← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 163 OF 205

Sashe 163

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sunan Didi." e baki ya yi ya ce, "ina take?." "Wanka ake yi mata." "Okay" ya fa a yana aukar zo om bai ce komai ba. Nayla ta rasa wacce irin zuciya ce da Omar, in ya yi fushi kamar shi ka ai aka fara yiwa laifi a duniya, sai ta sha wahala yake sakkowa, shiyasa wani lokacin take share shi yayi ya gama yazo ya same ta. "YaMar wai baka daina fushin ba?." Har zuciyarsa ya ji maganarta, ya lumshe ido ya bu e yana shan zo on bai ce komai ba. Mi ewa ta yi ta fita dga falon sai bita da kallo. Ajiyar zuciya ya yi ya ce, "na rasa meyasa bana iya dogon fushi da ita, in Didi ce tayi min wannan laifin sai nayi kwana uku bana kula ta, amma ita kwana aya duk na damu" ya fa a tana shafa kansa cikin kewarta. Ba jimawa ta dawo da abinci ta ajjiye masa ta zauna kusa daahi ta ce, "na zuba maka abincin?." Ya kalli idanunta itama tana kallon nasa bata auke ba, ba shi shiri ya auke kai yana jin shock in idanunta har cikin wawalwarta. Hannunsa ta ri e ta ce, "YaMar don Allah ka yi ha uri, na san nayi laifi amma bazan sake ba." Yadda take murza yatsunsa tana shagwa a ya saka ya lumshe ido ya furta, "Ashiq!" Ba tare da ya san ya yi ba. Jin ya yi magana sai ta sake langwa ar da kai ta ce, "Please!." Sake kallon tsakiyar idanunta ya yi ya tafi da idon kamar zai rufe sai ya bu e a cikin nata, wannan abi'a ta sa tana kashe ta, ta yi saurin sauke ido asa ta ce, "Please Rouhi!." Ajiyar zuciya ya yi bai ce komai ba. Nayla ta auki plate ta zuba masa abinci tana ri e da abincin ta ce, "Rouhi ka ga har yanzu ba lafiya ce dani ba." arar wayarta ya saka ta auke kai daga kansa ta kalli wayar shi kuma yana kallonta, sai ya ga fara'arta ta aru ta ce, "Didi ce Rouhi, daman ta dawo ne?." "Hello Didi" Shiru ta yi tana murmushi kafin ta ce, "Ina falon YaMar, ki shigo." Murmushi ya ga tana yi cikin farin ciki, yana jin da in yadda take matu ar qaunar Didi, hakan yana burge sa sosai, yana kuma ara mata ima da matsayi a zuciyarsa. ofar aka yi Didi ta shigo ri e da Marmerh, Nayla ta mi e ta taka a nutse ta rungume Didi cikin muryar ganinta. Didi ta ri e ta tana murmushi ta kalle ta ta ce, "Ma sha Allah, wallahi kamar ba ke kika haihu ba, kin yi kyau ga wani hamshi na musamman da ki ke yi." "Saukar yaushe Didi?." azu da safe." "Amma shine baki huta ba ki ka fito?." "Waye yake ta hutu...? Ina Musliha in?." Nayla ta ce, "tana ciki, bara na kar o miki ita." Didi ta ce, "bara na koma na kar ota dai" ta fa a tana juyawa ta koma. Nayla ta kalli Marmerh da ta ke zaune are- are a kan cinyar Omar. Nayla ta ce, "Marmerh baki ganni ba?.." juyowa tayi ta yi dariya irin ta yara, Nayla ta yi murmushi tana kallon Omar da yake ta zuba murmushi yaga rabin ransa. Didi ce ta dawo auke da Musliha ta araso inda Omar yake tana kallonsa, ba dan Marmerh da take wajansa ba bata ma san yana falon ba. Ta an yi murmushi ta ce, "Alhaji Omar ba magana?." Ya kalle fuskarta, ba yabo ba fallasa ta ya ce, "ai na ga ba tani ki ke yi ba, ita da take son ganina ai ta zo inda nake" ya fa a yana nuna mata Marmerh. Didita yi ar dariya ta ce, "Alhaji Omar! Halin dai tana nan" ta fa a tana bashi hannu alamun su gaisa. Bai musa ba ya saka hannunsa a cikin nata kafin ya cire ya ce, "Hajiya Didi." Sai ta yi dariya ta zauna tana kallon Musliha ta ce, "Ma sha Allah tabarakallah, A zahiri ta fi kyau. Na jima ina tunanin irin yaran da zaku haifa yadda zasu kasance saboda kyau. Kalli dai Musliha kamar na sace ta, ni na rasa da wa take Kama wallahi, sai naga kamar fuskar Umma Saroot." "A dangin wa zata yi kama da ita?." Ta ji Omar ya fa a ba tare da tayi tunani ba. Ta ago ta kalle shi ta ce, "A dangin Mamanka." Kafin ya bata amsa ta kalli Nayla ta ce, "Sannu Nayla, Allah ya raya mana ita Allah ya yi mata albarka. Na gode Nayla da ki ka amince aka saka sunana, wallahi kwana nayi ina kukan farin ciki." Nayla ta ata rai ta ce, "Didi wannan godiyar ce bana so wallahi, tun kina can ki ke yi." "Ai dole Nayla, sunana guda fa aka saka, in ba mai aunata ba ya za a yi hakan ya faru?." Nayla tayi murmushi ta ce, "To muna da wacce ta fiki