← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 205

Sashe 43

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

fita itama ta ce bazai dawo ya tarar da ita ba zata gudu. Ku i ya bata ya ce ku in mota ne ta san hali babu damar ta i kar a ta shiga uku da masifarsa. Nayla ma da ta tashi daga wajan aiki gidan Hajja ta wuce a can ta samu Didi, ta zauna suna ta hira har sai da Didi ta tafi sannan itama ta dawo gida. Bashir ya shigo mata da mota ya bata key in sannan ta shiga cikin gidan. Kamar yadda ta yi zato baya nan, ta kunna hasken falon sai ta tuna Didi ta ce ta dinga duba yanayin solar gidan hakan ya saka ta ta je inda Didi ta nuna mata dan ita ba sani tayi ba ma. Ganin da arfinta sosai ya saka ta komawa ciki ta yi wanka ta saka kayan bacci ta fito ta zauna a inda ta saba zama tana ta aikin dana laptop saboda aikin da aka turo mata ta gmail. Bayan ta gama Netflix ta shiga ta fara kallo kafin ta kashe ta shiga application in da take kallon ball ta saka tana kalla. Sai kuma ta tashi ta kunna tv falon da bata saba kunnawa ba, ta shiga tashar ball a nan ta ga dstv in subscription ya are. Tsaki ta yi ta fara danna waya lokaci ka an ta tura ku in, ta tura musu number dstv in nata aka sako mata kati. Kashe laptop in ta yi ta cigaba da kallon ball din a tv, yadda ta ke kalla tana fahimtar komai zai baka tabbacin ta saba gani. Tashi tayi ta shiga aki ta auki maganinta da aka rubuta mata a asibiti ta zo ta sha ta zauna tana cigaba da kallo. Gaba aya kewar Didi ta dame ta a zuciyarta kamar sun jima a gidan haka take ji. Waya ta auka ta kira Didin, tana auka ta ce, "Wallahi Didi kamar ki dawo haka nake ji, gaba aya gidan babu da i." Didi tayi dariya ta ce, "ba kuma zan sake kwana a gidan ba har abada." Nayla tayi dariya ta ce, "kin je gida lafiya?." "Lafiya lau Nayla, Ashe haka ki ka lodawa yalla ai lemo a bayan mota ban sani ba? Har da su madara." "To Didi na san in nace zan bayar hanawa zaki yi, ni kuma sun yi min yawa kar ai ta asara. Kinga da azumi ma haka na dinga bayar da kayan saboda kar a yi asara, wa nake dashi in ba ke ba?." Didi ta ce, "To Nayla na gode Allah ya bar zumunci, Allah ya bar auna tsakaninki da Damisa." Nayla tayi murmushi kawai bata amsa ba, Didi ta ce, "baki ce amin ba." Nayla ta ce, "To Amin." Didi ta yi dariya ta ce, "Ina fatan babu ciwon kan ko?." "Babu ko ka an, yanzu ma na sha magani." "Haka nake so na ji, Sai ki tuna da abinda na ce miki." Nayla ta yi dariya ta ce, "Hajiya Didi kenan." "Zaki ga Hajiya Didi." Sallama Nayla tayi mata ta kashe wayar tana murmushi. Wai ta koma akin Omar da kwana, yo haka kawai ta je yana zare mata idanu? Dan ya yi mata mutunci jiya shi ai kamar wahainiya yake ko yaushe canjawa yake yi. Baza ta je ba, daman dole aka yi mata kwana biyun, yanzu tunda Didi ta tafi ya sha zaman sa. Sallamarsa ce ta katse mata tunani kamar ko yaushe, Nayla ta amsa dan ta san babu lallai ya araso shiyasa bata motsa ma daga inda take ba. Sallama ta sake ji a inda take sai ta kalli inda yake ta ganshi ya shigo har inda take zaune sai ta mi e sosai ta ce, "Sannu da zuwa." Kallon tv ya yi yana mamakinta, bai ta a ganin mace na kallon ball ba sai ita, yana yawan ganin ta tana kalla. "Ya jiki?." Nayla ta yi murmushi ta ce, "Da sau "Me aka ce yana damunki?." Ba Nayla ba hatta shi da ya yi tambayar sai da ya ji wani iri a zuciyarsa, amma sai ya maze bai nuna ba. Nayla ta sunkuyar da kai ta ce, "na samu low blood pressure ne, sai malaria amma babu yawa, amma sun bani magani." Girgiza kai ya yi ya ce, "Okay, Allah ya ara lafiya." Nayla ta yi murmushi ta ce, "Amin, na gode." Juyawa ya yi zai bar wajan sai ya dakata bai juyo ba ya ce, "in akwai wani abun zaki iya sanar da ni" yana fa a ya wuce ta bishi da kallo. Baya ta yi ta kwanta a kan kujera tana jin farin ciki na zaga ko Ina na zuciyarta, wai Omar shine yake tambyar lafiyar ta cike da kulawa haka. Gaskiya yanayin ya yi mata da i bata san lokacin da ta fara hawayen farin ciki ba, tabbas ta yarda da addu'a, ita kanta ta san addu'ar da tayi a watan ramadan a jikinta take jin Allah ya amsa, gashi kuwa tana ta ganin canji tun ba a yi nisa ba, ko a yanayin yadda take gaisawa