Sashe 142
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
agota ya yi daga jikinsa ya aga rigarta yana kallon cikin ya kalle ta ya ce, "yanzu a nan akwai ana?." Sai ta yi dariya ta ce, "Da gaske akwai." Ya sumbaci cikin nata ya ago yana are masa kallo kamar bai kallon wani abu, ya zube guiwarsa a asa ya sake yin kissing cikin tare da tsotsar fatar jikinta cikin tsananin farin ciki. Mi ewa ya yi ya kalle ta ya rasa abinda zai ce mata. Kisses yake yi mata a ko ina, fuskarta wuyanta da duk inda ya yi masa. Ta lura ya kasa magana a ru e yake, ya ri e hannunta amma ya rasa abin fa "Jidda kin kar i ajiyata shine ban sani ba? Jidda meyasa baki fa a min ba?." "nima ban sani ba, sai lokacin da mu ka je asibiti da Didi akace na sati hu u ne." "Ya Salam! Jidda yanzu ya kai sati biyar kenan ko shida? Jidda ana yana cikin ki har wannan kwanaki ban sani ba, Meyasa baki fa a min ba?." Nayla ta ce, "ina so na baka mamaki, kuma ina so naga farin cikin da zaka yi, in kana can bazan gani ba." Sake mayar da ita jikinsa ya yi cikin tsananin farin ciki yana cewa, "Na gode Jidda, na gode da ki ka kar i ajiyata Jidda. Na rasa me zance miki, na rasa me zan ce da zan nuna miki ina cikin farin ciki Jidda...." Lumshe ido Nayla tayi cikin jin da i, kafin ta ji ya ce, "Yanzu me ke so?" Ya fa a yana ago ta daga jikinsa yana kallon ta fuskarsa ta kasa oye abinda yake zuciyarsa. Ita Nayla tausayi ma ya bata, duk da kewar ta da yake ciki amma farin cikin samun ciki ya kore ta, ta san yana cike da kewarta da kwa ayin kasancewa sa ita, amma maganar ciki ya kore wancam batu. A sanyaye ta ce, "Babu komai Rouhi." Ya girgiza kai ya ce, "A'a ki fa a min, ki fa a min meye ki ke so Jidda zan kawo miki. Ki fa a min don Allah, kar ki ce babu komai, ki fa a ina jiranki." Nayla ta ce, "So nake ka yi ha uri, ka daina fushi dani." Ya zaunar da ita ya tsuguna gabanta ya ce, "ki daina fa a ni bana fushi dake, in ma ina yi na daina duk abinda ya faru ai ana ne silar faruwar shi. Shine yake wahalar min dake ni kuma na kasa fahimta, ki yi ha uri kin ji? Ki bawa ana ha uri shima." Nayla ta shafa fuskarsa ta ce, "Ka nutsu Rouhi, cikin anka ne fa, ka nutsu don Allah, duk ka koma wani iri." "Kyautar a fa Allah ya bani, ciki ne dake Jidda, dole na fita a nutsuwata." Nayla ta ce, "ka dai nutsu ka ji." Ya zuba mata ido kawai yana kallonta yana jin sabuwar soyayyarta na shiga zuciyarsa. Ya ri e hannunta ya ce, "na rasa me zan ce miki, amma ina so ki san na gode, na gode, na tabbatar da aunarki a gare ni mai yawa ce ba ka an ba. Tunda har ki ka iya aukar cikin ana ban san wacce irin soyayya ki ke yi min ba. Na gode Ashiq, ina sonki, ina aunarki." Murmushi ta yi ta ri e hannunsa duka biyun ta ce,"nima na gode da ka za e ni ka mayar dani uwa a wajan an da zamu haifa." Murmushi yayi ya sake aga rigarta yana shafa cikinta ya ce, "ni yanzu me ki ke so ki ci? Akwai abinda ki ke so?." Nayla ta ce, "bana son komai, so nake ka zauna a tare dani na yi bacci a jikinka." Da hanzari ya dawo kusa da ita ya zauna ya kwantar da ita a jikinsa ya ce, "Koda maciji zai sare ni bazan motsa ba sai kin tashi, ki ji bacci na adadin awannin da ki ke so, ni mai gadin ki ne" ya fa a yana sake kwantar da ita a jikinsa. Nayla murmushi take yi, duk yadda take hasashen yanayin da zai kasance abin ya wuce haka, ya kasa ce mata komai jikinsa har rawa yake yi saboda murnar tana da ciki, lallai ta yarda da maganarsa da ya ce yana son yara dan yanzu ta tabbatar da hakan. Tun daga ranar Omar ya amsa sunan mai gadin Nayla, babu abinda yake barinta tayi shi yake yi mata da kansa, baya so ya ga ta motsa saboda kar wani abun ya samu cikin ta gaba aya hankalinsa na kan cikin duk ya rikice. angaren harkokinsa komai yana tafiya yadda ya kamata, an fara aiki an kuma tura da takalma China, an kuma samu kyakykyawan feedback akan hakan. Kamar ko yaushe suna zaune a falo yana matsa mata afa kamar wacce cikin ya tsufa ya ce, "kina ji." Ta kalle shi dan ta san labari ne ta ce, "ina ji." "Wani mail na samu tun farkon dawowa ta, sai ban mayar da hankali a kai ba saboda ban auka na gaske bane. Sai azu aka kira ni aka tabbatar min da na