Sashe 77
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba yana daga tsaye ta kira Ahmad ta bashi suka gaisa, duk tana jin abinda yake cewa kafin ya kashe wayar ya mi a mata. Kar a ta yi ta kalle shi ta ce, "YaMar na gode." age gira guda aya yana an murmushi ka an ya ce, "Da aka yi me?." "Da ka kaini wajan Abiyna." "Nauyi ne a kaina na yi hakan, Hankalina zai fi kwanciya in na san mahaifinki ya saka mana albarka a auren mu." Nayla ta yi murmushin jin da i ta ce, "Na ji da i Abiy sosai, ya daina fushi da ni." Murmushi ya yi kawai bai ce komai ba bai kuma motsa daga inda yake ba. Nayla ta ce, "Amma ya akayi Abiy ya san zamu je? Kuma ya aka yi ka gane gidan mu?" Ta are maganar tana kallonsa. are mata kallo yake yi tun daga sama har asa, inda bai ta a kai idanunsa a jikinta ba a lokacin ya kai, kallon urilla yake binta dashi wanda bai ta a yi mata irin sa ba. Ganin kallon da yake yi mata ya saka gabanta ya yanke ya fa i, ta sunkuyar da kai tana jin yadda idanunsa suke shiga cikin jikinta. Nayla kallon ya takura ta, ta kasa sakewa dan kallon ya girmi tunaninta, ta motsa zata bar da in ta ji ya ri o hannunta ya ce, "Ina zaki je? Ban baki amsa ba ai ko?." Gabanta ya fa i matu a, ta sake yin asa da kai kuma bai saki hannunta ba har lokacin. Ya ce, "Muna gaisawa da Abiy sosai, kuma ni na ce masa zamu zo yau. Yayanki Jawad ma muna gaisawa dashi, baban yayanki ne ban shi ba." Nayla ta girgiza kai bata ce komai ba, dan kallon da yake mata kashe mata baki da jikinta yake yi. Ya kamo hannunta duka biyun ya ri e a cikin nasa ya ce, "ha i ne a kaina na tabbatar da kowa na danginki baya fushi dake ta dalilin aurena, kamar yadda Abiy ya ce addarar auren mu ce a haka shiyasa hakan ya faru...." Ya girgiza kai yana kallon hannunta, yana murza hannunta da yatsansa a hankali ya sake kallon fuskarta ya ce, "An yi nasara Jidda...! Anyi nasara a kaina a karo na farko a rayuwata. Na fara aunarki a lokacin da ban sani ba, na fara sonki a lokacin da ban shirya ba, na fara sonko ba tare da na farga ba, na fara sonki a lokacin da ban san yaushe na fara ba. Yaushe na fara sonki, tun wanne lokaci nake jinki a raina ban sani ba, abinda na sani ina yi miki son da bana yiwa kaina, ina aunarki fiye da komai a rayuwata......" ya dakatar da maganar ganin ta ago tana kallonsa, ya an ta e baki ya ce, "Ke dai ban san meye a ranki ba." Nayla ta rufe ido tana jin wani abu na tsirga mata har cikin walwarta, ta rasa gane kan wannan bawan Allah, yanzu sai ya yi maganar da zata tsuma mata zuciya in anjima kuma ya kama bakinsa ya yi shiru. Bata kalle shi ba sai murmushi da take yi ya ce, "Fa a min Jidda, meye a ranki? Meye ra'ayinki a kaina?." Nayla hawaye ya sakko daga idanunta, ta kalli gefensa ta ce, "Ni bana so." Murmushi ta ji ya yi hakan ya saka ta kalle shi ya ce, "ni kuma ina so, da gaske nake ina sonki Jidda, in ki ka nutsu wata ila zaki nemo Omar a ranki, haka ne?." Murmushi ya ga tayi bata ce komai ba ya ce, "kin gani ba, murmushi ki ke yi, hakan yana nufin maganata gaskiya ce." Nayla murmushi take yi har lokacin hawaye bai daina sauka daga idanunta ba. Shima murmushin ya ke yi ya ce, "in aka ce min zan so wata mace kamar yadda nake sonki a duniya zan ce arya ne Jidda, amma sai gashi ya faru. Ina sonki Jidda, ina sonki, ina yi miki so mai matu ar yawa, in aka ce min na fa i adadin son da nake miki ban sani ba Jidda. Koda za a saka min bindiga a kaina ace na fa i adadin son da nake miki bazan iya fa a ba Jidda, sai a kashe ni. Kamar yadda babu wanda ya san adadin taurarin da suke sama, wannan wanda ya san adadin asar da mu ke takawa, babu wanda ya san adadin ruwan sama, haka nima ban san adadin son sa nake miki ba!." A hankali yake maganar cikin salon da zai cusa mata aunarsa koda bata yi, hakan da yake yi ya gama kashe Nayla, ya gama tafiya da imaninta. Zuciyarta bugawa take yi, hawayenta sun sake yin yawa, kuka mai arfi yana arin wace mata. Shi kam Omar azalzalarsa kalaman suke yi a zuciyarsa, fitowa suke yi ba tare da ya shirya ba, shi kansa fitarsu yake ji ba tare da ya suna fitowa ba. Hakan ya saka kalaman suke fita daki-daki cikin salo na soyayya da auna mai tarin yawa. Fuskarta ya ago da hannunsa ya kalli idanunta a hankali ya ce, "Ban san daidai lokacin da ma fara sonki ba, ila cikin