← Book details Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 205

Sashe 83

Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

nauyin hakan ta ke ji a zuciyarta, kawai sai ta zauna tana jiran fitowarsa. an jima a akin sannan ya fito da alama wanka ya yi ya canja saka doguwar riga, yana fitowa ya bu ofa ya sake fita bai kulata ba. Bai jima ba ya dawo Nayla dai tana zaune tana kallonsa ya zauna akan kujerar yana fito da kayan da ya kar Waya ya auka yana dannawa yana kuma kallon kayan, da alama a jikin kayan akwai abinda yake gani yake rubutawa. Nayla ta rasa abinda zata yi masa ya sakko daga dokin fushi, sai ta tashi ta auko abincin gaba aya ta kawo ta ajjiye a gabansa ta ce, "YaMar!." Ido ya ago ya kalleta ta ce, "Ina ta yi maka magana kana share ni, tun azu nake ta jiranka." Ido ya lumshe a hankali ya bu e, ya auke kansa daga kallonta bai ce mata komai ba. Zama ta yi a gefensa ta ce, "YaMar!." Ajjiye abinda yake hannunsa ya yi ya kalle ta a an fusace ya ce, "bakya ganin aiki nake yi?." Idonta ya yi wal- wal zata yi kuka sai ya janye idon daga kallon ta ce, "To ka yi magana, tun azu nake jira ka har girki na yi maka." "To na gode" ya fa a ba tare da ya kalle ta ba yana cigaba da abinda yake yi. Serving in abincin ta yi ta mi a masa ta ce, "ka ajjiye aikin ka ci abinci don Allah, ba don ni ba, don Allah." Tsayawa ya yi da abinda yake yi ya ajjiye in kamar yadda ta ce, ya kar i abincin ya fara ci amma bai ce mata komai ba. Murmushi ya ga ta yi sai ya ji da i a ransa ko babu komai ya sakata murmushi. Kamar yadda ta lura da bashi da cin abinci sosai shiyasa bata zuba masa da yawa ba, hakan ya saka ya cinye ya ajjiye ya cigaba da abinda yake yi. "Ya yi da i, na gode." Jin maganar ta yi a sama ba tare da tayi zato ba, ta kalle shi ta ga ba ita ya ke kallo ba. Murmushi ta yi mai sauti bata ce komai ba, yana zaune kafin ya tashi ya tattara kayan ya shiga aki. Tashi ta yi ta shiga aki ta saka rigar bacci mai santsi da siririn hannu amma tana da kauri kuma iyakacinta guiwa. Kamar yadda ta saba haka ta shafe jikinta da sabon turarenta na wajan Jidda. Frame in da ta siya masa ta gani a inda ajjiye, sai ta yi murmushi ta auka ta bu e ta ce, "bara na je a saka." Har zata fita a haka sai ta dawo ta saka hijjab ta auki frame in ta fita. Da ta shiga akin baya nan, hakan ya saka ta jawo stool na madubi ta taka ta cire frame akin ta ajjiye, ta auki wancan zata saka. Hijjabin jikinta ne yake har eta ya hanata sakawa, ta cire shi ta cilla kan gado ta auki frame in ta kafa a wajan. Murmushi ta yi tana kallon frame in ya yi kyau sosai a wajan. afa ta sako da niyar sakkowa afarta ta juye ta yi baya zata fa o ta ji ya ri ota ta fa o jikinsa gaba aya. Hannunsa yana kan cinyoyinta dan ta fa o jikinsa gaba aya ya cafeta kamar ar baby. Gabanta ya fa i sosai ta fara arin sauka daga jikinsa, bai hanata ba ya ajjiyeta kamar zai yi magana sai ya shareta. Frame in da ta saka ya aga kai ta kalla kafin ya arasa ya zauna, ta kalli inda hijjab inta yake taga ya zauna a kai. Tana tsaye cak a waje aya bata motsa ba saboda kunyar rigar jikinta gashi ya zauna akan hijjabinta kuma babu fuskar da zata yi masa magana. Shi kam tun daga kalamin afarta yake kallonta har kanta da yake sanya da hula wacce ta rufe kunnenta da ita. Ganin tsayuwar tayi yawa ta ago ta kalle shi a hankali ta ce, "Hijjab ina" ta fa a tana nuna masa. "Zo ki kar a" ya fa a ba tare da ya kalle ta ba, ta tako a hankali ta araso inda yake zaune. Tana zuwa ya jawo hannunta ta fa a jikinsa da arfi dan bata yi zaton hakan ba shiyasa ta tafi gaba aya. Lumshe ido ya yi jin hamshinta ya daki hancinsa ya ratsa zuciyarsa, tsigar jikinsa ta tashi zuciyarsa ta fara wani irin bugawa da sauri. A hankali ya saka hannunsa ya zagaya dashi ya ri ugunta ya sake ha ata da jikinsa sosai ya saukar da hancinsa wuyanta yana jin hamshin da yake ru a shi yana tashi a wajan. Nayla ta tsorata sosai, idanunta a waje dan ko kusa bata kawo hakan zai faru ba, gashi ta kasa koda motsi balle ta waci kanta ta gudu. Ya dabaibayeta ya kuma ri eta gam ta yadda bazata iya motsawa ba. Tana jin yadda yake yawo da hancinsa a wuyanta yana sha ar khamshin da yake fita daga wajan a hankali, hamshin yana saka shi cikin wani irin yanayi. Lokaci aya yanayinsa ya canja ya saka hannu ya zame hular