Sashe 93
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
irjinta bugawa yake yi, tsoro da fargaba suka mamaye mata zuciya. Jikinta ya fara rawa ba tare da ta shirya ba, hawaye ya fara sakkowa daga idanunta. umin hawayenta ya ji a kan fuskarsa, ya bu e ido ya kalli fuskarta yaga hawaye take yi amma idonta a rufe yake. A hankali ya zame bakinsa ya ha e goshinsu waje aya a lokacin kukanta ya samu damar fitowa. Kuka take yi mai sauti jikinta yana rawa, ya rungumeta yana shafa bayanta a hankali tana cigaba da kukan. Yadda jikinta yake rawa ne ya saka shi ya matse ta a jikinsa yana so ya samar mata da nutsuwa da kwanciyar hankali. A hankali kukan nata ya ragu, ta ago daga jikinsa tana jan numfashi idanunta a rufe saboda kunyar da take ji. Fuskarta ya ago yana kallo, ya saka hannu ya share mata hawaye ya ce, "Ina ma Omar zai zama hawayen da suke sakkowa daga idanunki, ina ma ni ne hawayen da yake fitowa daga idonki ya samu masauki a kan kuncin. Inda na kasance a haka da zan fi kowa farin ciki, dan na san zai rage min kewar ki da nake ji a zuciyata. Zan kasance a cikin idonki kullum, sannan in na tashi fitowa zan sakko akan kyakykyawar fuskarki!" Ya fa a yana ri e da kumatunta yana shafawa da yatsa aya. Bata bu e ido ba tana jin abinda yake fa a, a tsorata take dashi sosai, zuciyarta bugawa take ji tsoro ya mamaye ko ina na jikinta. Kafin ta yi magana ya ce, "Me ki ke so ki ke kuka? Me yake damun ki?." Kawai sai ta sake fashewa da kuka ta kwanta a kafa arsa ta ce, "Ni Kaduna zan je wajan Abiy!." Bai agota daga kafa arsa ba sai hannunta da yake cikin nasa ya ce, "Bakya son zama dani?." Ta girgiza kai alamun a'a sannan ta ce, "Wajan sa nake son zuwa" ta fa a cikin kuka. A hankali ya ago ta yana kallon yadda hawayen suke sauka aya na bin aya, matso da fuskarsa ya yi kusa da ta ta, ya sanya harshe ya lashi hawayen cikin sacan biyu. Jin umin harshensa sai ta bu e ido suka ha a ido, ya aga mata gira aya sai ta mayar da ido ta rufe gabanta yana cigaba da ha uwa. A taushashe ya ce, "Yanzu ki ke so ki tafi Kadunan?." Da sauri ta aga kai alamun eh. Ya yi murmushi mai sauti ya ce, "Ni kuma sai ki bar ni da wa?." "Didi" ta bashi amsa murya tana rawa cike da tsoro. Murmushi ya sake yi, ya fuskanci a tsorace take matu a kuma bai ga laifinta ba. Ya ce, "Da yake bakya sona ko?." Ta bu e ido ta kalle shi sai ta sake fashewa da kukan shagwa a ta ce, "Na gaji, na gaji wallahi. Zafi nake ji, jikina ciwo yake yi min, jiri aukata yake yi. Ka kaini gida wajan Abiy don Allah!" Ta sake fa a cikin kuka sosai. A jikinsa ya kwantar da ita yana shafa bayanta da shigar rarrashi, tana ta jan numfashi a irjinsa tana zubar da hawaye. Bai yi mata magana ba sai da ta nutsu sannan ya agota daga jikinsa ya zaunar da ita, ya sakko kusa da afarta ya mi e akan guiwarsa tare da dafa guiwarta ya ce, "Har yanzu da akwai zafin?." Ta aga masa kai alamun eh. Ya yi ajiyar zuciya cikin tausayinta ya ce, "na sake ha a miki ruwan zafin?." Ta no e kafa a kamar yarinya ta ce, "Shima da zafi, ni bana so." Gaba aya ta ru a shi, ya rasa me zai yi mata, ganin tana hawaye aga masa hankali take yi dan ya san shine silar faruwar hakan. Ya sake numfashi cikin taushin murya da sanyi ya ce, "To me ki ke so Jidda? Ko mu koma asibiti?." Nan ma ta girgiza kai alamun a'a. Ya ce, "to me zan yi miki?." "Ka kaini wajan Abiy." "Dare ya yi Jidda." "To ka kaini wajan Hajja" ta fa a tana bu e ido tana kallonsa. Ajiyar zuciya ya sake yi yana kallon ta, mamakin kansa kawai yake yi, dan ko Didi bazai tsaya yana fa a tana ja ba, amma yau ga Jidda ta saka shi a gaba da rigima kuma bai ji komai ba sai ma son samar mata da abinda take so yake yi. Omar ya ce, "Jidda dare ya yi yanzu, har arfe tara ta yi." Ta yi shiru bata ce komai ba ya ce, "na baki abinci?." Ta girgiza kai alamun a'a, ya ce, "A'a Jidda, zaki ci abinci sannan ki sha magani." Ta sake no e kafa a ta ce, "ni bakina babu da i, bana son cin komai." "A'a, sai kin ci abinci" ya fa a yana tashi daga inda yake ya fita. Bai jima ba ya dawo da mug in tea ya zauna a kusa da ita yana bata. Da yar ta sha rabi, ya bata maganinta tasha ya cigaba