Sashe 118
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nayla ta raka ta har motar ta shiga sannan suka wuce ita kuma ta dawo. Tana dawowa falon ta kalle shi, ha a ido suka yi ta murgu a baki ta auke kai. Dariya yake yi a zuciyarsa ganin ta ha e rai kamar ba ita ba, yana girgiza kai da mamakin lallai ta waye. Sake kallonsa ta yi ta ga ya aure fuska fiye da azu, gabanta ya fa i ta ce, "Me zan dafa maka?." Da sauri ya juyo ya kalle ta yana bu e ido cikin kaushin murya ya ce, "na ce ina da bu atar abinci ne? Ko na ce akwai abinda nake bu ata daga wajanki? Lallai sai kin kula ni?." Nayla ta yi rau-rau da ido alamun shagwa a ya ce, "kina yi min kuka sai na baki mamaki yau a gidan nan, ke ce mai bakin kuka ko?" Ya fa a cikin fa a yana shiga ciki ya barta zuciyarsa cike da kewarta amma haushin ta yake ji ga haushin da Didi ta bashi. Bata sake ganinsa ba itama bata neme shi ba dan sai ta ji itama ya sake bata haushi, ya tsaya ta bashi ha uri ya i sai wani kauce-kauce yake yi kamar shi aka fara yiwa laifi a duniya. Bayan sallar la'asar mai aikin ta gama gyara mata gidan ta tafi aka fara ruwa mai arfi, ta kalli agogo a lokacin arfe hu u na yamma, ta tashi ta kunna bunner ta saka turare a gidan sai gidan yayi da i ga ruwa ga hamshi. aki ta shiga ta kwanta a kan gado tana danna waya, da ta tuna shi sai ta kawar dashi daga kanta dan son bashi ha urin gaba aya ya fita daga ranta. Maganar Didi ta tuna sai ta mi e tsaye tana kallon window, murmushi ta yi ta arasa wajan kayanta ta canja kaya zuwa doguwar riga ar kanti mai laushi, yadin yana da laushi da kwantawa a jiki, sannan daga bayan rigar a tsage take har cinya, hannu aya kuma hannun vest ne guda aya ne mai an kauri ka an. Daga gaban rigar an yi aton cylcle a bu e yake, daga asa wajan wraist in rigar shima a bu e yake sai igiyoyin da za a aure, sannan daga sama ana iya hango jikinta. Daman gashi in period in ta yana hanya tana samun fullnesses of breast, suna cika sosai su yi kyau har sai bayan ta kammala suke saki su dawo yadda suke, ta wannan hanyar ka ai tana fahimtar lokacin period in ta ya kusa. Turare ta shafa a jikinta ta saki gashin kanta kamar yadda ta san yana son gani, dan ko ta aure indai yana kusa tabbas sai ya sake shi, kallon kanta take yi ita kanta ta san tayi kyau amma tana jin kunyar abinda take niyar yi. Ajiyar zuciya tayi tunawa da kalaman Didi sai ta samu arfin guiwa ta nufi akinsa. KRB3P070 Nana haleema. Yana zaune ko riga babu a jikinsa ya jingina da kansa da kujera yana aikin tunaninta, imagination yake yi ace gata a kusa dashi yadda garin nan ya yi da i ga khamshin turaren da gidan yake ji wanne irin moment zasu samu? Wanne irin farin ciki da jin da i zai samu daga gare ta a wannnan lokacin?. Wannan tunanin da yake yi sai ya fara hargitsa shi yanayinsa ya fara canjawa, amma baya so ya je gare ta sai ta gane ta yi masa laifi. Duk da gab yake da kasa jurewa, amma yana arin jurewar kafin ya gaza. ofar ya ji anyi kafin ta yi magana hamshin turarenta ya bashi tabbacin isowarta. Ya ja numfashi ya sauke tare da runtse idanunsa, arar saukar ruwan sama ya cika ko ina amma shi bugun zuciyarsa kawai yake jin sauti. Ya rasa wanne irin so yake yiwa Nayla, ya rasa me yake ji a kanta, ji yake kamar kowa ya mutu a duniyar a bar su su biyu kawai, ji yake kamar su ka ai ne a duniyar babu wanda ya kai shi sa a a rayuwarsa. Ajiyar zuciyar ya ke yi a hankali cikin jin da in ganinta. Murya a tausahe yaji ta ce, "YaMar! Rouhi!" Ta fa a a tare cikin muryar da ta saka walwar sata tafi hutun rabin lokaci, ya bu e ido a hankali ba tare da ya kalle ta ba. Ta sake cewa, "YaMar don Allah ka aure min igiyar bayana, bazan iya ba" ta fa a tana kallonsa kamar zata yi kuka. Bu e ido ya yi a hankali ya kalle ta, ya ja numfashi da yar ganin yadda tayi mahaukacin kyau ga komai da yake bu ata ya bayyana daidai da ra'ayinsa. Zuciyarsa daina bugawa tayi na wasu da u, kafin daga ta fara bugawa da gudun har sai da ya dafe irjinsa jin tana neman fasa masa irji, wani abu na yawo a cikin jininsa yana zagawa har cikin wanyar kansa. amar da idonsa akanta ko iftawa baya yi, shau inta na sake fizgarsa zuwa gare ta, ji yake kamar ta dawwama a haka yana kallon