da Abiy ta san Allah ya amsa mata addu'arta. Da wannan farin cikin Nayla ta yi bacci mai da an uwa mu yarda da addu'a, kar ka sare da fa awa Allah bu atarka, duk daren da ewa Allah zai amsa maka. A hankali ake ganin canji, a hankali komai zai gushe ya zama labari. Allah ya amsa mana bu atun mu baki aya). Omar shi kansa mamakin kansa ya dinga yi, wai shine ya damu da rashin lafiyar wata mace har yake tambayarta ya jikinta. Tunda ta tafi ya kasa sukuni yana so ya ji ya jikinta, rasa sukuni yake yi a duk lokacin da ya tuna yadda jijiyoyin kanta suke harbawa a daren jiya. Juyawa ya yi ya kalli inda ta kwanta jiya ya saka hannu ya jawo filon da ta kwanta yaji gaba aya hamshinta yake yi. Cillar dashi gefe ya yi tare da yin ajiyar zuciya ya rufe ido ya bu e ya ce, "Me nake ji haka wai? Me yake damuna ne? Mtsw" Ya furta yana kwanciya yana jin wani iri a zuciyarsa. Bayan Kwana biyu. Tun daga wannan ranar suka cigaba da rayuwa kamar da, bata ganinsa sai dare amma in ta gaishe shi yana amsawa daga nan babu wata magana. Tunda ya hana ta fita bata fita, daman ba wajan zuwa ne da ita ba sai dai ta biya in ta dawo daga aiki, wajan zuwa baya wuce wajan Salma ko gidan Jidda. Tafiya ta an yi nisa ka an, har an shiga watan babbar sallah, kamar yadda ta saba indai bata je aikin hajji ba duk shekara azumin nan guda goma cif sai tayi sai dai nigeria. Ranar lahadi ya kama saura kwana uku sallah ya shigo da yamma ya same ta a zaune tana karatun alqur'ani, ganin ya shigo sai ta rufe ya zauna yana kallonta. Tana burge shi sosai a fannin addini da karatun alkur'ani sosai, in ya ganta tana sallah musamman da daddare sai yaji ta burge shi sosai. Nayla ta ce "Sannu da zuwa." Kai ya aga kafin ya kalle ta ya ce, "zaki iya aikin sallah?." Nayla cikin shagwa a ta ce, "A'a gaskiya, ban ta a yi ba." Ta asan ido ya kalle ta ganin yadda take magana kamar wata ar baby, ya auke kai daga kallonta yana tunnain daman Didi ce ta ce ya tambaya, amma shima ya san ba iyawa zata yi ba, Didi ce ta takura masa ya tambaye ta don Allah. Ya ce, "baki so?." "ba wai bana so ba, ni ban iya aikin ba gaskiya, kuma....kawai a bayar sadaka duka" ta fa a tana wasa da hannunta. Daman abinda ya ce kenan Didi ta nace sai an tambayeta gashi itama ta fa i abinda ya fa a. Bai sake cewa komai ba ya tashi ya bar wajan Nayla ta bi shi da kallo ta ce, "wai ni ma na zama matar gida har tambayata ake yi aikin naman sallah, Ina zan iya wannan wahalar? A rabar kawai daman bai dame ni ba." Ranar arfa babu aiki kuma ta san Hajja na ha a shan ruwa a gidanta idan bata je aikin hajj, hakan ya saka ta zumu in zuwa gidan Hajja dan gaba aya ake ha uwa a sha ruwa sai dai in wani ya je saudia ne baya nan. Tun safe itama take aiki tana son yin sadaka. Da azahar ta ji motsinsa ya shigo ta mi e da sauri ta fito falon tana jiran fitowarsa daga aki, bata jima a tsaye ba sai kuwa gashi ya fito ya auko wani abu da alama shi ya manta ya dawo auka. Kallonsa ta yi ta ce, "Yaya Mar." an rufe ido ya yi ya bu e, kashe masa jiki take yi in ta fa i sunan bai san meyasa ba. Bata jira ya amsa ba ta ce, "Zan je gidan Hajja." an kallon ta ya yi yaga ba shi take kallo ba ya ce, "kina fa a min ne daman in zaki fita?." Nayla ta ago kai suka ha a ido, tayi rau-rau da ido kamar zata yi kuka ta ce, "ai bana zuwa ko ina, aiki fa kawai nake zuwa." Muryarsa a can asa babu alamun tsawa ya ce, "Shi aikin ba wani waje bane ba kenan?." Nayla ta bishi da kallon mamaki jin abinda ya fa a, kuma shi fuskarsa ba a sake take ba balle ta auka ko wasa ya ke yi mata. Shiru tayi bata tanka ba, to me zata ce masa kuma? Shi fa ya ce ba sai ta tambaya ba amma yanzu kuma shine yake cewa aikin ma bata tambayarsa take zuwa. Bai sake yi mata magana ba ya wuce ya fita Nayla kawai sai fara hawaye, yanzu me yake nufi kenan? Ta je ko kar ta je ita bata gane masa ba. Nayla haka ta ci kukan ta godewa Allah, tana ganin kiran Salma ta auka saboda kar ma ta auka ta ji hayaniyar an uwa ranta ya sake aci. Kitchen ta shiga ta cigaba da ha a abincin sadaka da tayi niya. Kiran Karima mai aikinta tayi tazo tana taya ta aikin dan su yi sauri. A lokacin ta gama dafa
Chapter 43 · 0% Book details