Sashe 143
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da i sosai, especially da ya tambayi qualification ina na ce masa I haven't done even the secondary school, he was so excited and surprised about that. Mr president ya ce duk abinda nake so ko nake bu atar wani abun the door is open for me, zan iya tambayarsa duk abinda nake so a kuma duk lokacin da nake so. Ya girmama ni sosai Ashiq, ko iya ha uwa dashi da nayi babbar girmamawa ce a gare ni, amma yadda ya yi min in ne zaki yi mamaki sosai." Nayla ta yi murmushi ta ri e hannunsa ta ce, "i'm so proud of you, bani ka ai ba gaba aya nigeria suna alfahari da kai, yau social media a kan ka ake magana. Rouhii abin alfahari ne a gare ni, abin farin ciki ne a gare ni sosai, kana ganin shugaban asa ma yana alfahari dakai." "Nima ina alfahari da samunki, kin san me ne?." Ta girgiza kai ya auki wayarsa yana dube-dube ya nuna mata ya ce, " an mata suna damun mijinki da dms." Nayla ta kalla ta kalle shi kafin ta kar i wayar, bata bu e ko wanne ba duk tayi deleting ta yi blocking ta kalle shi ta ce, "Wannan shine abinda bana so, shiyasa yau sam ban shiga comments section ba dan zai iya sakawa zuciyata ta buga." Bai ce komai ba ta kalle shi ta ce, "Ko dai zaka yi deleting handles inka? Ya aka yi ma suka san handle in ka da suke tag inka in sun yi posting?. Gaskiya ka fa a musu a daina tag in account inka." Murmushi ya yi ya ce, "To." "Dariya ma na baka ko?." "A'a, burge ni ki ke yi, in kina kishina ina jin da i sosai." Bata ce komai ba ya ce, "Ki manta kawai, this means nothing to me" ya fa a yana fara shafa cikinta kamar yadda ya saba. Ta kalle shi ta ce, "Didi ta sani?." Ya aga kai ya ce, "Ta kira ni, tana ta kuka." Murmushi Nayla ta yi ta ce, "Dole ta yi kuka, itace mutum ta farko da zata fi aunar cigaban ka a rayuwa." Murmushi ya yi sosai yana kallon cikinta yana tuna wacece Didi a gare shi, ya ce, "Hajiya Didi, ina so ta yi dariya da farin ciki sosai a rayuwarta." Nayla ta ce, "ta cancanci hakan. Yaushe zamu koma?." Ya kalle ta ya ce, "Sai gobe in sha Allah." "Allah ya kaimu." "Amin." Hira suka cigaba da yi akan abinda ya same su cikin farin ciki da jin da Narma tun bayan da ta ga Omar a airport ya nuna ba shi bane gaba aya bata cikin hankalinta, ta koma wata iri har da kwanciya zazza i duk ta ru e. Mum suna zaune ita da Dad da Najwa harda awarta Safna a akin ta tana zaune bata tea tana sha. Dad ya kalli Safna ya ce, "Safta da gaske Omar ne?." Safna ta ce, "i'm not sure Dad, because the way he looks....his dress, his face and everything is different from that thug. But ta dage shine, ni ban san me zan ce ba." Dad ya yi ajiyar zuciya kafin ya yi magana Najwa ta ce, "Dad kalli nan" ta fa a tana nuna masa wayarta. Kallon wayar ya yi yana kallon Omar da Mr president sun yi shaking hand, ga yanayi na farin ciki a kan fuskarsa. Zooming fuskar Omar ya yi yana kallo kamar tiger kuma kamar ba shi ba, Najwa ta ce, "shine wanda take magana a kai." Dad ya mi awa Safna wayar ya ce, "wannan ne wanda ku ka gani a airport?." Safna ta ce, "yes Dad shine." Narma ta ce, "Dad can I see?." Bai musa ba ya nuna mata ta yi wata ajiyar zuciya ta ce, "Wallahi he's my Faruk, Dad ka kalla da kyau zaka gani." Mum ta kar i wayar tana kalla ta kalli Dad ta ce, "How come that useless man has been taking picture with president? You have to think about this. Maybe me kama dashi ne amma ba shi ba." Narma ta ce, "Mum, Dad, wallahi shine, Ni na san shi ai ko? To wallahi shine, if not ku saka a bincika muku zaku tabbatar." Dad shima dai yana ganin fuskar Tiger akan fuskar wannan Omar in, ya yi ajiyar zuciya ya ce, "Don't worry my dear, i will find it for myself." "Dad if you find him and you are sure that shine, can you allow me to marry him?." Dad ya kalle ta kamar yadda take kallon sa ya ce, "Let me find it first." "Dad ka amsa min..." Dad ya yi ajiyar zuciya ya ce, "Yes, zan bar ki aure shi." Dariyar farin ciki ta yi ta ce, "Thank you my Dad." Mum fita tayi daga akin saboda haka Dad ya bi bayanta, ya same ta a aki ta kalle shi ta ce, "meyasa ka ce mata haka? Do you mean you will let her to stay with him..useless