Sashe 87
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mi a masa ta ce, "don Allah ka tashi." Ajiyar zuciya ya yi ya kalli Nayla, maganganunta na daren jiya suna amsa kuwa a kunnensa. Kar ar abin hannun Didin ya yi amma bai mi e ba Didi ta ce, "ga ban akin nan" ta fa a tana nuna masa ofa nan ma bai kalle ta ba. Sai da ya gaji da zaman dan kansa ya tashi ya shiga ya wanke bakin ya fito, ta bashi tea in da ta ha a masa ya kar a yana sha yana kallon Nayla. Rabin tea in ya sha ya ajjiye Didi ta ce, "Ga Bashir in ya zo, ka zo ku je." "Kar ya shigo min nan." "Allah ya ba ka ha uri, na ce ya jiraka a waje." Banza ya yi mata kamar ba zai tashi ba yana kallon Nayla da take kwance tana bacci a hankali. Ya kwashe sama da mintina goma sannan ya mi e Didi ta ajjiye masa takalmi ta ce, "ga shi nan." Bai musa ba ya saka ya fita yana takawa da yar. Umma Saroot ta murmusa ta ce, "Omar manya." Dariya Didi tayi kawai bata ce komai ba suka cigaba da zama. A hankali Nayla ta bu e ido tana kallon akin kafin ta ware gaba aya, zafin da ta ji jikinta ya saka ta yamutsa fuska ta ce, "wash!." Duk da muryarta tayi asa haka bai hana Didi ji ba, ta taso da sauri ta ce, "Nayla kin farka? Sannu." Didi ta ri e hannun Nayla ta ce, "Nayla sannu, ya jikin na ki?." Jin muryar Didi ya saka ta kalle ta ta ri e hannun Didi amma ta kasa magana. Didi ta ce, "sannu, bara na kiira likita" ta fa a tana sakin hannunta ta fita da sauri. Ba jimawa suka dawo tare da wata midwife babbar mace ta araso kusa da Nayla ta ce, "Sannu, me yake damunki yanzu?." Nayla ta nuna kanta midwife in ta sake cewa, "bayan shi fa?." yar Nayla ta ce, "Ina jin zafi sosai" ta fa a tana runtse ido. Midwife in ta kalle Didi ta ce, "Ku an bani guri na duba ta." Ba musu suka fita, ta saka safar hannu ta duba Nayla ta zare safar ta ce, "Ki yi ha uri, an yi miki inki ne, zaki dinga jin wannan zafin amma in kina tsarki ruwan zafi a hankali zai ware, yanzu ki tashi ki ci abinci ki samu ki yi wanka." Nayla hawaye ya sakko mata dan ba aramin zafi take ji ba, Allah ya taimaka babu zazza in sai nauyin da kanta ya yi mata. Midwife in ta kira Didi ta shigo ta ce, "kina ji, kamata ya yi kawai ku tafi da ita gida, in aka je gida zata fi samu ta shiga cikin ruwan zafi a nan kin ga babu damar hakan. Duk da ba a son shiga ruwan zafin in an yi inki yanzu, an fi so ayi tsarki da ruwan ba a shiga cikinsa a zauna ba, amma saboda yanayin ciwon da ta an ji da kumburi zata iya shiga, amma ba mai zafi sosai ba." Didi ta ce, "amma ciwon kan fa?." "Duk zafin ciwon ne ya kawo ciwon kan, da zarar ra in da yake mata ya an ragu ciwon kan ma zai daina ciwo. Yanzu bara na rubuta magani ku siya sai ku wuce gida ku je ta shigan ruwa mai umi ba mai zafi ba, tayi wanka ta ci abinci ta sha magani, in sha Allah zata samu sau Didi ta ce, "To na gode." Midwife in ta ce, "sannan a fa awa mijin nata a bata lokaci ta warke gaba aya, in ba haka ba za a fama ciwon, a bata kamar sati aya zuwa kwana goma haka. Sannan ya kasance tana shiga warm water, ba mai zafi sosai ba irin an daidai kamar yadda na fa a a farko. Ko bata shiga ciki ba ta yi tsarki dashi." Didi ta ce, "in sha Allah." "Yauwa, ki jira na kawo miki" ta fa a tana fita Didi ta koma kusa da Nayla ta ri e hannunta. Cikin tausayi ta ce, "Sannu Nayla." Hawaye Nayla ta share bata amsa ba ta yi shiru kawai. Didi waya ta auka ta kira Omar amma bai auka ba, ta sake kiransa bai auka ba sai ta kira Bashir ta ce ya bashi in suna tare, Bashir ya ce ya shiga gida amma in ya fito zai bashi. Didi ta kalli Nayla ta ce, "zaki iya tashi zaune na baki tea ki sha?." Nayla ta aga kai dan ta gaji da kwanciyar itama. Da yar ta motsa tana runtse ido Didi ta jinginar da ita ta ce, "ki kuskure bakin ki sai ki sha tea in." Ruwa Didi ta bata ta kuskure bakintata zuba a dusbin ta ha a mata tea ta bata. A hankali ta sha tea in, bata sha da yawa ba ta bawa Didi alamun ya ishe ta. Umma Saroot tsaf ta gane abinda ya faru, hakan ya saka ta tausayawa Nayla sosai ta ce, "Sannu Nayla, ya jikin?." "Da sau i" ta furta a hankali hawaye na taruwa a idanunta cikin matu ar kunyar