kanta ya cire ribbon in da ta aure gashinta ya saka yatsunsa ya warware gashin ya sauka a jikinta gaba aya. Zuciyarta bugawa take yi, jikinta ya fara rawa, murya a sha e ta ce, "YaMar!." ar hakan da tayi sai ta sake kashe masa jiki, yayi shiru bai ce komai ba tana dai jin sautin numfashinsa da yadda zuciyarsa take bugawa. Nayla ta tsorata matu a da yanayinsa, hankalinta ya tashi sosai tsoro ya gama mamaye mata zuciya da gangar jikinta. Murya na rawa ta ce, "YaMar....!" Yadda ta ja sunan bai san ya ago fuskarta ya ha e bakinsu waje aya ba jin tana neman zare masa hankalinsa daga jikinsa. Wara idanu Nayla tayi jin abinda bata kawo shi a zuciyarta nan kusa ba, ta fara arin zamewa amma ta kasa dan ya ri eta sosai, bata daina arin wacewa ba ta cigaba da motsawa dan ta gudu amma babu dama. Motsawar da take yi sai yake ji tamkar tana taya shi ne ya sake ri eta sosai yana kissing in ta a hankali. Yanayin ya zo musu a ba on yanayi, hakan bai ta a faruwa ga ko wannen su ba sai a lokacin, dalilin da ya saka take ji zuciyarta na bugawa sosai tana ji kamar yana zu o jinin jilinta ne saboda yadda yake kissing inta. Ba tare da ya daina abinda yake yi ba ta ji yana saukar da hannun rigar ta asa. Hankalinta ya kai arshe wajan tashi, jikita ya cigaba rawa sosai tana so ta wace amma ta kasa sai hawaye da yake zuwa daga idanunta. Ba zato babu tsammani ta ji ta koma kan gadon ta kwanta jikinta ya cigaba da rawa ta fara kuka mai sauti ta ce, "YaMar don Allah ka yi....ha... u....ri!." Yana jinta amma a yadda yake jin gangar jikinsa a wannan lokacin ba zai iya yaleta ba, jikinsa shi kansa rawa yake yi, abinda yake ji a jikinsa ba o ne bazai iya jurewa ba, ji yake in ya jure zai iya rasa ransa. Gangar jikinsa ce take sarrafa zuciyarsa, ya ru e ya zama kamar zararre, ya rasa inda zai saka ransa ya huta. Ya zama kurma saboda kunnensa sun daina aiki, ya zama makaho saboda idanunsa sun daina gani. Abinda ya saka a gaba kawai yake yi ba tare da tunanin komai ba. Ganin duhu ya mamaye akin ya saka Nayla ara arfin kukanta, kafin ta yi yun urin mi ewa ta ji ya cigaba da kissing inta, yadda jikinsa yake rawa haka nata ma yake rawa, zuciyarsu dukka bugawa take yi saboda ba on yanayin da yake kawowa gangar jikinsu barazana. OKAY! KRB3P048 Tun bayan shu ewar wasu u jikinsa yake rawa, zazza i ya yi masa dirar mikiya, ciwon kai da ciwon ga i suka tarar masa a lokacin da bai yi tunani ba. Ko motsi ya kasa yi, yana kwance saboda ciwon da yake ji bai ta a jinsa a jikiinsa ba. Idanunsa sun yi ja fuskarsa ma haka, har ruwan wahala ne yake sakkowa daga idanunsa saboda azabar da take ratsa ilahirin jikinsa. Juyawa ya yi ya kalli Nayla da take kwance a inda ya barta, bacci take yi ko a sume take bai sani ba. Tun da yana jin maganganunta asa- asa har ya ji ta ja dogon numfashi, daga nan bai sake ganin tayi ko motsin ba. Runtse ido ya yi ya dafe kai da hannayensa a wahale ya furta, "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un!." Sake arin mi ewa ya yi a karo na babu adadi amma ya kasa, ya koma ya kwanta yana jin kansa kamar ana dukansa da guduma. Ita kawai yake kallo, so yake ya tabbatar da halin da take ciki amma ya rasa ta ina zai fara. Ya fi awa aya a haka ya kasa koda motsin kirki, idanunsa har yaji suke yi suna lumshewa zasu rufe. Da yar ya tattaro arfin da ya rage masa ya tashi zaune yana jan numfashi da yar cikin tsananin azabar da yake ji. Gwada mi ewa tsaye ya yi amma sai ya kasa saboda jirin ya kwashe shi ya cilla shi kan gadon. "Hasbunallahu wani'imal wakil, Allah ka taimake ni na duba wannan baiwa ta ka" ya fa a kamar zai yi kuka. yar ya iya tashi tsaye ya dafe bango yana ji kamar zai kifa, motsa afarsa ya yi da niyar takawa sai ya kasa jin ta aure irin wanda ya yi aikin wahala ya gaji. A wahale ya ce, "Ya Salam!." Sai da ya huta sannan ya sake takawa, yana yi yana hutawa har ya kai kansa ban akin. Ya kwashe mintina sama da talatin a ciki sannan ya fito, yana takawa da yar cikin dauriya yana cize baki ya arasa inda take ya zauna. Kanta ya tallafo zuwa jikinsa sai ya yi saurin saki jin wani mahaukacin zafi ya ratsa tafikan hannunsa. Sake ri e kan nata ya yi ya ago ta ya jijjigata a hankali ya ce, "Jidda! Jidda!! Jidda!!!" Furta hakan yake yi a raunane yana jijjigata da arfin da ya
Chapter 83 · 0% Book details