Sashe 198
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta kalle shi bayan ya saka mata key in a hannuta ta ce, Rouhi! Sai bata ce komai ba ta sake komawa jikinsa ya mayar da hannayensa ya rufeta a jikinsa yana jin farin ciki a ransa. Duk abinda zai mata, duk abinda zai bata baya tunanin zai biyata akan abinda tayi masa, shiyasa da ya samu so yake ya faranta mata a ko yaushe. Da sauri ta ago ta ce, Rouhii kalli tawa motar fa, har yanzu sabuwa ce, wata ka sake bani?. Girman ki ne ya fa a yana pecking inta a goshi. Itama a kumatu tayi masa ta bar wajan a guje ta sauka yana wala mata kira amma ta sauka. Sai gano ta ya yi ta bu e motar tana zagaye a harabar gidan. Marmerh da Musliha da suke wasa a aramin childeren park in da aka yi musu suka arasa wajanta. Ta tsayar da motar ta saka su a ciki tana cigaba da juyawa cikin farin ciki. Yana tsaye yana kallon su har ta gaji ta fito suka shigo cikin gidan ita da yaran. Barin wajan ya yi yana jiyo takun zuwan su Marmerh da surutun Musliha. Tana shigowa ta gansa a zaune da laptop inta yana kallon yadda viewers da comments suke aruwa a hirar da aka ora haka . Zama tayi a kusa dashi tare da yi masa pecking a kumatu. Sai kuwa Marmerh da Musliha suka yi irin abida tayi, suka yi dariya gaba aya ta ce, Thank you so much Rouhii, na gode sosai, mota ta yi kyau. Ta yi miki?. Thousand percent ta fa a tana murmushi cikin farin ciki. Murmushi ya yi bai ce komai ba sai su Marmerh da suke ta magana yana biye musu. Da ya juyo sai ya ga shi take kallo, ya auke kai ya cigaba da hira da ansa. Ya kuma kallonta yaga shi take kallo, sai ya tsayar da idanunsa a kanta yana aga mata gira sama alamun ya dai an mata. Murmushi ta yi ta kwantar da kanta a kafa arsa ya ora hannu a cikin ta ya ce, ki ke gudu ko?. Farin ciki ne ya yi min yawa. Shine zaki salwantar min da ajiyata?. Ni na isa? Bazan sake ba tuba nake. Ya kalli fuskarta ya ce, ba a kar i wannan tuban ba, za a kar a ne in an ki suka yi bacci, sai mu ga in zan kar i tuban ko bazan kar ba. Dariya ta yi ka am ta ce, To shikenan, zamu jira mu gani. Zuwa dare bayan ta yi shirin bacci, dan ranar tana so ta faran ta masa rai ta nuna masa ta ji da in kyautar da ya yi mata. Wajan laptop inta ta arasa ta duba ta ga ko Malaysia sun yi replay akan mail inta, sai ta ga basu yi ba ta kashe laptop in ta ajjiye. akin su Marmerh ta shiga ta tarar da nanny su tana ta dambe dasu wajan saka musu kaya. Ganin Nayla suka taho wajanta a guje, dole ita ta saka musu kayan bacci ta kwantar dasu tare da yi musu addu Lokacin da ta shiga akinsa waya yake yi, ya saka wayar a speaker yana magana kamar baya so yana yatsine fuska. Ganin ta shigo ya saka shi zuba mata ido yana kallon ta, da ido ya yi mata alama da tazo inda yake ta taka ta arasa ya yi mata masauki a jikinsa. Magana ake masa a wayar amma ya daina ji sai da aka kira sunan sa ya amsa kawai ya ce yana zuwa ya kashe wayar. In Ina tare dake bazan iya aiki ba, zaki saka na dinga tafka shirme ne kawai. Murmushi ta yi ya kalle ta ya ce, kin yi kyau an mata. Zan yi a na uku ka ce min an mata?. Eh mana, me ya canja? Komai yana nan kamar dai shekaru goma sha nawa ne ma? Ya fa a yana aga mata gira yana kallon ta. Ta fahimci lokacin da yake nufi ta yi dariya ta ce, Nima ban sani ba. In ma kin sani ki ka i fa a to har yanzu komai yana nan bai canja ba. Nayla ta ce, Rouhi ka fa i gaskiya dai, ni ai na fara tsufa ka fara gajiya dani. Ya ago fuskarta ya kalle ta bayan ya ha e fuska ya ce, Me ki ka ce Jidda? Na fara gajiya dake fa ki ka ce. Ganin ya aure fuska sai ta marairaice zata yi magana ya ora yatsansa akan bakinta ya ce, kar ki ce min komai Jidda. Ni Omar ni ne zan gaji dake? Yanzu har kina tunanin zan iya gajiya dake Jidda? Kina tunanin akwai inda zamu je a rayuwa na iya gajiya dake?. Idonsa take kallo kamar yadda yake kallon nata ya ce, Bana tunanin zan iya gajiya dake daga nan har a tashi duniya Jidda. Ke ka ai nake da bu ata a rayuwata, sha awarki ka ai nake ji a duniya wallahi, kamar yadda ke ce mace ta farko da na fara sani kece ta arshe in sha Allah. Allah bai halicce ni dan na