← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 193 OF 205

Sashe 193

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

na jikinta ya ce, "amma fa yanayin yayi da i sosai Jidda, na ji wani sabon abu da yafi na ko yaushe gusar da hankali, na fa a miki meye?." Nayla ta ce, "ba fushi ka ke yi dani ba." "ni da kika yi min gori Jidda." "Ni nayi maka gorin?." "Ba ke kika ce dan ban saba da an uwana bane shiyasa, in ba gori ba meye?." "Allah ni ba gori nayi maka ba, kawai...." Ya katse ta ya ce, "Jidda a gori na auke shi, a gori zan cigaba da kallonsa. Daman Didi ta fa a min, in ban shirya da dangina ba wata ran za a yi min gori. Sai gashi kin yi min, tunda har ke da kanki kika fa a na tabbatar mutanen waje ma suna fa Nayla ta marairaice ta ce, "wallahi ni ba gori na...." Ha e bakinsa yayi da nata ya hanata magana, ya kalli idanunta kafin ya zame bakinsa ya ce, "na fa a miki a gori zan kalle shi, kar ki yi arin kare kan ki. Naji zafin maganar Jidda, abubuwan sun ha ar min biyu, kina kallona kina cemin da Yayanki da yake muharramin ki, da tsohon saaurayin ki duk aya ne. Shiyasa ki ka tsaya kusa dashi har kuna sha ar numfashin juna sai muryarsa ta canja ya ce, Jidda aga ni!" ya fa a jikin wani irin yanayi tare da aure fuska. Nayla ta kalli fuskarsa zata yi magana ya an yi tsaki ya ce, "ki sauka daga jikina!." Bata ji abinda yace ba sai ma sake amesa da tayi tana cewa, "ni wallahi ba gori nayi maka ba, na fa a ne saboda misali ba wani abun ba. Kuma wallahi ban san na tsaya kusa da Yaya Abbas sosai ba, ka yi ha uri" ta fa irjinsa tana sake matse shi a jikinta. arin cire ta yake yi tana sake ma ale masa tana basa ha uri. Ya lumshe ido ya ce, "Jidda baki san yadda zaki tsaya da wanda ba muharramin ki ba? Sai nayi magana ki ce na cika masifa ko?." "ka yi ha uri bazan sake ba, Ka yi ha uri." "Da gaskiyar ki ban san da an uwa ba Jidda, ban san me kike ji ba shiyasa bazan fahimta ba. Jidda ki san yadda zaki dinga magana da wanda ba muharraman ki ba, na san bazan hana ki mu'amala dasu ba, kamar yadda ki ka ce dan ban saba dasu ba bazan gane ba. Tunda bazan gane ba ki yi arin ri e kan ki don Allah. Ina da kishi sosai, na fa a miki harda Yayanki Jawad ina yin kishi, ina kishi dashi bayan nasan har abada babu aure tsakaninki dashi, balle kuma tsohon saurayinki. Please Jidda, in bakya son yawan ganin fa ana ki dinga kiyayewa." "Ka yi ha uri." "Na yi Jidda." "Shine ka tafi ka bar ni." "Raina ya aci sosai, in na cigaba da zama fa a zamu yi dake sosai. Yaushe muka fita daga yanayin ru anin rasuwar Didi, in muka yi fa a a yanzu bazai miki da i ba, dan fa a akan kishi daban yake da ko wanne fa ana da kika sani. Na san kema a ran ki kince masifaffe, ya dawo nutsuwarsa zai fara nuna min halin" ta fa a cikin wayon muryarta. "Ni ban ce ba." "daman ai baza ki ce min kin ce ba." "A ina ka kwana?." Omar ya zame abinda ta rufe jikinta dashi yana yawo da hannunsa duk inda yaso ya ce, "masallaci, na dinga hira da Yayata a zuciyata." Nayla idanunta a lumshe ta ce, "kar ka sake tafiya ka bar ni, kajii!." Murmushi ya yi tare da kissing bayan wuyanta ya ce. "Zan kuma tafiya, indai zan dawo na same ki a yanayin azu hakan zai yi min da i." Nayla ta mintsinesa a cikinsa cikin kunya ta ce, "Kai ko..." Dariya ya yi mai sauti cikin nisha i, ya kai bakinsa kunnen ta ya ce, "Na sake baki abinda ki ke so ne? Na sake sakawa jikin ki ya bar rawa? Uhum Jidda?." "A'a ni bana so." "Ni kuma ina so, ya za a yi?." "A ha ura." "Au haka ne? Shikenan in kika sake shigowa hannuna kema sai a ha ura" ya fa i maganar a wuyanta yana cigaba da kissing wuyanta. Nayla tana oye kanta a irjinsa ta ce, "ai ba a hana mutum ha insa, ko ka i ko ka so dolen ka." Ya wara idanu yana kallon ta, zai yi magana tayi dariya ta hana shi maganar cikin tsananin soyayya. Ko da ta shiga wanka masifa take tayi a zuciyarta, tana ta mita akan zumar nan da Twiny ta saka ta sha. Ba aramar wahala ta sha a hannunsa ba, bayanta ya ri e da yar take iya mi ewa. Har ta shiga wankan ta fito ta kalle shi taga bacci yake yi, ta auki waya ta dannawa Twiny voice note tana masifa kafin ta ajjiye wayar. Ta auki zumar ta shiga da ita ban aki ta bu e murfin bottle in tana cewa, "wallahi