Sashe 184
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zuba masa ido bata ce komai ba. Murmushi ya yi ka an ya kawar da kai gefe. A lokacin su Kawu suka zo harda su Mama Zainab, su Kawu ne suka saka shi dole ya yi wanka aka kawo kaya daga gidan aka bashi tea an ya sha. Omar duk ya zama wani mai sanyi, komai aka ce masa kai yake agawa baya iya mayar da martani. Da ya sha tea ya ji da in jikinsa sai nauyin da irjinsa yake yi masa kawai. Washe gari aka sallame shi bayan an yi masa hoton irjin da yake ta kuka da ya yi masa nauyi. Omar ya zama dan gata wajan dangi, kowa nuna masa auna yake yi Nayla ta zama ar kallo tana gefe kawai. A hankali ta shiga akin ta same shi a tsaye yana kallon hotonsu tun lokacin da suke yara wanda ya auko daga gidansu. Jin shigowar Nayla ya saka shi ya kalle ta ya ajjiye hoton yana kallonta kamar yadda take kallonsa. Ya yi ajiyar zuciya ya kalli hotonsu shida ita da suka yi a madina ya ce, "Da gaske Didi ta rasu?." Nayla ta aga masa kai ta ce, "Didi ta tafi ta bar mu." Ya dafe kai yana salati ya ce, "Meyasa a lokacin da ta ri e hannuna a asibiti na cire hannun na tashi? Meyasa ban zauna ri e da ita har ta mutu ba?. Meyasa Didi zata mutu bayan ni ya kamata na fara mutuwa? Ta san ya rashinta zai yi min illah?. Jidda Didi ce uwata, Didi ce ubana, Didi ce yayata, Didi ce awata. Ta ya zan iya jure rashinta? Ta ya zan yi!" Ya furta a sanyaye yana kallon Nayla da ta fara hawaye. Nayla ta taka zuwa inda yake ya sake kallonta ya ce, "Didi ce ta raine ni, itace komai nawa. Yau magana ake ta kwantanta goma a kabari, ni kuma gani ina rayuwa a duniya. Anya na yiwa Didi adalci Jidda!?." Nayla ta kasa magana sai kuka da take yi, ya sake cewa, "Meyasa da ta ce tana son jin umin aninta ban rungumeta ba Jidda? Meyasa na bari ta bar duniya da kewar hakan a ranta? Na tabbata inda ni ne baza ta bar ni ba, zata saka ni a jikinta ta samar min da abinda nake so, amma ni na gaza!" Ya fa a yana kallon window cikin tsananin rauni. Sai kuma ya juyo ya ce, "Da wannan hannun nawa na ri e Didi aka sakata a kabari, ni...ni nayi mata wanka. Kenan ta tafi kenan? Ta tafi har abada bazan kuma ganinta ba?. Meyasa Didi zata mutu? Ta sha wahala dani, sai yanzu da lokacin jin da i yazo zata tafi ta barni? Meyasa na bari ta rasu Jiddaaaa....meyasa?" Ya fa a da rauni sosai muryarsa rawa. Nayla ta kasa ri e kukanta ta saki kuka mai arfi sosai, taka da guje ta fa a jikinsa ta rungume sa. Wata irin runguma ya yi mata mai arfin gaske, ya matse ta gam a jikinsa kamar zai shigar da ita jikinsa. "Didi ta tafi ta barni, ta tafi ta bar ni Jidda. Shikenan ni da ita baza mu sake ganin juna ba, bazata sake bani shawarma ba, baza mu sake fa a ba, baza mu sake zama waje aya ba Jidda, bazan sake kwana biyu ban kulata ba, baza ta sake bani hannu mu gaisa ba, bazan sake jin muryarta ba, bazan sake ganin dariyarta ba Jidda!. Shikenan komai ya are, shikenan....!" Ya fashe da kuka mai sauti yana sake matse Nayla a jikinsa hawaye na ambaliya daga idanunsa. "Didi....didi...ta...."ya kasa magana saboda kuka, itama Nayla kuka take yi ya matseta ya hanata motsi a jikinsa, jikinsa na rawa kamar yadda muryarsa take rawa. Dukkansu kuka suke yi cikin rauni da bugawar zuciya, ji suke kamar a ranar Didi ta mutu, ji suke yi kamar babu wanda ya kai su unci da ba in ciki a wannan lokaci. Sun kwashe mintina talatin a haka, tsayuwar sam bata ishesu ba saboda basa cikin hankalinsu. Omar tunda ya fara kuka bai daina ba, kuka ya ke yi da zuciyarsa da gangar jikinsa, ya matse Nayla a jikinsa, jikinsa yana rawa kamar an jona masa wutar lantarki. Nayla ce ta motsa ta ago daga jikinsa ta ri e hannunsa zuwa kan kujera, ta ri e kafa unsa ya zauna sannan itama ta zauna a kusa dashi, ya sake kwantar da kansa a irjinta tana shafa a kansa a hankali. Hawayensa a fatar jikinta yake sauka, ta yi shiru bata ce komai ba kamar yadda bai ce ba, sai dai ya rage sautin kukan sai hawaye da yake yi kawai wanda ya i tsayawa. Ya ago ya kalli Nayla yana lumshe ido saboda ciwon kai, ta goge masa hawayen idanunsa ya girgiza mata kai ya ce, "kar ki tafi ki barni kamar yadda Didi ta tafi kin ji Jidda. In kika barni haukacewa zan yi koda ban mutu ba. Ki bari na rigaki mutuwa kin ji? Ki bari na fara mutuwa