Sashe 132
Kiran Rabo Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta e baki bata ce komai ba tana girgiza kai. KRB3P080 Nana haleema. Kamar wasa Omar har ya cinye kwanakin da zai yi, ranar da ya fa awa Nayla zai dawo washe gari gigicewa tayi saboda murna. Daman ta dawo Kano tun bayan biki da sati aya ta dawo gida Mama ta zauna. Mama Sa'adatu ta saka aka yi mata unshi ta je gyaran kai aka yi mata sabon gyaran jiki, ga magani mai kyau da Mama ta dinga bata. Ranar da zai dawo ta koma gida da masu aikin, aka gyara gidan tsaf ya yi kyau ta zauna ta yi abinci mai da i ba mai yawa ba ta ajjiye. Ta shirya tsaf dan ta san ita zai kira ta je ta auko shi an airport kamar yadda suka yi. Tun tana jiran wayarsa har ta gaji a lokacin azhar ma ta wuce, ta shirya cikin doguwar riga irin shigar da yake so ya ga tayi irinta. Tana zaune ta ji an bu e gate, sai ta mi e ta bu e window tana kallonsa yana magana da yaransa, zuba masa ido ta yi ganin sa cikin shigar da ta a gani ya yi ba. Suit ce a jikinsa blue colour mai duhu, ma allan gabanta a bu e ana ganin farar shit in da take ciki. Gashin kansa ya sake yin ba i sannan ya sake yawa, haka gashin fuskarsa ya kwanta luf kamar jikin mage. A bayyane ta ce, "YaMar yana da matu ar kyau." Nufo falon ta ga ya yi, sai ta uya a bayan labule tana murmushi zuciyarta na bugawa cike da kewa. Sallamarsa ta ji cikin murya mai taushi, ta yi shiru bata amsa ba tana murmushi cikin kewar ganinsa. A hankali ya ce, "Ashiq! kina ina?." Ajjiye jakar hannunsa ya yi, ya shiga ciki ya duba ko ina amma bai ganta ba ya dawo falo ya ce, "Jidda kina ina?" Ya fa a yana aukar waya yana kiranta. arar wayarta ya ji da take hannunta, ta runtse ido bata so wayar tayi ara ba, a hankali ta ga ya tako yana zuwa inda yaji sautin wayar. A tsaye ya ganta ba tare da ya yaye labulen ba, dan wajan da take tsaye ya nuna masa akwai mutum a wajan. Murmushi ya yi ya bu e labulen suka ha a ido, dariya tayi mai sauti ta rungume shi ya agata cak yana juyawa da ita a cikin falon cikin tsananin kewarta. Murmushi yake yi ya ce, "Jiddana! na ji kin ara nauyi" ya fa a yana sauke ta yana kallon ta ya ce, "uhum ko kewata ma baki yi ba, ki a ki ka yi ki ka sake yin kyau" ya fa a yana shafa fuskarta yana murmushi. Murmushin take yi tana kallon sa ta kasa magana saboda farin cikin ganinsa, ganin ta i magana sai yayi pecking inta a a goshi. Nayla ta shafa fuskarsa ta ce, "Ka yi kyau Rouhii, kayan nan sun maka kyau sosai, kamar bature." Dan ta e baki ya yi ka an yana kallon ta ya ce, "Duk na rame saboda rashin ki ki ce na yi kyau?." are masa ta shiga yi ta ga ya an rame idanunsa sun sake fitowa waje ta ce, "Allah sarki Rouhii, ka rame ka an." "Hmm na fa a miki ina kewar ki sosai Jidda." Kiran sallah suka ji ana yi, ya kalli agogo ya ga arfe hu u tayi ya kalle ta ya ce, "Na biya na gaisa da Didi kafin nazo nan shiyasa na jima. Bazan sake fita ko ina ba shiyasa na je tun kafin na zo nan, zan zauna na fanshe adadin kewarki da nayi." Murmushi tayi ya shafa gashin kanta ta ce, "Muje ka yi wanka, ka yi sallah akwai abinci yana nan yana jira ka, na san ka gaji da yawa ko?." "Da gajiya, amma da na ganki duk ta gudu. Ban auka da gaske ana jin haka ba sai a kanki." Dariya ta yi ka an ta ce, " an sunkuyo da kanka." Bai musa ba ya an sakko da kansa asa ta yi masa kiss a goshi ta ce, "ka yi min tsaho da yawa." Tare suka shiga akin ya kalle ta ya ce, "Mu je tare." Ta ce, "ni ai na yi wanka, baka ga kwalliyar da na yi ba?." "Na gani mana, taya ni zaki yi." "A'a dai, ka je ka yi ina jiran ka." "Na fasa." Nayla ta kalle shi ta ce, "Allah ka cika rigima Rouhii, na yi maka kwalliya ko gani baka yi ba ka ce sai na sake yin wanka?." Kallon ta yake yi bayan ya ajjiye wayarsa, ya tako inda take tsaye, bai tsaya wani tunani ba ya fara kissing inta cikin kewa da tsananin aunarta. Sun jima a haka ba tare da ya dakata ba, yana jin shau in son kasancewa da ita yana ninkuwa a zuciyarsa da gangar jikinsa. Da yunwarta ya dawo nigeria, ji yake in bai same ta ba kamar zai iya she ewa. A hankali ya dakata yana jan numfashi da yar, ya ri e fuskarta yana kallon idonta ya ce, "Na gani Jidda, ina so