← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 205

Sashe 2

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Oamar aka saka a gaba ana yi masa zancen auren da bai ma san dashi ba, ko matar da ake i irarin matarsa ce bai santa ba. Daddy ya ce, "Kai mu ke saurare Omar dere yana yi, ka kar i auren nan ko a'a? Ka kar i Nayla a matsayin matarka ko a'a?." Hannu ya saka ya shafa fuskarsa ya kawar da kai gefe, idanunsa har ruwa ya tara saboda acin rai da rashin mafita. Ha iye yawu ya yi da yar ya aga kai alamun eh. Mama Sa'adatu tayi aramin tsaki dan ba haka taso ba, gaba aya halayen da yake nunawa ya saka ta ji bata son ya amince da auren, bata son inda Nayla zata sha wahala. Hajja ta saki murmushi ta ce, "Omar kana nufin ka kar eta a matsayin matarka?." Kamar ya kwashe Hajja da mari haka ya ji, shi fa ya tsani ya wuce a dawo dashi baya, tunda har ya aga kai ai ya amsa lallai sai an sake tambayarsa?. Da yar ya jure ya sake aga kai alamun eh. Daddy ya ce, "magana zaka yi mana Malam Omar, baza mu fahimce ka ta hanyar aga kai ba." Wallahi ba dan girman Daddy da yake ji a zuciyarsa ba babu abinda zai hana bai yi ashar ba, amma ya danne acin ransa ya ce, "Eh." Abba ne ya ce, "eh me? Eh ka kar a kenan?." siririn tsaki Omar ya yi dan kuwa wallahi bazai sake magana ba sai dai ayi abinda za a yi. Didi da ta san halin kayanta tana kuma lura da duk motsinsa sai ta ce, "Ya amince Abba, daman a rashin sanin wacece wacce ake kira da matarsa ne ya saka ya furta abinda ce azu, Amma da nayi masa bayani ya gane." Kowa na falon yana ganin yadda ya ago ido yana kallon Didi, kana ganin kallon da yake mata kasan kallo ne na ji aryar da ki ke fa e. Ta kula da kallon da yake mata kawai ta auke kai bata sake kallonsa ba. Daddy ya ce, "To Alhamdu lillah! Tunda wannan aure ya tabbata a yanzu sai magana ta gaba. Maganar gwajin jini da ake yi kafin aure saboda a tantance ciwon da yake cikin jinin su duka su biyun. Yanzu gashi dare yayi ba za a samu damar yin gwajin a yanzu ba, amma gobe in Allah ya kaimu za a kawo likita har g da da zai gwada jinin Nayla da Omar domin tantance su." Omar ya kalli Daddy da jajayen idanunsa sai dai ba shi Daddyn yake kallo ba, yana maimaita gwajin jini a zuciyarsa. Ah lallai zasu ga gwajin jini ganin idanunsu, dan babu wanda ya isa ya ebi jininsa sai dai kar ayi. Daddy ya ce, "Omaar!." Ya ago idanu ya kalle shi ta asan idanu ya ce, "Nayla tana aiki, duk da a Kaduna take aikinta amma za a yi mata transfer zuwa nan Kano, muna neman alfarmar ta cigaba da aikin ta a ashin inuwar aurenka." Bai ma yi motsi ba balle ya masa, a zuciyarsa yana ta masifa ko ina ruwansa da aikin ta oho, in ma duniyar zata bari shi meye ya dame shi balle wani aiki?. Daddy ya ce, "Kana da magana?." Omar ya yi shiru bai ce komai ba, to wacce magana yake da ita bayan Didi ta kulle masa baki? Me zai ce? Gwara ya yi shiru hakan zai fi masa alkhairi. "Babu komai" ya furta a ta aice cikin wata irin murya mai nuni da zallar acin ran da yake ciki. Didi ce kawai take fahimtarsa, amma dukkan su babu wanda ya san halin da yake ciki daga ita sai shi kawai, shiyasa motsi ka an sai ta kalle shi dan ta san a wajan Omar dan ya watsa taron nan abu mai sau i ne a wajansa. Abba ya ce, "To ma sha Allah. Yadda aka aura auren nan zuciya babu da i Allah ya sa auren nan ya zama silar wanke ko wacce zuciya a nan wajan." Aka amsa da amin. Ita Mama Sa'adatu abin sam bai mata ba, so tayi a raba auren kawai a huta ba a zauna ana jajjada aurensa da ita ba. Ita a kuwa Maman su Jidda ban da murna babu abinda take yi, tafi kowa shiga fargaba da ake tambayar Omar akan auren, da ace ya ce baya so sannan ya saki Nayla da bata san halin da zata shiga ba saboda ba in ciki. Yanzu kam zuciyarta fess, yadda yake misbehaving a gaban mutane ya tabbatar mata da Nayla zata sha matu ar wahala a zaman auren su. Nayla tana zaune kamar mai bacci amma duk abinda ake yi tana ji, tana jin duk abinda Omaar yake fa a, da yadda yake magana kai tsaye ya furta baya son auren. Ido take runtsewa tana bu ewa saboda unar da take ji a zuciyarta. Babu abinda ya fi tsaya mata a rai irin in ya furta wacece Nayla? Shi bai ma san wacce aka aura amsa ba. Abin yana tsaya mata