← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 205

Sashe 9

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

komai ba ya mi e ya fita. Didi ta ce, ka ga kalar rigimarsa ko?. Ai mun ci albarkarcin cikin jikinki da kafin ya amince zamu jima. Ki daina takura shi da tambaya kar ya fasa. Didi ta ta e baki kawai ta kawar da kai. Tana zaune har aka yi sallah ta tashi tayi sallah Abdulhamid ya fita. Bayan ya dawo yana shigowa Omar ya shigo, AbdulHamid ya kalle shi ya ce, Ranka ya da e Damisa zamu iya tafiya?. Ya kama ugu ya kalle shi yana aga gira sama tare da antar da idonsa ya ce, saka ni a gaba zaku yi kenan?. AbdulHamid ya ce, a, raka ka zamu yi dai ya fa a yana dariya asa- asa. Juyawa yayi ya fita Didi ta sake ta e baki AbdulHamid ya nemi waje ya zauna yana dariya. Haka Omar ya shanya su yayi har tara na dare ta kusa yi sannan ya dawo. Yana shigowa ya kalli Didi yanayinta ya koma na wacce ta sha wahala ya ce, Didi kina lafiya?. Ta kalle shi ta ce, ta ya zan kasance lafiya ka shanya mu a nan Omar?. Mu je. Kallon sa tayi ta ce, anunun kaya fa ka saka Omar, Ina laifin ka sa manya kaya?. aure fuska ya ce, In a fasa zuwa to. AbdulHamid ya ce, kar ka fasa, amma da zaka saka manyan kayan ya fi mutunci. Gaskiya bazan saka ba!. Didi zata yi magana AbdulHamid ya ce, shikenan mu je. Babu yadda Didi ta iya haka suka fito har ofar g da. Ta kalli Omar da yake basarwa yana shan hamshi ta ce, ban ga ka auki kaya ko kala aya ba. Banza yayi mata ko kallonta bai yi ba, AbdulHamid ne ya yi mata alama da ta daina yi masa magana dole ta yi shiru. Mota ya ga sun shiga ya kalle su ya ce, ku je zan biyo ku bai jira mai zasu ce ba ya yi gaba su kuma suka biyo shi a baya. KRB3P005 ArewaBooks@nanahaleema11. Har suka arasa ofar gidan Omar bai araso ba, Didi ta fito daga motar ta waiwaya tana kallon bayanta ta hango shi can nesa dasu ta ce, tsabar rigima irin ta Omar motar ce bazai shiga ba. AbdulHamid ya ce, kema ke ce ai, ana lalla a shi a samu yazo kina sake tsare shi da tambayoyin da zai saka ya fasa.. Ka dube shi fa Yalla ai, haka Ango yake shigar sa don Allah?. Shi haka ya yi, kinga ya fitar da style. Kaima na san ka shaida taurin kansa ai yau. Gaskiya dai na shaida. Dan ba dan dani ba bazai saurare ki ba, har yanzu haushin ki yake ji. Murmushi tayi kawai tana kallon sa yana sake matsowa inda suke har ya araso. Yana zuwa ya kalli Didi ya ce, unguwar nan munafukai ne, sai kallona ake yi tunda na fito. Didi ta ce, Ba dole a kalle ka ba, Ango guda da ananun kaya saunan kuma zai je gidan amarya?. Ya kalle ta ya ce, to ko zaki tsaya na je gida na canja kayan?. Ta wara idanu ta ce, a yi ha uri, hakan ma da ka yi daidai ne. Ya yi mata hararar wasa ya ce, da kin nemi wani ba ni ba. Didi ce ta arasa tana buga gate in gidan a hankali. Salma da suke ciki tana zaune ita da Nayla suna hira sama-sama, Nayla idar da sallar i sha kenan tana zaune da hijjabi suka ji ana buga kofa. Gaban Nayla ya fa i ta ce, mun shiga uku, waye yanzu Salma?. Salma ta tashi ta ce, tsaya na je na duba. Nayla ta ce, a kar ki je. Salma ta ce, ke babu komai fa. Ta fa a tana yin gaba ta barta a zaune tana raba idanu. Salma na bu ofa suka ha a ido da Didi sai tayi dariya ta ce, Didi Sannu da zuwa. Didi ta ce, Yauwa Salma. Haka ki ke bu e gidan ba tare da kin san waye ba? Gwara ki dinga tambaya in kin auki murya sai ki bu Salma ta ce, Daman na san bazai wuce ke in ba ce ko su Mima shiyasa na bu e kai tsaye. Sannan da zuwa. Didi ta ce, Yauwa. Ku zo mu je ta fa a tana kallon AbdulHamid da kuma Omar da ya jingina da mota yana kallon wani waje daban. Salma ganin Omar sai ta ji farin ciki ya mamaye mata zuciya, kamar itace Nayla in haka taji da in zuwansa. AbdulHamid ya kalli Omar ya ce, Omar mu je ko?. Sai da ya sauke numfashi sannan ya mi e tsaye sosai ya kalli gidan sannan ta shiga. Salma ta rufe gidan bayan sun shiga Didi ta ce, Salma ki yi mana iso zuwa cikin gidan. Salma tayi gaba suka bita a baya ta tarar da Nayla a inda ta barta. Gira ta aga mata tana yi mata nuni da ofa, sai Nayla ta kalli ofar ta ga Didi tana yi mata murmushi. Murmushi ta yi sosai ta ce, Didi sannu da zuwa, tun