Sashe 166
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ha uri ai. Duk da nima an ta a ni, ana yabon ka kaima fiye da yadda ake yabona, harda wacce ta ce sai ta nemo inda ka ke. an malama hide my id kuwa sun fara turawa ana cewa ana sonka tunda aka ganka. Nima ban iya bacci ba, kana fushi dani sannan ga kishinka da nake ji, ga gajiyar taron da akayi suka ha u suka haifar min da ciwon kai. Duk da kaina da yake ciwo haka na kasa runtsawa...." Ta fa a murya na rawa alamun zata fara kukan shagwa Omar ya ce, "Jidda na san zaki yi kishi amma ki ajjiye maganata a gefe, ni daman na mutane ne ai ina shiga cikin mutane ana ganina ko yaushe. Amma ke fa? Addini cewa ya yi na killace ki, ni ne ka ai halak inki, To a kan me wasu banzaye wa anda ban sansu ba zasu yabe ki?." Ta yi shiru bata ce komai tana ifta idanu kamar ko yaushe. Jin ya yi shiru bai cigaba da magana ba ta ago ta kalle shi ta ga ita yake kallo ta ce, "Ai nace ka yi ha uri ko?." Ya sauke ajiyar zuciya ya ce, "Kin ce, amma na tambayeki?." Ta aga kai alamun eh, ta ji ya ce, "Meyasa bana iya dogon fushi da ke? Ko ya nace zan yi fushi dake sai zuciyata ta gaza yi?. Fa a min wacce irin mallaka ki ka yiwa zuciyata ne haka Jidda? Allah ko Didi ce ta yi abinda ki ka yi sai na kwana biyu bana kulata, amma ke jikina rawa yake in na ganki, kasa sarrafa kaina nake yi a lokacin da ki ka zo kusa dani. Uhumm fa a min meyasa...? Wajan wanne malami ki ka kai sunana?." Bata ce komai ba ta shiga jikinsa da sauri ya saka hannu ya rungume ya lumshe ido cikin tsananin kewarta da aunar da yake yi mata. Tana kwance a jikinsa ta ce, "Wajan Allah nake kai sunanka, ina cewa Allah ka mallaka min zuciyar mijina."Bayansa take shafawa a hankali, ya ce, "Wacce mallaka ki ke nema kuma Jidda? Indai ba so ki ke ki jinin da ya rage min a jikina ya daina yawo ba ban san wacce mallaka ki ke nema ba. Ni dai ki daina yi min addu'ar mallakan nan, in ba haka ba zan rasa hankalina Jidda!." Nayla ta sake ri e shi ta ce, "Nayi kewarka." Ido a lumshe ya ce, "abinda ya fi kewa ni ita nake yi Jidda." agowa tayi daga jikinsa yana kallon idonta ta yi murmushi ta ce, "I love you so much Rouhi, bana jurewa in kana fushi dani, hankalina tashi yake yi sosai." Idonsa ya tafi dashi kamar zai rufe sai ya bu e ta ja numfashi ta sake kwanciya a jikinsa, ya zame hular kanta yana shafa gashinta da yake kwance yana hmashi mai shegen da i. Sha hamshin jikinta yake yi yana kai hancinsa duk inda yake jin hamshin na tashi, duk ya ru e mata a cikin lokaci ka an. Cikin rauni ya ce, "Sonki yana nema ya yi min yawa Jidda....nidai ki daina yi min addu'a akan na ara sonki, da gaske zaki saka na rasa hankalina Jidda. Kullum ara sonki nake yi, kullum ara aunarki nake yi." ago kanta ya yi daga jikinsa, ya fara kissing inta a hankali cikin tsananin auna da kewa da tsantsar shau i. Sun auki lokaci a haka, kafin ta zame ya ha a goshinsu waje aya idanunsu duk a rufe cikin tsananin kewar juna. "Wai haka ake haihuwar daman? Kullum kina can bakya zuwa inda nake?" Ya fa a idanunsa a rufe. "Uhum haka ake yi." "Gaskiya bazan iya ba, babu inda zaki je yau a nan zaki kwana." Ta bu e ido ta ga har lokacin idanunsa a rufe ta ce, "In haka ka ke so sai ayi." "Dolenki ai" ya fa a yana bu e ido tare da aga girarsa yana magana. Hannu ta kai kan girarsa tana shafa gashin a hankali ta ce, "Allah ya yi maka baiwa kala-kala Rouhi, kalli eyebrows in ka, tana burge ni sosai, kamar na cire." Murmushi ya yi ya ri e hannunta ya ce, "Ba sai ki cire ba, ke da na baki zuciyata meye kuma wani gashin gira?. Komai ki ke so a jikina kawai ki aresa ta arfi." ago kai tayi ta kalle shi tana an bu e ido ta ce, "komai fa ka ce?." "Kina musu ne?." "A'a, kawai dai...." Sai bata arasa ba ta ale da dariyar sha iyanci. Tsaf ya gane inda tunaninta ya tafi, ya an murmusa ka an ya ce, "kawai dai me?." Nayla ta girgiza kai ta ce, "a'a ba magana zan yi ba daman." Omar ya bita da shu'umin kallo ya ce, "sai kin fa a." Nayla dariya ta sake kubce mata ta ce, "Allah babu." Omar ya ce, "wa zaki yiwa wayo? Tsaf na fahimci karatunki, na san inda tunanin ki ya tafi. Ban da abin ki Jidda shima inda kike tunani kamar baza a