← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 205

Sashe 19

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sun gaisa da wanda ya kira in ya ce, "Ina magana da C.e.o Exclusive Footwear by tiger?." Omar ya girgiza kai ya ce "shine." "Kana magana da Usman P.A na Alhaji Mubarak C. E.O Na kowa Store. Daman akan takalman da mu ka gani muna so ne, muna so a fara kawo mana babban store inmu da yake Abuja." Omar ya san Na kowa Store, dan a Kano ma akwai store in, haka yawancin garuruwa akwai Na kowa store. Omar ya amsa ya ce, "babu damuwa, ya za a yi?." "Ina so mu yi contract ne, amma don Allah kafin mu akwai store ko shop in da suke kar a a Abuja?." Omar ya ce, "gaskiya babu." "Yauwa, Ina so mu zama na farko da zamu fara siyar dashi a store in mu. Ka bani lokaci da dama ina so na zo mu tattauna." "Zaka iya zuwa ko wanne lokaci daga yanzu." "Shikenan, zuwa anjima zan zo in na shigo Kano zan kira ka." Omar ya amsa sannan suka yi sallama ya kashe wayar. Wayar yake an bubbugawa da hannu aya yana girgiza kai cike da mamaki, cikin kwanakin nan yana ta samu kira daga inda bai yi tunanin zai samu ba, ya rasa ta ya akayi product in nasu yake trending yana shiga inda bai yi tunani ba. A bayyane ya ce, "ya akayi takalmani nan ya zaga ko Ina haka?." Bai tsawaita tunanin ba ya fita daga gidan. Da yamma ya yiwa Didi waya ya ce ta bashi address in gidan ta zai je. Abin ya bata mamaki dan bai ta a zuwa ba hakan ya yi mata da i sosai. Ko da ya je ofar gidan ya sauka daga machine in Bashir, ya kalli unguwar yana mamakin rashin mutanenta. Didi ta bu e gate in ta ce, "Omar sannu da zuwa." Murmushi ya yi ya ce, "Haka unguwar ta ke shiru babu jama'a?." Didi ta ce, "Shigo ciki sai mu yi magana. Bashir ka shigo kaima." Bashir ya ce, "A'a babbar Yaya, barni a nan akwai gidan anwata a nan da zan biya. Tiger in ka fito." Kai ya aga masa shi kuma ya bi bayan Didi. Gidan Didin ya burge shi ya yi kyau sosai ya zauna yana kallon falon ya ce, "Gidan ki ya yi kyau sosai, kin zama ar gayu." Ta zauna ta ce, "abin makamki yau sai gaka kwatsam." Ya yi murmushi ka an ya ce, "mijin na ki baya nan?." "Yana nan, yanzu zai fito." Tana magana sai kuwa gashi ya fito yana cewa, "Alhaji Omar, yau kai ne a gidan nan?." Didi ta ce, "nima haka na ce, yau sai gashi kwatsam bayan dogon lokacin da ya auka bai zo ba." Gaisuwa suka yi da Abdulhamid, Omar ya ce, "Daman unguwar da ka kawo min Yayata kenan? Wannan unguwa babu jama'a." Murmushi ya yi ya ce, "gashi muna zaune lafiya kuma ba." Kai ya girgiza bai ce komai ba Didi ta ce, "Ya Nayla? Tana Lafiya?." "Wace haka?" Ya fa a yana kallon ta. Harararsa tayi sai ya yi murmushi itama ta yi ta ce, "kayi murmushi mana. Allah in ina ce maka ya Nayla kana cemin wace haka za mu yi fa a da kai." Omar ya ce, "Daman ai fa a mu ke yi da ke tunda ta shigo rayuwata, akanta har korata ki ka yi daga falo, ki ka ce min ina shirme kuma bana aiki da hankali." Didi ta ce, "Na shiga uku ni Aisha, wai baka manta ba?." Ya kalle ta ya ce, "ta " ya furta a ta aice yana an murmushi. Didi tayi dariya ta ce, "ashe-ashe itace matar ta ka. Narma ta shigo rayuwarka ne saboda ta canja ka, ita kuma ta shigo saboda ta zauna da kai." "Hmmm" kawai ya ce ba tare da ya yi magana ba. AbdulHamid ne ya tashi ya fita hakan ya saka Omar ya mi a mata ledar da ya zo da ita ta kar a ta bu e. Laces ne guda uku masu shegen kyau, sai atampa guda biyu, sai mayafi guda biyu da takalmi irin wanda suke yi guda biyu, sai na AbdulHamid shima afa biyu. Ku i ya ajjiye mata ta a gefenta tasan na inki yake nufi kamar yadda ya saba duk shekara. Didi da farin ciki ta ce, "Omar wannan duk ni ka ai? Wannan kaya masu kyau da tsada Alhaji Omaar?. Kai amma na ji da i wallahi, Allah ya ara bu i ya aukaka rayuwarka." Omar ya ce, "amin." Didi ta ce, "Na gode sosai Omar, Allah ya bar zumunci ya ji an iyayen mu." "Amin" ya amsa a ta aice bai sake cewa komai ba. Didi ta irga ku in ta ce, "Omar har dubu hamsin na inki? Bayan wannan kaya da na san ka kashe fin dubu ari?." "To Didi in ban kashe miki abinda nake samu ba wa zan kashewa?." Didi ta yi murmushi tana kallonsa ta ce, "Haka ne Omar, wannan shekara tazo mana da alkhairi. Allah ya cigaba