azu nake ta zaman jiran zuwan ki. Didi ta ce, Sai yanzu Allah ya yi amarya. Omar yana bayan Abdulhamid Hakan ya saka Nayla bata ganshi ba, ta ago da niyar ta gaishe da AbdulHamid suka ha a ido da shi yana kallon ta. Gabanta ya yanke ya fa i ta yi saurin janye idanunta ta gyara zama kamar wacce ta zauna a kan wani abu. Gaisawa suka yi da AbdulHamid kafin ya ce, To amarya ga ango mun kawo miki shi, ayi mana afuwa Ango bai tashi zuwa ba sai bayan kwana biyu da kawo amarya, Ina fatan za a yafe mana?. Nayla dai kanta yana asa hakan ya saka Salma ta ce, Zamu yafe amma sai an biya mu. Didi tayi dariya ta ce, To Hajiya Salma za a biya indai za a yafe mana AbdulHamid ya ce, Omar ga matarka Nayla nan ka ri eta hannu biyu cikin tausayi da kuma amana, ka bata kulawa fiye da yadda ka ke bWa kanka kulawa. Kai Allah ya orawa ha in kula da ita a yanzu, hatta wani abun da zata gani a waje taji tana ra ayin ta ci ko ta sha kai Allah ya orawa ka siya mata tunda a ashinka take. Don Allah ka kula da ita kar ka bari tayi kukan nisa da gida ko wani abun. Sannan Omar ya dakatar dashi ta hanyar cewa, wai ba ka gama wannan maganar nan tun kafin mu zo ba? Meyasa ka ke maimaitawa kuma? Bana son dawo da abinda aya wuce, a bari kawai ya fa a cikin bada umarni yana wani lumshe idanu. Didi ta ce, sake tunasar sa da kai ake yi ai, yadda ake maka nasiha itama za a yi mata. Kallon Didi yayi ta harare shi ya dau e kai dan shi baya so a maimaita masa abinda aka riga aka fa a masa. AbdulHamid ya murmusa dan shi har ga Allah Omat burge shi ya ke yi ya ce, Amarya Nayla, ga mijinki Omar nan ki yi masa biyayya gwargwadon yadda zaki iya. Kar ki kalli ta yadda auren na ku yazo ki kalli bautar auren da zaki yi wacce zata kai ki aljanna. Duk abinda kika yi na sa a masa saboda kina ganin ta yadda addarar ta ku tazo Allah sai ya rubuta miki zunubi, aure sunan sa aure indai har an shaida an bada sadaki. Komai zai zama labari in sha Allah, ki ta addu ar Allah ya baku zaman lafiya, Allah kuma ya baki hakurin zama dashi. Kallon AbdulHamid Omar ya yi jin ya raina masa hankali, shi meyasa ba a ce Allah ya bashi ha uri zaman da ita ba sai shi ne zai ce Allah ya bata ha urin zama dashi?. aure fuska ya yi tamau kamar zai yi magana sai kuma ya fasa kawai ya mike tsaye. Didi ta kalle shi ta ce, Ina zaka je? Baka jin ana yi muku nasiha ne?. Nasihar mijin ta ki ce na ji da an rainin hankali a cikin ta, Allah ya bata ha urin zama dani ya ce, amma ni bai ce Allah ya bani ha urin zama da ita ba. Ni ne mai halin banza kenan?. AbdulHamid ya ce, Yi ha uri mutumina, kai ai namiji ne, na san zaka iya yin ha urin shiyasa ban fa a ba. Ita kuwa mace ce sai an sanar da ita. Yi ha uri ka zauna. Didi ta jawo hannunsa ta ce, Zauna don Allah. Bai musa ba ya zauna AbdulHamid ya murmusa ya cigaba da yi musu ta aitacciyar nasiha. Ita dai Nayla ba ma jinsu take yi ba, hankalinta yana ga wani wajan daban, amma duk motsin Omar a kan idanunta yake yi, duk abinda ya ce tana ji. Ita kanta dariya ya bata jin abinda ya ce, bata san tayi murmushi ba a ranta tana ayyana mutum sai masifa. Didi ta ce, to ka gama fa ar duk abinda zance ai, abinda zan ara dashi shine Nayla sai kin yi ha urin da zama da Omar Sai ta kalle shi taga ita yake kallo ta ce, ka dai na san halinka, nima ha uri nake yi da kai balle matarka, ka daina kallona sai na fa Ta sake kallon Nayla ta ce, Yana da taurin kai sosai kuma masifaffe ne, sannan yana da hargagin da zai tsorataki lokaci aya, yana da zafin kai kullum zuciyarsa a sama. Don Allah ina so ki mayar dashi kamar ruwan sanyi, duk wannan zafin kan na sa ya ajjiye ya zama bawan ki. Bai san lokacin da murmushi ya kubbe masa ba jin kalaman Didi, wai ya zama bawanta, shi har yanzu zuciyarsa fa a masa take yi Didi tana da ar matsala gaskiya. Ta kalle shi ta ce, Omar Nayla bata da matsala ba kamar kai bace, tana da kirki tana da fara a da kuma biyayya. Ta fito daga babban gida wanda ta samu kyakykyawar tarbiyayya ta kuma ta shi cikin nutsuwa. Bana jin Nayla ko ka an, na san ko ban ce ba ita mace ta gari ce a wajanka, don Allah kaima ka zamar mata miji na gari. Marainiya ce
Chapter 9 · 0% Book details