zubarwa zan yi, wannan wahala har ina? Bazan sake sha bama balle na shiga hannunsa, naje a haka na ma ban sha komai ba ya aka are balle nasha?." Ba tsammani taji an kar i bottle in a hannunta, ta kalli Omar suka ha a ido ya kalli bottle in yana kallon rubutun jikin bottle in, ganin ta maza da mata ce sai ya sake kallon Nayla da ta zuba masa ido ta rasa me zata ce. Duk mitar da take yi yana jinta, har VN in da ta yiwa Twiynta ya ji shiyasa ya biyo ta. Bai ce mata komai ba ya aga botttle in zumar ya tsiyayata a bakinsa. Nayla ta wara ido ta manta a ban aki suke ta ce, "YaMar don Allah kar ka sha." Bai saurare ta ba sai da ya zazzage rabinta a bakinsa, ya ha iye wata ya bar wata a bakinsa. Nayla tayi tsuru-tsuru, tana tunanin kisan kai kawai yake son yi, in ba dan haka ba ina shi ina shan wannan zumar? Daman ya lafiyar kura balle ta yi zawo?. Babu zato ya jawo ta ya ha e bakinsa da nata yana ura mata zumar a bakinta, Nayla ta i ha iye zumar ta runtse ido tana son wace kanta amma ya i bata dama. Mintsinin hannunta ya yi sai kuwa ta bu e baki gaba aya zumar ta fa a cikinta. Sai da ta shanye tasss sannan ya sake ta yana kallon ta yana murmushi. Nayla ta raunana fuska zata yi masa kuka, ya yi dariya ka an ya ce, "A irin yanayin azu nake so ki kasance, gaki a hannuna kuma ga arin albarka. Dole na yi mana guzurin zumar nan, in mun koma Nigeria aka nemi ja min aji na yiwa yarinya ura" ya fa a yana kallon bottle in yana girgiza kai cike da mugunta. Nayla dai jikinta ya yi sanyi, tana kallo ya fita daga ban akin bata ce masa komai ba ta yi wanka ta fito a sanyaye. Omar da sun ha a ido zai aga mata gira yana cize baki, ita dai ta i kulasa a haka ta saka riga ta kwanta cikin danasanin siyan zumar gaba aya. Haka suka cigaba da rayuwar soyayya da aunar juna a madina, kamar yadda ya fa a ba ibada suke yi ba soyayya kawai suke yi dan ma yaransu na kwafsa musu wani lokacin. Sallah ce kawai ke fita dasu, sai kuma in aya ya samu permet in shiga rauda ya tafi da ya fito zai dawo su ora daga inda suka tsaya. Cikin satin da suka yi a Madina har kyau suka ara saboda kulawar da suke bawa junansu, sun dawo kamar sabbin aure sai tattalin juna suke yi ana fa ar sirrin zuciya. A haka suka auki niyar Umra suka hau train suka wuce zuwa makka. A can in ma bata canja zani ba, sai dai soyayyar rana suke yi a makka, da daddare su shiga awafi basa dawowa sai anyi sallar asuba. Satinsu aya a makka suka dawo gida Nigeria. KRB3P123 Dawowar su Nigeria ya sake samun nutsuwa sosai ya cigaba da harkokin da suke gaban sa, ba jimawa da dawowa ya je suka je asar Egypt amma sati aya suka yi suka dawo. Bayan sun dawo suka je Kaduna tare ya dawo a ranar ita kuma ta kwana biyu sannan ta dawo. A cikin lokacin ya fara cika ku urin da ya yi na alkhairi, duk wanda ya ce yana so ya kai umrah Allah ya bashi ikon cikawa. Har yaronsa Bahir aka fara shirin tafiya sauran biyun ya ce sai Bashir ya dawo. Magana ta zaga dangi Omar zai kai iyayensa umrah, kowa yana ta saka masa albarka ana ta murna da farin ciki da addu'ar Allah ya cigaba da bu a masa. Dan a wajan dangi mutuwar Didi kamar alkhairi ta zamar musu, sun zama an gatan Omar, haka kawai zai yi musu aiken ku i ko kayan abinci. Wannan alkhairi da ya yi sai Allah ya ninka masa abinda ya kashe, kafin su tashi zuwa saudia Allah ya mayar da ku insa ya sake ninkawa. Mutane goma cif ya biyawa, angaren dangin Baba da dangin Mama sai Bashir. Da yake a ciki akwai wanda suka ta a zuwa kai tsaye ya aika su suka tafi. Shi kansa a zuciyarsa ya ji da in alkhairin da ya yi, dan ya san addu'ar da za a yi masa da wacce za a yiwa iyayensa da Didi ba ka an ba ce. Ai kam ya sha addu'a, ya sha addu'a matu a, kowa ya saka masa alkhairin da ya yi masa ta hanyar addu'a. Omar sai yake jin kansa sakayau kamar babu abinda yake damunsa, sai yake ji ina ma bai auki lokaci ba ya shirya da danginsa, da wata ila saboda yin hakan Allah ya sake bashi abinda bai yi tunani ba. Sati biyu suka yi suka dawo, Tk da Goje suka tafi kamar yadda ya yi alqawari. Ginin islamiyya ya yi nisa, an yi babbar Islamiyya an saka mata madaratul Nana Aisha. an Malam Salahudden ya ora akan komai na islamiyyar, ya tabbatar da komai
Chapter 193 · 0% Book details