a rai, sai tayi tunanin ita kuwa wanne laifi ta yiwa Abiy ya aura mata wanda baya aunarta?. Mama Sa'adatu ce ta katse shirun ta ce, "Omar kar ka ga ta yadda auren nan yazo ka ga kamar sadaka aka baka Nayla, wallahi Nayla tafi arfin auren sadaka, da gatanta gaba da baya, addararta ce ta zo a haka ta kuma amsa kiran rabonta. Kar ka yi amfani da hakan wajan ata mata don Allah, ka ri eta hannu biyu marainiya ce mahaifiyarta ta jima da rasuwa. Ka martaba ta kamar wacce ka sha wahala a yayin neman aurenta." _to auren meye in ba na sadakar ba? Ni na ce ina so ne? Sadakarta kawai aka bani kuma sadakar ma cikin tursasawa. Da ki ke zancen marainiya ce bata da uwa ni bani da uwa da uban ma._ Omar ya fa a a zuciya yana yiwa Mama Sa'adatu wani kallo da har sai da ta ce, "eh ka ke kallona, ka ri eta hannu biyu don Allah." Idanu ya auke daga kanta, ita bata san haushin su yake ji bane shiyasa take wannan zubar. Hajja ta yi murmushi ta ce, "Omar zo nan, kema Hauwa'u ku zo kusa sani." Omar banza ya yi kamar bai ji ba yana kallo Nayla ta koma kusa da Hajja ta zauna ya bita da kallo a ransa yana ko itace matar oho. Dan motsawa ya yi ka an amma bai tashi ba. Hajja tayi dariya ta ce, "Omar mazan fama, mai hali baya fasa halinsa. Yi zaman ka kunnen ka kawai make so ka bani." Hajja ta ce, "Ummaru ga Hauwa nan ka ri eta hannu biyu, duk a yanayin da auren na ku ya zo amma na tabbatar da za ku ji da in auren a nan gaba daga kai har ita. Ko kusa a raina bana kawowa auren nan naku rabuwa a yanzu ko nan gaba, domin babu wanda san abinda Allah ya oye har hakan ya faru. Ka ri eta da amana don Allah, ka bata duk kulawar da miji yake bawa matarsa. Hauwa! Kema ki yiwa mijinki baiyyya, kar ki yi tunanin a yadda auren ya riske ki, aure dai sunan sa aure, ko ya ki ka yi wani abun ba daidai ba mala'ikun Allah zasu rubuta miki zunubi ne. Kin fito daga gidan tarbiyya, kin kuma samu tarbiyayya da ilimi na addini, don Allah kar ki ba da kunya, ki ri e aurenki da kyau kin ji?" Ta fa a tana shafa kanta. Siraran hawaye ne suka sakko daga idanun Nayla, ko ta ya zata iya zama da Omar a matsayin miji oho. Bata san wanne karanbani ne ya kai zuciyarta fara sonsa ba, da bata fara sonsa ba da wata ila hakan bai faru ba, da wata ila tana nan hankali kwance bata da wata damuwa makamanciyar wannan. Hajja ta ce, "Allah ya ba da zaman lafiya, ya kawar da idanun ma iya daga kan ku." Aka amsa da amin kafin Abba ya rufe taron da addu'a kowa ya shafa. Daddy ya ce, "To ango, tare da kai zamu kai amaryar?." Wani irin dummm Omar ya ji a zuciyarsa, wai fa kenan ana nufin a gida aya zasu zauna ko? Ta lallai da sake wai an saci zanin mahaukaciya. Didi ce tayi caraf ta ce, "Daddy da kaina zan kawo shi in sha Allah." Daddy ya murmusa ya ce, "wato yadda ya kai ki kema zaki kai shi." Tayi dariya kamar yadda Hajja ma take dariya. Tsam Omar ya mi e ya fita ba tare da ya kalli kowa ba kuma bai yi magana ba. Didi ta mi e ta bi bayansa da sauri. Duk fitowa suka yi aka saka Nayla a motar Daddy zuwa gidanta da yake bayan layin gidan Hajja. Masoyan Omar anya zai yarda ya zauna da Nayla kuwa? KRB3P002 Arewabooks@nanahaleema11. Omar a zafafe ya bu e gidan ya shiga ciki, ya cillar da hular kansa ya tattare rigar itama ya cire ya jefar dan ji yake kamar wuta ce a cikin rigar. ofar falon ce kawai ta bashi haushi, ya saka afa ya dake ta ta urma ciki ya saka hannu yana dukan kansa cikin rashin sanin abinda zai yi. Fa acin ransa ata baki ne, shi ka ai ya san irin abinda yake ji a zuciyarsa, shi ka ai ya san irin tiririn da zuciyarsa take yi masa saboda abinda aka aikata masa. A lokacin Didi ta shigo gidan ta fara karo da hularsa tana yin gaba ta ga rigar da ya cire ya cillar, ta kalli kayan sannan ta kalle shi sai zagawa yake yi alamun ya rasa abinda zai yi. Yana jin motsinta ya jiyo ya kalle ta ya ce, aka ha a baki da ke, aka ha a baki da ke tare da wanda basa aunta aka aura min aure ba tare da izinina ba, aka aurar dani ba tare da na ce Inaso ba. Ni na fa a miki aure nake so? Na fa a miki Ina son aure ne Didi!?. Yadda ya fa i maganar da tsawa wallahi sai da gabanta ya fa i, ita burinta a yanzu ta saka ya je gidan amarya. Didi ta ce, ai bazan
Chapter 2 · 0% Book details