da kallonta. Kallon sa ta yi sai kuma ta auke kai, ta mi e tsaye tana runtse ido tare da furta, "Ouhchh wayyo Allah!" Ta ga a cikin muryar kuka. Mi ewa ya yi da sauri yana kallon ta, cikin tausayinta ya ce, "Jidda sai an kuma ha a ruwan nan, sai kin shiga zaki ji da i." Ta girgiza kai alamun a'a, ya aga kai alamun eh ya ce, "Zaki yi Jidda, mu je" ya fa a yana du awa ya auke ta cak zuwa cikin akinta. A gefen gado ya sauke ta, bai ce mata komai ba ya fita. Tana ganinsa yana ta hidimar ha a mata ruwa kamar da safe. Sai da ya gama ya araso inda take ya fara alle ma allan gaban rigar jikinta. Da sauri ta ri e hannunsa suka ha a ido ya ce, "zan kai ki ban aki ne." Ta girgiza kai ta ce, "zan iya." "Baza ki iya ba, tafiya ma da yar ki ke yi. Ki bari na kai ki." "a'a" ta fa a a hankali. Omar ya ce, "to na cire miki kayan?." Nan ma ta girgiza kai ya ce, "Jidda baki da arfin jiki, ki jira na yi miki kawai" ya fa a yana cire hannunta daga kan nasa ya cigaba da bu e rigar. Da sauri ta ce, "Nidai ka bari, bana so." "Jidda!" Ya fa a yana kallon idonta. Ta girgiza kai bata ce komai ba. Bata ankara ba ya sa ule rigar ya rage daga ita sai pink colour bra. Ihuu ta yi da arfin da ya rage mata ta ce, "Na ce bana so, ka yale ni!." Omar a hankali ya an bu e ido ya ce, "shiiii! Shikenan ya isa, bazan cire wannan ba, mu je sai ki cire da kan ki" ya fa a yana an jan hannun bra aukarta ya sake yi ya kaita ban akin ya fito ya barta zuciyarsa cike da tausayinta. Wayarsa ya auko a falo ya yi nufin kiran Didi dan ya ji meye matsalar da take jin zafi har yanzu. Ba tare da tunanin komai ba ya kira ta. Didi tana auka ta ce, "Omar muna waya azu ta katse, ya aka yi?." Ya an yi shiru kamar mai tunani kana ya ce, "meye matsalar? Har yanzu tana jin zafi." Didi ta an yi jimm kafin ta ce, "Allah ya sa ba sake fama ta ka yi ba." A an fusace ya ce, "Mtsww! da yake ga mara hankali ko? Ko fa a miki aka yi bana sonta?." "Kana sonta ka yi mata abinda ka yi?." "In kin san ata min rai zaki yi na kashe wayata." Didi ta yi dariyar sha iyanci ta ce, "Alhaji Omar mai matar so..." tsaki ta ji ya kuma yi zai kashe wayar sai ta ce, "Sai a hankali zata daina jin ciwon. Ka tabbatar tana shan magani, tana cin abinci, tana shiga cikin ruwan nan. Indai tana yi zata warke in sha Allah." "Daga nan zuwa yaushe kenan?." "Zuwa sati aya." "Har sati aya tana fama da wannan ciwon?." "Waye ya jawo mata?" Ta fa a tana katse shi. Banza ya yi mata bai amsa ba ta ce, "ka ce ina gaishe ta, amma ka tabbatar tana shiga ruwan. Kuma akwai tsoro a tare da ita, ka yi arin kawar da tsoron daga zuciyarta." Bai ce komai ba ya yanke wayar. A lokacin Nayla ta fito sanye da bathrobe jikinta na igar ruwa. Da hanzari ya tako ya auke ta ya ajjiye ta akan gado har lokacin hannunsa yana kan cinyarta. Kanta yana asa, kunya da tsoro sun yana hana ta sakat, musamman yanzu da hannunsa yake jikinta ga yanayin rigar wankan da ta saka. Ajiyar zuciya ya yi ya ce, "kin ji sau i?." Ta girgiza kai alamun a'a. Ya an yi murmushi tunawa da maganar Didi, ya kalle ta cikin taushin murya da sanyi ya ce, "Jidda babu abinda zan yi miki, ki saki jikinki. Bazan sake yi miki komai ba sai kin warke." Ta langwa ar da kai ta ce, "ai bazan warke ba." Ya yi dariya mai sauti, ya kalle ta yana tabbatar da tsoro ne kawai a zuciyarta shiyasa take haka. Omar ya shafa fuskarta yana murmushi ya ce, "Shikenan na ji. Yanzu me zan yi miki?." Nayla ta sunkuyar da kai ta ce, "kaya zan saka." Ya le a fuskarta ya ce, "na auko miki?." Ta aga kai alamun eh. Ya mi e ya arasa wajan wardrobe in ta ya bu e, kayan bacci suna rataye a cikin hanger ya auko mata doguwar riga ya kawo mata. Ta kar a ba tare da ta kalle shi ba ta ce, "don Allah ka je falo in na saka kayan sai ka dawo." Jin yadda take maganar a sanyaye sai ya ce, "To Jidda. Amma ina so ki tuna ni da ke babu sauran hijjabi, babu abinda zaki oye min, komai na gani." Nayla toshe kunneta ta ce, "ni dai ka je!." Murmushi ya yi ya fita ya bata waje. A gaggauce ta saka rigar, ta mi e tana takawa a hankali tayi shafe-shafen da ta saba sannan ta dawo ta kwanta ko bathrobe in bata mayar ba. Sai da ya