← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 148 OF 205

Sashe 148

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bata haushi sosai. Ace har yanzu ya kasa sakewa da danginta? Har gwara Jawad yana iya yi masa murmushi amma ko Salma fuska ba yabo ba fallasa yake amsa gaisuwarta. Tana ganin yadda mijin Twiny yake, wasa da dariya ake yi dashi kamar an gida amma nata miji kamar fuskar shanu. Kafin ki shiga gidan azu me nace miki?. Juyowa tayi ta kalle shi taga kamar ba shine ya yi maganar ba. Ta mugu a baki ta ce, kace na zauna a gidan. Amma da nazo a ina na same ki?. Yaya J ne fa Ki amsa min kawai, a ina na same ki?. A waje. Yayi kyau. Daga nan bai sake cewa komai ba suka cigaba da tafiya itama bata ce komai ba. Haka suka arasa gidan suna share juna, ta wuce aki tayi wanka ta shirya ta fito zuwa akinsa ta shiga. A zaune ta same shi yana waya, ta arasa ta zauna a akan gadon tana danna wayarta. Abinci fa? Ya tambaya ba tare da ya kalle ta ba. Nayla ta mi e ta ce, me zan dafa maka?. Dake nake. Sai ta koma ta zauna ta ce, naci abinci, sai dai na dafa maka. Bai ce mata komai ba ya cigaba da abinda yake yi itama haka. Gajiya tayi ta tashi ta kashe hasken akin tayi addu a ta kwanta. Bai jima ba ya tashi ya kwanta shima, duk a zatonsa tayi bacci ya jawota jikinsa yana shafa ansan cikinta yana ji wajan yayi tauri sosai. Ya lumshe ido ya yiwa wajan kiss yana jin aunar abinda bai zama mutum ba a zuciyarsa. Nayla tana jinsa tayi shiru kamar tayi bacci, ya yi pecking goshinta yana sake gyara mata kwanciya a jikinsa. Washe gari da ta tashi har breakfast ya yi, bayan tayi wanka ta zauna a kusa dashi ta ce, YaMar. Ya kalle ta sannan ta ce, zan je gidan Daddy. Ya auke kai daga kallon ta bai ce komai ba. Nayla haushinsa ya mamaye mata zuciya, ta mi e ta bar falon. Ya bita da kallo bai motsa ba ya cigaba da abinda yake yi. Bata jima ba ta fito ta ha a tea ta wuce dashi aki bata ce masa komai ba. A haka suka yini shida ita kowa yana jin haushin an uwansa. Da daddare da ya shigo ta gama dafa noodles tana zaune tana ci. Yana zama ta tashi ta kawo masa ya bita da kallo ba tare da ya kar a ba. Ta ajjiye masa a gabansa cigaba da cin abincinta. Tana gamawa bata ce masa komai ba ta wuce aki, ya yi murmushi yana shafa kansa. Sai da ya gama abinda zai yi sannan ya shiga akinta, a ban aki yaji motsinta sannan ta bar ofar a bu e. A hankali ya arasa sai ya tarar tana amai, duk noodles in da taci ta dawo. A ru e ya arasa ya ri ota ya ce, Jidda baki da lafiya? Me ya same ki?. Ya ri ota suka dawo akin ya zaunar da ita akan gado, ya fita ya kawo mata ruwa tasha ya zauna a gefenta tare da ri e hannunta ya ce, yanzu har fushin da ki ke yi dani ya kai baki da lafiya baza ki fa a min ba Jidda?. Nayla ta kalle shi ta ce, Nifa lafiyata alau, wannan aman kuma ina yi wani lokacin. Me yake kawo shi?. Unborn ta fa a ba tare da ta kalle shi ba. Amma ya kamata ki fa a min, bai kamata fushin ki ya shafi rashin lafiyarki ba. Ta kalle shi kafin tayi magana ya ce, kin dawo da abinda ki ka ci, me zaki ci yanzu?. Ta girgiza kai ta ce, bana jin yunwa. a, ki fa a min abinda zaki ci. Bana jin yunwaaa! Ta ja arshen kalmar hawaye yana sakko mata. Omar ya dafe kai ya ce, Jidda meye na kukan kuma? Ya kike so nayi miki? Kina so ki haukata ni ne?. Nayla ta goge ido bata ce komai ba. Ya zamo daga kan gadon ya zauna a asa kusa da afarta yana kallon fuskarta tana ifta idanu ya ce, Jiddaaa!. Ta ago ta kalle shi ya ri e hannayenta ya ce, laifi nayi miki?. Kai na yiwa laifi, kaine tun a gidan Twiny ka ke ta hararata kawai dan ka ganni a ofar gida. Kuma tun daga Kaduna Yaya J da Salma suka zo yi mana sallama zasu tafi Malaysia, dan na fito na rako su ofar gida sai ya zama laifi?. Omar ya zuba mata ido yana kallon yadda take maganar da fusata da alama bata ji da in abun ba, ya sauke numfashi ya ce, Duk abinda nake yi saboda ke nake yi Jidda, duk saboda lafiyarki nake yin hakan. Amma ka san Yaya J ma bazai bari wani abun ya same ni ba, in ma sake arin kashe ni in ake yi zai tsaya dan ganin ya kare ni kamar yadda zaka kare ni. Har yanzu ka kasa sakewa da an gidanmu, kayi ta aure fuska in ka gansu. Wai