ta saboda abinda yake ji. Nayla ta kuma cewa, "YaMar don Allah!" Ta fa a tana takowa inda yake hakan ya bawa jikinta damar motsawa, ya yi saurin runtse ido yan jin yadda jijiyoyin jikinsa suke harbawa musamman jijiyar kansa kamar yana ciwon kai. Kafin ya bu e ido ta araso ta juya masa baya ta sake cewa, "Please YaMar!" Ta fa a ba tare da ta kalle shi ba. Bayan na ta ya zubawa ido yana kallon kwantaccen farin gadon bayan ta da Allah ya yi mata, jikinsa ya fara rawa kamar ko yaushe, ya yi arin mi ewa tsaye ya tsaya a bayanta yana kallon bayan ba tare da ya aikata komai ba. A hankali ya kai hannu ya ri e igiyoyin bayan yana arin aurewa tayi baya kamar zata fa i ya yi saurin ri ugunta jikinsu ya ha e waje aya. Shiru suka yi dukkansu, ya yi shiru yana sha hamshin turarenta yanayinsa na sake canjawa jikinsa na cigaba da rawa. A hankali ta ce, "Ka aure min Rouhii!." Ba tare da ya sani ba ya ce, "Zaki zauta ni Ashiq!" Ya fa a idonsa a rufe. Nayla jin tarkon ta ya kama shi kamar yadda tayi niya sai ta sake motsawa a jikinsa ta ce, "Ka aure min YaMar!." Da hanzari ya juyo ta ya bata kyakykyawar runguma yana kissing inta jikinsa na cigaba da rawa. Dariya Nayla tayi a zuciyarta tana, _akace baka ji YaMar, ashe taurin kan naka yana da limit, na auka zaka yi gardama, kai ga Damisa. Damisar gaske ma bata isa ta tsalle tarkon nan ba balle kai._ ta fa a a zuciyarta tana murmushi. Tana jin yadda ya ameta kamar zata gudu, duk da ita kanta bata cikin yanayin da zata iya guduwa ta bar shi amma tana so ta gwada ko dan abinda yace azu baya bu atar komai daga gareta. Yadda jikinsa ya saki babu arfi ya bata damar iya zare jikinta ta an matsa daga kusa dashi tana kallon fuskarsa kamar yadda yake kallon idanunta. A hankali ta ce, "tunda baza ka aure min ba shikenan!" Ta fa a da shagwa a tana motsa jikinta ta juya zata tafi. Da hanzari ya ri on hannunta murya a disashe ya ce, "ina zaki je?." Nayla ta fara kuka ta ce, " aki." Ya jawota kusa dashi ya kasa magana sai kallon ta da yake yi. Nayla ta ce, "zan tafi." "Ki bar ni da wa?" Ya furta can arshe ma oshi, ba dan tana kusa dashi ba ma bazata ji ba. Nayla ta turo baki gaba ta ce, "Kai ka ce baka son ganina kusa da kai, kuma ka ce.....!" Bai bari ta arasa ba ya hanata arasawar, dan ji yake in ya bari ta cigaba da magana tsaf za a zare masa rai daga jikinsa. Duk yadda Nayla ta so ga hana faruwar komai ta kasa dan ita kanta ya birkitata kamar yadda yake a birkice, daman ga maganin da Mama ta bata take ta sha kafin ta dawo daga Kaduna, ya taka rawar gani wajan saka shi ya fita daga hankalinsa. Uwa uba ha in kan da ya samu daga wajan Nayla, iris ya rage bai sume mata ba duk yadda take tunanin yanayin nasa ya wuce haka, ya susuce mata, aljanun da suke tashi kuwa tuni sun yi sallama. Nayla kunyar duniya ta isheta, da ta rufe ido sai ta tuna da abinda ya faru da irin gudumawar da ta bayar sai tsigar jikinta tashi taji kamar ta tashi ta gudu saboda kunya. Ya matse ta ya hanata motsi a jikinsa, da ta motsa zai sake ha e ta da jikinsa idanunsa a kulle ya kasa ce mata komai. Agogo Nayla ta kalla ta ga shida da rabi yamma kuma har lokacin ruwa ake yi, da ya an lafa zai dawo da arfinsa. "Ashiq!" Ya furta cikin wata irin murya da ta saka ta sake ri e shi sosai dan bata so ya bu e bakinsa a yanzu kunya zai bata matu a. Bata amsa ba ya ce, "na gode, Allah ya yi miki albarka." Murmushi ta yi bata ce komai ba ta dai amsa da amin a zuciyarta. Kiss ya yi mata a goshi ya kalle ta amma ta hana su ha a ido, da ya ago da kanta sai ta rufe ido ta i bada damar da zai ga wayar idonta. Shi kuma so ya kalli cikin idanunta ko zai samu sau in bugawar zuciya da kewarta da yake ji amma ta hana faruwar hakan. "Jidda ke ce aljannata kuma duniyata!" Ya furta a hankali yana kallon fuskarta har lokacin bata bu e ido ba. "Ina sonki, ban san adadin son da nake miki ba. Ban ta a zaton soyayyar mace zata shiga zuciyata haka kamar yadda nake sonki ba, ina aunarki, ina aunarki, zan iya rabuwa da komai indai za a bar ni da ke zan rayu cikin farin ciki. Ki kasance dani kin ji, kar ki rabu dani zan iya rasa rayuwata a kan ki!." Murmushi ya ga ta yi amma bata bu e ido ba shi kuma idon yake so ta bu e amma