ne?." Didi ta yi murmushi ta ce, "Babu Nayla." "To kin ga ai daidai mu ka yi." "Allah ya cigaba da baku zamana lafiya, ya tabbatar da farin cikina rayuwarku." "Amin ya Allah Didi." Kallon Omar ta yi da yake ta biyewa Marmerh tana masa kwaranci, ta iya kiran Daddy ra au in ta ganshi, har mamakin yadda ta saba da Omar take yi. Dariya Didi tayi ta ce, "su Omar Tiger an zama uba, Allah ya raya mana ita, Allah yasa silar haihuwarta yasa kayi hankali ka daina abinda bai kamata ba." Sai a sannan ya kalle ta sai ya yi wata dariya wacce ta auki hankalin Didi da Nayla, duk suka zuba masa ido suna jiran su ji dariyar ta meye, sai ya kuma ya gimtse fuska amma fuskarsa a sake take sosai. Didi ta ce, "Wannan dariyar ta me ye?." Ya girgiza kai ya kalle ta ya ce, "Zan fa a miki amma sai ni dake, magana ce ta an uwa." Nayla tayi dariya sosai dan ta san da ita yake, Didi ma dariyar tayi tana jin farin ciki a zuciyarta. Ta sake kallon sa ta ce, "Umma Saroot ta bani labarin yadda ka kar esu Omar, haka Kawu ma ya ce da ya kiraka ka auka har kun gaisa. Naji da in hakan sosai, burina da rage ka daidaita da ahlinmu." Ajiyar zuciya ya yi bai ce komai ba ta ce, "Saura ka je ka yiwa Kawu godiyar gidan da ka zauna." Nan ma bai ce komai ya yi mata banza. Nayla aka yiwa waya tayi ba i dole ta mi e ta basu waje. Da kallo ya bita har ta ace sannan ya yi ajiyar zuciya, ya kalli Didi ta asan ido da take kallonsa ya ce, "Meyasa nake iya dogon fushi da kowa amma ban da ita? Ko ke ina iya yin sati ban kula ki ba, amma ita an awannin kawai duk sai na damu, daurewa kawai nake yi." Didi ta yi dariya sosai ta ce, "To ita ai matarka ce, baza kaso kaga tana fushi ba ko ka an,ita rayuwarka ce Omar. Kusancin mata da miji ai ba arya bane kuma ba wasa ba ne, balle kai da ka ke matu ar sonta." Ya kalli Didi ya ce, "inda ki ka san na ha iyetaa na huta, kamar na yi mata sabon rai ta ha a biyu haka nake ji Didi." Didi ta ce, "to ai kaga baza ka ha a ni da ita ba, kowa yana da matsayinsa a wajanka. Kuma Nayla ta cancanci ka sota ai Omar, ta sadaukar da komai nata saboda kai." "An fara yi min gorin da aka saba, nima ai na sadaukar da komai saboda ita" ya fa a yana ri e hannun Marmerh. Didi ta ce, "Amma ba kamar ta ba, ta tashi cikin gata amma ta amince ta yi rayuwa da kai." "Kar ta amince in mana." "Da yake ta haifa maka a ai dole kace haka, lokacin da soyayyarta tayi arin kai ka kushewa ai baka ce haka ba." an yi murmushi tare da yin ajiyar zuciya, ya kalli naman gabansa ya ce, "baza ki ci ba?." "Wannan naka ne ai." "Kin san ba damuna ya yi ba, ko son ci bana yi. A nan zaki kwana amma dai ko?." "Kwana kuma Omar? A'a dai." "Amma tunda aka gama gina apartment inki baki ta a kwana ba." Didi tayi dariya ta ce, "Zan kwana Omar. Bara na koma wajanta." Bai ce komai ba ta tafi ta barshi da Marmerh. KRB3P101 Dad rai a ace ya koma, tunda Mum ta ganshi gabanta ya fa i dan yanayinsa kawai ya nuna mata bai amince ba. Bai tsaya a falo ba bai kuma bari Narma ta ganshi ba ya shiga aki ya zauna yana jin zuciyarsa a wuya. Mum ce ta shigo ta rufe ofa ta kalle shi ta ce, "Me ya faru? Me ya faru my dear?." Dad ya kalle ta ya ce, "Ni yaron nan zai kalla ya dinga fa a min maganar banza da wofi? Ni zai dinga kallo yana cewa baya son Narma bazai aure ta ba?." Mum ta ce, "Wai Omar in har ya samu damar fa a maka wannan kalaman? Me yake ta ama dashi? Ko dan mun je wajansa da neman ya auri Narma shine zai samu damar fa a maka wannan maganar?." Dad ya ce, "idona yake kallo yana fa a min maganar banza. Daman can na san bashi da kunya kuma bashi da tsoro, Amma ban auka abin nasa ya kai haka ba, tunda har na je na yi magana dashi na auka zai amince. Ni ya kalla ya ce a kai Narma kasuwa bazai aureta ba." Mum ta ce, "abinda nake gudu kenan, mu yada girman mu a wajansa kuma ya zuba mana asa a ido. Wannan soyayya da Narma take masa Allah ya tsine mata albarka, duk itace ta jawo mana, ba dan haka ba da yanzu muna nan hankalin mu a kwance babu wata damuwa." Dad ya yi ajiyar zuciya ransa na sake aci yana girgiz kai. Mum ta ce, "To yanzu ya zamu yi da Narma? Ya zamu yi da ita?." Narma ce ta shigo akin duk suka juya suna kallon
Chapter 163 · 0% Book details