rayuwar da mu ka yi dake a gidan nan, hankalinki da nutuswarki, da murmushin ki da kuma yadda hankalina yake kwanciya in kina lafiya na tsinci kaina ina sonki. Ba shigar gaggawa ya yi min ba Jidda, sannu sannu ya ratsa zuciyata Jidda!.. Ibadarki, maganganunki, dariyarki, duk da ba shiri mu ke yi dake ba, amma suna matu aukar hankalina zuwa gare ki. Wata ila da haka na tabbatar da ina sonki. A hankali, kuma sannu sannu, ki ka shiga cikin raina, tare da tabbacin zamanki a ciki har abada. Hmmm! Kamar yadda na fa a miki, zan iya cewa ban san lokacin da na fara sonki ba Jidda, nidai na san yanzu ina sonki, kuma bazan daina sonki ba, har abada!." Kallon idanunsa ta ke yi cikin mutuwar jiki, hawaye yana gangarowa daga cikin idanunta. Ya saka hannunsa ya goge mata hawaye ya ce, "To meye na kukan Jidda...? Ba dai gashi Omar ya zama naki ba? Kukan na meye?." Dariya tayi mai sauti tana hawaye, ya jawo hannunta slowly ya sanya ta jikinsa ya rufe ta da dogayen hannunsa da suka zaga ko ina a bayanta. if ta yi, numfashinta ya je hutun rabin lokaci, ta lumshe ido jinta a kwance a irjin mijinta Omar, sai da numfashinta ya auke na wucin gadi sannan ya dawo jikinta, ta ja numfashi da arfi ta sauke tana jinta kamar a sabuwar duniya. Duk yadda take hasashen yadda zata ji in ta kwanta a irjinsa abin ya wuce tunaninta, jininta take ji kamar ana tafasa shi da soyayyar Omar. Sai ta tuna ranar da ta fara ganinsa aramar riga, a lokacin ta ji ina ma ya rungume ta ta ji wanne irin yanayi zata kasance, gashi hakan ya faru cikin soyayya. Shi kansa a yanayin da yake ciki kenan, duk yadda yake iyasta yanayin da zai shiga in ya ji Nayla a jikinsa abin ya wuce haka, yanayin yana nema ya fi arfin tunaninsa da hankalinsa, ya birkice yana neman ya rasa nutsuwarsa lokaci aya. Jinsa yake kamar a sama ana zagawa dashi sai yanayinsa ya zama kamar na mai jiri saboda yanayin ya wuce inda yake tunani. Wannan dalili ya saka ya ri e ta gam a jikinsa, idanunsa a lumshe yana jin sabon yanayi da auna na ratsa ko ina na jikinsa. Soyayyarta na sake shiga jikinsa tana ratsawa ta shiga jininsa tana zaga ko ina. Sun auki mintina biyar a haka, ta kasa raba jikinta da nasa, shima kuma ya kasa raba jikinsa da nata. Idanunsu duka suna rufe, babu abinda Nayla take ji sai sautin bugawar zuciyarsa a kunnenta, hakan ya yi mata matu ar da i dan sai ta ji babu abu mai da in saurare kamar bugun zuciyarsa. arar da wayarsa ta yi ya saka shi ya an firgita ka an, da hanzari Nayla ta raba jikinta da nasa shi kuma ya juya yana kallon wayar. aramin tsaki ya yi ba tare da ya auka ba, ko da ya juyo tuni Nayla ta fice babu ita babu alamunta. Murmushi ya yi ya shafa kansa, ya zauna akan kujera ya aga kai sama yana sake tuno yanayin da ya tsinci kansa a ciki. Numfashi ya fesar mai zafi yana ji kamar har yanzu Nayla na jikinsa, ya shafa irjinsa yana murmushi cikin yanayi mai da KRB3P044 Nayla kamar munafuka haka ta koma, ta dinga murmushi ita ka ai kamar zararriya. A bayyane ta ce, "Ya Salam! Ni Nayla a jikin YaMar, YaMar fa mai tsadar nan, wanda ko kallo ma baka ishe shi ba, yau shine ya rungume ni da kansa. Wayyo Allah, ina zan saka kaina na ji da i." Surutai take ta yi ita ka ai cikin tsananin farin ciki. Zama tayi akan gado sai ta mi e tsaye tana ji kamar ta koma akinsa amma kunya take ji baza ta iya ba. Juyawar da zata yi idanunta ya fa a kan kyankyaso da ya shigo ta window. Nayla ta wara idanu ta daka tsalle ta fito falon tana waige. akin ta yi ta ga bata ganta ba ta ce, "shikenan na shiga uku, ta shiga wani wajan." Baya ta dawo dan yanzu ko za a yankata bazata iya shiga akin ba indai ba kashe ta aka yi ba. A kan kujera ta zauna ta kalli agogo a bayyane ta ce, "Bacci nake ji." Tashi ta yi ta nufi akinsa ta yi knocking bai amsa mata ba kamar azu, sai ta bu e kofar ta shiga da sallama. Da sauri ta ja ta tsaya ganinsa a tsaye daga shi sai boxers iya cinya ko riga babu a jikinsa, rigar tana dai hannunsa zai saka. Da sauri ta rufe ido dan irarsa ta sa ta saka gabanta ya fa i sosai, bata ta a ganinsa a hakan ba sai yanzu. Biceps muscle insa a bayyane, ga six pack insa ya fito sosai, gashi ya lullu irjinsa. Juyawa tayi zata koma ya ce, "Ina zaki je? Sannan garga i na arshe, kar ki sake zuwa zaki shigo akin nan ki wasa min ofa." Nayla ta