ta kalle shi ya aga gira sama ya ce, "eh mana. Na ku utar dake daga wanda suka ke arin yi miki fya e, na ji zafi a raina har ta kai ga na yi amfani da wu a dan hukunci. Jidda daga wannan ranar na fara fitar da jini daga jikin wani, a ranar na yanke masa an yatsunsa saboda ya yi arin ta a min ke. Tsananin kishinki da na ji a lokacin shine ya kai ni ga aikata hakan. Ban fahimta ba, ban kuma gane ba, amma na tabbatar da daga wannan lokacin soyayyarki ta samu gurbi a zuciyata. Tunda aka samu kishi tabbas akwai soyayya, yadda hankalina ya tashi na dinga yiwa Hajja fa a ni kaina abin ya bani mamaki. Kuma gashi lokacin da uruciya a tare dani, amma na ru e a kan abinda aka yi arin yi miki, in ba soyayya ba meye Jidda!?." ya arasa fa a yana kallonta. an ta e baki ka an yana kallon ta ta asan idanu ya ce, "Ashe fa an da na yi akan abinda ya ke mallakina kuma halak ina ne, ashe na suturta jikinki ne da rigar jikina saboda abinda na rufe in nawa ne ban sani ba." Kunya ya bata mai nauyi, ta koma jikinsa ta rufe fuska tana murmushi. Murmushin shima ya yi ya ri e ta yana lumshe ido, bai ce komai ba sai hamshin ta da yake sha a wanda ya zauna daram a jikinta. Shifa ya auka zancen Didi ne da ta ce kalamai suna fitowa daga zuciya, amma yanzu ya tabbatar dan baya sanin mai zai furta sai bayan ya furta Shiru ya tsara tsakaninsu, sun jima a haka yana shafa kanta zuwa bayanta idanunsa a rufe itama kuma na ta idon a rufe. Gently ta ji ya ce, " arin wani abu aya! A kan ki Omar ya fara kwanciya a asibiti. A yadda Allah ya halicce ni ban cika rashin lafiya ba a rayuwata, amma a kan ki nayi zazza i da ciwon irjin damuwar barinki gidan nan, sannan jiya na kwanta a asibiti saboda ke. Ki ara a lissafi." Murmushi tayi ta sake kwanciya a jikinsa ya cigaba da shafa kanta har ya gama maganar idanunsa na kulle. "Jidda!." "Uhum!." "ki yi ha uri idan son da nake miki yayi yawa, ki yi ha uri in soyayyar da nake son gwada miki ta girmi walwarki. Ban ta a jin irin wannan soyayyar a baya ba, shiyasa na baki kaina gaba aya dan bana son na kwantanta irin zaman ka aicin dana yi a baya. Tabbas zaki iya ganin za ewata tayi yawa Jidda, ba dan komai ba sai don ke in kin zama komai a gare ni da rayuwata." ago ta ya yi daga jikinsa, ta kalle shi kamar yadda yake kallonta ya ce, "in zamu kwana ina fa a miki mahimmacin da ki ke dashi a rayuwata lokacin ya yi mana ka an, ko da zamu kwana mu yini mu sake kwana bazan kai arshe ba, kawai ki saka a ranki Omar yana sonki, zai rayu dake a duniya, yana fatan rayuwa dake a aljanna." Murmushi ta yi cikin tsananin farin ciki da aunarsa amma bata ce komai ba. Ya tashi tsaye ya ya fita bai ce mata komai ba, bai jima ba ya dawo ya yi shirin kwanciya ya ce, "na shigo?." Rufe ido ta yi da sauri dan rigar jikinsa arama ce ita kuma kallonsa ma tsoro yake bata. A hankali ta aga kai, ya tako ya shigo ya kwanta a gefenta bayan ya kashe hasken akin ya matso da ita jikinsa ya kwantar da ita a irjinsa. Gabanta ya fa i sosai, tsoron abinda ya faru jiya ya dawo mata a zuciyata, sai ta yi niyar mi ewa zaune ya mayar da ita. Calmly ya ce, "bazan yi abinda zai cutar dake ba, na san abinda yake ranki Jidda, a jiyan ma yazo ne ba tare da an shiryawa hakan ba. Ki nutsu!." A sanyaye ta koma ta kwanta amma har lokacin a tsorace take dashi. "Nifa har da yayanki na yi kishi, da ki ka rungume shi a gabana sai dai naji fa uwar gaba. Kin san ban