man?." Dad ya ce, "Calm down, na san abinda nake yi fa, but I have been seen the face of Tiger in this picture." "Okay kaima ka yarda shine?." "I'm not saying that, but ina da bu atar na nemo abinda yake faruwa." Mum ta ce, "okay... just imagine as he's, zaka yarda ta aure shi?." Dad ya ce, "why not? Shine fa mutum na farko da ya yi signing contract da asar China, kin san nawa ake samu in aka ha a kai da asar waje kuwa?. Kina ganin yanzu ya je ya ga Mr president, waye zai i irin wannan ya zama inlaw insa?." Mum ta ce, "Dalilin da ya saka nace ba shi bane ba ai, ina ya ga ilimin da zai zama haka?." Dad ya ce, "shiyasa na zama so confuse nima, ina ya ga ilimi da zai zama haka a rayuwarsa?." Mum ta ce, "ya dai kamata ka yi tunani" tana fa a ta fita ta bashi waje. Ya sake kallon hoton Omar yana sake are masa kallo, tabbas kamar Tiger in da ya sani a baya kamar kuma ba shi ba. Dawowa su daga Abuja abubuwa suka cigaba ya da gudana a tare da Omar da masana'antarsa, mutane daga ko ina zuwa suke kar ar kaya musamman mutanen Abuja, hakan ya saka suka nemi yadda za a yi a bu e shago a can da taimakon Nayla aka fara shirye-shiryen yin hakan. Da daddare yana zaune a kan kujera, Nayla ta kwantar da kanta a akan cinyarsa yana shafa cikinta a hankali. Idanunsu a rufe, babu wanda yake magana a cikin su. Kiran wayarsa ya katse shirun, ya kalli wayar ganin Bashir ne sai ya auke kai bai auka ba. Aka sake kira bai auka ba, sai a karo na uku sannan ya auka ya saka a kunne ya ce, kana bina bashi ne?. Shiru yayi alamun ana bashi amsa kafin ya ce, ina zuwa ya fa a yana yanke wayar tare da zare hannunsa daga cikin rigarta. Fuskarta ya shafa ya bu e ido ta kalle shi, sai ta mi e zaune ya ce, kina jin bacci?. Ta girgiza kai ta ce, bana ji, ina zaka je?. Wajan su Bash, yana waje yana jirana. Ka tawo min da green apple. Ya yi pecking goshin ta ya ce, sai me?. Nayla ta ce, sai awara mai zafi, wacce ba a soyata sosai ba, kuma yajin mai fa Ya yi murmushi ya ce, wacce Didi ta kawo fa?. Ta turo baki ta ce, to ba azu na cinye ba?. Ya sauke numfashi ya ce, zan siyo miki, ki jira ni yanzu zan dawo. Ta aga kai ya fita daga gidan. Yana fita ofar gidan ya tarar da Bashir da su Tk a tsaye suna jiran ko ta kwana. Ya kalli wanda suke gadi suna jira ya aikata wani abun su addamar masa. Mutumin ganin Omar sai ya yi dariya ya ce, Madugu ka ke ko Jan wuya? Ko kuwa Damisa zan ce?. Omar ya zuba masa ido kawai yana kallonsa. aura ya ce, na san ka gane ai, baza ka manta fuskata ba. Rabona da kai an kusa shekara takwas, nayi kewar fuskar ka Damisa. Omar ya aure fuska ya ce, me ya kawo ka?. ba wani abun bane, naga yaran ka suna ta zare min ido suna kallona sai ya yi dariya ya ce, C.E.O waye sunan ka ni bai dame ni ba, in ma da asashen duniya ka ulla kasuwanci ba asa aya ba bai shafe ni ba, in ma da wanda ya fi shugaban asa ka ha u shima bai dame ni. Ni a Damisa na sanka, kuma a haka zan cigaba da sanin ka har abada. Na samu labari ka yi aure da jimawa, a kwanakin nan sai na samu labarin da ya fi min komai da Ya girgiza kai yana murmushi ya ce, matar ka tana da ciki!. Omar ya zuba masa ido cike da mamaki yana kallonsa. aura ya sake girgiza kai yana murmushi ya ce, ka tuna Damisa? Ka tuna ta silar ka tawa matar cikin ta ya salwanta?. In ka manta na tuna maka, sa anin da muka samu har ya kai ga kun shiga har gida kun tsorata ta ya zama silar zubewar cikin ta, cikin da na wallafa rai a kansa ka zama silar da ya zube, cikin da ya kasance daga shi bazan sake samun wani ba har kawo gobe. Daga wannan zubewar cikin bata sake kwana goma a duniya ba ta bar duniyar ya sauke numfashi kana ya ce, na yi fushi da kai, zuciyata tana fa a min na je na huce haushina akan Yayarka. Amma sai ban yi hakan ba, saboda a lokacin baka san zafin matar aure ba, baka san da in samun ciki a wajan mata ba, ko na auki fansa akan Yayarka ba wani damun ka zai yi sosai ba. Ni kuma so nake na saka maka ciwon da bazai warke ba a zuciyarka. Omar sai a lokacin ya ce, ka kai arshen maganar ka, bana son ata lokaci kafi kowa sanin haka. aura ya yi shewa ya ce, har yanzu halinka yana nan, nima kuma nawa halin yana nan Damisa. Nazo ne dan