Sashe 189
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kalmar da take gabanta da ita zan yi amfani wajan fassara maka abinda yake zuciyata. Kallon bakinta yake yi cikin tsananin auna, a hankali ya ce, Ban san adadin kewarki da na yi ba Jidda. Nayi kewar komai naki, har fushin ki nayi kewar sa. Na yi kewar hirar da ki ke yi min da daddare wacce take saka ni bacci, i miss our silly jokes, and our deep, meaningful talks. Jidda I miss the way you always know how to make me feel better when I'm down, na yi kewar muryarki mai da i a lokacin da nake kwance a jikinki Yayi pecking inta a both cheeks ya ce, I miss the way you smile, the way you laugh har shagwa arki Jidda, i miss the way you make me feel like I m in the heaven a lokacin da na kasance tare da ke. Na yi kewar yadda aljanunki da nawa aljanun suke tashi aramar dariya ta yi ta kalle shi ya murmusa ya ce, I missed you so much and more ya fa a yana ri e fuskarta yana kallon ta. Nayla ta yi murmushi cikin tsananin farin ciki da shau in da yake ratsa jikinta ta kalle shi ta ce, Rouhii every moment without you feels like a puzzle with a missing piece, kewarka tana saka ni naji kamar ba a duniya nake ba, duniyar babu da i saboda babu kai. I miss the way you hold me, the way you look at me, the way you smile, and the way you make me feel like I'm the only woman in the world. I miss the way you kiss me ta matso da fuska daf da tashi kana ta ce, can you kiss me now, Rouhiii? Ta fa a tana kallon idanunsa. I love you so much, ina aunarki Jidda fiye da yadda ki ke tunani! Kafin ta yi magana ya jawo ta jikinsa ya fara aika mata da love and romantic kisses in da ta ce tayi kewa. Neman igiyar bathrobe in ta yake yi ya rasa saboda fitar hayyaci da soyayya da tsananin kewa, a hankali ta zame kanta ta ce, Rouhii turn off the light Ta fa a murya a can asa. No need ya fa a a hankali kamar yadda ta yi maganar. Noo Rouhi, Marmerh da Musliha ta fa a a hankali ya rufe ido ya saka hannu ya kashe hasken cikin rawar jiki. Wannan dare ya shiga cikin tarihin zaman auren su, ya shiga cikin sahun gaba na tarihi a shafin farko na zaman auren su. Kowa ya yi kewar an uwansa matu a, sun kuma nunawa juna tsananin kewar juna da suka yi sun farantawa juna rai, sun tabbatarwa da junan su kowa shine rayuwar kowa a cikin su. Kuka Omar yake yi sosai, babu abinda ya saka shi kuka kamar tunawa da Yayarsa. Yana tuna yadda tayi gwagwarmaya akan aurensa da Nayla, yana tuna tijara da rashin m in da ya dinga yi mata akan auren. Baiwar Allah, bata yi fushi ba ta cigaba da naci har auren ya tsaya da afafunsa. Gashi yanzu yana alfahari da auren, yana jin da in auren, yana cikin farin ciki da auren, yana ji babu abinda zai raba shi da auren in ba mutuwa ba. Duk tarin abubuwan da yake ji wacce tayi fa i tashi akan auren bata raye, tuna hakan shine ya saka hawayen ya i tsayawa. Nayla ganin yadda yake yi kuka sai ta rungume shi tana shafa gashin kansa a hankali cikin sigar rarrashi da kwantar da hankali. Zame kansa ya yi ya kwanta a cinyarta yana cigaba da zubar da hawaye. Nayla ta ce, ka yi ha uri Rouhii, ka cigaba da yiwa Didi addu Jidda duk farin cikin da zan samu a auren ki ta silar Didi ne, itace ta yi fa i tashi akan aurena dake, itace ta saka zamana dake ya kawo yanzu Ya ja numfashi ya ce, Allah ka ji an wannan baiwa ta ka, Allah kasa tana aljanna. Nayla ta amsa da amin tana shafa gashin kansa tana hawaye. Sun jima a haka kafin ya daure ya mi e zaune, ya kalli Nayla da take goge idanunta ya an yi murmushi. Sauka ya yi daga kan gadon ya auketa cak zuwa bathroom. A tare suka fito, tana aure da towel shi kuma ya saka bathrobe in da ta cire. Ya zauna akan stool na madubi ya kalli su Marmerh da suke bacci hankali a kwance ya kalle ta tana aure gashin kanta ya ce, Su Musliha suna ta baccin su. Ta kalle shi ganin ya kawar da damuwar ta ce, mahaifinsu kuma yana Sai tayi shiru bata arasa ba. Ya bita da shu umin kallo muryarsa a can asa ya ce, arasa mana, yana yin me Neman halak?. Dariya tayi sosai ta taso ta dawo kan cinyarsa da zama, ta sa alo hannunta a wuyansa tana kallonsa ta ce, Ni dai ban furta komai ba, nace kawai yana ban arasa ba. Kallon ta yake yi kamar yadda take