Sashe 108
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
i a asa. Kunya ta lullu eta, ta rasa ya zata yi saboda kunya, ga hasken akin a kunne ga jikinta da yake waje yake musamman daga samanta. Kallon ta yake yi amma bai ce komai ba ya dai zuba mata ido yana yawo dashi duk inda yake so a jikinta. Yadda labulen akin yake agawa ya saka shi ta kalli wajan ya ga hadari ne ya ha o sosai garin ya yi duhu alamun ana gab da yin ruwa. auke kai ya yi daga kallon wajan ya dawo da kallonsa gare ta, a hankali ta kalle shi suka ha a ido ta sake saurin auke kai ta motsa ka an hakan ya bawa jikinta daman motsawa ta ce, "YaMar....!" Ai kamar jira yake ta bu e bakin ta ya tako inda da hanzari ya ja hannunta zuwa jikinsa ya ame ta yana yawo da hannunsa a bayan ta cikin salo na soyayyar da yake ciki. Nayla gabanta fa uwa yake yi dan har yanzu ta kasa sabawa dashi, har gobe wahala yake bata, a gajiye take kasancewa a yayin da komai ya faru, ta kasa sakin jiki tana daurewa ne kawai saboda shi. Jin yana arin zare mata rigar ya sa ta mi a hannu da sauri ta kashe hasken akin, dan ita kunya take ji, gwara dai babu hasken bata ganinsa sosai shima baya ganin ta akan ace da haske. Iska mai sanyi ce take shigowa ta window akin a lokacin aka fara ruwa mai arfin gaske. Sauka yake yi da arfi har feshinsa yana shigowa akin saboda yadda ya taho gaba aya. Wannan ruwa da wannan iska ta sake jefa Omar a sabon shau i, ya shiga yiwa Nayla filla-filla yana ba je mata aunar da bai ta a nuna mata irin ta ba. Nayla tayi abinda bata ta a yi ba a lokacin, ta saki jikinta sosai, yanayin da suke ciki yana sake tsuma ta, zuciyarta na sake shiga kogon soyayyar masoyinta. Tabbas sun raya wanann dare cikin auna da nuna tsantsar soyayyar da suke yiwa junansu, kowa ya saka an uwansa farin ciki tare da jefa su a duniyar aunar junansu. Haka suka kwana cikin farin ciki suka tashi dashi. Nayla ta kasa ha a ido dashi sai sunkuyar da kai take yi, ya kula ya kuma san abinda take jin kunyar amma bai nuna mata ya fahimta ba, rarrashi da soyayya kawai yake nuna mata ita sake narkewa a jikinsa. Da safe kamar kullum shine ya ha a mata breakfast, ya shiga akin ya same ta a tsaye ta gama shiryawa kamar yadda ta saba yin kwalliyar a ko wacce safiya. "Ina kwana Ashiq!" Ya fa a yana matsowa inda take yana kallon ta ta cikin madubin akin. Kanta ta sunkuyar ta rufe idonta da hannunta ta ce, "Ina kwana YaMar." Murmushi ya yi mai sauti ya zagaya da hannunsa ya ri ugunta yana shafa cikin ta a hankali yana bin wuyan ta da soft kisses bai ce komai ba. Nayla bata bu e ido ba tana jin abinda yake mata, jin yana arin kashe mata jiki sai ta an motsa ka an wai ko zai bari amma bai bari ba. Rigar jikinta ya aga ya sanya hannu a fatar cikin ta yana cigaba da shafawa a hankali har lokacin bai ce mata komai ba kuma bai daina ba. Nayla ta yi aramar ajiyar zuciya ta ce, "YaMar...!" Sai kuma ta yi shiru bata ce komai ba. Ta mirror ya kalle ta ya ga ta sauke hannun daga fuskarta sai idonta da yake a lumshe. Ya kai bakinsa daidai kunnenta ya ce, "Uhum Jidda! Ya aka yi?." Bai bar shafa cikin ta sai ma matsawa da hannunsa da yake yi zuwa sama. Ta yi saurin ri e hannunsa ya tsaya amma bai cire hannun ba. Nayla ta ce, "YaMar ka bari." Ya kwantar da kansa a kafa arta ya ce, "me zan bari?." "Abinda ka ka yi." "Bashi da suna...?" Ya fa a a kunnenta hakan ya saka ta sake rufe ido ta bu e a hankali. Nayla bata iya bashi amsa ba ta yi shiru tana ri e da hannunsa dan har lokacin bai cire ba. A hankali ya zare hannunsa ya ce, "Kin tashi lafiya Ashiq?." Dariya tayi jin sai yanzu zai tambaya ta ce, "lafiya lau" ta fa a a hankali tana kallon asa. Kunnenta ya yiwa kiss a a nutse ya ra a mata, "Kina jin yunwa?." Nayla ta shagwa e fuska ta ce, "YaMar ni ka bari bana so." Kallon ta yake yi ganin yadda ta mayar da fuskar ta kamar ta yara ya ce, "'me zan bari? Tambayarki kawai na yi kina jin yunwa?" Zare jikinta tayi daga nasa ta ce, "Zan ci abincin." Murmushi ya yi ya mi a mata hannu ta saka hannun nata a cikin nasa suka fito falon. Shi da kansa ya bata tana ci yana binta da kallo duk sai ta kasa sakewa tana ganin kamar abinda ya faru jiya yake tunawa ita kuma