← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 195 OF 205

Sashe 195

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Omar ya yi sosai ya ce, "Au a haukace ko?." "Eh mana, iris ya rage ban she a ba" ta fa a tana murmushi tare da kwanciya a jikinsa. "A cikin wannan akin nan dai ki ka fara....." Sai ta kalle sa jin ya yi shiru bai arasa ba ta ce, "na fara me ye?." Ya aga mata gira yana murmushi tare da an girgixa kai ya ce, "ki ka fara nunawa mijinki kema kina son kasnacewa dashi kamar dai yadda yake nuna miki, wannan gadon zai yi shaidar ranar da kika fara biyan bashin da kika auka. Ranar da ki ka fara mayar da martanin soyayyar da nake gwada miki a wannan akin a kuma wannan gadon...." ya arasa fa a cikin murya mai sanyi yana kallon ta. P0124 Nayla dariya tayi mai aukar hankali, ta mayar da kanta kwantar a irjinsa cike da jin kunya lokacin na dawo mata idanunta, tana tuna yanayi da shau in da ya kasance a ciki a wannan lokacin. Ya zame ankwalin kanta a hankali ya fa asa ya ce, "kunya ko?." Nayla ta ce, "Kaima ka san dole na ji kunya ai, wannan maganar da ka tuna min dole ta bani kunya." "To arya na yi Jidda? Ba a nan kika fara in ba? kafin ki goge ki zama ar hannu?." "Innalillahi, Rouhii ka bari" ta fa a tana sake cusa kanta a irjinsa tana dariya cikin tsananin jin kunya. Murmushi ya yi yana shafa bayanta a hankali ya ce, "Ranar sau nawa na kira Didi? Sau babu adadi ko?. Kamar harda kuka nayi miki, kukan gigicewa da fitar hayyaci." Nayla ta yi masa dukan wasa a irji ta ce, "Gaba aya baka da kunya, baka jin kunyata ko ka an, komai yazo bakin ka fa a ka ke yi, a haka kamar baza ka aikata ba. Nidai ka bari bana so, Allah bana so" ta fa a tana buga afa cikin shagwaba da jin nauyi da kunya. Murmushi ya sake yi ya ce, "Gaskiya na fa a ba arya na yi ba, duk abinda na ce ya faru in ne." Ta girgiza kai ta ce, "Allah ya shirya min kai." "Allah ya shirya mu gaba aya zaki ce, dan in na shiryu ke baki shiryu ba na fa a miki lalacewa zan sake yi." Murmushin nisha i yake yi da tsantsar aunarta, jin tayi shiru bata ce komai ba, ya ce, "Ni fa gaskiya nake fa a, a ranar farkon mu da ke na fara zubar da hawaye da girmana, saboda inda ki ka kaini ban ta a hasashen zuwa ba, halin da na saka ki a ciki ya sake saka ni zubar da hawaye. A lokaci na biyu kuma tsananin da...." Bata bari ya arasa ba ta fara kissing in sa cikin kunya bata so ya arasa fa a. Bata jima ta zare kanta ta koma ta kwanta a jikinsa ta ce, "Allah kunya nake ji." Murmushi ya yi bai ce komai ba yana ji kamar ya ha iye ta. "Ina ji dake matata." "ina ji dakai mijina, YaMar ina" ta fa a tana sake gyara kwanciya a jikinsa. "Sau aya yau dai ki ce Omar naji." "A'a, ni bazan iya ba." "Zaki iya, ki ce Omar naji Jidda." Ta gyara kwanciya a jikinsa tana sake ri esa tare da karyar da murya ta ce, "Allah bazan iya ba, sunan yana yi min girma sosai a harshena." Omar ya lumshe ido yana shafa bayanta slowly ya ce, "To ki ce Yaya Omar, nasan shi zaki iya tunda kin ta a fa a." A can asan ma ogwaronta ta ce, "uhum uhum!." Ya yi murmushi ya ce, "Ina kewar yadda Didi take fa ar sunana, especially in na ata mata rai ko in nayi abinda ya bata mamaki. Sai ta bu e idanunta waje, ta ce Omar!" Ya arasa fa a cikin wayon yadda Didi take fa ar sunansa yana murmushin kewa. Ya sake yin murmushi ya matse Jidda a jikinsa ya ce, "Shiyasa nake so ki fa a naji, ki ce Omar Jidda, ki saka zuciyata ta bar kewar jin sunan nan." Nayla a shagwa e ta ce, "Yaya Omar!." Ya agota daga jikinsa ya yi pecking goshinta ya sake mayar da ita jikinsa idanunsa a lumshe. Calmly ya ce, "Say it again!." "Yaya Omar!." "Again." "Yaya Omar." "Again Jidda." "Yaya Omarrrr!" Ta arasa fa a tana jan kalmar arshe cikin salo na shagwa a kamar zata yi kuka. Sake matse ta ya yi a jikinsa idanunsa a lumshe, duk da bata iya furta harafin R ba, amma sai yaji har tafi Didi iya fa ar sunansa. Sun jima a haka kafin ta ago daga jikinsa tana kallonsa ta ce, "ka san meye?." "Sai kin fa a Jiddana." Ta ri e hannunsa ta ora a kan cikinta ta ce,"Ina da ciki Rouhi!." Omar ya wara ido yana kallon ta cikin mamaki da farin ciki ya ce, "Da gaske kike ko da wasa?." Ta aga kai ta ce, "Allah da gaske, wata aya. Jiya naje gidan Mama sai