gaji dake ba Jidda, a ko yaushe karsashin son kasancewa dake ru anya yake a tare dani, ko yaushe shau i da son ra ar ki sake ninkuwa yake a zuciyata. Ki daina wannan tunanin, ki daina tunanin na gaji dake domin kuwa ni Omar bazan iya gajiya dake ba!. Murmushi ta ke yi ta ri o wuyansa ta ora kansa irjinta tana ji kamar ta zubar da hawaye saboda aunar da yake nuna mata. Shiru suka yi gaba ayan su kafin ta ago ta kalle shi ta ce, Bani da kamar ka a duk duniya, ina sonka Rouhi. Murmushin gefen baki ya yi bai ce komai ba sai kallon ta da yake yi. Sun zubawa juna ido suna kallo, aga mata girar da ya yi ya saka ta murmushi shima ya yi ya ce, kullum ara kyau kike yi Jidda, anya ba daga aljanna ki ka gudo ba?. Dariya tayi sosai ta ce, kamar ka san ranar dinner nan da aka saka hoton mu haka wani ya ce, wai anya wannan ba daga aljanna suka gudo ba. Ke dai Jidda, ni ai ba komai bane in kina nan. i, da ace ina da irin kyaun ka ai ni ba kalar auren ka ba ce ba, matar manya ce. Dariya ya yi sosai ya aga wuyansa zuwa sama. Hannu ta saka tana shafa dogon wuyansa har ya sauke bata cire ba ya ce, daman ke ai ba kalar auren Omar ba ce, Allah ne ya duba maraicina ya bani ke. Amma in ba haka ba ina Omar ina wannan kyakykyawar halittar?. Allah ka fini kyau YaMar. Ya sosa goshinsa kamar yadda ya saba ya ce, To wai ina kyaun yake?. Kai fa halfcast ne, tunda rabin ka an chad ne. Ni dai banga kyaun ba. Ni na gani, an mata da yawa ma sun gani. Murmushi ya yi ta ora hannunta akan girarsa ta ce, ko iya wannan kyau ne, kalli eyebrows inka ta fa a pecking inta. Ta sake ora hannunta a saman idonsa ta ce, kalli idanun ka Ta sake yin pecking idon ta cigaba da cewa, idanu masu kyau da ban tsoro. And, most attractive Ta fa a tana ora hannunta akan bakin sa tare da yin light peck ta ce, Iya shi ka ai kawai abin kallo ne. Kalli hancinka, kalli gashin kyakykyawar round face inka. e baki ya yi yana jin yadda take ta lissafi ita ka ai ya ce, ni dai bana gani. Dariya ta yi ta ha e goshin su waje aya ya ce, me zan samu an mata?. Duk abinda ka ke so. Godiya nake ya fa a a hankali cikin salo na soyayya da auna. After some days Ready to say goodbye Ko an i ko an so na kusa gamawa KRB3P127 A cikin kwanakin kamar yadda Nayla ta turawa asar Malaysia mail sun yi approving, sun kuma kar i company Tiger a matsayin abokin kasuwancisu wanda zasu dinga aiki dashi. Hakan ya sake kawowa Omar sabuwar aukaka da girma da arzu i. Tare suka je Malaysia gaba aya har su Marmerh, aka yi aka hannu a contract aka cigaba da aiki. Omar ya zama so busy, in ka gansa a gida dare ne ko wani abu mai mahimmaci ya dawo dashi, amma ko yaushe yana office. A office in ma ba zama yake yi ba, amsa wayar sabbabin customers ka ai ta ishe sa, balle ga ba i daga inda bai yi tunani ba suna zuwa. Ba i daga asashen etare suna kawo ziyara domin kasuwanci. A cikin kwanakin Omar ya saka zama mai ku i na gaske, contarct in da yake samu daga asashen waje sune suke sake aga darajarsa da ta kamfaninsa zuwa sama, wanda bai san sa ba ma yanzu ya san sa saboda yawan ganin hotonsa da ake yi a social media. Kamfaninsa kuma ya sake yin suna, ga yawan tallace-tallace da ake bayarwa na a kafafan ya a labarai. A cikin kwanakin Nayla, ta haihu ta haifi anta namiji kyakykawa mai kama da babansa, har ya fi Musliha kama da Omar, dan shi irin sak ya auko kama da Omar, hatta gashin girarsa irin ta Omar ce. Kwanan ta aya a asibiti ta dawo gida, a wannan karon da kansa ya je har gida ya nemo alfarmar anwar Mamansa akan ta zauna da Nayla. Ai kuwa hakan ya yi mata da i sosai, ta yi farin ciki ta kuma ji da in abinda Omar ya yi mata sosai. Ranar da ta kwana uku da haihuwa tana zaune a falo tana fa a da anta, a lallai sai sun auki sa, ta rufe ido ta fara yi musu fa a cikin tsawa dan sun dame ta. A lokacin Omar ya shigo, jin muryarsa sai suka tafi wajansa a guje suna kuka. Ya ri esu ya araso ya zauna ya ce, "Jidda lafiya? Me ya faru haka suke kuka?. "Ina fa lafiya, sun zo sun ishe ni sai na basu shi, ina yi musu magana kuma sun i ji. Ko ta ya zasu iya aukarsa oho musu. Ya kalle ta cikin rashin jin da i