Sashe 196
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zuciya a sanyaye ya ce, "Jidda ina jin Musliha a kusa da zuciyata, Allah ya sani bana so tayi nisa da ni ko ka an. Marmerh daman na san bani na haife ta ba, mahaifinta yana da ikon kai ta duk inda yake so ban isa na ce a'a ba. Amma Musliha...." Ya fa a yana ri e hannunta ya ce, "Bana son yin nisa da ita Jidda, ita jinina ce, bazan iya jure tashon kwana sha hu u ban ganta ba....." ya sauke numfashi ya ce, "Amma bazan hanata ba, wajan Maman ki zata je, bazan ce baza taje ba, amma sai dan babu yadda zan yi." Nayla ta bisa da kallo tana mamakin rashin kara irin tasa akan Musliha, wai sai dan babu yadda zai yi, ko kunya bai ji ba yake fa a mata haka bayan yasan gidansu zata je, yadda yake maganar irin an yi masa dolen nan. Lokaci aya fuskarta ta canja itama, cikin rashin jin da i ta ce, "A'a Rouhi kar ka damu, ba sai ta je ba. Nima na san ba ka son nisa da ita shiyasa ban amsawa Mama ba, na ce mata sai abinda ka ce." Ya shafa fuskarta ganin ta canja alamun bata ji da i ba, ya san daman baza ta ji da i ba, shi kam bazai oye mata abinda yake ransa ba, bai saba oyewa ba kuma bazai fara ba. Ya ce, "A'a Jidda, taje in kema zaki samu hutun kula dasu. Daman Marmerh Abbanta ya ce zasu je garin su, itama Musliha in ta je Kaduna zaki huta ki raini abinda yake cikinki. Kar ki damu na amince ta je in." Nayla zata yi magana ya ce, "na ce taje, kar ki damu." Ta langwa ar da kai tana kallonsa ta ce, "Amma kamar baka so, har ka canja fuska kamar nace zan kaita inda za a cutar da ita, ko ina nace zan kaita ba gidanmu ba ban auka zaka aure fuska ba. Kar ta tafi kazo kai tayi min fa an nan naka mara full stop, gwara a ha ura tunda baka so." Ya yi murmushi yana shafa fuskarsa ya ce, "Ina so mana, gidan ku fa zata je. Ki shirya mata kayanta kawai. Yaushe zata tafi?." "Gobe nake so." "Allah ya kaimu." Ta amsa da amin. Yayi murmushi dan kawar mata da wancan rashin jin da in ya ce, "Allah mai iko, kin ga tafiyar mu Mexico honeymoon zamu je ko?." Ta yi ar dariya ta ce, "Honeymoon da ciki?." "Eh mana, ai ya fi armashi." Tayi dariya ta ce, "to visa da ka yi musu fa?." "Basu da rabo" ta kwanta a jikinsa suna hira kafin bacci ya auke su. Washe gari kuwa aka ha a kayan Musliha aka sanar da Mama zuwanta. Bai iya bawa driver ya kai ta ba, da kansa ya kaita ya kuma dawo a ranar. Da daddare Marmerh ma ta tafi wajan mahaifinta ya rage sai su ka ai. A cikin gidan suka cigaba da shan soyayyar su kafin ranar Sunday su aga zuwa Mexico. Zuwan su Mexico ya bu e sabon shafin soyayya da tattalin juna, gaba aya a honeymoon houseboat suka tare, jirgin ruwa mai auke da falo da bedroom harda kitchen. Ko ina glass ne a ta ciki kana kallon ruwa da jiragen ruwa da suke yawo a tsakiyar ruwan. Zaman wajan ya yiwa Nayla da i sosai, ta ji da i matu a, soyayya da sha uwa ta sake wanzuwa a tsakaninsu. Sun sha yawo a asar Mexico kamar ba aiki ne ya kai shi ba. Ya tara hankalinsa da tuaninsa a kan Nayla, ya shagwa ta, hatta wanka shine yake yi mata. Babu abinda take yi, girki shi zai yi ko ya siyo. Sun sangarce gaba aya, tafiyarsu Marmerh da Musliha tayi musu da i domin sun raya juna a cikin kwana goma sun kafawa juna tarihi a zuciyarsu. Kwanan su goma suka dawo bayan sun kallama abinda ya kai su a cikin asar. Jama'a kamar wacce aka yiwa turare..? Novel ya arewa, gaskiya addu'a ake yi min Ready to say goodbyes Nana haleema KRB3P125 Kamar yadda ya fa a bayan dawowar su da kwana uku ranar juma a aka bu e company bayan gayyato manyan mutane masu matsayi. Gwamnan Kano da Sarkin Kano, da manyan mutane da ake ji dasu duk sun halacci taron bu ewa. Turawa da an China duk sun halacci bu e kafataran company mai matu ar girma da kyau, dan floor goma yake dashi. Nan da nan labari ya zaga duniya da hotunan company. Ana ta saka albarka, ana yabo ana kuma burin son jin cikakken tarihin mallakin wannan company, wanda ya samu nasara cikin aramin lokaci a rayuwarsa. an uwa da abokan arzu i ana ta taya su murna, a ranar sai kashe wayarsa ya yi saboda kiran waya da yake shigowa har bai san me zai yi ba. Bayan an bu e company aka ha a dinner wacce za a