iya kyautarsa ba, tunda dai nace komai ki ke so zan bayar ai sai ki gwada......" Nayla ta rutse ido ta katse shi ta ce, "Ka rufa min asiri, ka bar maganar nan" ta fa a tana dariya sosai. Omar ya murmusa ya ce, "an i a barta. Murmushi tayi ta kawar da waccan maganar ta ce, "Zan je na auko bed in Musliha." Mayar da ita jikinsa ya yi bai ce mata komai ba itama bata ce ba. Yana jin da i in tana kwance a irjinsa, yana jin farin ciki da nutsuwa tare da kwanciyar hankali a duk lokacin da ya ha a jiki da ita, koda yana cikin damuwa da zarar ta kwanta a jikinsa sai ya ji komai ya yaye. Ya kan tuna abinda ya manta a lokacin da ya saka Nayla a irjinsa, ya kan samu ilimi na iya sarrafa harshe a lokacin da take kwance a jikinsa, ya kan ji kamar shi ka ai ne kawai a duniyar saboda yadda ko ina na jikinsa ke amsawa. Sai da ya gaji da kansa ya cikata ta fita ba jimawa ta dawo ta ora Musliha akan gadonta shi kuma ya jata suka kwanta. Omar ya shiga yamutsa ta yake yi yadda yake so, hamshinta ya gama ru a shi, yayi tasiri wajan sakawa ya fita daga hankalinsa, da yar ta samu ya nutsu ya kalle ta ya ce, "yaushe zaki gama hidimar haihuwar." Nayla tana kwance a jikinsa tana dariya ta ce, "wai hidimar haihuwa, jego ake cewa." "To shi in." "Nima ban sani ba, sai jinin ya tafi." "Allah ya shiga tsakanina dashi." "Kai YaMar, ai ko na gama ban warke ba." "Ciwo ki ka ji?." "Ciwuka ma, har fa inki aka yi min." "Wancan lokacin ma ai an yi miki inkin ko? Lokacin aka ce na yi arna na raba ki biyu." Dukansa tayi tana dariya ta ce, "Bana so." "Ai ba arya na yi ba, haka aka ce an yi miki inki, kuma nima na gani." "Ka ga me?." inkin mana, naga inda na farka aka inke, ni da basu inke bama da yafi min." Ta oye fuska a irjinsa ta ce, "in ba a inke ba ai da matsala, aure zaka ara ka barni." Yayi dariya ka an ya ce, "babu wata matsala, daman ba ka an ya yi min na farka ba? To meye na matsala kuma?. Daman ni na farka kuma zan cigaba da amfani da kayana.." "kana bani kunya Rouhii." Ya ta e baki ya ce, "Aikin kenan ai, da an yi magana ki ce kunya. Magana ta baki kunya, a aikace ki ji kunya, a waya kunya, ko yaushe a cikinta ki ke. Ko meye ma kunyar oho. Duk yadda naso na rage miki kunyar nan kin i ko? Shikenan zan kama ki ne" ya fa a yana kissing wuyanta. azu Didi ta ce min ka je wajan Abiy." "Uhum, yana gaisheki." "Ina amsawa." Ta yi shiru tana jira yayi magana bai yi ba sai ma sake ri ota jikinsa da ya yi yana lumshe ido alamun bacci zai yi. "Rouhi!." "Uhum." "Meyasa Abiy ya kiraka?." Ya bu e ido ya kalle ta yana aga riga ya ce, "Sai da dalili zai kira ni?." Ta ce, "A'a." "Amma ki ka tambaya?." Shiru tayi bata ce komai ba ya ce, "akwai dalilin zan fa a miki, yanzu bacci zan yi." Zata yi magana ya saka ta tayi shiru duk da ba haka ta so ba. KRB3P103 Abiy bai fa awa Senator yadda suka yi da Omar ba, sai da ya kira shi ya tabbatar masa da yana gida sun dawo da Narma a safiyar ya saka shi ya je gidan kai tsaye. A falo suka zauna shida Mum da kuma Senator. Abiy ya ce, "Sen na samu Omar da maganar bayan ka tafi, na kira shi har gida kuma ya amsa ya zo." Dad a agauce ya ce, "Ya amince?." Abiy ya girgiza kai ya ce, "Bai amince ba, ya ce min shi bashi da ra'ayin aurenta kuma bazai aureta ba, yana kallon ta matsayin wacce ta shigo rayuwarsa ta fuskar silar rabonsa kuma ta fita." Mum a sanyaye ta ce, "amma Narma tana cikin wani yanayi saboda shi." "Duk na fa a masa, amma ya ce gaskiya bashi da ra'ayi kuma bazai yi ba." Dad ya yi ajiyar zuciya ya ce, "Yanzu haka zamu bar Narma a cikin wannan yanayi mara da i? Yau da safe mu ka dawo daga asibiti ko magana bata yi ba har yanzu, Ina jin tsoron rasa Narma Captain" ya fa a cikim rauni yana kallon Abiy. Abiy ya ce, "Ha uri za ayi a cigaba da yi mata addu'a Allah ya kawo mata mafita." Dad ya yi shiru cikin tunanin rabon da ya yiwa Narma addu'a har ya manta, bai ta a tsayawa yace zai yi mata addu'a akan abinda yake damunta ba. Sai kuma ya yi tsaki ya ce, "illar neman alfarma a wajan ananun mutane kenan, in ba dan kar na rasa Narma ba me zai kai ni wajansa balle har ya yi min wannan wula ancin?." Abiy yayi murmushi ya ce, "Ka san meye matsalar? Ka i shi a lokacin