da lullu eta. Midwife in ce ta shigo ta bawa Didi takardar maganin ta tashi ta fita dan ta siyo. Tana fita Omar ya kirata a waya ta auka ta ce, "in zaka iya ka taho da mota zamu taho da ita gida, sun ce a dawo gida a kula da ita." Abinda ta ce kenan ta yanke wayar ta siyi maganain ta dawo ta ha e da na Omar dan kar ta manta. Ta arasa ta biya ku in da aka kashe a asibitin ta dawo wajan Nayla. Suna zaune a da in, Marmerh na hannun Didi tana shayar da ita ya shigo da sallama. Kallo aya zaka yi masa ka ga ya rame amma ya yi haske sosai sai gashin fuskarsa ya sake yin ba i har wani she i yake yi kamar wanda aka sakawa mai. Sanye yake da manyan kaya na yadi ruwan asa kansa babu hula. Nayla na jin sallamarsa ta yi saurin sunkuyar da kai gabanta ya yanke ya fa i, tsoronsa da kunya suka mamaye mata zuciyar a lokaci aya. Didi ce ta amsa sallamar bai ma kalle ta ba ya arasa inda Nayla ta ke ya zauna yana ri o hannunta. Sai jikin Nayla ya soma rawa dan tsoron ya kawo hannunsa jikinta take yi, murya a asa ya ce, "Ki nutsu, Ya jikinki?." Bata iya kallonsa ba kawai ta saka masa kuka. Tashi ya yi tsam ya koma kusa da ita ya zauna, ya kwanto ta a jikinsa yana shafa kanta dan Didi ta saka mata hula ya ce, "Ki yi ha uri ki daina kuka, Kin ga baki da lafiya ko?." Kuka take a kafa arsa sosai cikin kunyarsa da kunyarsu Didi. Omar ya ce, "Ki daina kuka, bana so na ji kina wannan kukan, ki bari baki da lafiya." Numfashi ta koma ja a hankali tana jikinsa ta kasa koda motsin kirki saboda kunya. "Ashiq!" Omar ya furta cikin murya mai sanyi. Sai a lokacin ta tuna sunan da ya dinga kiran ta dashi kenan a lokacin da take gab da rasa hankalinta, tabbas ta ji yana cewa Ashiq ko kuma ce Ashiqaty, ta manta ne kawai saboda yanayin da take ciki, amma yanzu da ya fa a ta tuna. Shiru ta yi bata ce komai ba abubuwan da suka faru jiya suna dawo mata a cikin kanta, tunawa da kalamansa na daren jiya bata san ta chakume shi ba saboda nauyin da ta ji da kunya mai matu ar yawa ta lullu e ta. "Ki yi ha uri, Kin ji?" Ya fa a a daidai kunnenta amma bata motsa ba. Ajiyar zuciya ya yi ya kama kanta ya yi pecking goshinta ya kalli idonta ya ganshi a rufe sai hawaye da take yi. A sanyaye ya ce, "Haba Ashiq! meye na kukan yanzu? Kin ga baki da lafiya, ki daina don Allah." Bata ce komai ba yayi ajiyar zuciya ya ce, "Didi yanzu tafiya zamu yi?" Ya fa a yana juyowa amma bai ga kowa ba alamun ta fita. Didi ta wasa ofar ya ce, "Didi." Jin haka sai ta shigo ta ce, "Zamu wuce gida." Kai ya aga ya tashi daga kusa da ita ya kalli Didi ya ce, "Zata iya tashi?." Didi ta araso ta ce, "Nayla zaki iya tashi?." Nayla ta girgiza kai alamun A'a, Didi ta ce, "gwada Nayla, in kika motsa zaki ji da i kema." "Ana dole ne? Ta ce baza ta iya ba, ba sai a yaleta ba?" Ya fa a yana kallon Didi. Didi ta ce, "kai ka ga ka yale ni, ka dawo hayyacinka zamu fara raba hali" ta fa a tana dakatar dashi da hannunta. Ta kalli Nayla cikin nutsuwa ta ce, "Ta so ki gwada." Motsawa Nayla ta yi da niyar ta shi tsaye, sai ta girgiza kai hawaye yana sakko mata ta ce, "Didi bazan iya ba." Didi ta ce, "zaki iya, ki gwada Nayla, rashin gwadawar zai cutar dake ne." yar ta iya tashi tsaye ta tsaya akan afarta Didi ta ri eta ta ce, "Omar ri eta." Shi tausayi take bashi wallahi, ganin tana hawaye sai ya yi tsaki ya ce, "kina ji, bazan bari tana tafiya tana kuka ba." Nayla ganin yana arin dau arta da hanzari ta ce, "Zan....iya....." ta fa a a rarrabe cikin rauni da tsoron. Kallon idanunta ya yi ta yi saurin saukar da kai asa cikin kunya mai nauyi. Omar ya ce, "baza ki iya ba, gashi nan kina kuka." Nayla cikin muryar kuka ta ce, "Zan iya." Didi dai kallon ikon Allah kawai take yi, wai Omar ne yake lalla a mace cikin soyayya da kulawa, Omar ne yake marairaicewa haka saboda wata mace wacce ba ita ba, macen ma kuma Nayla, yarinyar da yake kukan haushinta yake ji. Murmushi Didi ta yi, domin kuwa ta san duk macen da Omar zai so zata sha gata da kulawa cike da soyayya, ita da ta kasance Yayarsa kulawar da yake batq mai yawa ce, in yaga tana kuka ko bata da lafiya hankalinsa tashi yake yi, to ina