take cewa kamar ina da ciki, nima kuma na an ji canji sosai, kawai sai naje aka yin min scanning." Farin ciki ya bayyana akan fuskarsa sosai ya ce, "amma shine tun jiyan baki fa a min ba Jidda?." Ta rausayar da kai ta ce, "ba kaine ka yi min laifi ba." Ya kama kanta yayi pecking goshinta, jikinsa har rawa yake yi saboda murna ya ce, "laifin kuma sai ya shafi samuwar ana?." Ta turo baki gaba bata ce komai ba tana ifta masa idanunta. Ya ja numfashi mai tsaho, ya lumshe ido ya ce, "Alhamdu Lillah! Allah mun gode maka, Allah mun gode maka da ka sake azurta mu da ciki a karo na uku. Allah ya raya mana shi har ya fito duniya." Ta amsa da amin tana mamakin son haihuwa irin nata. Ya zube guiwarsa a asa ya aga doguwar rigar jikinta, cikin ta yake kallo yana shafa fatar jikin a hankali kamar mai massage, kafin ya ora bakinsa akan cikin yayi kissing. Ya kalli cikin nata ya ce, "Sabon Babyna, ka kasance cikin amince da nutsuwa, kar ka wahalar da Mummyn ka kamar an uwanka, ka tausaya mata kaji...?" Ya fa a yana kasa kunnesa a cikin kamar wanda za a bawa amsa. Sai ya sake kissing cikin ya ce, "Allah ya fito min da kai lafiya" ya fa a yana zagayawa da hannunsa ugunta ta baya ya ora fuskarsa a kan cikinta. Hannunta ta ora a gashin kansa tana murmushi, tana jinjina arfin son a da yake dashi, ko akan Musliha da Marmerh ta tabbatar da mijinta yana da son yara sosai. Omar ya mi e tsaye ya ri o hannunta ya ce, "Ashiq da me zan biya ki ne? Kina ta bashi farin ciki a cikin rayuwata da duniyata, dame zan saka miki?. Cikina na uku kenan da kika auka, duk da wancan bai zo duniya ba amma shima ciki ne ko?." Yadda ya arasa maganar kamar yaro sai ya bata dariya ta ce, "ciki ne mana." "Jidda ni rasa me zan miki da zai saka ki farin ciki, komai naki ni ki ke barwa." Ta yi murmushi ta ce, "Ai ni zaman da ka ke yi tare dani, da soyayyar da ka ke nuna min ita ka ai kawai ta ishe ni. Bana da bu atar komai daga gare ka, soyayyarka kawai ta ishe ni. Ina jin kaina kamar gimbiya a duk lokacin da na tuna ni ce wacce ka ke so, ina ji babu kamar ni ka ai ce a cikin matan duniya, saboda soyayyar da ka ke min." Sumbatar ta ya yi, ya ri e fuskarta ya ce, "Allah ya saka min soyayyarki ban san lokaci ba, ina ji in na rasa ki bazan iya cigaba da rayuwa ba Jidda. Ina yi miki son da ban san adadinsa ba, ina miki son da zan iya sadaukar da duk abinda na mallaka dan na zauna dake kawai. Amma duk da haka ina jin kamar akwai gurbin da ban cike miki ba, ki fa a min ko meye zan yi miki Jidda." "Ko wanne gurbi ka cike min shi Rouhi, duk abinda nake so na mallaka daga gare ka. Soyayyarka kullum ara aruwa take yi, yadda ka ke nuna min tsantsar so kullum sake gaba yake yi, yadda ka ke nuna min tsantsar kula da soyayya ni ya fi min komai Rouhi!. Burina kawai kar ka yi min kishiya...." Ta arasa fa a a shagwa e tana kallonsa. Dariya yayi tare da kissing inta cikin tsananin shau i da soyayya, cikin aramin lokaci suka fara gwadawa junan su soyayya mai tsayawa a zuciya, sun nunawa junansu tsananin soyayya mai yawan gaske wacce zata yi wahalar mantawa a rayuwar su. Tana kwance a jikinsa ta ago ta kalli fuskarsa taga idanunsa a lumshe kamar yadda ya saba ko yaushe ta ce, "Rouhi." Ya bu e ido ya kalle ta ta ce, "Mama ta ce na bata Musliha ta je Kaduna ko na sati biyu ne tayi sai ta dawo, amma na ce sai na tambaye ka in zaka bari. Zaka bari taje?." Wani irin abu ya ji ya tsaya masa a zuciyarsa, ya zuba mata ido kawai yana kallo dan bai auka zata yi masa zancen za a tafi da Musliha wani waje ba. Ta san baya son yin nisa da ita, baya son ya yi nisa da arsa amma take yi masa zancen zuwa Kaduna kuma bai isa ya ce a'a ba. To ta ya zai ce a'a bayan babarta ce tace a kai mata ita? In shine shima bazai iya hana Didi ba, duk da zai ta yiwa Didi mita amma zai bata saboda itace uwa a gare sa, kamar yadda Mama take uwa a wajan Nayla. Nayla ganin bai yi magana ba sai ta ce, "Rouhi in bazata je ba kana da ikon da zaka ce baza ta je ba, kar ka damu bazan ji komai ba. Lokacin da muna yara Mama ta ce Abiy baya bari a kai mu ko ina sai da izininsa, ko ni kai tsaye Mama bata cewa nazo sai in shi ya bar ni. Kana da ikon da zaka ce baza ta je ba Rouhi." Ya yi ajiyar
Chapter 195 · 0% Book details