kallonsa, a hankali ya ce, arasa mana, ba arya ki ka yi ba ai Ashiq. Mahaifinsu yana nan yana girbar kyakykyawan shukar a wajan mahaifiyarsu, tana so ta haukata shi saboda soyayyar da yake nuna masa. Ta saka aljanunsa sun tashi sai surutai yake yi ba tare da ya san abinda yake fa a ba. Ki fa awa anki haka, koda zan an zauce wata rana su san laifinki ne. Ta yi ar dariya ganin ya sake sosai ta ce, Daman aljanu suna tashi a Saudia ne?. Ai na mu aljanun daban suke, ba irin aljanun da aka sani bane. Kuma sun tashi in, har tsoro na dinga ji kar maganganun aljanun ka su tashi ta fa a tana ar dariya tana kallonsa. Ya cize lips insa na asa ya ce, babu laifi in sun ji, gwara su tabbatar da babarsu tana sakawa babansu ya haukace. Shiyasa na ce miki laifin ki ne. Cikin muryar shagwa a ta ce, Oh laifina ne ma? Ta fa a tana kallon idanunsa, ya aga gira yana kallon bakin ta ya ce, laifin waye?. Naka ne, tunda duk tare zamu zauce in, a tare aljanun na mu suka tashi. Ya age gira guda biyu sama ba tare da ya sauke su asa ba ya ce, Ni ban kama afarki ba ai an mata. Girarsa take shafawa a hankali, murya a asa ta ce, Nima ban kama afar ka ba an samari, kai kana ganin nice a gaba, ni kuma ina ganin kaine gaba. Kowa ya ri e nasa. Abinda na sani kawai mijina daban ya ke, shiyasa nake addu ar kasancewa dashi ni ka ai har abada ta fa a tana bashi light kiss a girarsa tare da sanya harsheta ta an sosa ta ka an. Ya lumshe ido ya bu e ya kalle ta ya ce, Yanzu sai ki ce min asuba ta kusa, amma kina arin ki saka wannan gashin naki ya ara shan ruwa. In ya sha ruwan ma zai bushe. Ya an bu e ido ya ce, da gaske?. Ta aga gira tana kallonsa ya langwa ar da kai ya ce, Yau na zama an gatan Jidda. Ta shagwa e fuska tana kallonsa ta ce, Daman kai an gatan ta ne. Zuba mata ido ya yi yana kallo cikin aramin hasken akin, ya ri e hannunta yana murzawa a hankali kafin labari ya sake canja salo. P120 A tare suka fito, tana aure da towel shi kuma ya saka bathrobe in da ta cire. Ya zauna akan stool na madubi ya kalli su Marmerh da suke bacci hankali a kwance ya kalle ta tana aure gashin kanta ya ce, "Su Musliha suna ta baccin su." Ta kalle shi ganin ya kawar da damuwar ta ce, "mahaifinsu kuma yana...." Sai tayi shiru bata arasa ba. Ya bita da shu'umin kallo muryarsa a can asa ya ce, " arasa mana, yana yin me...Neman halak?." Dariya tayi sosai ta taso ta dawo kan cinyarsa da zama, ta sa alo hannunta a wuyansa tana kallonsa ta ce, "Ni dai ban furta komai ba, nace kawai yana ban arasa ba." Kallon ta yake yi kamar yadda take kallonsa, a hankali ya ce, "ki arasa mana, ba arya ki ka yi ba ai Ashiq. Mahaifinsu yana nan yana girbar kyakykyawan shukar a wajan mahaifiyarsu, tana so ta haukata shi saboda soyayyar da yake nuna masa. Ta saka aljanunsa sun tashi sai surutai yake yi ba tare da ya san abinda yake fa a ba. Ki fa awa anki haka, koda zan an zauce wata rana su san laifinki ne." Ta yi ar dariya ganin ya sake sosai ta ce, "Daman aljanu suna tashi a Saudia ne?." "Ai na mu aljanun daban suke, ba irin aljanun da aka sani bane." "Kuma sun tashi in, har tsoro na dinga ji kar maganganun aljanun ka su tashi ana" ta fa a tana ar dariya tana kallonsa. Ya cize lips insa na asa ya ce, "babu laifi in sun ji, gwara su tabbatar da babarsu tana sakawa babansu ya haukace. Shiyasa na ce miki laifin ki ne." Cikin muryar shagwa a ta ce, "Oh laifina ne ma?" Ta fa a tana kallon idanunsa, ya aga gira yana kallon bakin ta ya ce, "laifin waye?." "Naka ne, tunda duk tare zamu zauce in, a tare aljanun na mu suka tashi." Ya age gira guda biyu sama ba tare da ya sauke su asa ba ya ce, "Ni ban kama afarki ba ai an mata." Girarsa take shafawa a hankali, murya a asa ta ce, "Nima ban kama afar ka ba an samari, kai kana ganin nice a gaba, ni kuma ina ganin kaine gaba. Kowa ya ri e nasa. Abinda na sani kawai mijina daban ya ke, shiyasa nake addu'ar kasancewa dashi ni ka ai har abada" ta fa a tana bashi light kiss a girarsa tare da sanya harsheta ta an sosa ta ka an. Ya lumshe ido ya bu e ya kalle ta ya ce, "Yanzu sai ki ce min asuba ta kusa, amma kina arin ki saka wannan gashin naki ya ara shan ruwa." "In ya sha ruwan ma zai bushe." Ya an bu e ido ya ce, "da gaske?." Ta