ki taya ni ne kawai." Kallon idanunta yake yi dan kar ma ta ce masa kunya take ji su yi fa a. Nayla ganin yadda yake yawo da idanunsa a cikin nata, ta langwa e fuska tana kallon idanunsa. Kiss ya sake yi mata a kumatu ya ce, "mu je, ko zaki cire min kayan a nan?." Ta turo baki gaba tana kallon idonsa kamar yadda yake kallon ta, ta saka hannu ta zame masa rigar sama, kallon fuskarta yake yi ita kuma tana kallon rigarsa tare da fara alle ma allan gaban rigarsa. Ya tsayar da idonsa a kanta itama shi take kallo, sai iyayi take yi wajan cire rigar, Omar ya an yi tsaki ka an kafin ta ankara ya auketa cak zuwa ban akin. Sai da suka shiga ya dire ta, ta bishi da kallon shagwa a ta rutse ido lokacin da ta ji saukar ruwa a jikinta. Saurin ri e shi tayi ta ce, "YaMar sanyi!." Sai a lokacin ya zare ankwalin kanta tare da cire ribbon inta bai ce komai ba. A hankali ruwan zafi ya fara sauka a kansu ba tare da sun cire kayan jikinsu ba. Jin shiru bai motsa ba ya saka ta kalle shi taga ya zuba mata idanu kamar bai ta a ganinta ba, kallon da yake mata sai ya bata kunya ta juya masa baya. A lokacin ya fara zuge zip in rigarta zuwa asa a hankali kamar baya so ya bu e, gashin kanta ya ji e yana zubar ruwa ya tattare gashin ya kissing wuyanta a hankali. Ruwa ya ji a su gaba aya, Nayla ta ce, "ni fa ba wanka zan yi ba" ta fa a ba tare da ta juyo ba. Bai ce mata komai ba ya cigaba da abinda yake yi cikin tsananin soyayya da kewarta. Da yar aka samu aka yi wankan aka fito. Tare suka shirya, bayan sun idar da sallah ya hanata saka kaya ya ce ta zauna da bathrobe wacce tsahon ta gaba aya bai kai cinya ba, kuma irjinta a bu e yake ga igiyar jiki da ka ja zata ware. Babu yadda zata yi haka ta biye masa suka ci abinci, shi dai kallon ta kawai yake yi ta gama rikita shi tun a ban aki. Yadda jikinta ya sake yin kyau ta ara yin haske da laushin fata ya hana shi magana, ya yi shiru dan shi ka ai ya san abinda yake ji a tare da ita. Suna gama cin abincin ya kalle ta da idanunsa da suka fara lumshewa kamar mai jin bacci amma bai ce komai ba. Kallon da yake yi mata ita kuma a matsananciyar kunyarsa yake gefata, wani irin kallo ne da ya saba yi mata musamman a irin wannan yanayi da yake ciki, idanusa ko rawa basa yi sai su tsaya yam a kanta. Tashi tsaye tayi ta ri o hannunsa ta ce, "na san ka gaji da yawa, mu je na yi maka massage ka yi bacci." Bai musa ba ya tashi ya bi bayanta har lokacin ya kasa furta komai sai kallo. Sai da ya zauna a gefen gadon sannan ta saki hannunsa, zata juya ya jawota ta zauna a jikinsa, ya bita da shu'umin kallo yana kai hancinsa wuyanta da irjinta. Murya a can asa ya ce, "ba ki yi kewata ba ne?." Ta kalli cikin idanunsa tana karanto abinda yake ciki da abinda yake muradi, ta ce, "na yi mana Rouhii." "Kewa kala-kala ce, wacce daga ciki? Ta rashin ganina?." "ba ita ka ai ba, ko wacce ma nayi." Wuyanta yake shafawa a hankali yana kallon idanunta ya ce, "Har da wannan?" Ya fa a yana nuna mata gadon da suke kai idanunsa yana kanta. Kallon inda ya nuna tayi ta sake kallonsa ya ce, "uhum!." Nayla ta an kulle ido tana mamakin rashin kunyarsa, baya jin kunyar fa a mata magana kamar ba shi ba, kuma in ta nuna ta ji kunya ya nuna yaji haushi. Bu e ido tayi a hankali ta ce, "Har dashi." "Amma ban ga kina nunawa ba, na kasa furta komai saboda kewarki da nake ji raina, amma ke....." da sauri ta dakatar dashi ta hana shi cewa komai. Daman mai neman kuka ne aka jefe shi da kashin awaki, kafin wani lokaci sun manta a wacce duniyar su ke dashi har ita. Aljanun ko wannen su ya tashi, aljanun soyayya da aunar junansu. Soyayya suke gwadawa juna kamar su ka ai ne a duniya. Tabbas sun yi kewar junansu, kowa ya fahimci an uwansa ya yi tsananin kewarsa, hakan ya ara musu aunar juna da jin shau in junan su. Sallar magriba ce ta saka suka tashi, bayan sun idar da sallah tana zaune a jikinsa ya kalli fuskarta kafin ya ri e hannunta yana kallon zannen henna da aka yi mata, ananun zane ne yayi maroon ya yi kyau sosai a hannunta, ya yi kissing in hannunta, ta kalle shi ya aga mata gira sai ta yi dariya ta rufe fuska shima ya yi dariya ya ce, "babu inda zan sake zuwa na bar