iya oye abu a rai ba shiyasa nake fa a miki, amma kishi na yi ba haushi na ji ba." Dariya tayi sosai jin yadda yake maganar a yangance, kuma ba tayi zaton zai sake magana ba sai gashi ya yi, sai abin ya bata dariya, wai kishi na yi ba haushi na ji ba. Shima murmushin ya yi, a lokacin ya tuna yayi kishi da Jawad, kuma yana so ya fa a mata kar ya manta. Dan shi bai iya oye abu a rai ba, kuma yanzu ya na ganin babu wacce ta cancanci ta san duk abinda yake zuciyarsa kamar ita. Bai sake cewa komai ba sai shafa bayanta da yake yi a hankali duk da ya san babu lallai ta yi bacci tunda bata jima sosai da ta shi ba. "YaMar!" Ta furta a hankali tana kwance a jikinsa ya ce, "Uhum!." "Lokacin da mu ka je Kaduna, da Abiy ya ce ka dawo masa dani fa?." "Zan dawo Kano ni ka ai na bar ki a can." "Ka ce baza ka iya rayuwa babu ni ba....?" "Rayuwar zata yi min wahala, amma gwara na barki a can da na dawo da ke baya so." Nayla ta ce, "meyasa?." Ya yi ajiyar zuciya ka an ya ce, "Zan fa a miki, amma yanzu ki kwanta ki huta." Nayla ta ce, "ni bana jin bacci." Ya ce, "ai baki da lafiya." "Ni dai ka fa a min." "Tunda na ce zan fa a miki zan fa a, amma yanzu ki huta." Shiru tayi bata ce komai ba sai daga baya ta sake cewa, "To Narma fa!?." Idanunsa a kulle ba tare da ya kalle ta ya ce, "Wace haka?." Ta kalli fuskarsa, sai ya bu e ido suka ha a ido a cikin aramin hasken akin, bata bashi amsa ba ta koma ta kwanta a jikinsa shima kuma bai sake cewa komai ba. Ta dole ya saka bacci ya auke ta yadda yake yamutsa mata gashin kai da shafa bayanta bata san ta biye masa bacci ya kwashe ta ba. KRB3P054 A haka suka yini cikin kula da tattali da soyayya mai tsayawa a rai. Babu inda Omar ya je, ko sallah tare suke yi da sun idar ya cigaba da rarrashin masoyiyarsa. Iya kallon da yake yi mata kwantar mata da hankali yake yi, balle in ya bu e baki ya ambaci sunanta sai ta ji kamar babu wata macen a duniya bayanta. Bayan sallar i'sha tana zaune a falon da ta saba zama tana shan alawar tom tom, idanunta a rufe ta jingina da kujera ta aga kai sama kamar mai tunani. Bata jin da in jikinta ko ka an, ji take kamar iska zata kwasheta ta watsar a wani waje. Ga ra in da take ji a cikin jikinta, dauriya kawai take yi amma a takure take. Motsinsa ta ji a kusa da ita yana, ya zauna a kusa da ita sosai ya ce, "Gata nan." Jin abinda ya ce sai ta bu e ido ta kalle shi kamar yadda yake kallon ta. Ta an gyara zama ka an ta auke kai daga kallonsa. Muryar Didi ta ji daga wayar ta ce, "bani ita mu gaisa." A sanyaye ta ji ya ce, "tana jin ki." Didi ta ce, "Nayla!." Nayla a raunane ta ce, "Na'am Didi, ina yini." "Lafiya lau Nayla, ya jikin na ki?." "Da sau i Didi." "Allah ya ara lafiya." "Amin. Ina Marmerh?." "Gata nan tana bacci." Omar kallon ta kawai yake yi, hamshin alawar da take bakinta yana shiga hancinsa saboda kusancinsa da ita. Ya lumshe ido yana kallon bakin ta da take motsa shi cikin rauni da shagwa a. Ta bu e baki zata sake yiwa Didi magana ya ha e bakinsa da nata, wayar hannun Nayla ta su uce ta fa i a kan carpet, ta zaro ido waje jin yana shanye alawar da take bakinta a nutse. Gabanta fa uwa yake yi, ta motsa ka an ko zai cikata amma bai sake ta ba sai sake ri e fuskarta da ya yi. Omar idanunsa a lumshe yake, za i da yajin tom tom in da take bakinta yake ha iyewa a cikin salo na soyayya da shau inta da yake mamaye masa jiki. Nayla
Chapter 92 · 0% Book details