a haka ma kana sakarwa Yaya J fuska shiyasa fuskarka ta tsaya a haka. Amma Salma da Jidda kamar baka sansu ba, ka ha e rai in ka gansu kamar wa anda ba jinina ba. Omar ya yi shiru yana jinta dan yaga alama abinda yake ranta kenan shiyasa zai bari ta gama. Nayla ta ce, bana jin da in hakan ko ka an, ba haka naga ana yi da mijin Twiny ba, shi sakewa ake yi dashi kamar an gidanmu haka yake. Kai kam Yaya J kawai ka ke sakarwa fuska, Yaya Ahmad kuwa ko number wayarsa bana tunanin kana da ita. Yanzu in aka nuna kama Jalil da Jalila annena baza ka gane su ba, saboda baka sansu ba. Sati biyu Jalila tazo tayi a gidan Twiny, ni da nace mata meyasa bata zo gidan nan ba cewa tayi tsoronka take ji, kuma tsoron gidan nan take ji kar a shigo a kashe ta. Ni bana jin da in attitude in nan naka gaba aya, lokacin da Twiny ta haihu ni mijinta ya kira ya fa awa, yanzu ni in na haihu ko Jidda baza ka gane a fuska ba balle har ka samu number ta ka kira ta. Balle kuma a kai ga kiran su Mama ko Hajja ta fa a tana kuka sosai. KRB3P090 Nana haleema. Rauni ya mamaye zuciyar Omar musamman maganar anwarta da tace tana tsoron zuwa gidan, ya yi shiru yana jin yadda take kuka kana ta ce, "wanda suke Kano sune a kusa dani, amma kai da na Kaduna ka ke an sakewa ka an." Omar ya yi shiru yana kallon ta zuciyarsa sam babu da i, ta ja numfashi ta goge idanunta tana kallon gefe aya. Calmly Omar ya ce, "ki yi ha uri." Ta kalli idanunsa jin yadda kai tsaye ya bata ha uri, duk dai bai auki bata ha uri a bakin komai ba, har mamaki take yi in ta ata mata rai ya gama fushin kai tsaye zai ce mata ki yi ha uri. Tana mamakin hakan dan bata auka zai iya aikata hakan ba, dan Twiny ta fa a mata mijinta duk bala'i baya bu e baki yace tayi ha uri, sai dai zai yi abubuwan da zata fahimci ha uri yake bata. Tayi mamakin bada ha urin nasa cikin sauri haka, dan ta san sai ya gama fushin sannan yake bada ha uri. Omar ya girgiza kai ya ce, "nasan a zuciyarki kina regretting aurena, kina ji ina ma baki aure ni ba, da baki aure ni ba da anwarki bata ce tana tsoron gidan nan ba. Ki yi ha uri Jidda!." Zata yi magana ya katse ta ya ce, "yadda na baki dama ki ka fa i abinda yake ranki ki jira na gama." Ta sunkuyar da kai asa ya ce, "Mijin Yayarki da ni ko a sunayen mu muna da banbanci, halinsa daban da halina Jidda. Bani da saurin sabo kin fi kowa sani, ke kan ki sai a hankali muka saba har muka zo yanzu. Bazan iya canja kaina ba Jidda, bazan iya canja yadda Allah ya yi ni ba, amma ni nasan ina arin ganin na sake da kowa naki." Ya sauke numfashi ya ce, "Zan koma yadda ki ke so Jidda, zan yi arin ganin na koma za inki saboda kar damuwar halayena su yi miki yawa. Tunda na sauke komai naje aka zauna dani Omar aka yi sulhu saboda ke da lafiyarki babu abinda bazan iya yi domin ki ba. In Allah ya amince babu abinda zai sake faruwa da zai saka ki yi danasanin aurena Jidda, zan yi ari na koma yadda ki ke bu ata." Nayla a sanyaye ta ce, "nifa bance maka ina danasanin aurenka ba, kawai yadda baka sakewa da familyna ne bana jin da "Yanzu ki ka ce anwarki tace baza ta zo gidan nan ta kwana ba saboda kar a cutar da ita, dole zaki ji haushin wannan maganar a zuciyarki, har zaki arsa da ace bani kike aure ba da hakan bai faru ba." "Ita tsoron ha e fuskarka take ji ba wani abun ba." Ya an yi murmushi calmly ya ce, "kin fa i abinda tace in ba tare da kin san kin fa a ba. Wata ila da bani kike aure ba da bata ce haka ba, kalmar tayi miki zafi shiyasa har kika furta min baki san kin fa a ba." Nayla ta ce, "nidai ban yi danasanin aure ka ba, gwara ma ka daina fa a. Kawai yadda ka ke da familyna ne bana so, kuma na san haka halinka yake, bana jin da i ne kawai." Yayi shiru bai ce komai ba, jin shirun sai ta kalle shi suka ha a ido ya an girgiza kai ya ce, "shiyasa nace ki yi ha uri Jidda." "Ni dai ban ce ina danasani ba." "Nima ban ce kin ce ba, amma kalamanki da fuskarki sun nuna hakan. Kuma baki yi laifi ba, kin cancanci ki yi danasanin ne jidda. Meye abin alfahari a auren wanda aka yi arin kashe ki har sau biyu?." Nayla ta rufe masa baki da hannunta ta ce, "nidai ban ce ina danasani ba, ka
Chapter 148 · 0% Book details