bata so. Bayan sun gama ci ta ce, "YaMar kana sangarta ni fa, rabon da nayi girki har na manta." "girmanki ne" ya furta yana sakkowa asa kusa da afarta. Siririn anklet ya auko a aljihunsa ya ri afarta ta dama ya aura mata shi a afa ya tsaya yana kallon afar. Kiss ya yiwa afar ganin yadda abin ya yi mata kyau kamar daman dan shi aka yi wajan. Kallon ta ya yi ya ga itama afar take kallo da murmushi ta ce, "Rouhii amma ya yi min kyau sosai." Bai dawo kan kujera ba, yana ri e da afarta yana wasa da yatsun afar tare shafa tafin afarta da yake da laushi sosai ya ce, "Na ganshi a wani shago ne na siyo miki, tun daren jiya naso na baki sai kika gigita ni. Allah ya sa ya yi miki kyau. "Yayi sosai ma, ya yi kyau sosai Rouhii, na gode." Murmushi ya yi ya sake yiwa afarta kiss ya kalle ta ya ce, "na hana ki cewa kin gode in nan bakya ji." Murmushi ta yi ta ce, "dole na ce na gode ai." Murmushi ya yi yana cigaba da wasa da afarta bai ce komai ba sai daga baya ya ce, "Jiya na je duba jikin Marmerh, Didi ta ce na gaishe ki." "Amma shine ba mu je tare ba?." "Na damu da ita ne, ina so na san ko ta warke daga mura shine kawai na je." "Ta ji sau i?." "Uhum" ya furta a hankali ba tare da ya yi magana ba. Nayla ta bishi da kalli tana kallon eyelashes insa da suke a kwance a kan fuskarsa. Mamaki yake bata ko yaushe canja mata yake yi, yi mata abubuwan da bata yi tunanin zai yi ba yake yi a ko yaushe, auna da soyayyar da bata ta a zaton zata samu daga gare shi ba yana nuna mata a ko wanne a. Ko yaushe cikin godewa Allah take, ya kaita matakin da bata yi tunanin zuwa ba, ya kawo mata canji fiye da wanda ta nema. ora hannunta a gashin kansa ta ce, "YaMar gobe ina so zan je wajan aiki, da yau zan je to ka ga yau ta wuce." Ya ago ya kalle ta ya ce, "Har monday in ta yi kenan?." Nayla ta ce, "A'a, akwai abinda zan kai." Ya an yi shiru baice komai ba kafin yayi ajiyar zuciya ya kalle ta ya ce, "Don Allah ki saka wannan abin da yake rufe fuskar mata, wani ba i dai ban san sunan shi ba. Kuma ki saka hijjab har asa, ban amince ki yiwa kowa magana ba. In dama ko idanunki kar wani ya gani, in zai yu a ware miki wajan aikin naki ke ka ai." Nayla jin ya ru yana ta magana cikin kishi sai ta katse shi ta ce, "Resignation Letter zan kai Rouhi, zan ajjiye aikin ne ma!." Da sauri ya kalle ta ido cikin ido ya ce, "Zaki ajjiye aiki kuma? Akan me?." Nayla ta yi ajiyar zuciya ta ce, "Ina so na samu lokacin kula da mijina, in fita tun seven bazan dawo ba sai five, kuma na dawo a gajiye, da na huta burina na yi bacci da wuri saboda na tashi da wuri. Bani da enough time in da zan kula da kai Rouhi, shiyasa zan ajjiye, daman kuma baka so." Ya tashi tsaye ya dawo kusa da ita ya zauna ya ce, "kin ji na ce miki ki ajjiye aikinki ne? Dan kawai bana so sai ki ajjiye? Kar mu yi haka dake, ni ban ce ki ajjiye aiki ba kar ki saka a fara zargin ni na hana ki." Nayla ta ce, "Babu wanda zai yi zargi, har Abiy na fa awa na ajjiye aikin ya kuma bani support akan hakan. Daman fa ni ce mai ra'ayin aikin shiyasa Abiy ya bar ni, amma Twiny bata yi saboda bata da ra'ayi." Ya bita da kallo ya ce, "Saboda nace bana so kuma sai ki canja ra'ayinki Jidda?." "Eh mana. Kuma nima na gaji da zuwa aikin wallahi, gwara na ajjiye kawai zan fi samun nutsuwa na baka kulawa wacce na tanadar maka. Burina ne na yi aiki kuma na yi, ka ga ai shikenan ko?." Ido ya zuba mata yana kallon ta cikin tunani, tabbas zai fi kowa farin ciki in ta ajjiye aikin nan dan baya aunarsa ko ka an, babban tashin hankalinsa ranar da zata ce masa zata tafi aiki, gani yake in ta tafi bazai iya samun nutsuwa ba saboda kishi. Amma in ya bari ta ajjiye danginta zasu zarge shi, zasu ga kamar shine ya saka ta ajjiye, shi kuma baya so a zarge shi akan abinda bai yi ba. Ya ce, "in ki ka ajjiye aikin nan za a ga kamar ni ne na saka ki Jidda, daman ana cewa wanda bashi da ilimin boko mai zurfi bai san mahimmacin aiki ba, da yawa irin mu ne masu hana mata aiki saboda bamu san amfaninsa ba. Kar ki saka wannan maganar ta tabbata a kaina Jidda, ni ba in aikinki nake yi ba kishinki kawai nake yi, bani da damuwa da aikinki, zuwan ki aikin ne bana so. Ki cigaba da aikinki kawai,