yi don zama da mutane. Na ha a dinner gaggaruma wacce ta samu halartar manyan mutane. Ya so ya ce Nayla bazata je ba amma ta tubure sai ta je, ta dinga unci tana yi masa hauka-hauka har ya amince zata je. Zuwan su wajan dinner da shi ita, da Marmerh da Musliha da aka saka musu kaya iri aya sai abin ya sake bawa mutane sha awa. (Can na gano an Kiran Rabo comments section an yi baje baje ana cin kaji, an Arewapen kam har sun fi an whatsapps za ewa). Hotuna kam ya dinga yawo a duniya ana fa ar dacewa da kuma kyaun da suke dashi. Babu wanda yake fahimtar Marmerh arsa bace saboda kamar da take yi da Didi, ita kuma Didi dashi take kama. Ranar mutuwar Didi ta dawo masa sabuwa dal? ya dinga jin kewarta a zuciyarsa har sai da ya zubar da hawaye, domin da Didi tana nan da da ita za a yi komai cikin tsananin farin ciki. A haka dinner ya watse kowa ya kama gabansa. A zaune ya zo ya samu Nayla da laptop inta a gaba tana ta dannawa, ya zauna kusa da ita ya ce, Aikin me ki ke yi haka?. Ta nuna masa screen in laptop in ta ce, Gmail inka nayi log in, mail aka samu daga asar Malaysia shine nake so na yi replay. Da mamaki yake kallon ta ya ce, to sai ki yi replay with out my consent? Me suka ce?. Ta kalle sa tana turo baki ta ce, abu ne na cigaba, ka jira su yi approving zaka gani ta fa a tana cigaba da typing. Ya ri e hannunta ya hanata cigaba da danna keyboard in ya ce, in bani da niyar yi fa? Abubuwa suna neman yi min yawa kar ki sake auko min wani aikin. Iya wannan ma na gode Allah. Nayla ta shagwa e fuska tana kallon sa ta ce, ni meye amfanina?. Ai na fa a miki baza ki dinga zuwa company ba. Nima ban ce zan je ba ai, amma ina daga gida zan dinga yin abinda ya kamata. Ka bar min angaren Malaysia a hannauna, zan iya handling komai ina daga nan ba tare da naje ko ina ba. Ya yi ajiyar zuciya yana binta da kallo tare da girgiza ai ya ce, Jidda ciki ne dake, ta ya zan bari kina zirga-zirga?. Babu inda zan dinga zuwa fa YaMar, kawai zan dinga taya ka aiki ne daga nan. In aikin ya yi maka yawa sai ka dinga tura min. shikenan fa Wai dole ne sai kin yi aikin nan?. Ina so nayi ne. Ajiyar zuciya ya yi baice komai ba, ya yi shiru ya kawar da kai. Nayla ta kalle sa ta ce, in baka so na sai daina ta fa a a sanyaye tana mayar da fuskarta kalar tausayi. Murmushi ya yi ka an ya ce, ni na isa na ce haka? Ki yi abinda ki ke so Ashiq. Kawai bana so ki dinga wahalar da kan ki ne. Murmushi ta yi cikin jin da i ko amsar arshe bata bashi ba kar ta jawo wata maganar ta ce, godiya nake yi. Kallon ta yake yi yana tuna abubuwan da suka faru a aurensa da ita da abinda ya biyo baya. Ta ago ta kalle shi ta ce, C.E.O exclusive Footwear by Tiger da kansa. Ya an cize bakinsa ka an ya ce, Ban ta a jin wanda ya iya fa ar exclusive in nan kamar ki ba, an sake fa a na ji. Ta yi dariya ta yi masa peackin cheek insa ta ce, Didi ce ta saka masa suna, itace take cewa ya kamata ace company ku yana da suna. Na dinga mamaki da ta ce company, gashi ya zama company a lokacin da bata duniya. Allah ya gafarta mata. Nayla ta ce, Amin ya rabbi. Ya kalle ta ya ce, baza ki fa a ba?. Ta yi dariya ta ce, Exclusive!. Ya yi murmushi yana girgiza kai ya ce, wai Omar in Didi ne a wanna matakin ya kalli Nayla da take kallonsa ya ce, Omar in da baya jin magana, Omar in da ko takardar kammala secondary school ba shi da shi, Omar in da ya kasance mai zubar da jinin mutane, Omar in da ya zauna a prison, Omar in da marasa jin Kano suke jin tsoronsa saboda tsagerancin da yake dashi. Omar in da bashi da kowa, Omar in da ya rayu babu iyaye babu dangi, Omar in da ya rayu cikin bahaguwar rayuwa, Omar in da ake yiwa kallon an iska, Omar in da ake ganin babu matakin da zai iya kaiwa a rayuwarsa ya ja numfashi kana ya ce, in ba Allah ba waye zai yi min wannan Jidda?. Ta kwanta a jikinsa ta ce, Allah ne mai bayarwa a duk lokacin da ya so, ya hana a duk lokacin da ya so. Ya girgiza kai ya ce, Haka ne Jidda. Amma ina mamakin yadda rayuwata ta juya daga ba i zuwa fari, ko da yake ikon Allah ba abin mamaki ba ne. Daddy! Aka daga bayan su, suka shigo a guje su biyu suka fa o kansu. Nayla ta mi e tana yatsine fuska ta ce, Wayyo