da ri o da hannun ka a duk abinda ka saka a gaba. Lokacin da baka da sana'ar kirki ma ka ke yi min balle yanzu? Na gode Omar." A zuciya ya amsa da amin, Didi ta fuskance shi a nutse ta ce, "Amma ka siyawa matarka ko?." Ajiyar zuciya ya yi bai ce komai alamun bai yi ba kenan, Didi ta ce, "Kar ka ce min baza ka yi ba, ha in yi mata a kanka yake Omar. Ni yanzu ha in yi min inki ba a kan ka yake ba, ha in yi min yana kan mijina, kyautatawa ce kawai ka yi min matsayina na ar uwarka. Wacce ya zama dole a kayi mata matarka ce Omar, kar ka yi la'akari da komai ka yi mata domin sauke nauyin da Allah ya ora maka wuyan ka." Ajiyar zuciya ya yi ba tare da gardama ba ya ce, "To Didi" ya fa a yana shafa kwantaccen gashin da yake kansa. Jin ya amsa kai tsaye sai tayi murmushi ta ce, "Yauwa ko kai fa. Allah ya sake bu a maka, ya sa ka fi haka a rayuwarka." "Amin Didi." Didi ta yi murmushi tana sake duba kayan ta ce, "Harda su Yallabai kenan? Godiya mu ke mai company Exclusive footwear." Bai ce komai ba ta sake cewa, "kai naga kun bawa Arewa24 advert ko? Ana samun mutane amma ji?." Ya kalle ta ya ce, "su waye haka?." "Kai fa ka cika rainin hankali, tashar arewa in ne baka sani ba?." "Na sani mana, na ji kin ce talla ne ai." "Inyee ashe ka san meye advert in" ta fa a cike da tsokana tana dariya. Tsaki ya yi ya kawar da kai ta sake yin dariyar nisha i da farin cikin ganinsa a gidanta ta ce, "Allah da gaske nake, talla ake yi kullum ma sai anyi musamman da daddare. Tun shekaran jiya nake so na yi maka magana sai na manta." "Tallah kuma a gidan tv!?" Ya maimaita yana kallonta. Didi ta harare shi ta ce, "ban sani ba." Ya kalle ta ya ce, "gaskiya baki gani daidai ba." Jin ya raina mata hankali sai ta share shi ta ce, "amma ana samun mutane yanzu sosai ko?." "Sosai ma, yau ma wani yazo daga Abuja sun siya da yawa zasu saka a store, kuma sun biy gaba aya. Ni na yi tunanin ma sai an siyar zasu biya ni." "Ma sha Allah, Allah ya saka taimaka maka Omar." "Amin." "Nima ai ana siya a wajena sosai fa Omar, musamman yanzu da sallah ta zo." "Bash ya fa a min yana kawo miki." Zata yi magana AbdulHamid ya shigo ta kalle shi tana cewa, "Kayan sallah Omar ya kawo min har g da." Da murmushi ya zauna yana taya ta godiya shima aka bashi nasa ya ce, "Har da mu kenan? Na gode sosai Allah ya ara arzu i." Ya amsa da amin yana kallon Agogo. Tashi tsaye ya yi ya ce, "Didi zamu wuce." Ya fa a yana kiran wayar Bash sai ya katse bayan ya auka. AbdlHamid ya ce, "na auka yau a nan zaka sha ruwa?." Didi ta yi dariya cikin tsokana ta ce, "Ina magidanci Ina shan ruwa a wani waje?." Abdulhamid ya yi dariya ya ce, "gaskiya dai, kar amarya ta saka mu a ba in littafi mun ri e mata Ango." Shi dai bai ce komai ba ko murmushi baya yi. Didi ta ce, "tsaya na baka sa o ka kaiwa Nayla." Kafin ya tanka ta shige ciki ya fita shida mijinta yana kallon unguwar ya ce, "Gaskiya da na san haka unguwar nan take Yayata baza ta zauna ba. Ka dai dinga kular min da ita bana so komai ya same ta." AbdulHamid ya ce, "An gama Tiger." Murmushi ya yi mai sauti jin sunan da ya kira shi dashi shima Abdulhamid in haka. Didi ce ta fito ta bashi abu a leda ta ce, "ka kaiwa Nayla don Allah." Kallon ledar ya yi ya kalle ta ya ce, "kin san ba a bani sa o ko?." "Don Allah na ce ai." Bashi da za in da ya wuce ya kar a ya bawa Bashir da yake kan machine dan ya ri e masa, sannan ya hau suka tafi Didi ta bishi da kallo tana murmushi. Suna zuwa ofar gidan na sa ya tarar Nayla ta sauka daga motar wani, ga ta ta motar a baya wani namiji ya ajjiye ya bata key in ita kuma tana magana da wanda ya kawo ta in tana murmushi. Wani abu yaji yana mamaye masa zuciyarsa ba tare da ya sani ba, nan da nan ya sake tamke fuska har suka araso gate in gidan inda suke tsaye. KRB3P010 Nayla tana juyowa suka ha a ido dashi yana tsaye yana aiko mata da kallon tsakiyar ido, haka kawai sai gaban ta ya fa i, tayi saurin kawar da kai daga kallon sa a lokacin wanda ya sauke ta ya tafi. Tk da yake ofar gidan ya araso ya ce, "Antyn mu kawo na shigar miki da ita." Ba musu ta bashi key in ta ce, "na gode sosai Tk." Gidan ta shiga ta zauna akan kujera zazza i gaba aya ya mamaye
Chapter 19 · 0% Book details