gaske ne, shi mutumin ma na ganshi ido da ido kuma na tabbatar da gaske in shine." Nayla ta ce, "meye kenan?." Ya kalle ta ya ce, "Saboda nasarar da na samu, kuma ni ne na farko a Africa da China suka fara aiki dashi shugaban asa ne yake son ganina, an bani appointment gobe monday in sha Allah zan je." Nayla da hanzari ta ce, "da gaske.?" "Da gaske nake." Nayla ta bu e ido sosai ta ce, "Rouhi president fa...." Ya aga mata kai alamun eh, ta ce, "Rouhiii wannan ai abin farin ciki ne, ni wallahi na rasa ma me zan ce." "Kar ki yi farin ciki da ya yawa kar ya shafi abinda yake cikin ki, ki yi ka an." Ta harare shi ta ce, "yanzu ba ta ni ka ke yi ba ko?." "Ni na isa." Nayla tayi dariya ganin yana murmushi shima ta ce, "Rouhi zan bika Abujan." Ya kalle ta ya ce, "Da kina tunanin a nan zan bar kii? Ina zan iya zuwa na bar rai biyu a gida? Tare da ke zamu tafi." Tayi murmushi ta ce, "Yauwa Rouhina." Murmushi ya yi ya ce, "da safe zamu tafi, tashi mu je ki kwanta." Bata musa ba ta tashi suka kwanta kamar ko yaushe babu komai a tsakaninsu sai dai baccin. Ranar ji tayi a zuciyarta ko me zai faru sai dai ya faru amma ta gaji da ganin mijinta a wani hali, cikin ikon Allah kuma bata ji abinda take ji ba sai ma kuka da take yiwa mijinta ganin yadda ya rikice mata jikinsa yana rawa sosai. Ya bata tausayi ta kuma san ya yi ari ri e kansa sosai, shi kuma sai daga baya ya fahimci abinda ya faru duk hankalinsa ya tashi kar wani abun ya samu babynsa. Naylan ce ta dinga kwantar masa da hankali tana cewa babu abinda zai faru sannan ya nutsu ya jawo ta jikinsa suka yi bacci. Kamar yadda ya ce washe gari da safe suka wuce zuwa Abuja. KRB3P086 Nana haleema. A hotel suka sauka Nayla a gajiye take kamar wacce tayi tafiya zuwa wata asa, ana yin sallar azahar ta yi bacci bai tashe ta ba ya shirya ya fita dan lokacin da aka bashi saura awa aya. Har inda yake aka zo da mota za a tafi dashi, Omar sai a lokacin ya ji tsoro a zuciyarsa kar a sace shi. Addu'a ya dinga yi a zuciyarsa abin mamaki sai ga su a villa road. Da aka shiga villa ya ga yadda ake tafiya zuwa ciki a nan ya tabbatar da gaske shine a fadar shigaban asa ba arya ba ce. Shugaban asa ya girmama shi sosai, sun gaisa, sun zauna sun tattauna an yi musu hotona kafin a auko shi a dawo dashi har inda aka auke shi. Omar ya kasa oye farin cikin da yake zuciyarsa, sai furta alhamdulillah kawai yake yi dan Allah ya yi masa abinda bai yi zato ba. A haka ya dawo hotel in da suka sauka, yana bu akin Nayla ta mi e tsaye ta kalle shi shima ita yake kallo da murmushi ta ce, "Daga yin bacci sai ka gudu?." Ta danna wayar ta haska masa hoton da ake ta posting ta ce, "sai hoton ka na gani." Takowa ya yi a hankali ta araso inda take ta shiga jikinsa ta rungume shi ta lumshe ido ta ce, "Meyasa baka tashe ni da zaka tafi ba?." "Ba a tashin mai ciki in tana bacci." "In ji waye?." "In ji Hajja, akwai wani lokaci da na ji ta ce haka." Murmushi ta yi ta kalle shi tana kallon fuskarsa ta ce, "So i just want to know the gist, what's been happening in the villa?." Kiss ya to mata a goshi ya ce, "I didn't understand what you said, can you explain what you mean in Hausa?." Hararar wasa ta yi masa ta ce, "I will never continue take this kind of disrespect from you. You know how to speak English." Murmushi ya yi ya ri e fuskarta ya ce, "Yeah, but small small." Dariya ta yi ya ja hannunta suka zauna ta ce, "fa a min, ina ta so na ji me ya faru ka sanar dani." Shi kallon fuskarta ma ka ai farin ciki yake bashi, balle in ya tuna tana da ciki sai ya ji kamar Allah ya gama yi masa komai a duniya. Kallon ta ga ya yi yawa ta ce, "Rouhii i'm waiting." an bu e ido ya yi ya ce, "ya kira ni ne dan ya saka bani arfin guiwa, kuma kin san mene....? ya yi mamaki da ya ganni, ya yi tunanin zai ga babban mutum irin wanda ya girma sosai sai ya ganni a yadda nake. Ya ji da i sosai, babban abinda ya burge shi ma yadda na kasance mutum na farko africa da ya samu wannan dama..." ya yi shiru bai arasa ba yana kallon ta. Ta girgiza hannunsa ta ce, "ka cigaba mana." Ya ce, "Ya yi murna sosai, an Africa, an nigeria, musulmi, Bahaushe kuma an kano. Abin ya yi masa