kafin ke. Ke da Didi kawai nake da su kawai, ita ta tafi saura ke, kar kema ki tafi ki barni Jidda....in kika tafi haukacewa zan yi...." Ya fa a a rikice yana sake rungumeta a jikinsa sabon kuka na cigaba da zuba daga idanunsa. KRB3P116 A wannan yanayi bacci ya auke su dukka su biyun, basu tashi farkawa ba sai lokacin sallar la'asar. Nayla ta kalli fuskarsa da ta koma ja, idanunsa sun kumbura, gashi ya rame, gashin fuskarsa ya sake taruwa. Kallo aya zaka yi masa ka san baya cikin hayyacinsa. Nayla ta saka hannu tana shafa fuskarsa da take wuyanta har lokacin. A hankali ya bu e jajayen idanunsa ya kalle ta ta ce, "ana kiran sallah." Kai ya aga bai ce komai ba, ta mi e tsaye sai tayi kamar zata fa i ya ri o hannunta da niyar ri eta amma sai ta fa a kansa dan bashi da arfin iya ri eta. Mi ewa tayi daga jikinsa ta ce, "kazo ka yi alwala." Hannunsa ta ri e ya mi e suka yi alwala suka yi sallar la'asar ya koma ya jingina da bango ya yi shiru baya cewa komai. Nayla ta kalle shi cikim tsananin tausayi ta ce, "addu'a zaka dinga yi mata, wannan tunanin ba shine mafita ba." Ajiyar zuciya ya yi mai nauyi ya furzar da iska waje ya ce, "Ina Marmerh?." Nayla ta ce, "suna wajan Umma." Mi ewa tsaye ya yi, ta mi e itama ya ce, "zan je na ganta." Hannunsa ta ri e ta ce, "mu je tare." Tare suka fito har zuwa falon Nayla, suka samu Marmerh tana ta tsalle-tsalle tana yiwa Musliha wasa. Rauni ya sake mamaye zuciyar Omar, hawaye ya suka cika masa idanu. Marmerh ta juyo ta kalle sa sai gabansa ya fa i, rana ta farko da ya amince Marmerh da Didi take kama. Marmerh tana ganinsa ta yi dariya ta tawo a guje ta fa a jikinsa ta ce, "Daddy!." aukarta ya yi a kafa arsa yana kallon fuskarta cikin auna da tausayinta da yake ji. Marmerh ta ce, "Daddy, Ummi zani." Omar ya rufe ido ya bu e a raunane ya ce, "Marmerh Ummi ta rasu" Nayla ta ce, "Haba YaMar, ya zaka fa a mata haka kai tsaye? Duk da bata san mutuwa ba amma bai kamata...." Kallon Nayla ya yi sai bata arasa fa a ba, ya ce, " arya ki ke so na yi mata? Na ce mata Mamanta tana da rai zata dawo in anjima?." Nayla ta yi shiru bata ce komai ba ya ce, "bazan iya saka mata rai akan abinda bazan iya bata shi ba har abada, gwara na fa a mata gaskiya." Umma Saroot ta kalle su cikin rauni ta ce, "Ga abinci Omar, zauna ku ci don Allah." Ya ago ido ya kalle ta, maganarsu ta arshe da Didi tazo zuciyarsa, ya lumshe ido ya bu e ya sake yin ajiyar zuciya ya kalli Umman kamar zai yi magana sai ya fasa. Umma ta matso ta ce, "Ku zauna don Allah." Nayla ta jawo hannunsa suka zauna, ta auki Musliha amma ba ita take so ta auke ta ba, shi take mi awa hannu. Ya kar e ta itama ya ha asu su biyu a jikinsa yana kallonsu. Umma ta zuba musu abinci Nayla ta kar a tana juyawa cokali bata ci ba shi kam bai ma kar a ba. Umma ta ce, "Omar." A hankali ya kalle ta ta ce, "ka ci abinci don Allah." Ajiyar zuciya ya yi ya kar a ya fara ci a hankali ba dan yana jin da i ba, ko rabi bai ci ba ya ajjiye. Kan Marmerh yake shafawa a hankali yana cewa, "Zan kula da rayuwarki, bazan ta a bari ki yi kukan rashin mahaifiya ba Marmerh. Zan sadaukar da duk abinda nake dashi dan na zauna dake kawai, zan miki gata a duniya, zan baki duk abinda ki ke so, bazan bari rayuwarki ta wula anta ba, bazan bari ki san ba ni ne na haifeki ba Marmerh!. Zan tabbatar da kin samu nagarta a duniya, zan baki gatan da koda Didi tana da rai iya abinda zata yi miki kenan, bazan bari maraici ya ta a rayuwarki kamar yadda ya ta a ni ba, zan zama gatanki gaba da baya Marmerh, zan sadaukar da duk abinda nake dashi dan inganta rayuwarki! Ya fa a hawaye masu zafi suna sakkowa daga idonsa. Sai Marmerh ta saka hannu tana goge masa ido, ya yi murmushi tare da sumbatarta a goshi, ya sumbaci Musliha da take kallonsa ya ce, "Zan kula da rayuwar ku gaba aya in sha Allah, Allah ya bani aron ran da zan baku rayuwa mai kyau, Allah ya bani aron ran da zan kula da rayuwarku. In kuma nima na bi Didi kafin na samar muku da rayuwa mai kyau Jidda tana nan" ya fa a yana kallon Nayla. Suna ha a ido ta fashe da kuka ta kwantar da kai a kafa arsa tana kuka. Umma Saroot ma kuka take yi gaba aya ba su lura da Mama Zainab da Aisha da Baba Adamu a tsaye ba. Mama Zainab ta ce, "Omar ku daina kuka, addu a."